← Book details Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 40

Sashe 40

Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Bayan wani Dan lokaci Allah yayiwa Baba Yakubu na Dutsinma rasuwa,sosai familyn sukayi kuka na rashin dattijo mai hada zuminci da San Yan uwanshi.haka su farrah Suka zo gaisuwa inda ta kawowa Bilkisu karamar waya domin su rinka gaisawa a waya.Bilkisu tayi ta murna tana Kara neman yafiyar su Farrah Dan ita ko taga irin sharrin *ZAMANINMU* mai saka nadama da Dana sani (to Allah karemu daga nadama da Dana sani🤲).

A Abuja kuwa Aunty Husnah ta Kara haihuwar danta namiji inda aka rada mai sunan kawu Yakubu suna kiranshi da kawu.

Sosai soyayya tayi Kara karfi a tsakanin Farrah da Yasir,inda wani lokacin yakan jata da cewar zai yimata kishi dariya take yi ta ce "Ai koka karota Bata da wurin zama anan gidan,Dan nida kai mun zama mutu ka raba takalmin kaza "😂Kai Farrah to Nima dai nace Allah yabar kauna da dankon soyayya.🏃🏃🏃nidai nayi nan Bari na barku hakanan ko Allah zaisa Nima nayi dace da Wanda zai nunaman kauna irin haka 😂🤣🙈.

*TAMMAT BI HAMDLILAH* .

*Anan na kawo karshen* *wannan book sai mu* *hadu a book Dina na* *gaba mai taken* 🗡️🗡️ *ZAFIN KISHI* 🗡️🗡️.

*Kai fns gobe mu hadu* *a gidan Farrah na* *shiryamana liyafa ta* *murnar kammalawa* *Amma fa gurasa da kuli* *zan yimana* 🤪😋

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*.

👏👏👏👏.

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*

👏👏👏👏.

👏👏👏👏👏.

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group

WHATSAPP NO:+2349030159301

Downloaded From https://tknovels.com.ng
Chapter 40 · 0% Book details