Sashe 10
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun kammala waya nihal tacewa Samiha zata tafi gida saboda alokacin la'asar ta kawo Kai tashi tayi domin Rakata bakin gate suna fita kuwa sai ga yaya Dr ya fito a mota ya dawo Daga lecture dake Yana final year dinsa ne yawwa shikkelau ma ga yaya Dr nan bara nayi masa magan yamikamin ke gida dadi har cikin zuciyar nihal wayyoh!!! Zasu shiga mota Daga ita sai yay Dr Allah yasa kar shegen girman kan nan nasa ya Saka yaki amincewa da zai Kai ta nan de Samiha ta karasa sannu da zuwa yaya Dr sannu autan yaya Dr Wani kallo Mai rikitarwa tare da rikita zuciyar Mai kallo nihal taga Samiha da yaya Dr sunayiwa juna kasa jura tayi domin ji take kaman zuciyarta ta fito akirjinta,Yaya Dr ne ya matso kusa da Samiha Ina fatan masoyiyata ta ta yini cikin aminci da farinciki?, Alhamdulillah rayuwata kamar yadda ka yini cikin aminci sai de na yini cikin kewarka nima haka ruhina
Haka sukayi ta zubabawa juna kalamai masu Saka nutsuwar zuciya Samiha Kam ta gaji da sauraron su Hakan yasa ta koma gefe can inda baza tana Jin abin da suke cewa ba domin ji take tamkar ana zubawa zuciyarta ta fashashhan ruwan zafi,can Samiha tace yaya Dr Dan Allah kataimaka nihal ce ta zo kamika min ita gida,tab kema kinsan Bazanjeba Taya kike tunanin xan kebe da gani sai wata mace cikin mota na Kai ta wani wuri haba Yaya na na Kai na Kuma farincikina Dan Allah ka kaita,nihal cefa sai kace kamantata nan tayi ta Hadasa da Allah har sai da yayarda ya amince zai Kai nihal,Samiha ta kwala mata kira ta ka raso gaidashi tayi a Dan ya mutse domin tabbas ranta ya baci akan abin da yafaru yanzu Amman ya zatayi inshallah zatayi iya kokarinta wajan ganin ta rabasu.......
Haka yace mata ga littafansa ta shiga da su ciki Amman Allah taci darajan ki kinsan de Bana son daukan mata cikin motata afuwan rankaidade,karasowa nihal tayi ta shiga gidan gaba nan sukayiwa juna sallama suna tafiya babu Mai cewa uffan nihal na son yin magana Amman tana tsoro dakewa tayi ta ce Yaya Dr" na'am" ya furta ba tare da ya dago Kai ya dubeta ba kakusa gama makaranta ko "eh" final year Nike Amman de sai min rigaka gamawa tunda kaga mu saura satikai "eh",Daga haka Bai sake ce mata uffan ba ji Taya kamar ta yan kasa gaksiya wanann gayen girman kansa yayi masa yawa ko wai gowa fa ba yayi ya kalleta balle ma yaga ta yadda take maganar tabbas akwai aiki ja akaina,Amman zan jure Kuma zanyi hakuri inshallah har sai na Sami nasara tana wanann tunanin suka karasa gida zata sauka ta juyo baza ka shigo ku gaisa da su momy ba?,Wani kallo ya bita da shi Wanda ita kanta sai da ta sunkuyar da kanta na shigo nayi musu Mai ne tambayan ki nake Zaki futar min a mota ko sai nayi ball da ke,da sauri ta Bude murfin motar ta juya Nagode sosai yayan mu tsuka yaja yake kokarin ta-da motan hakanne yasaka ta futa da saurinta Jan motarsa yayi yabar gurin Kai!!! Gaskiya wannan gayen anyi dan Mai iskan taurin Kai dole sai na nutsu nayi tunani Mai zurfi wajan ganin ta Ina zan bullowa lamarin sa Amman babu abin da zai gagara sai nayi iya yina wajan ganin na mallakeshi.
