Sashe 31
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ya jawo wayansa ya nemo lambarta yakira tana aiki a kitchen taji wayanta yayi Kara dubawan da zatayi taga shine mai kiran dan dama tayi saving number dinsa da Yaya Abdallah,bata dagaba sai da wayan yakusa tsinkewa ta daga tayi sallama da daddadar muryan ta.Yaya Abdallah na kwance amman saboda tsabar yadda muryar ta ta shigesa yasa shi mikewa ba tare da ya shiryaba jikinsa yaji ya dau kyarma domin muryar Basma irin muryar nan ce mai rikita dukkanin mai sauraro irin muryar da zata saka kajika a sabuwar duniya ba tare da ka shiryaba.
Yunkurawa yayi ya tattaro dukkanin wata nutsuwar sa guri daya ya ansa mata,nan bayan ya tambayi lafiyarta sun gama gaisawa ya fadamata yana son idan bata wani uzuri zasu fita anjima tare harda su Samiha.
"Okay babu damuwa amman bara na fadiwa mama duk abin da tace zan kiraka na fadamaka"
"Babu damuwa nagode sosai"
Bayan ya sauke wayan ya jingina kansa ajikin gadon yana wani nishi yadda kasan yayi wata doguwar tafiya gaba daya muryar Basma tagama gigitasa duk wani salonta sake birgeshi yakeyi.
Suna gama wayan tafito falo ta fadawa mananta,"Tace babu matsala amman ta kula sannan kuma kar ta jima"
"Tom mama inshallah nagode"
Nan ta dawo takirasa ta fadi masa mama ta amince, okay tomshikkelau Allah ya kaimu anjiman.
Kamar yadda suka shirya fita sunfita sai suka dauki mota Daya suka fita da ita,Yaya Dr na tuki tauraruwar sa farincin sa Samiha na kusa da shi,sai kuma yaya Abdallah na baya zasu biya daga gidan su Basma sai su dakkota suna zuwa yayi mata waya ta fito.
Tana zuwa ta bude mota ta shiga gidan baya itama ta zauna kusa da nata angon Samiha na ta zolayarta tana kawata ta zama aunty na.
Haka sukaje ya wace yawancen su da guraran shakatawa bayan sun kammala suka wuce sukayi shopping kowannan cikin su ya tsantsare budurwan sa da siyayya iri-iri suka dawo gida.
An dau kimanin sati biyu kelan kullum shakuwa na Kara shiga tsakanin Basma da yaya Abdallah alhamdulillah su fara fahintar juna kuma kowannen su yana son dan uwansa.
Saura sati biyu ayi bikinsu suka yanke shawarar hada lefe suka zo suka sami momy tace"Aah ita ba ita zataje hado lefe ba ta basu dama ko wannen su yaje ya sami budurwansa sune tare su hado lefe"amman momy ba kyaga yan uwa xasuyi korafin hakan.
Wacece mahaifiyar ku?kece momy tom na baku dama ku shirya dukan ku ku tafi da Samiha Kai ma Abdallah kaje ka dakko Basma aje a hado lefe Kuma ku tabbatar ansaka musu duk abinda suke bukata.
Suna haka sai ga dady ya shigo ta fadi masa suna tattaunawa ne akan maganar lefe nan ya karbi account din kowa acikinsu ya saka musu million biyar biyar yace gashi sa Kara akan kudin da suka ware na siyayyar sukayi masa godiya suka tashi .
Yaya Dr yakira Samiha ta zo nan bayan lambu agidan inda suke shira yana ta tambayarta de irin abin da take so.
