Sashe 7
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji uba ya anshe zancen da cewar "A a dana ba za'ayi haka ba ka kyaleta tunda sakaci gareta idan ta dade ba wayan na siyan mata wata,kila ta rinka adana wa".
"A a Alhaji ba komai zan kaimata insha Allah".
Cewar Yasir yana mikewa tsaye.
Sai da safen ku.
"Tau ba komai dana mungode y yayi maka albarka".
"Amen ya Allah".
Bayan fitar shi Alhaji Uba ya kalli matar shi cikin so da kauna juna ya ce "wallahi Safiyya yarannan yana birge ni ba ruwan shi,Yana da nitsuwa".
"Hakane kam shi baya da yawan magana irin na Jabir shi yasa wasu suke kallan kaman Jabir ya fishi San mutane".
"Haka ne Allah ya Kara shirya mana zuri'a "Yana kiyasta wani abu a ranshi.
"Amen ya Allah" cewar Hajiya Safiyya.
KO MEYE ALHAJI UBA KWANGILA YAKE KIYASTA WA A RANSHI ?
TO NIMA DAI BAN S NI BA,KU BIYO NI DAN JIN YADDA ABUN YAKE🤣🤣
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA~ ~ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE* *COMMENT* *AND* *SHARE* 👏.
[3/1, 6:29 AM] Hayat: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
🤦 ZAMANINMU 🤦
(HATTARA YANMATA)
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS* *BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan labari* *kirkirarran labari* *ne* , *Banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba.Nayi ne* *dan ilimintarwa,* *fadakarwa, tare* *da nishadantar* *wa idan* *yayi daidai da rayuwarka* *to arashi ne* .
```GODIYA```
INA GODIYA GA ALLAH (S W T) DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABAN Y ANNABI MUHAMMAD (S A W) TARE DA ALAYEN SA DA SAHABBAN SA AMEN
~GARGADI~
~BAN~ ~YARDA~ ~BA~ ~BAN~ KUMA ~LAMINCE~ ~BA~ ~WANI~ ~YA~ ~JUYAMAN~ ~LABARI~ BA TA ~KOWACE~ ~SIGA~ ~A KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFINA ALLAH UBANGIJI YAYIMA RAHAMA YASA MUTUWA HUTU CE A GARE KA DA SAURAN MUSULMAI AMEN.
*_Ina_* *_miko_* *_gaisuwa_* *_ta_* *_buhu-buhu_ _gareka_ __Yaya_* *_Hayatudeen__* *__Baba_* *_zubairu__* 🤣🤝 *_gaisuwa_* *_fisabilillahi_* .
*NOT* *EDITING* 🤗
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
🅿️10
📝Cikin takun birgewa yake tafiya,ga alamun nutsuwa a tattare da shi.yana karasawa gaf da bakin kofar falon ya ji kaman alamun sautin dariya.dan Kara kanshi kadan yayi jikin kofar kasa-kasa yake jin muryar mutanan Amma ya kasa gane su wanene? saboda baya jin su sosai.
A hankali ya murda kofar Yana tura kanshi cikin falon.Turus yayi lokacin da idanuwan shi suka yi arba da Wanda suke zaune bisa kujerun falon.
A ranshi ya ce "Jabir Kuma meya? kawo shi a irin wannan time din"? Yasan ba mai ba shi amsar wannan tambayar sai ita.
Su Jabir kuwa da Farrah hirar su suke tayi tana kwasar dariya,Har ta ji zuciyar ta tayi sakal kaman wancan zalimun bai bata mata raiba.dan shiyasa take Kara San Yaya Jabir koba koma Yana saka ta dariya.
Yasir lura yayi da basu San da ruwan tsirar shi a wurin ba,hakan yasa yaji ranshi ya Kara baci,bai san lokacin da ya yi tsalle b ya dira gaban su ba.kawai sai ganin mutum suka yi tsidim a gaban su yana huci kaman zaki.sosai Farrah ta tsora ta ganin irin kallan da yake yi masu kaman zai duke su.cikin sauri ta runtse idanuwan ta.Jabir kuwa bawan Allah kokarin dago fiskarta yake yi Amma ta kiya.kara cusa fuskar take yi a kirjin shi a kokarin ta na San ganin ta boye.
