Sashe 4
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon da abokinsa yaga Yana bin yarinyar da shi,yasa yace masa sunanta jummai,yar gidan malam limance ita ce autarsa ita kadene ta rage Bai aurar ba,tana da hankali matuka,nan cikin farinciki yace na Sami matar aure idan na koma zan sanar da baba duk abin da yace inshallah gobe zakaga na dawo Kai malam Daga ganin sarkin fawa sai miya tayi Zaki kabari ai kayi bincike akanta ko,Tundade ba agarin ku takeba ka isarmin komi,tunda kasan komi akanta ai alhamdulillah,Kuma Mai nake bukata ban da abubuwan da kafada akanta,hmm karfa kyau ya rudeka,da farko kyan nata shi na fara ganowa,Amman Kuma bayan kyan kyawawan halayanta da mutuncin mahaifatan shi ya karafafamin gwaiwar nayi kokari a Saka ranar auran mu kafin Wani yamin kwace,Da can ba ayi kwacan ba kazo ka tadda ta,kasan ance a bari ya huce shike kawo da rabon Wani,ni de yanzu zan koma gida sai kajini.
A haka malam jamilu ya koma gida,cike da farinciki mara adadi yanajin tabbas ya Sami wacca zata kula masa da mahaifinsa,domin Daman abin da ya Hana shi yin aure shine Yana tsoron ya auro wacca zata ki nunawa mahaifinsa kulawa,Amman a labarin tarbiyyar gidan su yarinyar da yaji ya tabbatar inshallah bazaiyi na damaba,komawarsa gida ya iske mahaifin sa zaune,mahaifin sa kansa sai da ya Gane lalle yana cikin farinciki Jamilu lafiya naganka cikin farinciki wanda na jima Banga irinsa a fuskarka ba,Baba hakika tabbas burinka ya kusa cika da saurin sa yace ka samo matar aure ne,eh baba alhamdulillah baba yake ta furtawa Yana jin dadi,domin babu abin da yake da buri illa Dan sa Daya tallin tall yayi aure,jamilu ya Kai kimanin shekara arba'in Amman haryanzu yaki aure saboda kulawa da mahaifinsa,Wanann yasa kullum adduar mahaifinsa Allah yasanya masa soyayyyar yayi aure aransa.
Tom yar Ina ce Baba na gantane anan kaugama naje gurin abokina Ibrahim,Kuma yar unguwar su ce yacemin yar gidan malam limance,da sauri baba ya dago Kai yar gidan malam limance kacemin fa,Lalle ka debo mana irin albarkar tabbas Ka dakko yarinyar da ta dace da Kai,Malam liman ai yaran sa yaran kirki ne nasan sa tare mikayi karatun allo, Kuma lokaci zuwa lokaci Yana shigowa nan,na tabbata ka gansa zaka sheda shi abin ba zai zo da matsala ba zanje na samesa gobe inshallah na Nema maka izinin,Daga nan sai kaje ku fahinci juna sanann sai ayi maganar auranka Nagode sosai baba.
Malam jamilu ya tashi cikin farincikin da shi kansa Bai taba tsintar Kan saba,washegari baba ya shirya tsaf jamilu ya dauke sa zuwa kaugamaAnan sukaje wurin abokinsa ibraheem shi yayi musu jagora zuwa gidan Mahaifin jamilu yayiwa malam liman bayanin komi,Ya Kuma yi farinciki da batun domin yasan rayuwar jamilu tsaf da mahaifinsa,babu Kuma Wanda xaiki hada a Hali dasu Baban jamilu ya Bukaci a basu lokaci su fahinci juna Amman fut malam liman yaki,yace yanzu idan Yana da sadaki ya bada zai kira shedu a daura aure gobe akai masa matarsa,Amman malam inji baban jamilu Malam liman yace karka damu nasan Mai kake tunani,tunda na fara auran yara a gidannan ni nake zaba musu miji,Kuma ko musu idan akayi auran Baya shiga tsakani sai bisa kuskure.
Cikin farinciki mahaifin jamilu yaji dadin hukuncin malam anan aka daura auran jamilu da jummai Wanda shine mafarin Labari,da Kuma tarin duk wasu matsaltsalu.............
