← Book details Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 33

Sashe 26

Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan Basma da Samiha suka mike Ina xaku?zamuje gidan su nihal ne,mai zakuje yi gidan su karkuje ku ballomin rigima karki damu momy duk abin da akeyi maman su bata saniba bata da masaniya akan dukkanin abin da yake wakana xamujene domin ganewa idanuwan mu da Kuma tabbatar da abin da ake tunani.
Tom sai kundawo kude Kula,Yaya Ahamd yace Suraj tashi mu shiga ciki danni bacci nakeji su Kuma wadannan idan sun dawo daga yawan binciken sa fadimana abin da suka samo.

Murmushi sukayi suka mike suko su Samiha suka fita suna tafe suna shira cike da mamaki akan abinda yafaru su kade suke ta cece kuce,nifa Samiha Ina ganin nihal ba aure tayiba saboda ayanain cikin ta yafi wata bakwai Kuma Kinga tunkan su bar garinnan kelan,kingade Kuma tana garinnan batayi aureba tom da ace de ba babba bane sai nace aure tayi,karki damu zamu sami ansar duk abin da mike bukata mide karasa gidan.
Amman kina ganin zata biyamu har ta bamu wani labari haba Basma sai kace kin manta wacece Samiha dinki kede kawai mije.

Suna tafiya suna shira har suka isa gidan,suka kwnakwasa mai gadi ya bude ya ruga da ya sansu babu bukatar ya hana su shiga suka gaidasa suka wuce.
Momyn su nihal suka iske zaune akan kujera tana kallo sukayi sallama suka tsugunna har kasa suka gaidata fuskar ta dauke da murmushi irin wanda idan kajima baka ga mutum dinann ba,yarannan ba ku da kirki kwata kwata kuka dauke kafarku daga gidan nan har nayi jajanku na gaji alhamdulillah naji dadin ganinku Kuma naji dadi ganin da nayi muku na haraynzu Kuna tare da tarbiyyar ku hakan yayi matukar yimin dadi ubangiji Allah yaci gaba da kare muku mutuncinku ameen ameen momy Ina nihal din ko tana ciki.
Lokaci guda sukaga momy ta sauya daga ambaton sunan nihal,basu fargaba sukaga ta fara zubar da hawaye Samiha dake yarinyace mai tsoro tayi matukar tsorata tom mai nene dalilin wanann hawayan na momy tsintar kanta tayi wajan yi mata tambaya momy lafiya mai ne ya sakaki kuka,dan Allah ki fadamana Ina nihal ko wani abune yasameta baku dawo tare da ita ba wallahi duk hankalina ya tashi .

Momy ce ta dago kai tace " Aah mindawo tare da nihal yanzu hakama bata dade da fita ba"
Tom amman mai nene dalilin hawayanki?

Naji matukar faring ganinku da irin yadda harynzu kuka cigaba da rike tarbiyyar ku ya yara mata hakan yayi matuakar yimin dadi,tabbas bansan lokacin da rayuwan nihal ta lalaceba bansan lokacin da ta jefa kanta cikin masifa da bala'i ba,Allah yayi mana dukiya dede gwargwado duk wani abu da nihal ke bukata bata taba nema ta rasaba ammam bansan mai yasa ta zabawa kanta kalar rayuwan da takeyi ba.

Ba zan so Kuga nihal ba,saboda ayanzu nihal ni Kai na dani ni na haifeta shiaysa nake jimirin zama da ita.

Mahaifin nihal ya sami sanjin gurin aiki zuwa gumel hakanne yasa mika hada kayan mu mika koma can amman da yunkuri da Kuma tunanin zami dawo hadejia adullokacin da mika sami dama,tunda mikaje yake ta fafutuka wajan ganin andace mindawo nan.

Watan mu daya acan naga nihal tafara wasu halaye wadan da a da can bansan ta dasu ba,zata fita ba tare da na saniba sanann zata raba dare,zanjira har sai ta dawo nayi ta mata fada har dukan nihal nayi amman abin bai yi amfani ba,takai ta kawo saboda fadan da nake mata idan tafita sai ta kwana ba xakiga ta dawo ba sai can tsakiyar rana,na shiga cikin matsananciyar damuwa kafin an ankare watarana nihal take ta kela amai nayi matukar tsorata saboda jikina ya gama bani cewa tabbas ciki gareta.

Bance mata komi ba sai bayan mahaifin ta ya dawo na labarta masa dukkan abin da yafaru na sanjin da nihal tayi fada yayi tamin mai yasa ban fadi masa da wuriba nace masa nayi tunanin zan iya sai sai ta komi,yanzu Ina nihal din take?tana daki je ki kiramin ita.
Kamar yadda yace taje ta kirawao nihal tazo ta xauna nan yafara yi mata tambayoyi akan Ina take zuwa amman kunsan mutum mai shegen taurin kai fur nihal taki bashi ansa har yayi ya gaji nan yace ta tashi ta shirya zata rakashi unguwa batare da tunanin komi ba ta mike taje zata shirya.

Momyn suce tace "Alhaji Ina Kuma zakuje?"
Xanje na kai ta asibitine saboda gaba daya wanann bayanin da kika min yasa banyar da da itaba zanje aduba ta kar mije ta debo ciki ma bamu sani ba.
Mummunar faduwar gabace ta ziyarci momy amman ta basar tayi shiru,saboda ta tuna aman da taga nihal nayi dazu amman tayi shiru da bakinta tana mai fatan Allah yasa ba ciki bane.

Suna isa asibiti dady yacewa likita dubata xasuyi suga idan tana da ciki,nan likitoci sukayi gwaje gwajen su sukace su dan jirasu bayan dan wani lokaci likitan yafito fuskar dauke da murmushi yana mai taya dady murna da cewa matarka na dauke da ciki.