Samiha ta dago kai tace "Yaya Dr kaine farinciki na a duniya bayan mahaifana da na rasa kai ne wanda nakeyiwa soyayyyar da bana yiwa kowa irinta Ina sonka Ina kaunarka,dan Allah karka barni Kaci gaba da kasancewa dani bazan taba iya rayuwa babu kai ba burina a rayuwa na rayuwa da Kai a kowane hali duk muninsa Ina son ka Yaya Dr dan Allah karka barni,kawai sai yaga ta durkusa tana kuka,Yaya Dr inde kabarni zan shiga damuwa zan dawwama cikin bakinciki na tabbbata idan kabarni nima bazan cigaba da rayuwa ba"
Tsugunnawa yayi ya kamo hannunta ya tayar da ita tsaye sannan ya sanya harshansha ya share hawayen dake kan fuskar Samiha tas, dagowa idanun ta tayi kawai tana binsa da kallo.
"Samiha Ina son kisani babu wani abu da zai rabani dake ko da ma da kikaga wannan abubuwan da suka faru sun farune ba tare da ina cikin hayyacina ba,kisaka aranki Yaya Dr nakine ke kade,ke kade nake nufi Samiha babu wani gurbin da wata mace zata samu damar shiga acikin zuciyata,Ina sonki da dukkanin nun fahina zuciayata da Kuma ruhina,Samiha kece farinciki na Kuma bazan taba barinki ba"
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Continuation of Page
39
Kamar yadda suka tsara sun shirya tsaf sun tafi domin zuwa hada lefe anje andakko Basma duk sun tafi tare.
Abin da xai baka mamaki shine duk wani duk wani abu da Samiha ta dauka shi Basma ta dauka harta kalar akwatinan su duk dayane alhamdulillah sun hada lefe iya lefe.
Da suka fito Basma tace "su ajje ta agida ita baza ta karasa gidan momy ba"kamarya Basma mu karasa na fadamiki fa yau favorite dinki na dafa"Aah fa Samiha ni wallahi kunyar momy nakeji Kuma ace Ina surukarta an wani shiga gidan dani mindawo daga siyo kayan lefe ni kawai ku ajjeni agida"
Abdallah yace "Kinga Samiha ya isa haka ya da takurawa amaryata jaaan zami ajjeki agida kinji,tom ruhi nagode "
Suna tafiya suna shira abinsu har aka Kara so gidan su Basma nan zata fita har ta bude kofa Ahamd yakira sunanta "jaan"na'am "ruhi"tana juyowa yabata wani hot kiss a goshinta lokaci daya ya tsayar mata da ruwan jikin ta ta kasa gaba da kasa baya,Samiha da Yaya Dr na ganowa ta glass dariya na kokarin kwace musu amman suka danneta.
Gaba daya Basma tafita daga cikin hayyacinta sai da Yaya Abdallah ya sake kiran sunanta tukun ta waigo cikin wata xazzafar kunya,ya karasa bude mata murfin motar ta fita.
Tana fita suka ja mota suka tafi shi Kuwa Abdallah Jinsa yake Ina ma su koma ya sake zama da Basma dan bai gaji da ganinta ba lokaci daya yarinyar tayi masa kamin da shi kansa yana
Mamaki baya tsammanin zai iya samin farinciki a wajan wata yarinya mace idan ba Basma ba daman shi ba soyayyya ya taba yiba Basma ita ce yarinya ta farko da ya tabaaa soyayyya da ita a rayuwarsa.
Sun karasa gida sukaje.
Aka bajewa mommy kaya ta sanya albarka sannan aka jira dady ya zo shima ya gani"alhamdulillah komi yayi da shima yazid na nan da duk an hado,Amman ai yakusa dawowa da na so ayiyo har siyayyar sa amman yadda naga kowa anbashi dama yaje da matarsa shima zai fi kyau yaje da tasa matar idan Allah ya dawo dashi sai suje suyi siyayyar lefan"hakane kam alhaji Allah ya dawo da shi lafiya ameen yah rabb.
