Sashe 9
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta ja numfashi cikin kasala ta ce "ka yi hakuri ba laifina ne ba,kasan Dady baya barin hira ko? Amma ai cikin week dinnan zamu koma school kaga shikenan zaka rinka ganina ko?ta Kara she maganar tana mai lunshe eyes balls dinta,saboda ita har ga Allah tana San Hasan duk da har yanzu ta kasa gano wani irin kalar so yake yimata,Dan lokutta da dama sai ya rinka yimata maganganu marassa dadin ji,ta fada mai ya daina kunyar shi take ji,Amma sai ya ce ai ZAMANINMU NE yanzu a wannan zamanin idan baka haka kaida budurwa ka ai ba soyayya kuke yi ba,ko Baki ganin yanda kawayen ki su Bilkisu Abbas suke yi?ita dai duk time din da ya ce mata haka sai dai tayi dariya ta ce ni bana ra'ayin yin irin wannan wayar.maganar shi ta dawo da ita.
"Kina jina ko"?
"Eh Ina jinka" cewar Farrah
"Anjima ki samu ki fito mu hadu kin ji"?
"Kayi hakuri ni wallahi bazan iya fita ba Amma bari na kira Bilkisu Abban sai kuzo tare tunda motan ka tintek ne,idan kun zo ita saita shigo sai mu fito tare da ita ko?.
"Tau shikenan zan Kara Kiran ki anjima"
"Tau shikenan" ta katse call din tana mai juyawa bayan ta dan tana jin kamar motsin mutum a cikin dakin.
Wayar take kokarin boyewa saboda mutanan da ta gani tsaye a kanta shiya saka duk tayi saurin rudewa,tana karkarwa ta sanya hannun ta cikin riga ta a kokarin ta na San ganin ta boye karamar wayar.Dady ne a tsaye gefen shi Kuma Yasir ne yayi folding din hannuwan shi a kirjin shi ,gaba daya eyes balls din shi ya zuba mata su. Dady Bishir baiyi mamakin irin wayar da ya ji tana yi ba,shi yasa har suka shigo bata san sun shigo ba.
Cikin fushi Dady ya ce "Ashe duk abinda ake fadaman a kanki Yana nema ya tabbata ko? ,duk kokarin da muke yi a kanki bakya gani ko idan wani abu ya faru da ke mahaifin ki laifin mu zai gani saboda daman baya San zaman ki anan Yana yimana Kara ne kawai".
"To wallahi baki isa ba tunda Baki jin magana zamuyi maganin abin tun kafin kawayen zamani da samari su Kai ga yin nasara a kanki, Dan haka zakiga hukuncin da zai biyo baya,"Yana mai nuna ta da yatsa.kallan shi ya mayar gun Yasir da yayi sororo ya ce "Kai Kuma bababban banza da baka iya tsawatar wa ba,kaima naka hukuncin Yana nan zuwa tunda duk kun raina mu. Har ya Kai bakin kofar fita daga dakin ya juyo ya ce "ka tabbatar ka anshe wanan wayar kafin ka kawomin ita yanzun nan".Yana gama fadar haka ya fice da ga dakin cikin fushi.
Yafi minti biyu yana Kare mata kallo,kafin ya fara takawa a hankali Yana nufar inda take, Tana jin alamun takun shi a zuciyar ta ta ce "na shiga ukku ya zanyi idan na bari ya kamani tsaf yake iya saka wannan hannun nashi a inda na sanya wayar ya ciro ta,Dan Yana kallo na saka ta a breaziya".kafin ta ankare ta ji bugawar numfashin shi gab da ita da sauri tayi kokarin ta shi ya yi saurin damko ta da karfi ta furta wayyo Allah !!!!!!!!!!!!!.
To fa freind Farra tana neman agaji ku zo ku taimaka mata. 🤦🤣🤣😭🤭🤭.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.