Wani kallo yabi da likitan amman sai ya daure ya ansa yace ya gode tunda suka bar gun yafara ball da nihal har sukaje cikin mota kafin suje gida kuwa nihal kuka take baby adadi yanayin da suka shiga dashi gidane ya tabbatar wa momy cewa tabbas nihal nada ciki "Innalillahi wa inna ilahee raji'un"tashin hankali ba asaka masa rana dady yaje ya sami gu ya xauna ganin tashin hankalin da yake ciki ya sa momy taje ta dakko masa ruwa mai sanyi ta zuba cikin Kofi ta zo ta bashi .
Bayan yasha yace "Ke zo nan ki zauna nagode sosai da sosai da irin abun kunyan da kika jawomin ke kadece yarinyar da Allah yabani nayi komi domin inganta rayuwanki babu abin da banni babu abin da ban baki ba amman ni kika zubarwa da mutuncin ko"
Gata nan kijata ki tambayeta ciki gareta har na wata hudu kuma de watan mu biyu da dawowa nan bare ace anan tayi cikin kelan tun mina hadejia tayi.

Momy ta rasa mai zatace kawai ta fashe da kuka zuciyar ta tayi rauni batasan mai zata furta ba tashi tayi kawai ta bar gurin saboda bata son bacin ran da take ciki yasa tayiwa yarta baki,wanda tasan ba gyrata zai yiba sai de ya sake lalatata.

Tana jiyowa dady yana ta jibgarta kamar jaka,ita Kuma da shegen taurin kai taki fada masa waye ne sai da taga yana kokarin rabata da rayuwarta tukunna tayi magana,wani saurayina ne lokacin mina hadejia shine yamin Kuma duk futar da nikeyi shine idan ya zo nake fita naje gurinsa yana zuwa nan garin lokaci xuwa lokaci gurina.

Dady dakatwa yayi da dukanta yanzu har iskancin nihal yakai baza su iya jurewaba har sai ya biyota.

Kasance mata komi yayi shima yakoma daki

Tom Basma, Samiha kunji abin da yafaru yanzu haka nihal na dauke da ciki ajikinta wanda yakai kimanin wata bakwai ni kade nasan damuwar da nike ciki amman naga bata da amfani hakanne yasa na kwnatar da hankalina na Kuma cigaba da addu'a ubangiji yasa wanann shine na karshe baxata sake aikatawa ba.
Na so azubar da cikin amman dadyn ta yaki yace "Baza a kara wani sabon ubangijin da sanin saba"
Samiha da Basma gabadaya kuka suke saboda ko babu komi nihal kawarsu ce wadda suka ta so tare Kuma tabbas sun tana kaunar su sai de tabiya rudin soyayyya da Kuma son zuciyarta ta bata zumunci.
Samiha ce ta sakko ta dawo kusa da momy ta goge mata kwallan da ke fuskarta kiyi hakuri momy inshallah haka bazata kasanceba Kuma ki dauki hakan a matsayin wata jarrabawa da Allah yayi miki idan har kika jure inshallah zakiga komi ya tafi dede momy.
Ubangiji yayi muku albarka Allah yaci gaba da tsare nuk mutuncinku ameen momy.

Ana haka kawai sai ga nihal tayi sallama idanunta ta sauke akan Samiha tana juyawa gefe ta ga Basma sauri tayi zata wuce daki momy tace mata "Ki tsaya gurin kifa suka zo"
Akwai abinda zanyi ma hadu wani lokacin kwata kwata takasa dago idanuwanta ta hada da nasu fiyau ta wuce daki.

Yah Allah ya ubangijin sammami da kassai ka hanemu aikata aikin da nasani,yah rabbi Kaci gaba da karemu da karemana mutuncin mu,kasa mufi karfin shedan...

https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf

CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER

*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world

https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466

بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~

Page 31&32

Nihal nihal baza ki tsaya ba mangana fa nake miki ammna babu alamar xata juyo balle ta saurari momy.
Samiha ce tace "Kyaleta momy zamu hadu wani lokacin zanyi mata magana ta Whatsapp inshallah xan Kuma yi mata nasiha sosai akan ta kiyaye gaba".

Bani number dinta dan banni da ita a wanann layin tom shine abin da momy tace ta dakko wayan ta ta bawa Samiha number din nihal tana karanto mata ashe Basma caraf ta rubuta number din ita ma.

Nan sukayiwa momy sallama suka fita suna fita Basma ta kalli Samiha tace "Alhamdulillah allah ya nuna mata ishara tun mina raye aduniya idan har aikin mutum shine cin amana dama karshan sa ai ba zai taba yin kyauba nayi matukar farinciki da abin da ya sami nihal babban darasi ne agareta da dukkan wanda ke kokarin aikata cin amana".

Haba Basma sai kace ba keba wanna mai tausayin da son mutane,sai kace bakeba wanann wacca idan kuda taga ya taba dan uwanta sai hankalinta ya tashi yanzu kece ke yin murna dan wani abu ya sami wani haba bamsa.

Yanzu ke Samiha har nihal wacce za a tausayawa ce wallahi ko zanganta tana ranga rangar mutuwa ba zan tausaya mata ba,ita Lokacin da take aikata rashin mutuncin ta ta tausaya miki ne sai mune zamu tausaya mata.

Duk da haka Basma dukkan abinda mutum yayi kansa Kuma duk abinda mutum yayi zai bishi iya isharar da ta ganima kawai mubarta da ita ta isheta mukuma cigaba da yiwa kanmu addu'ar Allah yaci gaba da tsaremu.
Chapter 26 · 0% Book details