Sashe 13
Abokin Yayana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tsuka yayi ya tura kofan da matukar karfi wanda sai da ya bigeta kuka tayi mai isarta sannan ta dedeta kanta ta fito tambayan ta sukayi yana Ina sai tace musu bacci yakeyi Bata son ta tasheshi bara ta tafi,abin yabasu mamaki Samiha duk tsawon shekarun da tayi aduniya ba su taba gani tafita ba tare da shiba dady yace" Tomshikkelau mije na ajjeki ai nagama abinda nike naci abinci kizo kici abincin sai mu tafi" 'Aah' dady na koshi na makara mutafi idan naje makarantar na siyi wani abin fita sukayi dady ya dauketa dede lokacin da ya ajjeta dede lokacin motar da ake kawo nihal ta sauka,da mamaki nihal ta fito tana jiran taga wa zai fito a motan ganin Samiha abin yabata mamaki tom Yaya Dr mota ya sakene ko mai? abin da ta ganine ya sake daure mata kai ganin dadyn su Yaya Dr da tayi shi ya kawo Samiha,wani dadi taji aranta da alama tabbas aikin boka yafara ci wata zuciyan tace mata bakki hankali kide jira ki tambayeta idan ta fadimiki dalilin faruwan hakan sai ki yanke hukunci nihal tsayawa tayi Samiha ta karaso nan suka gaisa,ya naga dady ya kawoki Ina Yaya Dr din? ko Baya gari.
Wani kallo Samiha ta bita da shi zata wuce tace ya ina tambayar ki zaki wuce idonta ne ya fara ciccikowa da kuka kasa tare hawayen tayi nan wani zazzafan hawaye ya fito daga cikin idanunta,gaban nihal yayi mugun faduwa duk da yadda take son raba Samiha da Yaya Dr Bata son bacin ran Samiha tana son Samiha sai de tanayiwa Yaya Dr son da baza ta iya hakura da shi ba,hakuri ta kafa bata tana son taji mai ne yafaru domin tana ganin alaman kamar aikin bokane yafara aiki zuciyarta cike da Wani farinciki wanda itama bata san sanadin saba.....
Mai ke shirin faruwa da wannan soyayyyar da aka gina shekaru ana ginata?
https://chat.whatsapp.com/FdN9LskESVf6ESy63R3QWf
CREATED AND WRITTEN
BY
ZEEY NASEER
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~~~~~~~~~~
Page 15
Haka Nihal tayi ta lallaba Samiha suka shiga ciki suka wani dan lungu suka zauna nan ta fara xayyana mata duk abin da yafaru Samiha bata iya fadin sirrinsu ita da Yaya Dr amman ranar taji baza ta iya boyewaba ya zama lalle dole ta fadamusu ko zasu iya samo mata mafita,nihal kinsani cewa ina son Yaya dr bana kaunar duk wani abu da zai jawo matsala tsakanin mu bansan mai yafaru ba amman Yaya Dr da kansa yau yace na rabu da shi na kyaleshi nayi nayi ya fadimin abin da na masa amman yaki, mutumin dake kishina baya son ko driver din gidan mu ya daukeni shine yau yace naje na napep na taho,nihal akwai matsala baxan iya ganin Yaya Dr a hakaba Kuma yaki fadimin Mai ke faruwa na yarda da son da yakemin tabbas akwai dalilin da yasa yafaramin wanann wulakancin tom amman abin tambayar shine Mai ne dalili?
Kuka ta cigaba dayi nihal gaba daya tarasa mai zatace tasan ita ce sila da Kuma sanadin komi ta rasa murna takeyi ko bakinciki,gashi de burinta yacika sun fara samin sabani hakan na nufin nan ba dad dadewa ba Yaya Dr zai ce Yana Sonta 'Alhamdulillah' farinciki ya sake bayyana a fuskanta da Kuma zuciyanta nan ta dake ta kawar da shi ta kuma bawa Samiha hakuri akan ta bari Basma ta zo sai su san mai ne abinya suna zaune suna jiran ta amman bata zo da wuriba sai da aka kusa shiga jarabawa hakanne yasa sukace abari idan anfito sa yi maganan.