Kamar yarda malam liman yayi alkawari washegari jummai ta tare agidan ta,rayuwa suka fara shinfidawa Mai cike da farinciki da soyayyya Bata son bacin ran mijinta tana yi masa biyayya dede gwargwadon ta,a kullum farincikinsa Dana mahaifinsa shine nata, Hakika mahaifin jamilu yayi matukar farinciki da Allah yaba Dan sa mace ta gari,domin ya tabbatar rayuwar sa zata cigaba da samin nutuswa da cigaba sanadin Hakan.
Kwanci tashi ta shafe wata biyar agidan adede lokacin ne suka fahinci tana dauke da ciki,cike da murna da farinciki kuwa kowa yake acikin zuciyansa haka sukayi ta ririta cikin har Allah ya kawo lokacin haihuwarsa,Allah yabata da na miji,Wanda suka Saka masa sunan mahaifin jamilu wato yazid,Suke kiransa da baba shima kamar yarda suke cewa mahaifin jamilu,rayuwa kullum tana ta tafiya cigaba Yana Kara tunkararsu,Allah yakara basu Wani da na miji suka sa masa sunan malam liman,Abdallah,suke kiransa da abi Baza ka taba ganin matsala acikin wanan gida ba,hakika jummai tana iya bakin kokarinta wajan ganin cigaba acikin wanann gida, Alhamdulillah Kuma Allah yana basu dama.
Daga nan ne Bata sake haihuwaba sai bayan abdallah ya shekara biyar, okacin yazid Yana da shekara bakwai,ta haifi yarta maace santaleliya ta biyo kyawunta tsaf,sun sakawa yarinyar sunan
Mahaifiyar jamilu Wato Sakina,saboda su boye sunan sai suke kritanta da Samiha yarinyar duk Wanda ya kalleta Sau Daya sai ya sake kallonta,domin irin kyawun da Allah yabata tun tana jaririya, Haihuwar wanann yarinyar ya xame musu kofofi na Kara samin arzikin su, alhamdulillah cigaba ta ko Ina,adede wannan lokacin ne a Wani gari nan kusa da su in da yake kaiwa kaya Wani shugaban sa ya bashi gida babba sannan ya bashi shawara tunda har kar tafi tafiya anan shikkelau ya dawo sucigaba anan yace mas baze iyaba saboda ba Zai taba barin mahaifin sa ba ya dawo Wani gurin,yace tom ya taho har da shi tabbas idan nacewa baba Zami koma nasan ba zaimin musu ba,Amman ba a son ran sa ba,domin Baya son barin kauyen mu,tom kaje de kuyi shawara damace ka Samu
Ya dawo gida ya fadiwa matarsa nan ita ma taki fur tace ba zai taba yiwuwa su tafi su bar baba ba,Amamn ga shawawara Mai zai Hana ya koma shi kade,sai Yana zuwa duk karshan sati Yana duba su,ita kuma inshallah zata kula da baba matuka,Amma Taya zan barki naje na rika kwashe lokaci alhalin Ina da mata karka damu Bana son karasa wannan dama da kasamu inshallah komi zai tafi Dede.
Yaje ya fadiwa baba abin da yafaru yace eh gwammah wanannan shawarar Haka yafara zuwa Yana komawa karshan sati kamar yacca ya fada,ana nan ana nan, farincikin ahalin na sake daduwa, soyayyya Mai karfi na sake shiga ahalin,Mijin na son matarsa asalin so,haka matar na son mijin fiye da tunani,tabawa yaranta tarbiyya matuka,yazid da abdallah,suna zuwa makaranta primary anan inda suke a garin barma Kuma ba lefi alhamdulillah ana samin cigaba na karatunsu
Samiha emmata kuwa ana ta Dan girma Dan ankusa yayeta........