Yasir ya Kai makura wurin kulewa,Dan haka cikin fushi ya daka masu tsawa tare da cewa" Jabir are you a mad"?.
Da sauri Jabir ya dago kanshi jin bro dinshi yayi ma shi wannan furucin.Haba bro meya faru ka dau zafi har haka?,Dan Allah idan laifi ta yima kayi hakuri kada ka ce zaka duke ta ka ji mai bro Yana mai hade hannuwan shi wuri guda 👏 alamar ban hakuri.
"Au tambaya ta kake yi saboda tsabar rainin hankali ko?,Duk sallamar da na rinka dokawa ku ka ki amsawa kuna ta faman gaggaba dariya kaman kunzo gidan sakarkaru ehh?, Kai Wai bari ma in tambaye ka meya kawoka nan da wannan daren eyeee?k
Sosai Jabir ya hau mamakin bro dinna shi yanda ya zage Yana ta zazzaga masifa kaman anmashi wani babban laifi.Cikin kwantar da murya ya ce "Dan Allk kayi hakuri wallahi Sam bamu ji ba"A hankali ya samu ya janye Farrh daga jikin shi Yana ce mata matar kema ki ba shi hakuri kin ji".
Cikin nutsuwa ta furta "kayi hakuri" tana Kara boyewa bayan Jabir.
Kar ku so kuga yadda fuskar Jabir ta koma saboda Tsakanin bacin rai😔.
Tas yake kallan su ba tare da ya Kara furta ko a ba kawai ya juya.Mutuwar tsaye yayi lokacin da yayi arba da Momy a tsaye tana kallan su.sosai yaji hantar cikin sa ta kada saboda tsoratar da yayi a zuciyar shi ya ce "Yau nidai na bani".
A hankali Momy ta nuna mai hanyar fita daga falon da hannunta ba tare da ta ce uffan ba.yana sadda Kai kasa ya fita kaman marar gaskiya.
Hankalin ta ta mayar wurin su Jabir ta ce "Farrah zo nan".
A hankali ta karasa wurinta tana mai rungume ta hawaye ke ta ambakiya daga idanuwan ta. Bedroom dinta ta nufa da ita ba tare da ta kalli inda Jabir yake ba.
Sororo yayi Yana mamakin meke Shirin faruwa haka?
Fita yayi ya ja motar shi da mugun gudu yabar gidan,Zuciyar shi cike da tunani barkatai.
A hakali Momy ta zaunar da ita bakin bed,Ta ce ya kamata kisan me kike yi saboda yanzu ke ba yarinya ba ce,Kuma insha Allah idan Dadyn ku da dawo Komai zai daidai ta.anan ta fita ta barta zuwa dakinta.
Ita kuwa Farrah anan takonta zuciya ta cike da tunanin maganganun Momy suka dosa amma ta kasa gano ko daya.
*_Bari_* *_mu_* *_leko_* *_Yasir_* 😂🤣
-----------------------
Tafiya yake yana hada hanya saboda wani duhu da ya mamaye gaban dakyar ya karasa falon shi ya fada bisa doguwar kujerar yana mayar da numfashi kaman Wanda yayi gasar tsere,hannun shi daya ya aza bisa goshin shi Yana cik leban shi na kasa idanun shi ya Kara runtsewa saboda shi kadai ya san yadda yake ji.abin mamaki hawaye na gani 😭 suna bin gefen fuskar shi.Da kyar Yana laliban hanya ya koma bedroom dincik anan bisa kafet din gaban gabon ya zube yana jujjuya kanshi hannun shi daya bisa cikin shi,sosai yake mirgina wa bisa kafet din sunan Allah kawai yake ambata a cikin bakin shi.
Karan waya yake ji yana tashi a slow dakyar ya rarrafa ya saka hannu ya janyo ta Wayar Beby ce ya manta bai kashe ta ba,kallan screen din wayan yake yi sunan Wanda yaga texs din ranar shi ne ya ke Kira again.
