Sashe 15
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kalaman Yaya Dr sunayiwa Samiha nau yi kasa furta komi tayi ta sake dedeta zamanta mikewa take kokarin yi ta dawo kusa da shi domin ta fuskanci abin da yake nufi amman takasa,wanann wace iriyar Bakar ranace,wanann wace iriyar kaddarrace ina ma na mutu na huta sai yafi min akan ganin wanann rana mai cike da damuwa da kunci Yaya Dr mai yasa? acikin zuciyarta take fadi amman batasan cewa maganar ta riga da tafito fili ba, ji kawai tayi yace sai ki mutu ai waye keda asara jitayi zuciyarta tace dirim mikewa tayi da karfi ammmn Ina jigib kakeji ta fadi a kasa bata ko nunfashi bare motsi da gudu ya matsa inda take Samiha yafara Kiran sunan ta hakanne yasa shi matukar tsorata sai de da yake likitane ya fuskanci suma tayi hakanne yasa ya jawo hijab ya saka mata dau kanta yayi cilak yayi waje da ita momy da dady na zaune sunyi matukar tsorata Suraj lafiya mai yasami Samiha babu komi momy ta fadine mina magana momy hijab dinta ta dakko ta Saka ta bishi tare suka tafi asibitin suna zuwa aka Kai ta emergency nan akayi maxa aka bata taimakon gaggawa lokaci daya numfasin ta ya dawo sama-sama duk da bata farfado ba bacci ya dauketa,sai a lokacin hanlinsa ya dawo domin duk da andauke masa hankalinsa daga kan soyayyyar ta amamn akwai wanann soyayyyar ta farko ta Yan uwantaka a tsakaninsu.
Bayan wani lokaci Likita ya zo yace yana tausayin son ganinsu bayan sunje yace"Tabbas akwai gagarimin abin dake damun wannan yarinyar kuma idan ba ayi gaggawan shawo kan lamarin ba zuciyarta zata iya bugawa saboda yanayin abun dake cikin zuciyarta ba karami bane ta saka tunani aranta matuka Kuma tabbas idan ba a samar mata abin da take so ba za'asami matsala"momy ce ta dago kai ta Kalli Suraj ta tambayesa mai yake damun Samiha?momy ban saniba ni Kai na nayi mamaki da yace tana cikin damuwa momy ban saniba,amman kwana biyu naga yanayin rayuwar da kuke mai yasa ba kwa kula juna haba momy kinsani cewa sarai minsaba irin wanann idan mikayi fada,tom amamn Mai kaje kace mata a daki har yayi sanadin faduwanta babu komi momy na shiga mina Shira ta tashi kawai sai ji nayi ta fadi .
Innnallillahi momy take ta furtawa tabbas Samiha ta zamo wani jigo na gidan mu rayuwan gidan baza ta taba tafiya dede ba tare da ita ba, inshallah zan samawa Samiha abinda take bukata ko zan rasa farinciki na.....
