Sashe 6
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana Kiran sallan magriba ta shiga gida ta tarar su kuwa yacca suka saba sunayi idan tana nan Kamar kullum suraj ne ke biyawa Samiha karatun kur'ani da yake shi yakusa sauka Amamn ita de Bata yi nisaba Dan batafi izufi biyar ba shike koya mata kullum idan sun dawo Daga Islamiyya Dan Islamiyyar su ma Daya ce tayi farincikin ganin su haka wanann Yana Sakata jindadi tasan ko bayan ranta Suraj ba zai taba barin rayuwar Samiha ta salwanta ba(Ina Daga gefe na ce sai Kuma gashi shine Wanda ya salwantar da ita da kansa ya wulakantata ya Kuma toxartata)
Haka ta shigo ta same su sukayi farinciki da dawowar ta a wanann lokacin Domin basu yi tsammanin hakan ba abdallah dake gefe shima Yana tasa tilawar shine ya taso ya zo ya ansa kayan dake hannunta sai Kuma Suraj shima da Samiha suka taso.
Wata Leda data siyo musu kayan makulashe na kauye su magarya dinya Dade sauran su ita ta mikawa Suraj tace gashi ka raba muku Ina jamilu bai shigoba kema kanki Inna kinsan yayah jamilu haryanzu yakasa Dena tunanin Yaya yazid Kullum idan ya shigo Gidannan damuwar rashin sa na damunsa.
Allah sarki inna tace kawai ta wuce daki saboda itama anfama mata in da yake mata Kai Kai Kwanci tashi maganunuwan da mahaifinta yabata Wanda zatayi amfani da su dakanta sun fara aiki malam jamilu da da da yayaye kafansa da zuwa gidanta yanzu Yana zuwa Ta hakane tayi amfani da Damar ta duk Wani magani da zata zuba masa a abinci ta zuba haka Kuma duk Wani Wanda zata zuba masa ya tsallaka ta zuba Cikin sati Daya malam jamilu yafara dawowa cikin hayyacinsa Yana Kuma neman alfarmar Tayafe masa dukkanin abin da ya mata domin bayin kansa bane.
Murna ta ishi jummai domin Bata taba tunanin akwai lokacin da mijinta zai dawo garetaba na yafe maka malam shine abin da take furtawa Zuruf ya mike Ina zakaje zanje gurin Zainab ne Dan nasan ita ce ta Haddasa duk abin da yafaru tsakanin mu Mai zaka mata zan sawwake mata taje ta nemi Wani domin bazan iyaba tunda Mika dawo ta Hana mu xaman lafiya Dan Allah malam ka rufa mana asiri tabbas idan ka saketa zamu fuskanci fiye da abin da muka fuskanta ayanzu kawai de kayi taka tsantsan na zama da ita Amman maganar saki Bata ta so ba shikkelau inshallah zanyi yacca kikace.
Rayuwar farinciki ta dawo a wanann gidan kullum cikin kulawa da Juna suke su Kuma suna farincikin yadda mahaifin su ya dawo garesu yanayin da Suka fuskanci kansu ya Saka Zainab ta fara fuskantar sauyi Daga malam jamilu wanann yayi matuakar Daga mata hankali da Kuma tunanin tabbas jummai tafiyar da tayi tajene domin neman mafita akan lamarin Kuma gashi ta Samu tabbas Abu Daya ya rage mata ta kashe su gaba Daya har mijin domin ta kwashe komi ta tafi Dan baza tayi rayuwar banza a gidan Bata amfana da komi ba.