Bayan ya karasa gida ya shiga ya tarar Samiha na jiran sa a parlour Yana shigowa ta mike ta karasa barka da zuwa Rabin Rai na barka farinciki na kaje kayi wanka naje bangaranku na hada maka ruwa ga Kuma lunch din ka nan na jiran ka na hadamaka yaushe kika fara cin abinci babu ni afuwan rankaidade yau nihal ce ta sakani gaba sai da naci abinci wai tunda nace bada wuri zaka zo ba, ranshine ya baci saboda wanannan shine karon farko da tunda suka taso da Samiha taci abinci babu shi,Yaya Dr yanzu din mafa tare zamuci "Aah" zan saki sake durawa cikin kine bayan kinkoshi kuka take Neman yi masa tana Allah kuwa ita tanajin wata yunwan baza ta bari yaci abinci shi kade ba hakanne yasa yace mata shikkelau bara yaje yayi wankan sai yafito su ci tom oga sir,dariya yayi ya wuce.
Bayan ya fito a wanka ya zo suka ci abinci yadda suka saba suna ci suna ta shira abin su momy ce ta fito em kaga yan gatan momy yaushe kadawo? Momy tundazu fa har nayi wanka "em" saboda ga Samiha ko nemana baza ayiba ace Ina abinci ta dauke komi "Aah"momy aishikkelau Allah yayi muku albarka Ameen momy haka sukayi ta shira har lokacin magriba tayi ya tashi ya tafi masallaci,in yafita masallaci Baya dawowa sai yayi isha'i idan yadawa zasu ci abincin dare sanann shi da gwanar zasu zauna suyi ta shira a parlour a lokacin da momy da dady su kuma sun koma daki,bayan goma tayi suma kowa zai tafi daki sai su Danyi waya sanann sai su kwanta...
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
😍💗ABOKIN YAYANA😭
Created and Written
By
🤗ZEEY NASEER 😍😍
💫MOON LIGHT WRITER'S ASSOCIATION 💫
We shine all over the word
Page 10
Toupa a daran ranar ne bayan sun koma daki sun gama wayar su kamar yadda suka saba Yaya Dr Yana kokarin kwnaciya yaji wayanshi tayi Kara wanann Karan shine ya dawo da hankalinsa kan wayar sa dagowa yayi ya dauki wayan ganin sabuwar number yasa ya dedeta zaman sa domin ganin Mai sakon ke nufi.
ASSALAM ALAIKI WARAHAMATULLAH amincin Allah yakara tabbata agareka ma'abocin fara'a hankali nutsuwa tare da dattako Ina fatan kana nan cikin aminci Kuma Ina maka fatan cigaba da kasancewa cikin aminci Daga nan har karshan rayuwarka.Burina a kullum akodayauhse ganin ka cikin farinciki Kuma a shirye nake na baka farinciki Koda zan rasa nawa ni Mai kaunarka ce Kuma Mai son kasancewa da kai..
Ka huta lafiya Kuma Ina fatan zakayi bacci cikin aminci rankaidade.......
Zabura yayi ya mike saboda gaba daya sakon ya gigita masa lissafi tunda yake a rayuwarsa babu Wanda ya taba yi masa kwatankwacin Sako kamar wannan idan ba samiha ba,ita kadece wacca ke yi masa message na soyayyya iri-iri tom Amman wacece wanann ,Kuma Taya ta Sami number dinsa tsuka yayi yace ni ba na son gayyar shirme da rashin hankali ya ijjiye waynsa gefe ya kwanta.
Nihal na Daga can tana ta jiran ganin reply har wajan Sha biyu na dare Amman shiru hakanne ya tabbatar mata da ba zai kula taba Amman babu komi idan yau Bai kula niba watarana zai kulani inshallah nasara zan sameta dole akanka ta kasa Gane halin da take ciki shin bakinciki ne ko farinciki?,Takasa fahintar Taya zata lissafa yanayin da take jinkanta
Tana tashi da asuba ta Kara zama domin kara tsara masa Wani sakon ta zabi wanann hanyar ne a matsayin hanyar ta farko kafin tayi yunkurin aikata Wani abin,ta Kuma sayi sabon layi Wanda babu Wanda yasanta da shi da shi take rubuta masa sakon.
