Sashe 19
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ficewa tayi ta kyalesa anan ya ma rasa mai yake masa dadi kuka yakeyi tun karfi tamkar karamin yaro kamar an tsikareshi ya tashi yaje daki dagawa waya yayi ya kira nihal kina Ina shine abinda ya furta zuciyarsa na masa zafi da Kuna ta fadimasa yace mata gani nan zuwa.
Fitowa yayi yaja mota a miliyan yayi gudansu yana zuwa yanayin da ya gansa ta tabbatar akwai matsala sannu da zuwa sami guri ka zauna ba zama bane ya kawo ni Ina son kije ki war ware kullin dake tsakanin mu ki fadiwa Samiha ba soyayyya mikeba bazan taba iya zuba Ido samiha ta auri wani ba Ina nunfashi a doran kasaba.
Wani kallo tabi shi da shi tama rasa mai zatace masa tom mai ke faruwa kode asirin da ta yine ya karye to kawai tace masa saboda malam ya fadimata kar ta yarda suyi jayayya idan taga sauyi a tattare dashi ta zo Kai tsaye ta sanar masa.
Yana tafiya ta shirya ta tafi gurin boka dan ko kawarta ta Atika da suke zuwa tare bata nema ba,tayi masa bayanin duk abin da yafaru ya fadi mata tabbas asirin nan ne yakarye Kuma yanzu komi zasu masa ba zai Kara kamasa ba saboda yana da tsari fiye da wanda yake da shi a baya yanzu boka miye abinyi
Zan iya yi miki wani taimako daya soyayyyar Samiha da Yaya Dr soyayyya ce domin Allah soyayyya ce wadda babu algus acikinta soyayyya ce tsarkakekkiya wacca akeyin ta domin Allah ba dan sha'awaba ko wani abin duniyar soyayyya ce ta daban,zan iya yin abu daya za a tarwatsa wannn soyayyyar tasu ta zamana ta zama ba tsaftatacciyaba ma'ana zamisaka Suraj wato yaya Dr ya rika Neman Samiha yana saduwa da ita alokacin da yaga dama zamu fitar da duk wata kunya daga cikin zuciyar su zasuyi ta abu tamakar arna ma'ana zasu iya neman juna agaban kowa Kinga idan mikayi hakan zai jawo mahaifansu su tsanesu daga nan Kuma ko mai zai biyo baya minsan ba mai kyau bane,amman inde ba wanann ba bansan mai zan miki ba duk asirin da zan Miki Samiha da Suraj baza su taba rabuwa ba..................
( Wa iya zubullah ubangiji Allah yacigaba da tsearatar mana da imanin mu Allah Kaci ga ba da Saka mana tsoronka).
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 23
Ayi hakan boka tunda na fuskanci duk abinda zanyi bazan sami nasarar samin Yaya Dr ba tom a lalata musu tasu rayuwan saboda bazan taba iya jura ace Yaya Dr da Samiha suna rayuwar soyayyyar farinciki Ina ganiba Ina matukar son yaya Dr bazan jura ba,shikkelau nihal ki kwantar da hankalinki ki bani sati daya zakiga abin da zai faru wanann alkawarinane tana farinciki da murna ta ajje masa makudan kudi ta tafi gida,ita a ganinta wannan ne maslaha tunda bata samesa ba Kuma bata da hanyar saminsa zata lalata musu nasu farincikin.
Yaya dr gida ya koma cikin tashin hankali da damuwa sai de abin da ya ganine ya sake jefashi cikin matukar tashin hankalin da yake ciki.