Sun shiga hall din jarabwan amman abin da zai baka mamaki shine Basma takasa rubuta komi kuma bawai dan bata iyaba domin rashin kartunta najiya ba wai yana nuna bata san komiba samiha yarinayace mai matukar haxaka kafin mamalami yayi abu ita taje ta bincike ta sansa,kuma duk tambayar da akayi babu wacca bata saniba amman ta tsinci kanta wajan kin rubuta komi haka akayi jarabwan aka gama ta Mika booklet dinta batare da ta rubuta komi ba,futar su keda wiya akayiwa Basma bayanin duk abin da yafaru kukan da Samiha keyine yasa itama hawaye yafara yawo acikin kuncinta kiyi hakuri na tabbata akwai dalilin faruwan haka yadda Yaya Dr yake sonki haka kawai ba zai aikata miki hakaba ki kwantar da hankalinki ki maida komi bakomi ba dole sai kin nutsu zamu Sami mafita yanzu Abu na farko da yakamata miyi shine mai nene dalilin da yasa Yaya Dr yake miki haka daga nan Kuma sai misan hanyar da zamubi wajan gyra komi,caraf nihal ta katse su babu wani dalili sai de halinsu na maxa kinfi kowa sanin su waye maza idan suka so rabuwa da Kai duk da hakama dole miyi bincike ba zamu yanke masa hukunci lokaci daya ba,haka Basma tayi ta kwantar mata da hankali har suka ta shi,da ta fito wani zazzafan hawaye ne ya bayyana a fuskanta da tuni fa yanzu yaan nan yana jira ta fito su tafi,ji tayi gaba daya ta muzanta duniyar ta dena yimata dadi bata san lokacin da hawaye ya wanke fuskantaba nihal ce ta jiyo tace mata ke wai ba za kidena bata wanann hawayan naki masu tsada a aikin banza ba na fadamiki inshallah zami sami bakin xaran komi zaiyi Dede,alokacin driver din Basma ya zo tace mata ta zo su shiga su tafi haka tabita jiki babu kwari.
Bayan ta koma gida yanayin da momy ta gantane yayi matuakar firgitata idanuwanta gaba daya sunyi lubu-lubu sunyi jajir tsabar kuka ta sowa tayi tana tambayarta Mai yafaru da ita cikin karfin hali tace mata "Babu komi momy kawai de kai nane kemin ciwo Kuma ya takuramin sosai "Ayyaha!!! maza jeki cire kayan makarantar ki fito kici abinci Kisha magani kije ki kwanta dan babu wata islamiyya da zakije yau yanayin jikin naki daga gani yana takuramiki,itama daman bata tunanin tana da karfin halin da zataje islamiyya haka ta shiga da kyar ta iya watsar ruwa ta fito,momy har ta zuba mata abinci zama tayi xataci amman da mamaki tana fara ci ta fashe da wani matsiyacin kuka mai rikirkita zuciyar duk wani mai sauraro lokacin momy ta tashi taje dakko mata magani,abin da yasa ta kuka ta tuna tunda take koda da makaranta Yaya Dr sai yabaro ya zo sunci abinci tare amamn wai yanzu it ce ke cin abinci babu shi,adede lokacin Yaya Dr yayi sallama dagowa Kai tayi ta kallesa suyi Ido hudu kawar da kansa yayi Yana yunkurin shiga dakinsa da sauri ta taso ta zo kusa da shi ta zube dan Allah Yaya Dr kadena wahalar min da zuciyata haka bazan iya jurewa ba,kada Kai kade da karagemin Kai ma ka rabu dani,dan Allah Kayi hakuri akan duk abin da na maka tsuka yayi yayi ball da ita ya wuce daki, "Innalillahi wa inna Ilaihi raji'un "shine abin da take ta furtawa na shiga uku ya zanyi da rayuwata nan ta kwanta tayi ta rusa kuka anan momy ta zo ta sameta Samiha lafiya ko kan ne daga mata Kai tayi domin bata da bakin da zata iya yin magana,tom ai bakici abincin ba bare iisha magani bazan iya Ciba momy,yanayin halin da Samiha ta shiga yayi matukar tayar mata da hankali bara Suraj ya dawo muje asibiti,cikin zuciyarta tace in de yaya Dr ne ya dade da dawowa yana daki momy ce ta tallafamata suka shiga daki ta kwanta da ita amman duk hankalinta a tashe sakamakon ta kasa cin abinci bare ta Sha magani.
Jiki babu kwari momy ta fita daga dakin tom lafiyar Samiha kuwa? tana fitowa sukaci karo da Suraj ya fito wato Yaya Dr daman kadawo gidan tom maza shirya bara naje na shirya Samiha zaka kaimu asibiti,momy Ina da uzuri yanzu ma ta kardu na zo dauka zan koma makaranta kisa driver ya kaiku kawai ya wuce ba tare da ya ko kalletaba,suman tsaye momy tayi anya kuwa auraj dintane Suraj din dake hakura da jarabawa saboda matsalan Samiha inde abu na tane yakan hakura da komi domin ta amman shine yau yake fadimata cewa driver yakaisu yana da uzuri gaba daya ruwan jikin momy ya kafe tom maike faruwa?ita de ta sani ko fada sukayi suna shirya kansu kafin wani yasani Kuma duk fadan da sukayi basa taba yini ba suyi maganaba bare su rage kulawan da suke bawa juna tabbas akwai wani abu da safema haka yaki kaita makaranta,amamn de bazan yi saurin maganaba bara na zuba musu Ido nasan zasu gyara komi............
Dullokacin da kake tare da masoyinka yana da kyau murika addduar Allah yakare soyayyyar mu Daga sharrin makiya,domin babu abinda dan Adam mara tsoron Allah bazeyiba saboda cimma burinsa
Ubangiji Allah ya tsaremana imanin mu ya hanemu kokarin lalata farincikin wasu saboda namu yakuma rabamu da kawaye makirai.

🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S🌙*

Page 16