Sashe 22
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan yaya Dr yafito a wanka ya Saka kayan sa yake jin jikinsa wani iri cikin xazzafar sha'awarar da tunda yake bai taba tsintar Kan saba yanajin idan bai sami mafitaba zai iya mutuwa kamar tsohon mahaukaci yafito falo yaga babu kowa dakin samiha ya wuce adede lokacin ta fito a wanka sanye take da towel a tsorace ta juyo Yaya Dr lafiya?domin ta sani baya taba shigowa dakin ta ba tare da neman iziniba kanta yayi tamakar wani tsohon maye ya wawireta nan yafara aikamata da sakon ni wanda ta kasa gane ina suka dosa Yaya Dr kabari kabari dan Allah anya kana cikin hayyacinka kuwa bai san tanayi ba tayi-tayi ta kufce ta kasa haka yayi tayi har yagama abin da zai gama ya sami nutuswa kuka kawai takeyi tana da na sanin zuwanta duniya wanann wace iriyar kaddarace da jarrabawa ta rayuwa nan ya juyo ya kalleta tana ta kuka kusa da ita ya matso yana ta bata hakuri dan Allah Samiha kiyi hakuri bansan yadda akayi haka ta faruba kiyafemin yanzu Yaya Dr da ace ansami matsala ka batarmin da mutunci nafa kiyi hakuri ai hakan bai faruba amman da yafaru ba da ya zanyi da rayuwata inshallah bazan taba zubarmiki da mutunci ba sai kinkaishi gidana,tom mai ne maraba akan abun da ka aikata din Aah Samiha da maraba dan Allah kiyi hakuri bazai sake faruwaba kuka take sosai nan ya rarasheta ya fita.Kuka taci gaba dayi tana tunanin mai ya sauya Yaya Dr haka tabbabsa akwai wani abu Allah kasa kar haka ta sake faruwa in kuwa ta sake faruwa lokacin zamana agidan nan ya zo karshe bazan zauna ya ciremin mutunci naba.
Shikuwa daki yakoma yana shiga yafara matsanancin kuka mai dauke da dana sani yana tunanin shine ya aikatawa Samiha haka yah Allah ka yafemin haka yayi ta jera kuka tamkar karamin yaro da kyar ya iya mikewa yayi wanka yafita .........
Astagfirullah astagfirullah ubangiji Allah ka gafarta mana zunubanmu Kaci gaba da bamu ikon yaki da shedan ka tsearatar mana da imanin mu kakuma rabamu da duniya da iyayanmu lafiya.
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 26
Bana son na kasance daya daga cikin samarin dake kokarin aikata fasadi da emmatan su kafin aure, ban taba sakawa azuciyata dede da hannun Samiha zan rike da sunan sha'awaba har sai lokacin da na aureta, amman sai gashi wai nine yau nayi kokarin ketawa Samiha haddi"Innalillahi wa inna ilahiee raji'un"Allah astagfirullah.
Samiha kuwa ta ma kame gaba daya aguri daya ta rasa mai ke mata dadi mikewa tayi ta shiga tayi wanka ta zo ta Saka kayanta.
Abubuwa sunci gaba da tafiya ire_iren wadannnan kuma boka ya fadiwa nihal tabbas aikin su yayi murna take tayi matuka sai de yace mata suna yin abunsune cikin shauki da kaunar juna shi Kuma so yayi ya cire wannan a tsakanin su yanayi mata abin wajan tilastawa,hakanne yasa yakara wani sabon aikin yacca Yaya Dr zai ji ya tsani Samiha sannan ba shi da buri illa yayi ta lalata da ita yaga ya lalata mata rayuwar ta aikin boka kuwa yayi domin adede lokacin da yake kan aikin Samiha da Yaya Dr suna kwance kan gado suna sheke ayansu cikin soyayyya da farincikin kasancewa da juna hakanne yasa asirin yayi saurin ta siri akansa.
Bayan sallar magrib sun zo zasu ci abinci yaya Dr ya fito agaban su dady ya zo ya wawuri Samiha yafara sumbatarta kamar ba gobe dady da momy gaba daya rikicewa sukayi suka fara innalillahi magana suke musu amman Ina dukkanin su sunyi nisa wajan aikata abin da suke aikatawa kuka wiwi momy ta fara da kyar dady ya wawiri Yaya Dr ya daga shi da kan Samiha.
Kasa yi masa fada yayi saboda kawai jikin ya bashi tabbas ba lafiya ba mikewa Samiha tayi ta tafi daki shi Kuma yaya dr ya fice.
Da kyar dady ya rarrashi momy nan yace mata su tashi suje gurin liman din masallacin unguwarsu su fada masa abin dake faruwa nan ta mike sukaje ya basua adduoi ya Kuma fada musu da izinin Allah komi zai yi sauki har kace ta asiri nan suka dawo gida ranar tayi dede da ran da nihal takoma gun boka nan yake fadimata mahaifansu sun dauki hanyar lalata komi nan tace ayi musu abin da zasu tsani Samiha nan ko boka yace angama ta basa yan kudadansa ta tafi.
Da daddre momy sun zo kwnaciya take cewa dady "Alhaji Ina ganin mikori yarinyar nan daga cikin gidan taje ta nemi wani gurin in ba hakaba bana tunanin mina da mafita "abinka da abin asiri nan da nan dady ya amince.
Da safa Samiha tagama aiki yadda ta saba taga momy ta shiga dakinta ta hadomata duk wani kayanta kan kataraf tace ta fita ta bar gidan momy ban ganeba na fita naje Ina Ina da wani gun da ya wuce nan ne,ki fita duk inda zakije kije amman baza ki zauna mana agida ki lalata mana tarbiyyar yaro ba kije duk inda kikaga Zaki iya zuwa kije kiyi karuwancinki .