Yaya Ahmad ne da Samiha zaune a compound din gidan suna shira cike da shauki da soyayyyar juna adede lokacin da ya fito daga mota suman zaune yayi saboda kasa gaba yayi ballantana baya haka ya zo ya wuce su, Samiha ko kallon sa batayiba Ahmad nema yayi yunkurin mikewa ya mika masa hannu suka gaisa da kyar ya iya ansawa yana wucewa Ahamd yace anya Suraj yana lafiya kuwa mai kagani yanayinsa nagani kamar mara lafiya Aah lafiyanshi lau gaskiya bai da lafiya Samiha tom Allah yabashi lafiya ta kawar da xancan amman can tsakiyar zuciyarta tunanin Yaya Dr ne fal na dalilin da yasa ta ganshi cikin wanan yanayin gaba daya a susuce ji take tamkar ta tashi taje ta lallashe sa taji mai ne dalili amman hakan ba zai taba yiyu waba da kyar ta iya daurewa bata nuna damuwan taba har Ahamd ya tafi cikin sauri ta shiga cikin gidan amman abin da ta ganine ya sakata suman zaune umma ce ta kamo yaya Dr gaba daya jikin sa ya baci da aman jini tana ta kuka Samiha da gudu ta karasa tana momy lafiya mai yafaru mai yasami Yaya Dr ban saniba Samiha na shiga dakinsa kawai naga yana ta kwalalala aman jini "Innalillahi wa inna ilahiee raji'un"shine abinda Samiha take ta furtawa gaba daya ta futa acikin hayyacinta ta rasa ma mai zatace momy ce tace "Tayani Samiha mu daga sa mikai shi mota mu Kai shi asibitin kasawa Samiha tayi tace bara na kira mai gadi"
Mai gadi ta kira ya taimaka suka saka shi cikin mota mai gadin momy ta saka ya tuka su ya kai su asibitin lokaci daya akan basu taimakon gagggawa sai da aka shiga da shi momy ta sami nutsuwar Kiran dady ta fadi masa yace gashi nan zuwa "inshallah"haka sukayi ta gewaye gewaye cikin asibitin nan har tsawon minti talatain tukun likita ya fito tambayar sa sukayi mai ke faruwa yace ina mahaifin sa akace masa yana nan zuwa yace Idan ya zo ace yana son ganin sa "To sukace masa"
Sannan yace musu kar wanda ya shiga dakin da yake yanzu dan yana bukatar hutu haka sukayi ta faman kewaye kewaye har dady ya sami isowa yana zuwa momy ta fadi masa sakon likita hakanne yasa ya tafi momy ta busa juyowa yayi yace mata "Kibari najeni tunda ni yace Yana bukatar gani"Aah alhaji Suraj de danane sannan duk abin da yake damunsa babu bukatar aboyemin babu yacca daddy zai yi haka yabari momy ta bisa Samiha ji tayi gurin yayi mata fadi baza ta taba iya jurar sai sundawo taji mai ke damun Yaya Dr ba tasan kuma bai kamata ace ta bisu ba amamn tabbas binsu zatayi baza ta taba iya jurewa sai sun dawowa ba.
Tana isar kofar office likitan ta tarar ta abude momy da ta shiga daga karshe bata sami nutuswar rufewa ba hakanne ya bawa Samiha daman juyowa zancan da suke yi sai taga babu bukatar ta shiga ciki tunda tana ji.
Likitane yace "Alhaji kai kade nake son gani"Karka damu Dr ni mahaifiyarsa ce wacca na haifesa duk wata damuwa ta sa yàkamata ace na sani ka fadi duk wani abu dake damuna suraj babu wanda yafi kaddarar ubangiji dole mutum ya zama cikin shiri wajan karbarta.
Gyaran murya yayi badan ya so ba yace "Kamar yarda kika fadi kowane bawa yana da kalar tasa kaddarar kamar yarda kika fada yanzu tom a gaksiya bazan boye muku ba danku Suraj ya kamau da matsananciyar cuta wadda da kyar zai iya sake wata guda daya acikin duniya"
Cikin sauru momy da dady suka dago kai suka kallesa likita bamu gane mai kake nufi ba daman akwai wanda yasan lokacin da bawa zai mutu?babu alhaji amman yanayin jikin Suraj ba karamin kwana bane zai ta sheshi Suraj ya kamu da matsanancin ciwon zuciya zuciyar shi gaba daya ta lallace damuwata tayi masa yawa nayi iya bakin kokarina naga Koda wani aiki da zan iya masa amman Ina babu damuwar da yake ciki ita ta haddasa komi tabbas yanayin jikin Suraj sai de ubangiji.
Samiha dake waje ne tayi wani uban Kara wanda gaba daya yasa hankalin su ya tashi zuwa sukayi suka tararta a sume babu inda ke motsi ajikinta "Innalillahi wa inna ilahiee raji'un allahumma ajirni min musibatin wa'aklifni Khairan Minha"Shine abinda momy da dady suke ta furtawa........
😭
Barkan mu da ranar juma'a miyi hakuri da wanan..... inshallah next post zamiyi typing Mai yawa.