[3/1, 6:29 AM] Hayat: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS* *BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan* *littafin* *kirkirarran* *labari* *ne* , *Banyi* *shi* *Dan* *cin* *zarafin* *wani* *ko* *wata* *ba.Nayi* *ne* *dan* *ilimintarwa* , *fadakat *da* *nishadantar* *wa.idan* *yayi* *daidai* *da* *rayuwar* *ka* / *ki* *to* *arashi* *ne* .
```GODIYA```
INA GA ALLAH (S W A) DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI, ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABAN MU ANNABI MUHAMMAD (S A W) TARE DA ALAYEN SA DA SAHABBAN SA.
~GARGADI~
~BAN~ ~YARDA BA BAN~ ~KUMA~ ~AMINCE~ ~BA~ ~A~ ~JUYAMAN LABARI~ ~TA~ ~KOWACE SIGA~ ~BA,A KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFI NA,ALLAH UBANGIJI YAYIMA RAHAMA YASA MUTUWA HUTU CE A GARE KA AMEEN.
_Jinjinar_ _bangirma_ _gare_ _ku_
_Arewa_ _writers_ _Allah_ _ya_ _bar_ _zuminci_
*NOT* *EDITING* 🤗
🅿️9
📝A kalla ta dau tsawon 5 minute tana tinanin zuwan ta dakin shi dan bata manta irin yanda suka rinka kwashe wa da shi lokacin suna Abuja.
A karshe dai dole ta yanke shawarar zuwa saboda bata so Momy ta zargi wani abu.
Doguwar hijaf dinta ta saka,fuskar ta tayi fayau duk da ba makeup tayi ba .Babban faranti ta gani an jera komai akai,Bata ga Momy ba a ranta ta ce "hmmAllah sarki Momy gajiya tayi da jira na".
Tana zuwa bakin kofar tayi tsaye ta rasa me zata yi,ta yj niyyar yin knocking ta fasa dan tasan halin shi yana sai ya kyale ta.murdawa kawai tayi ta kunna kanta cikin falon dakin,Duk da hijaf din da ta saka,Amma sosai ta ji sanyi ya ratsa bargon jikin ta tare da wani daddadan kanshi mai ratsa zuciya.
A hankali ta sauke ajiyar zuciya,murya kasa-kasa tayi sallama Wanda ba lallai Wanda ke nesa ya ji ba.
Gani tayi falon wayam ba kowa sai tv a kunne.Bisa wurin dinning din falon ta nufa ta dora abincin a kai.A ranta ta ce Allah ya taimake ni bayanan may be ma ya fita sarkin iyayi abincin ma sai an kawo masa wanna matar shi ta bani dan bazai barta t huta ba.Tana karaso wa bakin kofar taga mutum a tsaye ya harde hannuwan shi a kirji ya zuba mata narkakkun eyes balls din shi (inji Farrah ta ce irin na mage 🤣🤣😜).sosai ta tsorata kirjinta ta ji yana bugawa a duk second din bugawar numfashin ta.kara sadda kanta tayi kasa tana Jan numfashi.
A hankali take kokarin motsa bakinta, Amma ji tayi labbanta sunyi nauyi.
A hankali yake matsota,tana jin alamar tana kusanto ta ta fara ja da baya,sai da yaga sun kure da wurin dinning ya tsaya cak Yana Kare mata kallo.
Murya can kasa ya furta "Beby meyasa kika raina ni haka,kina kallona kaman sa'anki ko"?
Iska mai zafi ya furzar daga bakin shi Yana mai Kara kusanto ta har tana iya jiyo irin bugawar da zuciyar shi take yi da sauri.Da azama ta Kara yin baya,jikin dauriya da jarumta ta furta "Please ni ban rainaka ba,ka budeman in fita.
"Idan anki fa" ya bata amsa Kai tsaye cikin wani irin amo kamar na mai shirin yin kuka.
Da sauri ta kalle shi ganin yadda jijiyoyin kanshi suka fito rudu-rudu.sosai ta tsorata,Amma dole ta nuna mai hakurin ta ya fara gazawa akan irin takura ta da yake yi kaman shi ne ubanta.