Tabbas rayuwata cikin kaddara da jarabwa zata kare Samiha ke fadin wanann cikin zuciyarta na shiga uku Ina zan saka Kai na Ina xanje ya zanyi da rayuwata na shiga uku yah Allah ka ka kawomin mafita,matsawa Samiha tayi ta kama kafar momy tana ta rokon ta da Allah akan tayi hakuri tabarta tayi mata alkawarin zata fita a aharkan yaya Dr amman dan Allah ta barta taci gaba da zama acikin gidan fur momy ta murze I donta tace Samiha baza ta zaunaba daga karshe da taga Samiha na niyyar sawa makota suji abin dake faruwa daukan kayan Samiha tayi ta watsa waje sanann ta kulle kofanta.........

Page 27
"innalillahi wa inna ilahiee raji'un"shine abin da Samiha ke ta furtawa,tana kokarin tattara kayanta ta fice domin ita bata san ko Ina ba su sune wanda ta sani Kuma bata San garin kakantaba wato baban mahaifiyarta da can zata tafi kuka takeyi tana tattara kaya amman tabbas zuciyarta ta yanke ta Kuma rikice duk wata dabara ta ta takare fatan ta da addu'ar ta ubangiji ya kawo mata mafita ta wani bangaran Kuma tana adduar Allah yasa tana fita mota ta bigeta shikkelau ta huta.
Tana tsakiyar tattara kayan momy ta tsaye akanta ta gama ta bar mata gida yaya Dr yayi sallama wani sanyi taji a ranta tamkar ance mata cikin gidan zata koma,ikon Allah hakika Allah yanaa sona Abdullokacin da nake cikin matsala yaya Dr shine wanda ke futarni acikinta, gabansa ne yayi mummunar faduwa tom mai yake faruwa da sauri ya zo momy lafiya sai ka tambayeta ai ita nace ta tattara kayanta tabar min gida ne bazan iya cigaba da zama da ita ba momy Samiha ce fa eh Samihan uwata ce kasa cewa komi yayi kawai ya wuce daki.
Samiha cikin zuciyar ta tace shikkelau shima ba zai taimakamin ba na shiga uku har ta gama hada kayan ta tafita Yaya Dr bai fito ba hakanne ya sake cire mata yakini na zai taimaka mata ta fita ta Kalli gabas ta Kalli yamma amman Ina ta rasa duk wata madafa bayan minti goma tana tsaye a kofar gidan da tunin ko yaya Dr zai futo amman shiru hakanne yasa ta hakura zata tafi ta juya kelan zata tafi taji ankwala mata kira juyowa tayi da sauri taga Yaya Dr ne "Alhamdulillah" shine abinda ta furta karasowa yayi da sauri ya rungume ta Samiha kiyi hakuri momy mahaifiyatace bani da damar tankamata nasani yaya Dr.
"Amman yanzu ya zanyi da rayuwata Ina zanje Ina zan dosa wanann duniyar da tacika da mutane marasa gaskiya duniyar da tacika da mutane marasa tausayi duniyar da cika da mutane suna da shi amman baza su taimaka makaba,yaya Dr wa zan dosa nace ya taimakamim na shiga uku yaya Dr"
Dagowa yayi ya kalleta cikin bacin rai amman Samiha kin ban mamaki kina da ni kike tunanin rayuwanki zata salwanta Kina da ni kike tunanin zan barki cikin matsala kina tunanin zan barki ki tafine tom idan na barki kika tafi miye amfanine?ashe banni da wani amfani inde bazan taimakawa wacca nake so ba ashe banni da amfani inde banyi bakin kokarina wajan sharewa wacca nake so damuwanta ba Samiha inde zan barki ki tafi sai de mutafi tare domin kece rayuwata Kuma kece duk wani farinciki na wallahi bazan taba iya yini daya ba kya kusa dani ba duk wani tsanani duk wata damuwa Ina tare dake bazan taba barinki ba domin Ina sonki".
Dagowa tayi da jajayan idanuwan ta tace "Nagode sosai da kakasance cikin rayuwata ba domin kaiba tabbas da rayuwata ta salwanta duk da ubangiji shike kula damu ammam kai ya aiko Kane dan ka zama sanadi Ina sonka yaya Dr bazan taba rayuwa da wani da na miji matsayin mijina idan ba kai ba"
Handkerchief ya dakko ya mika mata ta share hawayan ta amman takasa karba domin tana Jin wanan hawayan baza su taba tsayawa ba Janta yayi suka zauna akan wani dan damali ya fara share mata hawayanta adede lokacin sai ga nihal da kawarta Atika sun zo wucewa zuciyarta taji tayi wani mugun bugawa duk da tabbas taga tabbaci akan abin da aikin da malam yayi na baza suji kunyan kowa ba gahsi nan akan titi sun zauna yana share mata hawaye cinyoyin su hada dana juna taji dadin hakan hakanne ya tabbbatar mata ainkinta yana kan dede,sai de yadda taga suna abubuwa cikin soyayyya da kulawa ya sake tayarmata da hankali tabbas dole tayi wani abin juyowa Samiha tayi kawai sukayi Ido hudu da ita tunano abin da ta mata tayi taji tamkar taje ta shaketa ta mutu sai kuma zuciyar ta ta kawo mata wata dabara akantayi wani abu da idan de ta tuna shi ko da nan da shekarane sai taji babu dadi.