Sashe 3
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bazan taba mantawa da halaccinki zuwa gareni ba,bazan Kuma manta dake a rayuwata ba,kidena min godiya domin ba Kawa na daukeki ba na daukeki ne tamkar yar uwata,bayan mahaliccina da manzonsa,da Kuma iyayaena,tom sonki me zai biyo Baya,Ina sonki fiye da komi nawa,nima Ina sonka Basma ta,ki tashi ki Dora mana girki,Aah nikam yau ba girkin da zan Dora duk ranar da zan yini agidannan gandarki baza ta bari kiyi girkiba,naki din sai da naci na koshin na taho ki ma tashi ki Dora,Dan Allah basmata Allah na gaji tomshikkelau bara na Dora mana,kinci abincin safane Aah,wai Mai yasa ba kyajin magana,Mai yasa kike wasa da lafiyarka,ki kwanta kiyi ta bacci mara amfani baza ki tashi kici abincin ba,yi hakuri besty kinsan bana son bacin ranki aishikkelau Basma ta furta tana nufar kitchen,babu abin da Basma ta tsana irin samiha tace Bata ci abinci ba,damuwar da ta Saka aranta har yakai tana kasa cin abinci.
Samiha kuwa murmushi tayi tana kallon kawartata cike da farinciki da Kuma kaunarta,tana kaunar Basma tana son Allah Yabata abin da xata faran tamata,akoyaushe burinta shine ganin farincikinta.
Shiga kitchen tayi tafara kokarin Dora musu abinci,Basma ki Dora da Yaya Dr.nasan tunda naga Bai zo da wuri ba yau anan zai ci abincin Rana,Allah ya kyauta shine abin da Basma tace,azuciyarta kuwa tace Banda masifa sunki rabuwa da juna,Sanna sunki yin aure,sanann rayuwa suke tamkar ma'aurata Amman Mai makon ace suna cikin farinciki kullum cikin fada ake,Kuma idan basu ga juna ba su tashi a hankali,Amman da Bafa haka rayuwar su takeba,tsaftatacciyar soyayyya ce a tsakanin su,Mai yakawo wannan sauyin Allah kashiga lamiran wannan bayin naka,Amman tabbas ina tausaya musu,suna cikin Wani hali Wanda ba kowa zai iya fuskanta ba.
Bayan ta kammala abinci ta kawo musu zasuci,Haba Basma sai kace kin manta duk girman yunwar da nake ji Bana son naci ni kade,a takiace ma Bana iya ci idan har Baya nan, Aishikkelau Kun dorawa kanku aiki.
Abincinta taja tana ci suna taba shira,sallamar da sukajini yasa su tsagaita zancan,Wani kayataccan murmushi ta fidda jarababbu shine ko,Dan daukanta tayi a kafada ta mike ta fita,sannu da zuwa Yaya,ko kallonta Bai yiba ya wuce daki,Yana zuwa ya tadda Basma, Gaidashi tayi yace Ah Basma kece eh yayah,yagida ya mutan gida alhamdulillah haka sukayi ta shira,Amman abin dake bawa Basma da Samiha mamaki zai kula Basma cikin farinciki Amman ba zai taba kula Samiha suyi Shira cikin farinciki ba,abun Yana basu mamaki,nan ya katse su Daga tunanin Basma ya labarin nihal kuwa,wallah haryanzu shiru tunda babanta ya Sami sanjin gurin aikinnan suka tafi,ko wayarta Mika kira bama Samu fatan mude Allah yasa lafiya.
