Sashe 9
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rayuwar taci gaba da gudana cikin farinciki da amincincin Ubangiji a tsakanin masoya biyu kulawar Yan uwantaka ta juye ta koma kulawar soyayyya,nihal da Basma sun fuskanci canji matuka agurin Samiha da yaya Dr hakane yasa nihal ta kasa jurewa ta tambayeta domin Daman tana kan bincike akan al'amiran su,Bayan sun fito a exams Samiha ta zaunar da su tace: Daman tun ranann Nike so na muku zancan Amman jarabawa Bata bari minsami lokaci ba nan ta labarta musu abin da yafaru tsakanin ta da yayan nata tundaga farko harkarshe ta Kuma nuna musu irin yadda take Jin karfin sonsa azuciyarta tana Jin tamkar baza ta taba rayuwa babu shiba ko Kuma baza ta taba rabuwa da shiba,kawayena Ina son Yaya Dr Ina kaunarsa ban fahinci Hakan ba sai ranar da ya zo ya furta kaunar sa agareni Ashe haka Daman mutum yakeji idan Wanda yake so ya zo ya furta abin dake cikin zuciyarsa akansa,tabbas soyayyya gubace wadda babu Wanda zai iya warkar maka da ita sai Wanda ya dasa maka ita Bana tunanin zan iya rayuwar aure da Wani da namiji idan ba Yaya Dr ba kutayani addua akan cikar burina,ba nihal basma kanta sai da gabanta yayi mummunar faduwa jitayi tamkar an kwara mata ruwan zafi tabbas akwai matsala ya nihal zatayi da soyayyyar da ta dorawa kanta ta wannan bawan Allah tabbas idan Bata hakuraba Wani abin zai iya shiga tsakanin abotar su dole ta Sami nihal suyi magana akan ta hakura da kudirinta akan Yaya Dr,nihal Bata Samu Daman cewa komi ba illa mikewa da tayi tana tangal-tangal tana yunkurin faduwa Ina Zaki?,abin da Samiha ta furta kelan bandaki Ina zuwa,lungun ajinsu taje tayi ta kuka Wanda ita kanta Bata San tanayi ba kuka take tana fadin Allah yayi wadaran soyayyya dake kama zuciyar bawa alokacin da Bai shiryaba da ke shiga zuciyar bawa tayi Kane Kane a inda Bai Dace ba yanzu ya zatayi kelan hakura zatayi?,Kai!!!!! Ina tabbas bazan iya hakura da muradin rainaba ta Ina zan iya rayuwa batare da yaya dr ba bazan iyaba na rabu da duk wasu samarina saboda shi duk Wani tanadi da Nike na rayuwan aure dominsa nakeyi tabbas ba zan iya rabuwa da shiba dole nayi duk yanda zanyi domin na rabasa da Samiha ya dawo gareni komi zanyi sai na rabasu bazan taba jure ganinsu tare ba,Koda kuwa ya kama na kashe Samiha zan kasheta domin samin Yaya Dr shine muradin Rai na Kuma cikar burina ☺️☺️☺️( innalillahi Wa inna Ilaihi rajiun saboda soyayyya saboda samin cikar buri minyarda mi sabawa Allah,saboda son zuciya min yarda mu aikata abin da zai sa mu dawwama a wutar jahannama hakika Muji tsoron Allah,mu kiyaye son zuciya muyi hakuri da abin da Allah yabamu mu Kuma kauda Kai da dukkanin abin da ba Rabon mu bane kada mu dage sai min mallaka).
Shin nihal zata Sami cikar burinta na raba Samiha da yah Dr ko yaya?.......
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
ABOKIN YAYANA😭
ZEEY NASEER
Page 8
Cikar burina na nufin samin duk abin da zuciya ke so tom ni Mai ne amfanina idan bazan Sami cikar burina akan Yaya Dr ba,nihal ke wanann tunanin bayan ta koma gida yakamata na fara tunnin Mai yakamata nayi kode naje na Sami fa'iza naha ta San tuggu kala-kala Kuma kwanaki ta tabe cemin ta taba raka mamanta gurin Boka Kuma ko mai ne Bokan yayi mata Yana yi(auzubillahi ubangiji Allah ka tsaremana imaninmu),Tom Amman bai Kamata nayi Hakan ba yakamata nafara bin hanyar farko idan Hakan Bai yiba sai naje gun fa'iza naga ta Ina zan afara,fa'iza wata yarinyace anan bayan layinsu babu Wanda Bai San halin mahiafiyarta ba da bin Malamai kala kala domin kuwa ta mallake mijinta Bai isa da komi ba acikin gidan sa,sun hadu da nihal ne kwanaki da sukaje zana jarabawar jamb.