Abdallah ya batun gidan da zaku zauna shi Suraj yagama gidansa tom amman yanzu kowanannan ku ga gidanan na bashi kai Abdallah ga key din naka,Kai ma Suraj gashi,amman ni a so samuna ba ashi nake so ku xauna ba,sai yakara dakko wani key a aljihunsa guda biyu ya mika musu,wanann gidane mai bangare guda uku na bukaci ku hadu duka ku zauna kowa bangaran sa daban,tom amman momyn ku ta nunamin hakan bai kamata ba idan baku kuka yardaba,barin matar yazid da ba yar dangi bace ba lalle hakan yayi mata dadi ba,nima Kuma na gaskata maganar hakanne yasa na hakura da xaman yazid,kudin idan Kuna ganin babu matsala Ina son ku zauna agida daya hakan zai taimakawa zumuncinku.
"Yaya Dr ne yafara magana alhamdulillah gaksiya dady naji dadin wanann shawarar zumuncin Basma da Samiha zai kara karfi kuwa bade su kadeba har ku kanku zumunci zai karu,hakane dady Abdallah yace "Na tabbata Basma ma zataji dadin wanann labari".
Samiha ana ta magana bakice komi ba inji dady,"Aah dady ai duk wani hukunci da kuka yanke dedene domin kullum kana kan dede "hakane amman duk da haka Kina da hakki akan komi tomshikkelau de yanzu de Kun amince ,kai Abdallah sai kayi kokarin sanar da Basma, inshallah dady nasan ma babu wata matsala inshallah.
Ancigaba da shirye shirye Samiha da Basma komi nasu iri daya sunje sun dinka gown na futar biki wanda zasu saka ranar bridal da na ranar kamu da Kuma na ranar daurin aure,komi yana tafiya dede kuma cikin tsari da farinciki.
Ranar da yacika saura sati daya biki ranar yazid ya shigo cikin Nigeria ya Kuma zo gida cikin aminci yaya Dr da yaya Abdallah su sukaje suka dakkoshi,suna zuwa gida kowa murna yakuma samu tarba mai kyau daga gurin iyayansa.
Ankammala cin abinci anzo anzauna ya kalla Samiha lalle samiha wai kece kika girma haka, wanann da naga photonki ai ni zanyiwa Suraj kwace haka sukayi ta shira ana wasa da dariya sannan shima dady yace "yaje ya dauki amaryar sa su hado lefe"yace "inshallah gobe zasuje".
Ranar de gidan kowa na cikin farinciki domin rabon yazid da Nigeria yakusa shekara goma tun mutuwar Jamil yayan su Samiha abokinsa,da daddare bayan sun zauna da gashi sai momy ta bashi labarin dukkanin irin masifar da ta fadawa Suraj da Samiha ya tausaya musu sosai da sosai matuka, sannan ya kara adduar Allah yakara tsarewa.
Shirye shiryen biki sunci gaba da gudana,nan Abdallah yace "yakamata suje gun kakansu baban mahaifiyarsu su fadamasa, daman shi kadene yasan kauyan shine dalilin da yasa dady bai taba kai Samiha ganin suba domin basu san Ina bane"haka kuwa akayi suka shirya Samiha Yaya Abdallah Yaya Dr suka je yayi matuakar farincin ganinsu kwana daya sukayi suka dawo gida yakuma yi musu alkawarin inshallah shi da Yan uwan mahaifiyar su duk zasu so .
Rana bata karya sai de uwar diya ta ji kunya yau alhamis ake gudnar da bridal na bikin Samiha,Basma , Abdallah, Suraj,yazid da matarsa Zainab.
Taro yayi taro abinka da Yan dangi sanann Kuma masu kudi, bridal dinsu yayi matuakar kayatuwa kowa anyi masa photo xafafa shi da da amaryarsa,amman akace komi na babba yafi na yaro duk yadda suka kai ga kyansu.
Inde kaga Samiha da Yaya dr sai ka sara musu domin kuwa zakayi tunanin cewa ba daga kasar suka zoba,kyau iya kyau Kamala tare daukan hankali sai Samiha da Suraj ba karamin da cewa sukayi ba.