Mikewa Samiha Tayi domin tagaba kallonta zai yiba Dan ba ita bace agabanka, Abincin ta zubo musu ta kawo ta xauna a gefe Amman Bata Ciba,kallonta yayi yace kisa hannu muci abinci mana,na koshi Mai kikacu bakomi,fara diban abincin yayi Yana Bata a Baki,sanin kankine kinsan babu abin da na tsana irin zamanki da yunwa ko,Haka yayi tabata abincin har sai da ya tabbatar ta koshi ita kuwa Basma,abin har yafara Bata tsoro wannan wace iriyar soyayyya ce Mai cike da ban tausayi Mai ya tarwatsa farincikin wanann soyayyyar?😭
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
ABOKIN YAYANA
Page 3
Haka yayi ta bata wanann abincin har sai da ta koshi,ya dauka ruwa ya Bata,bayan ya kammala Bata itama abincin ta dauka tana basa fuskarta ciki da kwalla,duk yadda takai ta tsaida wanann kwallan ta kasa tsayuwa domin irin yadda takejinl a zuciyarta kwata kwata farinciki ya kauracewa soyayyyar su,ita de Basma na Daga gefe kawai kallon su takeyi cikin matukar mamaki,Bayan tagama bashi ne ta tashi ta tattara kwanika Tas,Samiha yarinyace Mai matukar tsafta Bata son Kazanta duk Kankantarta,Dawowa tayi ta zauna ta kalle shi Yaya Dr Ina son zamiyi magana,hankalinsa na kan wayarsa Ina sauraronki Dan Allah yaya Dr kabarni na koma makaranta,da ace na cigaba da zuwa da tuni yanzu Ina final year na kusa zaka Likita kamar Kai,Kasani cewa bani da Wani buri da ya wuce na zama Likita bani da Wani buri da ya wuce na taimaki al'ummar,Amman komi ya tsaya Dan Allah kabani dama,Shiru yayi na Wani lokaci sannan ya dago ya kalleta cikin Wani kaskantaccan kallo,idan Kuma naki fa sunkuyar da Kai tayi tace shikkelau sai na hakura domin farincikin ka shine nawa a kowane lokaci,Tom baza kije ba baza kije kidinga hurda da maza iri iri ba wai abokan karatu kinsan bazan juraba Kuma tabbas idan kikaje makaranta sai haka ta faru.
Kuka takeyi wiwi saboda ita batasan wane irin abune hakaba,shi ba baban taba Amman gaba Daya ya hanata gaba ya hanata Baya,kodan Yana ganij shi yake kulawa da ita da duk wata dawainiya tata babu abin da ya tsana irin sautin kukanta Hakan yasa yayi maza ya koma kusa da ita batayi auneba ya hade bakinsu guri guda da sauri Basma ta mike idan da sabo ta saba basa jin kunyar kowa ko agaban waye jarabarsu ta tashi sai sunwa juna abun da suke so,abin na Bata mata Rai saboda tasan da wannnan ba halayyarsu bace,Mai ya kawo wanann sanjin suka zama marasa kunya basa iya jure rashin juna Kuma komai ne ba wai cikin farinciki za ayi shuba,ko cikin kulawa komi nasa ya dawo da shi cikin gadara Baya wa Samiha fara'a tabbas duk akwai abin da yakawo wanann addua takeyi akan Allah ya kawo musu mafita cikin gaggawa.
Haka sukayi ta fama har tsawon lokuta acikin wannan parlour idan da sabo Samiha ta saba,idan Yaya Dr zai shigo Gidannan Sau biyar arana sai yayi al'amira da ita Baya tausaya mata Baya tunanin Mai zai sameta Sanadiyyar yawan takuramata har zuciyarta Bata jin dadin yadda yamayarta tamkar karuwar sa Amman Bata da iko ko Damar magana domin dullokacin da akace Yaya Dr yayi fushi da ita tana shiga Wani yanayi Wanda idan fushim da yayi da ita yayi yawa akan iya tsintarta gadon asibita,Bata taba samin nutuswa sai yadawo gareta ya zama dole ta cigaba da jure abubuwan da yake mata domin su kadene mafita Yah Allah kasani dagani har shi wanann ba halin mubane ka shiryemu mudena saba maka.
Mutanan unguwa dukka sun daukeni matsayin karuwa kowa ya kyamaceni saboda ganin yadda mike rayuwa da Yaya Dr sarai sun San ba mijina bane Amman yadda yake da power acikin gida na da abubuwan da yake Wani na mijin ma yakan tausayawa matarsa Amman shi babuma wanann tausayin haka yayi yagama ya mike ya tafi.