Haka tayi ta tsarawa kanta Amman Kuma tana dannar zuciyarta da ba yanzu za tayi wanann aikinba tabari akwana biyu Dan kar a zargeta bayan shekara Daya mahaifin Suraj lokacin zasu higa ss2 ya je makaranta yace Yana son Suraj ya xanaa exams da Yan ss3,domin shekarunsa sun danja Dan ma Baya da girman jiki da tuni ya nuna Haka kuwa akayi suka zana jarabawar dasu, shikkelau yabar makaranta Suraj da Samiha sun tsinci kansu cikin Wani matsanancin tashin hankali domin Samiha Bata San Taya zata fara fuskantar rayuwar makarantar nan babu Yaya Dr.,ba Dan ma yanzu akwai su Basma Har xaxzabi sukayi na kwana biyu saboda wanann iyayan sukayi ta fada Kuna tare kullum agida Mai ne na tayar da hankali Dan yabar makarantar nan de sukayi ta kwantar musu da hankali kullum Samiha idan zata tafi Yaya Dr.shike kaita makaranta Kuma shike dakkota alokacin Yana da shekara 18 ita Kuma tana da shekara goma aduniya.
ABIN AL'AJABI
Zainab ta shirya tsaf domin zuwa gun Boka yayi abin da zai sa dukkanin su su mutu,ya Bata Wani magani akan idan dare yayi ta tabbatar duk sun kwanta taje ta Katanga ta watsar maganin,tom kafin safiya iska zatayi ta dibansa suna shaka Kuma shikkelau,ko mutum nawane agidan sai sun mutu cikin murna da jindadi ta karba,sai de Kash!!!,matsalan da aka Samu batasan cewa Samiha da abdallah basa gidan ba,ranar sunyi dare gidan su Yaya Dr.,Hakan yasa mamansu tace kawai su kwana anan tunda Daman sun saba, malam jamilu da yaji shiru basu shigoba yace yaufa yaran naki da alama acan zasu kwana,yace amamn bara na leko na gani,Ya shiga sukace eh anan zasu kwana yace musu sai da safe ya tafi.
Kamar yarda Boka ya fadiwa zainab haka tayi kuwa da misalim karfe Daya ta fito tayi yadda yace mata taje ta kwanta tana jiran tsammanin safiya tayi taga gawat mutum hudu Da asuba bayan mahaifin su Suraj yaje masallaci Wani abin mamaki da Bai taba gani ba malam jamilu ace Baije sallan asuba ba tunda yake dashi ko Bai da lafiya sai ya rarrafa yaje Haka yayi ta mamaki har ya dawo gida ranar Weekend ne babu makaranta Hakan yasa bayan sunyi sallah suka koma bacci Yana ta lekowa har wajan takwas gidan a rufe hakanne yasa yaje ya kwankwasa Amman babu Wanda ya bude,yayiwa mutanan dake majalisar magana yayi musu bayani,Suma sukace sun lura da Hakan domin tundazu suke jiran fitowar sa Amman shiru,Wani Daga ciki yace Mai zai Hana mu balla kofan,haka kuwa akayi suka balla kofar,abin da suka ganine yayi matukar Raza nasu,Da ke ana Dan zafi sunyi shimfidar su a tsakar gida,can gefe suka gano shi a jefe sai kace yayi dambe hancin sa duk yafutar da jini,haka kuwa matar sa suka taba duk babu Mai motsi acikin su, innalillahi!! Kowanenn su yake furtawa sun ma rasa abinyi.......
Cikin fargaba dadyn su Suraj yayi yunkurin fita Daga gidan Amman Ina abin ya gagara saboda jiwa da ta dau keshi ya fadi A hankali suka Daga shi Wani ya taimakama sa wajan fita Gida ya shiga ya karewa Samiha da abdallah kallo suna zaunai a parlourn momyn su Suraj suna cin abinci irin kallon da yakebin yaran da shi da Kuma kwallan da momy taga Yana futarwa a fuskan sa Hankalinta yasa ya tashi ta rasa yacca zatayi Shin Mai ke faruwa tashi tayi tana dadyn su Mai ke faruwa lafiya naganka a haka Wanann surutun da take shine ya fargar da su sukaga halin da yake ciki dukan su mikewa sukayi suka nufi idan yake Kawai sai yakama Samiha da abdallah ya rungume cikin Wani kuka Mai tsuma zuciya Kowa zuciyoyin sa cike da tambayoyi Kama hannun su yayi ya zaunar da su akan kujera ya Dan sai sai ta kansa ya Kuma Dena zubar da hawayen da yakeyi.