Swich off din ta yayi gaba daya saboda ji yake bazai iya picking call din ba.A ranshi ya ce wannan yau so suke su kashe ni.(hhhhh Yasir karka sare tun yanzu mana😂😂).
A bangaran Momy kuwa, waya naga ta dauka tana Kiran wata nomber,jim kadan aka yi picking Bayan tayi sallama ta ce Umman Jabir kina jina gobe idan Allah ya kaimu zan kawo Farrah nan wurinki dan gaskiya in har Baban Nusaiba ya dawo zan fuskanci matsala gwamma ayita ta kare, Dan bazan bari ku sanya ni a tsaka mai wuya ba nasan da wani abu ya faru cewa za'ayi sakaci na ne gwamma asan abinyi kawai .
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA~ ~ALKALAMIN~ ~~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.

🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan* *littafin*
*kirkirarran* *labari* *ne,Banyi* *shi dan* *cin zarafin* *wani ko wata* *ba.Nayi ne dan* *ilimintarwa,fadakarwa,tare* *da* *nishadantar wa.idan* *yayi* *daidai* *da* *rauywar* *ka* */ki to arashi* *ne* .
*GODIYA*
INA GODIYA GA ALLAH (S W T) DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABAN MU ANNABI MUHAMMAD (S A W) TARE DA ALAYEN SA DA SAHHAB SA AMEN.
~GARGADI~
~BAN YARDA BA~ , ~BAN~ ~KUMA AMINCE BA~ ~A~ ~JUYA MIN LABARI TAKO~ ~WACE SIGA~ ~BA ,A KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFINA,ALLAH UBANGIJI YAYIMA RAHAMA YASA MUTUWA HUTU CE A GARE KA AMEEN.
*_Jinjinar_* *_ban_ _girma* *_gare_ _ku Arewa_* *writes* *_Allah_ yabar_ _kauna_* 💋
*NOT EDITIN* 🤗
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
🅿️8
📝Bayan kwana biyu,Farrah abin duniya duk ya dameta saboda ita dai harga Allah rabata da wayan da yayi ji take kaman ya cire wani bargo na jikin ta.
Wani tinani ya fado a ranta,tsam ta mike da ga kwanciyar da tayi bisa doguwar kujerar falon ta,takalma ta saka ta dauko hijaf dinta ta nufi hanyar gate.sosai take sauri domin kuwa bata san Momy ta ganta,wurin Baba Auwal mai gadin gate din ta nufa,zaune yake bisa farar kujerar roba Yana sauraron labaran gidan radio,Yana hango ta ya tashi da saurinsa.
"A Hajiya da kanki kika fito,ko kina bukatar wani abu ne"?.
Karasawa tayi tana gaishe shi "Ina yini Baba Auwal"?Lafiya lau Hajiya"
"Am dan Allah Baba so nake yi ka aroman yar karamar wayarka,tawa ta kiyi ne ga shi ina so inyi Kira".
Da saurin shi ya amsa da "To to ba damuwa Hajiya"Dakin shi ya koma ya dauko mata.
"Ga shi bata karasa yin chajin ba,Amma nasan ya isheki har ki gama abinda zakiyi,akwai sauran kati a ciki dan jiya Yusuf ya turoman".
Amsa tayi tana godiya "Yanzu zan dawoma da ita insha Allah".
Bayan gidan ta nufa inda yake da wata yar rumfa kaman ta zana,da fashion na roba masu kyau kalan orange,ciki ta shiga tare da zama Kan daya da ga cikin kujerun, Nomber Hasan ta sanya ta danna call sai da ta kusan cinkewa kamin ya daga,Ba tare da ta bari yayi magana ba ta ce "ka Kira ni ce Farrah" ta katse Kiran dan bata so ta cinyema dan tsohonnan katin shi.
Dan danan ya biyo nomber da ta Kira shi.
Tana dagawa cikin nutusuwar ta furta "Assalamu alaikum sweetyna".
Sosai ya sauke ajiyar zuciya dan kuwa har tana jiyo Jan numdashin da yake.