Bayan yafita wani kukane Mai tsanani da zafi babu Wanda zai iya Gane ai nihin rashin hankalin da Samiha ke ciki sai Wanda yasan kalar halin da take ciki,Tabbas yaci ka tausaya mata,Amman duk da haka cikin jin haushi Basma ta zo besty Mai ne Hakan wai ke ba kyajik kunyar kalar rayuwar da kikeyi kin mayarshi tamkar Mijinki wannan wane iri haukane Samiha Kan Basma ta fada tana karawa kukanta volume kinsani cewa Wanann ba halin Yaya Dr bane bansan Mai yasaba ban San Mai yauyashiba Dan Allah Basma ki fahinceni kukane ya kubcewa Basma domin tabbas ita ma tana matukar kaunar kawarta Bata son matsalarta ko kadan rarrashinta ta fara yi duk da ita ma kukan take.........
WAI WAYE
Malam jamilu mutumin garin barmane dake kauyen malamadori,Ya tashi cikin aiki matuka da Kuma gwagwarmaya ta rayuwa dukkanin Wani Abu da zai kawo masa shamaki da Neman sa Baya so,sakamakon lokacin ilimin zamani Bai Wani wadata ba, hakane yasa Bai dorawa kansa sai yayi ba sannan mahaifinsa ma ba so yake ba ya taso shi da mahaifinsa shi kadene Wanda ya Haifa sannan mahaifiyar sa ta rasu tun Yana karami,baban sa Kuma Bai Kara aure ba yayi ta kulawa da shi har yakai girman da Zai nemi na kansa sai de iya bakin kokari mahaifin jamilu yayi domin Dan sa ya Sami ilimin addini Kuma alhamdulillah ya Samu,domin yayi ilimin matuka har ya sauke alkur'ani ya kuma karanci littafi daban daban na hadisai da addini agurin Malamai,tundaga lokacin da yafara girma yaroki mahaifinsa da yadena fita Nema, yabari inshallah zai na kawo musu abin da zasuci kunsan mutanan kauye fur yaki,haka suke fama duk da cewa ba wai Wani tsufa yayi da zai Hana shi Nema ba Amman shi Yana ganin yakamata ace tunda shi ya kawo karfi mahaifinsa ya huta.
Haka suka cigaba da rayuwa shi da mahaifin sa,zuwa Wani lokaci da takai ta kawo malam jamilu ya mallaki Dan karamin gidan sa akauyen su,sanann kullum kasuwancin sa cigaba yakeyi cike da karfin gwiwa da kuma addduar mahaifinsa,a wannan gida nasa yayiwa mahaifinsa na Dan karamin daki da Kuma ban daki,tare da Dan falo Wanda zai ke hutawa yace babu yadda za ayi yayi aure ya bar mahaifinsa a nesa da shi,sai ya Dan Saka karamar Katanga wadda ta dan rabasu da sashen mahaifin nasa.
Da kyar mahaifin yayarda ya koma wanann gida,saboda Yana ganin kamar zai takurawa Dan sa da matarsa alokacin da yayi aure,amman mlm jamilu yaki fur har sai da yayarda ya koma Bayan ya koma ne yace masa yakamata ace yayi aure,domin zama haka baze yiyuba
Zanyi Baba Amman ba yanzuba,nafi son sai na Sami wadda ta dace, tomshikkelau Allah yabaka ta gari,haka suka cigaba da rayuwa da mahaifin sa cikin farinciki,tare da jindadi,mahaifinsa su bakwai ne agidan su Allah yayiwa biyu rasuwa sauran su biyar Sauran dukan su ba Babar su dayaba,mahaifin sune daya,hakane yasa duk suka barshi agarin barma suka Kuma dauke gadon da aka bar musu suka tafi Lagos suke rayuwar su acan.
Hakan Bai da mesa ba yayi ta fadi ta shi har yakai ga haka,yanzu Kuma ga Allah ya bashi da Mai jin kansa,suna rayuwa cikin farinciki,Wataranar alhamis ranar da malam jamilu ba zai taba mantawa da ita ba,yaje kaugama nan kusa da su wajan abokin sa,yaga wata budurwa ta zo wucewa,sai yaji abin da Bai taba jiba akan kowacce ya" mace,a Dede lokacin da yake tsakiyar tunani yaga wannan kyakkyawan haliitar ta zo Dede dasu ta katse sa Daga tunanin da yake da cewar Ina yininku ,Lafiya suka ansa ta wuce.