Sashe 5
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana matukar ji da ita,ko makaranta yaje ya dawo sai ya kawo Mata tsaraba Gidan su ya zama tamkar gidan su yau a yini a can gobe ayini acan.
Alokacin Samiha tana da shekara hudu,Suraj na da Tara Haka suka dage sai da aka Sakata a makarantar su da yake a hade take primary da secondary private school ce Duk da cewa Suma a primary din suke Amman sunfita aji,abdalla da Suraj sunyi matukar shakuwa Allah yasaka musu soyayyyar juna ,sai suka zama tamkar Yan uku , abdallah,Suraj,Samiha,duk inda kaga Daya sai kaga Daya,basa iya zama ba tare da junaba abin ci tare suke ci komi nasu tare harta sutura iri Daya ake din ka musu a Dan kalilan din Lokaci sukayi Wani mahaukacin sabo Wanda Wani Baya iya jure rashin Dan uwan sa kusa da shi,Ana nan ana nan lokaci Yana tafiya shakuwa na shiga tsakanin Suraj da Samiha Suraja Yana da burin zama Likita Yawan Kiran kansa da yake da Dr wannan yasa Samiha ke kiransa da Yaya Dr,Suna matukar ji da juna komi tare sukeyu duk da Samiha macace Amman ya Sha yi musu dinki iri Daya idan za ayi masa agida yace dole sai anhada da Samiha,haka za asiyi shaddar a Dinka musu ko asiyi yadin da yake mata maza a dinnka musu.
Abangaran Zainab kuwa iya damuwar da ta sanya ahalin aciki Bai ishetaba Bata haihuba harynzu sanann ita jummai ta tara yara da yawa, hakan Baya yi mata dadi dole ta dauki matakin garin daukan matakin ne yasaka ta koma gurin bokanta ya fadimata cewa yazid babban Dan jummai tabbas idan
suka bari ya girma zaiyi kudi matuka sanann Kuma zai zama jagora ga Yan uwansa tace tana son abatar mata da shi Boka zai Bata abinda zata zuba masa a abinci tace Aah karkayi haka bama jituwa da su idan har zai yiyu Ina son kayi komi ta nan anagma jinji Boka.
A daran ranar yazid ya kamu da ciwon ciki Mai tsananin Wanda ya zama ajalinsa,sunyi tashin hankali matuka amamn haka suka fawwalawa Allah abokinsa Jamil Dan gidan su Yaya Dr ya shiga damuwa Dan sai da yayi sati a kwance domin tabbas akwai abota Mai tsananin a tsakaninsu.
Ranar de babu yabo babu fallasa Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu kafin su fawwalawa Allah komi su Mai da hankali Kan karatunsu ya zamana idan zasu tafi makaranta Daga Samiha Suraj Wanda Samiha ke kira da Yaya Dr sai Kuma abdallah yayanta,Jamil shi haka yace bazai iya cigaba da zuwa wanann makarantar ba saboda bazai taba iya yaje makaranta yaga Baiga yazeed ba,haka iyayan suka hakura suka sauya masa makaranta saboda sun San cewa tabbas akwai abota Mai karfi a tsakanin su sai de ba a iya goge nufin Allah.
Rayuwa na tafiya shakuwa Mai tsananin na sake shiga tsakanin Samiha da Yaya Dr Sunyi shakuwar da bacci ne kade ke iya rabasu shima Dan ita macace shi na mijine babu yacca za ayi a bassu su kwanta a makwanci Daya Tabbas yayah Dr Baya son bacin ran Samiha duk Wani kudin break dinsa a wajan ta yake karewa mahaifin sa na da dukiyan saboda haka Yana basu pocket money Mai yawa har takai ta kawo ya Tara ya siyawa Samiha Abu ya kawo Mata saboda son farincikinta wanann damuwa da yake da ita da nuna mata kulawa Yana matukar sata farinciki wanann yasa Bata son ganin bacin ransa,kullum burinta ta faranta masa ita kyauta Kan Kara kauna da Kuma soyayyya shiyasa annabi yace(Zuciya tana son Mai kyautata Mata kuma tanakin Mai muzanta Mata,miyi kyauta ga duk mutanan da mike tare da su Ko da kuwa sunfi karfin abin da za mu basu Hakan zai sasu farinciki Zai kuma sa suji suna da matsayi agurin mu Wanda zamu iya kulawa da su Kyauta ko da na abin naira biyar ne kasiya kabawa mutum tabbas xai ji dadi Kuma yayi farinciki Miyi kyauta mukuma kyautata Dede gwargwadon abin da zami iya) Samiha tana jin babu dadi dullokacin da basa tare da Yaya Dr Ba fa wai Wani girma tayiba harynzu tana aji hudu na primary shi kuma Yaya Dr.yana junior Amman sukan tsintar Kan su cikin Wani yanayin idan basa tare da juna su kansu basu San wannan wane
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
ZEEY NASEER
Page 4
Zai kuma sa suji suna da matsayi agurin mu Wanda zamu iya kulawa da su Kyauta ko da na abin naira biyar ne kasiya kabawa mutum tabbas xai ji dadi Kuma yayi farinciki Samiha tana jin babu dadi dullokacin da basa tare da Yaya Dr Ba fa wai Wani girma tayiba harynzu tana aji hudu na primary shi kuma Yaya Dr yana junior
Adede wannan lokacin ne ta hadu da wasu yara Basma da nihal kawayene tare sukeyin komi Sun Bukaci Samiha ta kasance dasu Tace ita baza tayi kawaye ba Yaya Dr Ya Hana ta kula kowa Amman zata tambayesa idan yabari xata kula su shine Wanda kullum mike ganinki da shi idan an fita break eh shine tom xamije mu rokesa Aah Dan Allah ku rufamin asiri karkusa yayi fushi Karki damu Samiha dullokacin da suka shigo makaranta Suraj Baya taba barinta ta kula kowa direct class take shiga tsakaninta da Yan ajinsu kuwa sai de gaisuwa Dan har ta idan anfito break tare suke cin abincin Suyi yawansu har akoma ya hanata kula kowa saboda gani yakeyi dullokacin da Wani ya rabeta zai rage kusancin dake tsakanin su shi Kuma Baya so.