Yau ba ranar posting bace na baku dan kadan saboda nayi making day dinku
Thank you masoyana Allah yaci gaba da kareku
Page 18
Cikin gaggawa da sauri ya shigo cikin dakin Kai tsaye kan Samiha yayiyo saboda ji yake kamar yakasheta saboda masifar bacin ran da yake ji akanta ta rasa waccaa zata batawa rai sai farincikin sa abin kaunar sa nihal,gabanta yaje yace ke Samiha ashe Baki da hankali har kinsami karfin gwiwar batawa nihal rai daga hannu yayi ya wanketa da mari irin wanda tunda ta zo duniya babu wanda ya taba yi mata irinsa tabbas marin Yana da matukar zafi amman zafin sa ba shi ya sanya Samiha kuka ba,bacin rai da bakinciki shiya sakata kuka yanzu ita yaya dr ya daga hannu ya mara mutumin da ko kuda yaga ya zo wucewa daga inda take sai ya kawar mata(innalillahi wa inna Ilaihi raji'un waannan wace kalar sabuwar jarabawar nake ciki) yah Allah na rokeka kabani ikon jure wanannan sabon bala'in da ya riski rayuwata kuka take mai matukar zafi da tsuna zuciyata Basma tsabar bacin rai da bakinciki da yadda kukan Samiha ya gigitata batasan lokacin da ta zo aguje tace
"Haba Yaya Dr wannan wane kalar abine baka da hankaline ko kasha wani abine ya gusar maka da hankali yarinyar tana kwance a gadon asibiti zaka zo Kayi mata kalar wannan marin,kuma in banda toshewar kwakwalwa taya samiha da take kwance xata aikata duk wanannan abubuwan da waccar minafikar ta fadamaka tom Samiha bata yi komiba tana kwance ni nayi mata komi Kuma ni naci mutuncin ta ni xaka hukunta ba ita"
Yayi matukar mamaki da magan ganun da Basma tayi masa matar da take Jin tsoron sa da fargaban sa ita ke masa wanann magan ganun daga Kai yayi yace
"komai ne ni ba matsala ta bane kawai baba bukatar acigaba da batawa nihal rai Wallahi dagake har Samiha duk wanda yayayarda yakara furta kalma mara dadi akanta zanyi ji masa rauni"
Fu yafita kamar an han kadasa Basma ita ma bata san lokacin da ta fashe da kuka ba ta zo ta rungume Samiha tana Kara bata hakuri cikin kuka haka sukayi tayi har sukayi ya ishesu bayan anyi sallan magriba Basma ta taimakawa Samiha taje tayi alwala sun idar da sallah kelan sai ga momy ta shigo da kulan abinci Basma ce ta mike dan taimaka mata.
Momy ce ta Kalli Samiha tace "Ya jikin naki"da suaki sosai momy likita yacemin xasu iya sallamar mu gobe nan momy ta Saka Basma ta hadawa Samiha abinci amman Ina cin abincin yagagara kawai ta fashe da kuka matsawa kusa da ita momy tayi tace
"Samiha a yanzu baki da wasu iyaye da suke waucemu ke ya tace ni kuma mahaifiyar kice dan Allah ki fadimin matsalarki ki fadimin abin da yake faruwa na tabbata inshallah ba zai Fi karfin mu baIna sonki Samiha ke ma dayace daga cikin yarana babu abin da bazan iyaba domin ke dan Allah ki fadimin abin dake damunki "
Matukar karfin hali Samiha tayi ta tseda hawayen da ke cikin idanunta momy nasan kinyarda dani kin Kuma san bana miki karya momy banda ciwon kan dake damuna babu wani abu da yake damuna,momy ke mahaifiya tace idan ban fadimiki abin dake damuna ba wa zanfadawa hakane Samiha tom Allah yabaki lpy Ameen momy.
Tashi tayi ta fita zataje gurin likita ta bar Samiha da Basma a dakin.
Cikin mamak Basma ta dago Kai ta Kalli Samiha tace " Mai hakan ke nufi?,mai yasa baza ki fadiwa momy abin dake faruwaba bayan kinsan cewa zata iya maganin komi"So kike na fada mata ta tilastwa Yaya Dr kasancewa dani?ko so kike na fadamata tayi masa fada yaci gaba da so na
Kada ki manta da can ma basu suka hada ba,haka Kuma yanzu da mika rabu basu isa su hadaba,bana taba son mutum ya soni badan radin kansaba.
Wanann shine dalilin da yasa kikaga ban fadamata ba Kuma kema dan Allah kiyi min alkawarin baza ki fadamata ba inshallah samiha.
Suna tsakiyar wanann shirara ne wayar Basma tayi Kara Kinga Yaya ahmad ne ke kirana dagawa tayi Yaya Ina yini lafiya Basma na dawo gida ba kya nan mama ke cemin wai kina asibita Samiha batta lafiya eh Yaya a wane asibiti kuke na zo na dubata daga nan sai mi taho tare.