Yanzu mataki na farko da yakamata na dauka yakamata na Sami number din Yaya Dr Idan Allah ya dorani akansa ya Amince Dani shikkelau sun tsearatar wa tarko na idan Kuma yayi mini gardama tabbbas zasuyi Dana sani matuka Wanda basu taba yinsa cikin rayuwar suba zan tarwatsa farincikin su tayarda ko sunana aka kira sai sun firgita,Amman ta Ina zan Sami number din sa? gurin Samiha taji Wani bangare na zuciyar ta Yana fada mata amamn tayaya zance nihal ta bani number dinsa da can Yana matsayin yayanta kansu fara soyayyya Bata bamu ba Koda zami nemeta tunda ya hanata rike waya sai defa mine meta ta layin momy tom Taya yanzu zanyi tunanin zata bani number dinsa tabbas baza tabani ba,Amman Mai yakamata nayi bara na tashi nashirya naje gidan nasu zan san duk yadda zanyi ba zan taho ba sai na Sami number dinsa,shiryawa tayi tsaf yadda ta saba idan zataje sai taci kwalliya wai duk Dan idan yay Dr ya gani yayaba shiko ko kallo bata ishesa ba Hakan Yana matukar Bata mata Rai Bata tunanin duk tsawon shekarun da suka dauka suna tare da Samiha ya taba Daga fuska ya kalleta gani takema Anya wanann idan ya ganta a Wani gurin zai iya ganeta domin Bata da tabbacin ya San asalin fuskanta aishikkelau "inshallah "zanyi iya bakin kokarina ganin na Sami nasara akansa bazan taba barinsa ba sai na rayu da shi a matsayin miji Kuma uban yarana
Sallama tayi kamar yacca ta saba domin Mai gadi yana ganin su yake Bude kofa domin yariga ya San su ita da Basma tamkar Yan gida suka zama saboda tsantsar zumunci Kuma yaya Dr Bai fiya barin Samiha tajeba yawanci sune masu zuwa shiyasa aka sansu agidan sosai,ta shiga ta gaida momy kamar yarda suka saba idan sun zo,tana daki shine abin da momy ta furta domin Daman sunsaba suna zuwa dakinta suke shiga su yini suna shirme zuwa tayi ta zauna sukayi ta Shan fira anan taci abin cin Rana sukayiwa momy aiki tunani take ta Ina zata ce Samiha ta dakko mata wayan momy domin tasan anan ne kawai zata Sami number dinsa Wani tunani ya fadomata ta tuna tunjiya da tayiwa basma magana ta online batayi reply ba,ni Kinga ma tunjiya nayiwa Basma magana ta online batayi reply ba ,nihal tace : kinsani Nima tunjiya da Mika rabu a Makaranta bamu sake magana da ita ba kira mana ita Banda kati kwata kwata a wayana,Amman ko Zaki dakko mana wayan momy sai mi kirata da ita yanzu kuwa naga ta Saka kati jinayi kamar nace Samiha dawo karki dakko ta zone domin rabaki da yaya Dr Kuma farincikinki,dakkowa wayan tayi ta zo tace ungo kirata bara naje momy na kirana,nihal sai da taji tsabar murna kamar tayi ihu bayan tafita nan ta hau duba sunaye ta Saka aranta in de taga ansaka my son ko Kuma Wani suna Mai dadi da iyaye Yan gayu ke Kiran yaransu tabbas shine sai Kuma ta tuna Ashe yaya Dr Yana da Dan uwa namiji yakamata ta nutsu wajan duba sunan da yake samihace tayi saving number din ita suke chatting suna Chatting ta wayar momy shi da ita hakanne ya bawa Samiha Daman samin wata Number da akayi saving da Yaya Dr murna kamar ta kasheta domin samin wanan number shine mataki nafarko wajan samin nasarar ta......
Cakwakiya shin Kuna ganin nihal zata Sami nasara wajan raba wanann soyayyyar??.....kuci gaba da bibiyar mu ngd
TALLA TALLA TALLA!!!
*AJAWA GRAPHIC DESIGN*
( *07037360857* )
Sun tanadar muku da aiki Mai inganci, ga kuma sauki domin biyan bukatar customers
*flyer/Stickers*
*Poster*
*Certificate Design*
*Invitation Card*
*Logo Design*
*Business Card*
*Video Invitation*
*Flyer ko Stickers* domin tallata sana'oinku da kasuwancin, ko gabatar da wani event ko taro.
*Poster* Domin tallata yan siyasa, Masu graduation, ko Students unions.
*Certificate* domin yiwa wasu ko bawa wasu kyauta.
*Invitation Card* na daurin aure, engagement, kamu, party, dinner, ko meeting.
*Video invitation* shima domin gayyatar daurin aure, biki, ko kamu.
*Logo Design*
Domin samarwa kamfaninka, ko kungiyarku Logo.
Domin nemanmu zaku iya tuntubar mu a wannan number ko WhatsApp *07037360857*
💗🥲ABOKIN YAYANA 😭
Created and Written
By
🤗ZEEY NASEER😍😍
💫MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION 💫
We shine all over the world

Page 9
Cikin hanzari ta dauki wanann number domin ta tabbata ita ce contact din Yaya Dr tana kammala dauka ta ijjiye wayan agefe sai ga Samiha ta shigo kin kira mana ita "Aah" wai jira nake sai kindawo sai akirata okay tom kirawomana ita wayan momyn su Samiha nilah taja ta Saka number din Basma kira Daya ta Daga Samiha yaya kike saurin katsar da ita nihal tayi ba ita bace tom ni ce, Ah!!, nihal kina gidan su kelan "eh" wlh, nima yau nayi niyyar na zo Amman ayyukane suka min yawa Wallahi yau Yaya Ahmad kinsan zai dawo,Ah!!!, Alhamdulillah su Yaya Ahmad angama karatu angama Kam zai Kuma dawo ya ishi mutane kinsan shekara biyar fa Baya nan tun lokacin mina js 1 ya tafi Kinga sai yanzu Allah yayi aka gama Samiha na daga gefe akace lalle kice yau mina da babban bako ai babba makuwa yakamata ace ku zo a tare shi daku Samiha tace sarai kinsan in ta momy ne baza ta hanani zuwa ba,Amman tabbas kinsan yaya Dr bazai barni ba Amman inshallah zan tambayesa ko Bai barni na zo yau ba an tare sa Dani inshallah gobe zan zo nayi masa sannu da zuwa tomshikkelau,kefa nihal nima gobe inshallah zami zo tare da Samiha din Kinga mu zo mu biyu sai yafi dadi hakane Kam haka sukayi ta shirarsu wadda Bata karewa Daga karshe Basma tayi musu sallama domin daman tana tsakiyar aiki ne.