SAFIYA MAI CIKE DA AMICI A TATTARE DA KAI TAURARON TAURARI HAKIKA KAI na NA DABANNE ACIKIN MAZAJE KOMAI NAKA DABAN YAKE A KULLUM INA GANIN KANA DA BAN- BANCI TSAKANIN KA DA SAURAN MAZAJE DOMIN komi naka daban yake a tattare dasu,Ina fatan ka tashi cikin aminci Kuma Ina fatan zaka kulamin da kanka kafin lokacin da zan zo domin kulawa da Kai,Ina kewarka autan maza......
Yana zaune akan sallayar sa Yana karatu yaji Karan wayarsa jawota yayi da mamaki yaga number din jiya ita ce aka Kara yi masa Sako da ita wai wacece wanann?, tambayar da yasake yi wa kansa kelan sai de ba shi da wannan ansar tabbas yakamata nayi mata gargadi akan wannan abin da take wata zuciyar tace masa "Aah" kabarta idan taga baka mata reply ba da kanta zata hakura tadena yi maka
Bayan ya kammala karatun sa ya fito domin yaje yagaida momy da dady bayan sun gaisa Kuma ya wuce dakin gimbiya Samiha domin har ta tashi ta kammala duk Wani aiki na gidan tana da matukar kokari,kwankwasa mata yayi ta Sani cewa babu Mai zuwa a wannan lokacin sai shi mayafinta ta dakko ta lulluba akan ta tace masa ya shigo ta rusna ta gaidasa yadda ta saba bayan sun gama gaisawa taga yanayin sa Duk Wani iri tambayarsa tayi yaya Mai yake faruwane?,Kallonta kawai yayi ya sunkuyar da Kai Yana son yabata labarin abin da yafaru Amman Yana tsoron bacin ranta haka Kuma Baya son ya rika boye mata wasu abubuwa yafi son yadda suka taso wajan sanin sirrin juna da damuwoyin su suci gaba da tafiya a haka hakanne yasa ba zai taba iya jure wa ya boye mata abin da ya zo fada mata ba.
Samiha "na'am",ta furta da daddadar muryarta Mai Saka Mai sauraro nishadi Ina sonki Ina Kuma matukar kaunarki Bana kaunar duk abin da Zai rabani dake duk kankantar sa bazan taba iya rayuwa babu keba
Murmushi tayi Yaya Dr kelan wanann abune da min ruga minsami Amman Mai ke faruwa?,tabbas yanayinka ya fadimin akwai abin dake damunka tabbas akwai Samiha,nan ya labarta mata dukkanin abin da ya faru ya Kuma Bata wayan ta karanta, murmushi tayi tace duk tashin hankalin akan wanannne" em" Kai de aka turowa message dinannan ai ba Wani ba sanann Kuma Kai ne Wanda idan kace ka amince za acigaba da turomaka Amman idan baka amince ba akwai Mai cigaba da takuramaka "Aah",tom kaga zabi ya rage ya naka mikewa tayi zatayi waje Ina zakije?,zanje ne na cigaba da aikina na baka Damar yin reply na sakon wayarka haba samiha Dan Allah kiyi hakuri Bana son boyemiki komi shiyasa na fadimiki,nasan da Hakan na Kuma ji dadin Fadimin da kayi Amman tabbas wanannan damuwar da take ranka akwai wani abin idan so kake ka amince mana ni Ina ruwana ficewa tayi ta kyaleshi agurin ya ma rasa yadda zaiyi da ransa.........😍🥲ABOKIN YAYANA😭
Created af Written
By
🤗😍ZEEY NASEER 💗
💫 MOON LIGHT WRITER'S ASSOCIATION 💫
We shine all over the world
Page 11