Nan ya kalle su takira sunan su Abdallah yace na'am Samiha tace na'am dady a matsayin wa kuka daukeni? tambayan da ta bawa Samiha yar dariya haba dady bayan abbana a duniyar nan da yayah abdallah da yayah Dr babu Wanda nake so sai Kai Na dauke ka tamkar mahiafi cikin farinciki yace Kai fa abdallah na daukeka a matsayin yacca na dauki mahiafina Yayi farinciki sosai saboda yasan Samiha kana jin maganganunta kasan da yarinta aciki Sai yace alhamdulillah yanzu idan akace mahaifinku ya rasu Baya raye Zaku iya daukana a amtsayin mahaifinku?,zaku iya zama Dani a madadinsa Caraf Samiha tayi tace haba dady Ai ko yanzu nafi son zama anan akan gidan mu saboda kana son mu.
Cikin karfin Hali yace kuyi hakuri ku Kuma daukeni amatsayin Wanda zai zama gurbin mahaifinku ku dauki momy tamkar mahaifiyar ku Allah yayiwa mahaifin ku da mahaifiyar ku rasuwa,m Kallon kallo suka fara yi a junansu Mutuwa Kuma mutuwa kamarya abin da abdallah ya fada kelan,saurin Katse su dady yayi yaace karkayi sabo mana rannsu a hannun Allah yake ba a hannun kowa yakeba Kuyi hakuri xan rike ku tamkarshi Zan baku kulawa.
Kuka suke tun karfi Suraj da sauri ya xo yayi Kan Samiha ya kama hannunta Yana Dan Dan Allah Samiha kidena kuka Bana son duk Wani Abu da zai tayar Miki da hankali Bana son damuwarki Bana son matsalan ki Dan Allah ki Dena Yaya Dr,inna da baba fa,sune suka rasu takara rushewa da Wani kuka Mai matsanancin tashin hankali shima kukan yafara gaba Daya suka hadu suka rikita dakin babu Wanda ke magana da kyar dady ya aro jarumta yasa duk suka Dena wannan ihun mamin su ce tace dadyn su Mai yasa mesu?,yayi musu bayanin duk abin da yafaru tundaga farko har zuwa karshe Innalillahi!!ita ce abin da kawai suke furtawa Mikewa sukayi dukansu,m suka fito domin zuwa gidan suna zuwa suka tarar malam ladan dake unguwar su har ya Saka matarsa ta xo domin afara kintsa jummai Nan ma aka dauki malam jamilu domin kintsasa,adede lokacin zainab ta shigo tana ihu Wanda har sai da yasa mutanan gun fara jin haushinta saboda abin da takeyi din yayi yawa kowa magana yake mata akan ta rage Amman yadda kasan ana Kara rura wutar kukan azuciyarta banza kowa yayi da ita ya Mai da hankalinsa ga damuwar da ake ciki.
A Hankali ya jawo hannun abdallah da Samiha ya shiga da su cikin gidan Sanadiyyar an kwashe su agun yasa basuga ainahin halin da iyayansu ke ciki ba mikawa momy mahaifiyar su Yaya Dr Samiha yayi shikuma yaja hannun abdallah da Suraj suka juya yace mata Idan agama shiraywasu kiyimin magana zan shigo dasu su gansu.
Fita yayi domin shi kade yasan halin da suke ciki yana tunanin irin halin da yarannan zasu shiga idan sukaga gawar mahaifansu biyu a lokaci guda bayan mintuna kadan matarsa ta zo ta kira shi ya shigo da su dakin da aka kwantar da su Yakama hannun yaran duka suka shiga nan Wani sabon kukan ya kufce musu sai de sun Sami kyakkyawan tarbiya agun mahaifiyar su hakane yasaka babu kururuwa a kukan su sai de kaga suna hawaye,adduoi sukayi musu sosai da sosai suka tashi suka fito su Kuma aka dauke su izuwa gidan su na gaskiya(Ubangiji Allah yasa miyi kyakkyawan karshe)