Bayan shekara uku su Samiha Anfara girma a kullum kyanta sake fitowa yakeyi,Wani dare da jamilu ya zo Weekend yake shedawa matarsa maigidan sa ya bashi kanwar sa dake zaune ita ma anan garin hadejia,yace ya aureta tun da ba tare suke zuwa da matar saba tabbas zancan ya ta-lda mata hankali Amman sai taga Hakan shine Dede Bai Kamata ace Yana na miji cikakke sanann Yana da hali Dede gwargwado ace Yana zaune shi kadeba taji babu dadi sanann taji kishin mijinta Amman dake yarinyace Mai ilimin da tunani tabbas tayi amfani da shi ta nuna mas yin Hakan Yana da amfani Bai Kamata Daman ya zauna haka shi kadeba,yayi ta bata Baki ta nuna masa babu komi Allah ya tabbatar babu Kuma Wanda ya isa ya goge abin da Allah ya rubuta,ya shiga zai fadiwa mahaifinsa anan ta zauna take ta kuka tabbas taji ba dadi Kuma tasan yacca suke kaunar juna da suna tare da ba zai sake wanna aure ba ita Kuma baza ta iya barin kula da mahaifinsa ta bisa ba saboda ba zeyiyu ace an barshi shi kadeba Allah ya sa ayi lafiya ya Kuma kawo komi cikin sauki.
Andaura aure ya kawo matar garinsu tagaida uwar gida da mahaifinsa Daga nan Takoma,har bayan shekara Daya da biki babu Wani Abu da yafaru Zaman lafiya tsakanin sa da dukkanin matansa biyu sanann Kuma babu Wani al'amin ciki a jikin amarya,Watarana lokacin ya zo baba Bai da lafiya sun kaishi asibita,yini Daya Allah yayi masa rasuwa ya dawo ya dauki amaryar sa ta zo akayi zaman makoki anan.
Bayan angama yace zasu tafi tare da yaransa da Kuma jummai fur amarya Zainab taki tace babu yadda za ayi a tafi dasu ai gidan da yayanta ya bada Baya bada Dan su baneansha rigima,sanan jumamai da taga haka tace ya barta anan Daman ta saba zamanta yace sai suntafi tare Daman saboda Sanadiyyar babane da kulawa da shi na barki ban nace sai kin bini ba yanzu tunda Baya nan idan kin zauna ke kade Mai xakyi,tace tom amamn sai de idan ba zai hadasu gida Daya ba saboda dukkan alamu idan ka hadamu gida Daya baza miyi zaman lafiya ba,Yace babu dama akwai wani gida nan kusa da su inshallah suna zuwa zai siya Daman ana neman masu siya sai ta zauna anan haka suka shirya yara na murna zasuje suyi karatu Mai inganci a cikin gari Suna zuwa kuwa Allah yasa yaga maigidan ko gidan sa basu shigaba,yagaama cinikin da maigidan na kusa da gidan ya siyar masa,suka sanya kayan su ciki Bakinciki kamar ya kashe Zainab domin ba hakata so ba,Taya suna rayuwar su cikin farinciki zasu zo su shiga rayuwar su su takura musu Haka ta shiga da sake sake kala kala, tabbas sai sunyi da na sanin biyo su.
Jummai kuwa mamaki take na irin halin Zainab su da basu taba zama tare ba,Mai zai sa har tayi mata haka addua kawai take Allah yakareta ita da yaranta haka suka cigaba da rayuwa cikin farinciki da Nishadi duk da Zainab tana ta bullo abubuwa iri iri na masifa Amman basu biye mata ba Tsawon Shekara biyar kullum Banda makirci babu abin da take har ta Kai ta kawo malam jamilu ya fara yarda da abin da take fadi,yafara musgunawar matarsa da yaransa watarana sai su yini Bai basu ba Kuma duk ita ke jawo Hakan, lokacin da suka shekara Daya anan gidan dake unguwan masu kudine shima malam jamilun ya Dan Tara dukiyan Amman ta rufin asiri ba wai Mai yawa ba,Sun Sami wasu makota masu kirki anan yazid ya sami Wani abokin sa agidan Mai sunan baban su jamilu,shi Kuma abdallah ya Sami Wani Mai suna Suraj,Haduwar su da wannan mutane ta zame musu Alkairai,domin suma yaran suna da matukar tarbiyya sun San abin da sukeyi Ga son karatu Shi Kuma Suraj Allah ya hada jininsa da Samiha.
MAFARIN MATSALAR😭