Da sauri tayi zumbur ta mike tsaye ganin yana Shirin zama kusa da ita ta nufi jikin kofa.
Cikin zafin nama ya ruko hijaf dinta,hakan yasa tayi baya gaba daya ta fada faffadan kirjinsa tsam ya rungume ta gaba dayanta a tare suka sauke ajiyar zuciya.A hankali yakai bakin shi saitin kunnen ta ya furta "waye ya turo maki text a wayar ki"?.
Da karfi ta ji zuciyar ta ta bada sautin dam_dam💔.gaba daya ta tattaro sauran karfin ta ta turashi baya da duka hannuwan ta.baya yayi Yana dafe kujera,tana mayar da numfashi cikin dauriya da dakewa ta furta"Au tambaya ta kake yi?to Wanda zan aura ne ko ka dauka zanyi ta zama kana cin zalina ta karasa fada tana murguda baki alamar tsiwa😏.Amma duk da haka bata yarda sun hada ido ba,domin tasan tana bari suka hada ido ta San ta yau ta kade.
Sosai ya tsura mata ido yana kallan yadda take tsiwa,sai ya ga ta Kara kyau a haka.a ranshi ya ce lallai Beby samarin zamaninmu sun fara canza mata dabi'u.
Cikin daure fuska ya ce "Beby ni kike furtama irin wadannan kalaman,?"hmmm banyi mamaki ba jeki nagode,Dan harga Allah ranshi ya baci.
Stel tana tsaye bata dago kanta ba,ji tayi jikin ta yayi sanyi ta ji babu dadi a ranta.A hankali ta furta "sorry ".
Ba tare da ya Kara furta komai ba,ya wuce bedroom dinshi ya barta nan tsaye sororo.A hankali ita ma ta bude kofar tayi waje a ranta tana cewa "Mugu ya harda wani rungume ni,duk ya gama rungumar wannan kucakan yanmatan nashi shi ne Nima ya taba ni dan ya gogaman kazantar su,mtssss ta ja tsaki Allah yasa da hijaf a jikina (daga baya kenan Farrah 😂🤣🤣).
Tana shiga main falon Momy ta gani a zaune ba tare da ta ce komai ba ta wuce bedroom dinta tana turo dan karamin bakinta.
Momy ta bita da kallo tana girgiza kanta a fili ta furta "Dole ne na hana ki zuwa dakinsa".
---------------------------
A (G R A) kuwa Jabir ne na gani da Ummahn su Yana magana da ita kasa-kasa alamar dai rada yake yimata,murmushi ta yi tare da kaima shi duka da sauri ya kau ce tana dariya ya ce Momy na tafi saina dawo zan ce kina gaishe ta.
"Hmmm Allah shirya ka Jabir,oh ni Maryama Allah ya kawomu wani zamani da yara basa jin kunyar yima iyayen su maganar aure tana rike habar ta🤔.
Gaba yayi Yana dariya,Abba autan su ya ce Ummah ai shi Yaya Jabir ba ruwan shi zai iya fadi a ko Ina ne,Amma Yaya Yasir ban taba ji ance ga budurwar shi ba.
"Hmmm kaima ka fadi,shi wannan wa yake ta shi har mun gaji da yima shi maganar ya fitar da mata,Ai Abban ku ya ce Yana nan yana jiran shi wannan satin sai ya bata masa rai akan maganar fitar da mata.
"Ummah Ina ga sai ya zama tazuru kamin zaiyi aure".
"Hmmm Allah dai ya shirya mana,muna ta yimashi addu'a".
Jabir ko cikin farin ciki ya ja motar shi mai gadi ya budemai ya nufi Barhim.yana karasawa yaga mota Yasir a wurin parking ya ce "A su bro an shigo kenan,wallahi shiyasa Ummah take cewa kaman ya aje mata duk sati Yana hanya.
Cikin gidan ha wuce,Momy ce kadai a falon tana kallan labarai.sallama yayi tare da karasa wa ciki.
"A Jabir ne shigo Mana"cewar Momy da take zaune.