Kwatance Basma tayi masa na asibitin ta fada masa address din asibitin,cikin yan kalilan din mintuna Yaya Ahmad ya karaso asibitin yadda ta kwatanta masa dakin haka ya biyo yana zuwa ya kwankwasa ca sukayi masa ya shigo yana shigowa Basma taga shine ah yaya har ka karaso "eh" Kan Samiha yayi yanayin yadda yaganta hankalinsa yayi matukar ta shi da yake samiha Farace gaba daya idanunta sunyi bulu_bulu sun kunbura Kuma tun ta yayi jajir gaba daya Daya fuskanta tayi wani iri hankalinsa yayi matukar tashi domin halin da yaga Samiha ciki yayi matukar damun sa.
Mai yake damunta?
Shine tambayar da yakeyiwa kansa .
Sannu samiha yawwa Yaya Ina yini nan suka gaisa lafiya lau yayi mata sannu a na haka sai ga momy ta shigo nan ya gaidata har take ce masa "Yanzu ahmasa tunda kadawo baka zo mingaisaba amman yanxu gashi jinyar Samiha ta kawoka ko"
Afuwan momy wallahi abubuwa sunyimin yawa shiyasa ban Samu na zo ba aishikkelau
Ya jikin Samiha momy?
Jiki da sauki ahmad Allah yakara afuwa
Yace "Tom ni bara na tafi Basma ki zo mutafi ko sai na saukeki agida tunda can zanyi"
Dan Allah yaya kabarni na kwana kaji anan dan Allah yaya tomshikkelau ki kwana din zanyiwa mama bayani
Sallama yayi musu yace sai da safe.
Hankalin Ahmad yayi matukar tashi matuka da halin da yaga Samiha yanayin da yakoma da shi gida yayi matukar tayarwa da mama hankali,yana zuwa sallama yayi ya wuce dakin sa fuskar babu ko annuri abin yayi matukar bata mamaki saboda Ahmad mutum ne mai matukar fara'a da faran faran.
Kasa jurewa tayi ta bishi daki Ahmad lafiya mai yafaru momy Kinga yarinyar nan Samiha abin tausayi wallahi tunda naga yanayin jikin ta hankalina yakasa Kwanciya momy da kyarfa take magana wai haka jikin nata yayi tsamari inshallah gobe xaka rakani na dubata Allah yakaimu momy.
Bayan futar momy Ahmad ya tsinci kansa cikin yanayin da tunda yake a rayuwa bai taba tsintar kansa ba wannan wace iriyar musibace mai yasami yarinyar nan lokaci daya ta zama tamkar kwarangwal,Samiha Ina sonki ina kaunarki amman bansan ta ina zan fara wanann abin Ina tsoron furtamiki Kalmar so naje kina da wanda kike so amamn Allah yabaki lafiya inshallah ko baza ki amince da soyayyya taba za furtamiki nasan zan sami sauki cikin raina Allah yabaki lafiya Samiha .
A darannan ranar nan haka ya rayasa wajan addua ga Samiha akan Allah yabata lafiya.
A bangaran Yaya Dr kuwa yana gamawa yiwa Samiha wanann masifar ya wuce gidan su nihal kiranta yayi a waya ta fito ranta a bace sai da ya fadamara abin da yayiwa Samiha tukun ta saki ranta lalle da gaske yanzu yaya Dr ya xama nata murna take har cikin ranta domin tana ganin yanzu ta sami komi a rayuwarta nan sukagama shirar su cikin shauki soyayyya da Kuma farinciki.
Bai koma gi daba sai wajan karfe tara yana komawa momy daman bata nan tana asibiti dady kuma bai dawoba daki ya shiga yayi wanka abinci kuwa yaci agidan su nihal nan yakirata a waya haka suka raba dare suna waya tukun suka samu sukayi sallama suka kwanta,yanajin aransa baxaitaba iya rayuwa ba tare da nihal ba sonta da kaunar na a kullum sake a xal xalar sa sukeyi.