Sashe 6
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Walllahi Momy banjin dadin jikina ne,Amma yanzu zan fito insha Allah".
"Tau ki fito ki ci abinci sai kisha magani ko"?
Cewar Momy ta juya zuwa kiching dan ta karasa girkin da ta dora.
" Da addu'a a bakinta bakinta ta shiga toilet ta fara kokarin yin wanka,sosai take durzar fatar jikinta kamar mai shirin sauya colour jikinta.
Bayan ta fito cikin nitsuwa take shiryawa,riga ta saka orange colour ta material doguwar riga ce hap gount.gashin kanta tayi parking a tsakiyar kanta,Daurin dankwali ta murza yayi kyau sosai domin ya zauna das a kanta. Duk da ba wata kwalliya tayi sosai ba amma tayi kyau.
Tana fitowa ta tadda Yaya Jabir a dinning table,Bata yi mamaki ba dan ya saba irin haka zuwa da sassafe.Har ta ji sanyi a ranta,dan shi Yaya Jabir baya da matsala jininsu ya hadu,Koda tana yarinya idan har suka zo katsina tana makale da shi.
Da sauri ta karasa gurinshi da murmushi akan fuskarta.
"Ah Yaya Jabir Kai ne yau a gidanmu " ?tana kama bakinta alamar mamaki.
Kallanta yakeyi sosai yanda jajayen labbanta suke motsawa gwanin sha'awa.
"Oh! ni Yaya Jabir irin wannan kallo haka kamar na sauya kamanni"?
Kujerar kusa da shi ta zauna ta riko hannunshi,kayi hakuri ba laifina ne ba wallahi Yaya Yasir ne ya hanani fita ko'ina.
Hannunshi ya yi kokarin zarewa daga nata Yana kallanta ya ce "ai nasan ba laifinki ne ba,shiyasa ni na zo".
"Tau nagode daka fahimce ni, Ina kwana ? Ya su Ummah?.
"Duk suna lafiya lau"
Plate din da yake gabanshi ya turamata,mu ci abinci dan nasan Baki ci ba ko? Ya yi tambayar yana tsareta da ido.
Zunburo bakinta tayi alamar shagwaba, "wallahi kaman ka sa ni banyi break ba".
"Ja'ira aiko yanzu zanyi maki dura,dan haka gwamma ki ci da yawa,"oya maza ki shanye wannan, Yana turamata cup din kakkauran tea gabanta.
Sosai ya bata dariya har fararan hakoranta suka fito,ta ce wallahi har ka tinaman lokacin kana yiman duren abinci".
"Ai lokacin bakya san cin abinci".
Abinci suka ci gaba da ci cikin nitsuwa,da annashuwa.sosai suke kama duk da ta fishi haske da dogon hanci.
_____________
Yinin wannan ranar cikin farin ciki tayi shi,sai ta ji kamar bata da wata damuwa a rayuwarta.Dan girkima tare suka shiga kiching ya tayata sukayi.
Momy kuwa tuni tana bangaranta Nusaiba kuwa tana Auwal direver ya kaita islamiyya.
Bayan ya dawo daga masallacin magriba,dakinta ya nufa knocking ya yi.Budewa tayi ganin shine ta ce" har ka dawo kenan"
"Eh ki zo muyi denner ni wucewa zanyi"
Ciki ta koma ta cire hijaf din da tayi sallah ta fito.
Suna cikin cin abinci Momy ta fito da waya a hannunta ta mikawa Farrah, "Anshi Auntyn ku ce ta kira watanki a kashe".
Ita harga Allah sai yanzu ta tina da batun wayanta da zalimu ya ansa,shaf ta manta saboda zuwan Yaya Jabir ya daukemata kewa sosai.
Karawa tayi a kunnanta tare da yin sallama.
"Amen wa'alaikas salam Farrah Ina kika saka wayanki inata kiranki swich off".
Ta danyi shiru saboda ta rasa abida zata ce,sai wata dibara ta fadomata tayi saurin ce wa
"Aunty wayan matsala ta samu sai na ajeta".
"To farrah da kin fadama yayanki tun kafin ya taho,Amma ba matsala ki ba matar Yaya wayar" (tana nufin Momy).
Da sauri ta Mika wayan saboda yadda ta ji kirjinta na bugawa da karfi .
Momy daki ta nufa tana ci gaba da waya da maman Farrah.