Bayan anfito break Basma da nihal sukaje suka Sami,Samiha da Yaya DrSuna cin abinci sai da gaban Samiha ya fadi saboda Bata son duk abin da zai Bata masa rai Kuma tana tsoron suyi masa magana ran sa ya baci Suka zo suka gaidashi Yana yin kallon da yayi musu Suma sai da yasa gabansu ya fadi ciki ciki ya ansa sallamar nan ta su,domin Yaya Dr ba mutum bane Mai yawan son shiga har kar Jama'a Yana da Dan banzan girman Kai da Kau da Kai ba ya son Kacika shiga harkarsa domi shima ha harkar kowa yake shiga ba saboda Baya son raini hakanne yasa bayan Samiha da abdallah yayanta ba shi da Wani aboki ,sukayi masa bayanin abin da ya kawo su da abinda Samiha tace ya juyo Yana murmushi yace yar gatan Yaya Dr Nagode sosai da girmamani da kikeyi shiyasa duk cikin Yan uwana nafi ji dake Basma da nihal duk tunanin su ita da Yaya Dr.uwa Daya uba Daya suke anan yace babu komi ya Dade da karantar halayan su a makarantar Ya amince ta xama kawarsu amamn su kula sosai Sukayi godiya suka tashi Amman Yaya kana nufin shikkelau mindena cin abinci tare inji wayene ai ba kawayeba ko Mai kikayi koyaushe tare zamina cin abinci Shiyasa nake alfahari da kai Yayana Allah yabarmin Kai.
Sunfara rayuwan su su uku har sha'awa suke bawa mutane kullum a class suna tare Amman fa da xarar an fito break sun xama su biyar domin Suraj na tare da Samiha Lokacin da sukagama primary lokacin yagama Junior zai shiga Senior A nan din de suka cigaba da makarantar ba a sauya musu wata ba Shakuwar su tana matuakar bawa iyayansu tsoro saboda kullum girma suke kar aje asami matsala sai de yadda sukaga sun dau juna tamkar Daga ciki Daya suka fito yasa suke Dan rage fargabar Basma da nihal Suma suna kusa da gidan su Samiha Dan ratar su Bata wuce layi biyu ba Hakan yayi matukar karawa abotar su girma.
Abangaran Zainab kuwa Iya kashe yazid da tayi Bai ishetaba ta koma wajan Boka tana fadi masa tana son taga bayan su duka saboda yanzu da mijin ke wulakanta su Hakan Bai Hana su samin abin da zasu ci ba Domin jummai ta kama Sana'a daka da waje kullum cikin Nema take sannan mahaifin su Yaya Dr Yana matukar taimaka musu sosai ita Bata son Hakan tana son a lalata komi nasu a tarwatsasu Bokan ya fadimata jummai yar gidan malam ce karki manta sanann tana da tsari sosia Daga ita har yaranta Idan har ba kashe su zamiyi ba asiri ba zeyi saurin hawa kansu ba Kafin mi same su mu haukatar da su ko mu Kada su duniya gaskiya abune Mai matukar wahala Tom yanzu ya za ayi yakamata kije de kiyi tunani tomshikkelau zanyi tunanin idan Yakama ma akashe su dukan sai ayi zan de dawo
Haka ta tafi da sake sake kala kala acikin zuciyanta da Kuma mugunta iri iri tana tunanin ta wane Hali xata bi domin kawar da su dukansu Saboda so take gaba Daya su fita a rayuwanta yaune gobe ne tsanani na sake na tsananta sai jummai tayanke shawarar zuwa wajan mahaifinta domin sanar da shi abin dake faruwa mijin ta bazu in da takeyi yakeba bare ta tambayeshi ita Kuma baza ta taba iya zuwa Wani guri ba tare da ya amince mata ba saboda tasan illar Hakan Ta shirya ta leka gidan Zainab a tsorace tasa akayi masa magana Yana zuwa ...
Yaga ita ce sai ca ya mata lafiya Na xo na tambayeka ne Ina son xanje gida na gaidasu na kwan biyu banjeba Allah ya tsare yace mata ya juya kwallane ta fito a idonta tayi kokarin tareta alhamdulillah tunda Bai hanani ba tayiwa abdallah matukar gargadi akan yakula da Samiha domin inshallah kwana uku kawai zatayi ta dawo ba jimawa zatayiba taje ta iske mahaifin ta tasanr da shi duk Wani Abu dake faruwa yayi mata nasiha akan tayi hakuri shiede a tunanin sa wanann abin duk bayin Kan sa bane anan ya hada mata maganin tsari kala kala ciki ya Bata har da Wanda zai ci a abinci ta sanar da shi Baya cin abincin inshallah zai ci Agwada idan ma Bai ciba sauran zasuyi aiki Haka ya tasata gaba ta tashi ta tafi Ya Bata wasu kudade domin suci gaba da Dan jalabtawa da su haka ta tafi tana kuka Bata so komwa yau ba Amamn babu yadda zatayi da umarnin mahaifinta dole ta koma.