Jabir kuri ya yi Yana kallanta , kamar mai San gano wani abu,saboda yana kokwanto akan abinda ya ji ta fada.
Kara sadda kanta ta yi tana jujjuya cokalin hannunta.
Ji tayi yana ce wa "Farrah abinda kika fada gaskiya ne kuwa?. Ya kafeta da idanunshi.
Sosai Yaya Jabir yake yimata kwarjini , Amma duk da haka tana ji a zuciyarta bazata iya sanar da shi ba Wanda ya anshe wayanta ba.
Hmmmm "ni zan wuce" Yana kokarin mikewa tsaye ya tattara wayoyinshi ya zuba a Ajjihun wandon juens dinshi .
Tare suka jero zuwa inda yayi parking din motar shi,Bayan ya zauna a cikin motar ya Kai dubansa inda take tsaye,ya ce "wallahi ki daina tsoransa,ya anshe maki waya amma bazaki iya fadi ba".
"A a Yaya Jabir ba haka ne ba"
"Matsa daga nan ko na mintile bakinnan mai ciwa,Amma idan Yaya Yasir ne sai kiyi kaman ruwa ya cinye ko".
Ita dai Bata Kara ce wa komai ba sai wasa takeyi da zoben hannunta.
"Ni na wucesai Allah ya kaimu next week"
"Tau Allah kiyaye Nima zanzo insha Allah"
"Allah yarda" cewar zabir da yake kokarin fita daga gidan.
Ta dade tsaye a wurin har aka budemashi gate ya fita,kafin ta samu damar Jan kafafuwanta da sukayimata sanyi zuwa cikin gida.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA~ ~ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE* *COMMENT* *AND* **SHARE* .👏
[3/1, 6:29 AM] Hayat: ___________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS* *BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan* *littafin* *kirkirarran* *labari* *ne,Banyi* *shi Dan cin* *zarafin* *wani* *ko* *wata* *ba,Nayi* *ne* *dan* *fadakar* *wa* , *ilimantar* *wa* , *tare* *da* *nishadantar* *wa* . *Idan* *yayi* *daidai* *da* *rayuwarka* / *ki* *to* *arashi* *ne* .
```GODIYA```
INA GODIYA GA ALLAH (S W T) DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABAN MU ANNABI MUHAMMAD (S A W),DA ALAYEN SA DA SAHABBAN SA AMEN.
~GARGADI~
~BAN~ ~YARDA~ ~BA,BAN~ ~AMIMCE~ ~BA~ ~A~ ~JUYA~ ~MIN~ ~LITTAFI~ ~TA~ ~KO~ ~WACE~ ~SIGA~ ~A~ ~KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
*NA* *SADAUKAR* *DA* *WANNAN* *LITTAFI* *GA* *MAHAIFINA,ALLAH* *YAYI* *MA* *RAHAMA* *AMEN* .
*NOT* *EDITING* 🤗
_Aunty_ _Safiyya_ _Muhammad_ _Jabir_ _ya_ _ce_ " _ya_ _bata_ _da_ _ke_ " _saboda_ _tun_ _yanzu_ _yaga_ _kin_ _fi_ _son_ _Yasir_ , _Amma_ _ya_ _ce_ _Yana_ _gaishe_ _ki_ .🤣🤣
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
🅿️7
📝A takaice Yasir sai karfe 3:00 am Yasir ya isa Abuja.Da gajiya sosai ya sauka,ga wata yunwa da take addabar sa.Domin kuwa tunda ya taho a kaduna kawai ya tsaya yayi salla.
Detect a part din shi ya yada zango.
Aunty safiya bata san ya karaso ba,tun a hanya da suka yi waya ya sanar da ita tasowar shi.A gurguje ya shirya ya sauya kayanshi zuwa riga da wando color milk masu taushi.jakar kayan shi ya janyo,wayar Farrah yayi cin karo da ita,budeta yayi anyi sa'a kuwa ba security a kanta.sosai ya hau binciken abubuwan da suke Kan wayar,da text ya fara cin karo wanda Hasan ya turo mata tun ranar nan.
Yayi ta karanta sakon yafi sau biyar,Yana mamaki a cikin zuciyar shi,a fili ya firta "Tabbas Beby zargi na ya kusa tabbata a kanki,Idan ko haka ne to tabbas ina cikin tashin hankali ".
Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke,Ya furzar da iskar bakin shi ya ci gaba da duba WhatsApp dinta.Gani yayi bata da wani groups masu yawa,da ga na family din su sai na Novels din Rukayya Ibrahim lawal(ummu entesar),(takwaranscy).🤣
Sosai yayi ta mamaki ashe tana karanta novels,firarta da wata Bilkisu Abbas ya gani,hirar ta dau hankalin shi.
Ya fara tambayar kanshi "wannan wata shedaniyar yarinya ce?,shiyasa yaga dabi'un Bebyn shi duk sun fara sauyawa.
Da karfi ya furta " *Ya* *Allah*! " tare da dafe barin kanshi na dama da hannun shi,saboda ji yayi yana Sarama shi da karfi.
Wayar shi dake gefen shi yaga tayi haske,alamar Kira ya shigo.Janyo ta yayi yana dubawa,Aunty Safiyya ce take kiran shi.
Mikewa yayi tsam ya nufi site dinta ba tare da yayi picking call din ba.
Tana zaune a falo yayi sallama,tare da zunawa kasan kafet din wurin.
"Aunty Ina yini"?
"Lafiya lau Yasir,Ya kabaro su"?
"Lafiya lau duk sun ce na gaishe ku".
"Muna amsawa,naga shiru baka zo ka ci abinci ba"?.
"Na dan tsaya duba abu ne a system dina ".
"Ok ba damuwa,idan ka idar da cin abincin za miyi magana anjima,ni zan shiga ciki Alhaji ya kusa dawo wa". Ta haura saman benen falonta.
A hankali ya nufi dinning,cikin nitsuwa ya fara bude warmas din,Tuwon shinkafa ne da miyar danyar kubewa taji busashshen kifi da dandakwashi,Tuni ya ji yawun bakin shi ya tsinke sosai yake san irin abincinnan.A plate ya zuba tare da yin Bismillah ya fara cin abinsa(Nima har yasa yawun mouth dina sun tsinke 😋😋).
__________________
A bangaran Farrah ko dakyar ta karasa shiga cikin falon,saboda yadda kafafunta sukayi sanyi ga kewar Yaya Jabir Dan ita harga Allah bata so ya tafi ba,ji take kaman ta bishi ya yanzu take ji haushin rashin waya da ko chat ta yi.
Ji tayi kirjinta yayi wani irin bugawa,da sauri ta dafe kanta tana firta "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un"
"Na bani ni Farrah,Ya zanyi idan Zalimu yaga texs din da Hasan ya turoman na manta banyi delete ba".
Sosai ta tsorata har kana iya hango damuwa karara akan fuskarta.
Karasa wa tayi dakinta,hannuwan ta duka biyu ta dora bisa saman kant,ta sulale a kasan tayis din dakin,wasu hawaye masu zafi ta ji suna bin kuncinta .
A zuciyar ta ta ce "Tun ban aikata ba na fara samun matsala? Ina ga a ce n aikata"Da sau ta furta "Astagfirullah 3" Ya Allah na tuba tana mai daga hannuwan ta sama.
Hawayen fuskar ta ta goge,ta dauro Arwalla tare da kabbara sallar isha'i.
_________________
Yasir yana kammala cin abincin fita yayi,shi ne bai dawo ba gidan ba sai bayan sallar isha'i. Part din Aunty Safiyya ya nufa,A main falo ya risketa ita da Alhaji ubah suna kallan news a tashar NTA 2.
Sallama yayi yana kokarin zama saman kafet din.
Alhaji Ubah ya ce "A a dana ka zauna bisa kujera,nan gidan ku ne amma kayi ta abu kaman bako eh? fisabilillahi ai Kai dan gida ne ko?.
"Hakane Alhaji nagode Allah ya saka da alkhairi"
"Ameen cewar" Alhaji Ubah.
Bayan sun amsa Aunty Safiyya ta dora da cewa "Bayan ka taho nayi ta Kiran wayar Farrah bata shiga Abban ta yake so yayi magana da ita amma wayanta switch off,sai ta Momyn ta na Kira,Bayan ta bata take cemin wayan ta samu matsala".
"Ai ko bata fadaman ba,da tun kafin na taho na siyanma ta sabuwa,Amma ba matsala nexs week zan je na kaima ta insha Allah".
"To ba damuwa Yasir Allah yayi albarka" cewar Aunty Safiyya".