Sashe 5
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shi ne takaitaccen tarihin familyn su ALHAJI BISHIR UMAR Wanda yake zaune a BARHIM cikin garin KATSINA.
____________
YASIR ingarman namiji ne kyakkyawan gaske dukda ba fari bane sosai Amma Yana da diri tafiyarshi ma abin kallo ce Kuma Broad minded ne.uwa uba Kuma idanunshi masu kaman na Yan chaina 🤣🤣 hakan yasa FARRAH Bata San hada ido da shi saboda Yana sanyata faduwar gaba jijiyoyin jikinta duk suyi sanyi,shi Kuma hakan yasa ya ke cemata MUNAFIKA saboda duk abinda zai mata Bata kallan idanunshi saboda ta ce Yana da ido irin na UMMAHN shi saboda ita UMMAH MARYAMA haifafiyar fulanin BAUCHI ce.
FARRAH ta gudo KATSINA ne saboda Bata San zamanta da YAYA YASIR wuri daya .domin shi a lokacin bai Dade da fara aiki a CBN BANK na ABUJA ba,Yana takurata sosai dan inhar yananan to baya barinta zuwa ko ina.hakan yasa da taga Bata komai saboda lokacin ta gama secondary School ta hada kayanta ta ce ma AUNTY SAFIYYA a kaita KASTINA hutu dakyar ABBANTA ya amince saboda Yana kaunarta baya so tayi nesa da shi ..
To shi ne asalin tahowar ta Bata Kara komawa ba har DADY BISHIR ya sanyata a ALKALAM UNIVERSITY yanzu tana second semester a shekarta ta farko.da farko direver yake kaita Amma ta tada balli saida aka Bata key din motar take zuwa da kanta.
YASIR baya cikakken sati 2 ba tare da yazo KATSINA ba hakan yasa UMMAN shi takeyimashi fada kullun Yana faman yawo kaman Wanda ya aje mata🤣😜.
HAkan yasa FARRAH take Kara jin ta tsaneshi saboda yawan zuwa da yakeyi,Kuma dan gulma idan ya zo baya zama a gidansu sai gidan dady BISHIR.( 🤔 Ka ji su FARRAH harda su gori sai ka ce itama gidansu ne.
_BACK TO STORY_
MUN DAWO LABARI ✍️.
🤣🤣 *SAIKU* *TARENI* *A* *PAGE* 4
*DAN* *JIN* *YADDA* *ZA'A* *KARE* *TSAKANIN* *YASIR* *DA* *FARRAH*.
~DAGA~ ~ALKALAMIN~ ~AUTAH~.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*FOR* *COMMENT*
*OR* *CORRECTION* *08162385196*..
[3/1, 6:29 AM] Hayat: https://www.facebook.com/104534761033461/posts
🤦 *ZAMANINMU*🤦.
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS* *BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan* *littafin* *kirkirarran* *labari* *ne*, *Banyishi* *dan* *cin* *zarafin* *wani* *ko* *wata* *ba* *nayi* *ne** *dan* *fadafadaka*tare* *da* *nishadantarwa* . *Idan* *yayi* *daidai* *da* *rayuwarka/ki* *to* *arashi* *ne* .
```GODIYA```
INA GODIYA GA ALLAH (S W A) DAYA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD (S A W).DA ALAYENSA DA SAHABBANSA AMEEN.
~GARGADI~
~BANYARDA~ ~WANI~ ~KO~ ~WATA~ ~YA~ ~JUYAMAN~ ~LITTAFI~ ~BA~ ~TARE~ ~DA~ ~AMINCEWATA~ ~BA~ , ~A~ ~KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFINA, ALLAH YAYIMA RAHAMA.AMEEN.
```GODIYA``` ```MAI``` ```TARIN``` ```YAWA``` GAREKI ```SHALELEN``` ```KAINUWA``` ```ALLAH``` ```YABAR``` ```ZUMINCI``` 💋
_WALLAHI_ _INAYINKU_ _YAN_ _AREWA_ _WRITERS_ _IRIN_ __SOSAI DINNAN_ I _LOVE_ _U_ _LODI_ - _LODI_ 💋.
*HAPPY* *JUMA'AT* *MUBARAK* *TO* *YOU* *ALL* *MUSLUM* .
*NOT* *EDITING* 🤗
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
🅿️5
📝 A washe garin ranar lahadi Yasir ne yake shiryawa,sauri yakeyi yanaso ya ga ya shiga Abuja dawuri.
Karfe 10:00 ya nufi farta din Momy dan yayi sallama da su. Blac blue din boyan ne a jikinshi mai santsi da sheki,yasha dinki irin na samarin zamani.sai milk din hula daya dora tare da takalmimshi hap cover.wayanshi yake dannawa Yana takunshi mai cike da natsuwa.
Dai dai shiga kofar falon yayi sallama Yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunshi.
Shiru ya ji falon ba kowa sai Karan palisma da take kunne.
A hankali yayi sallama ,ya nufi bisa daya da ga kujerun falon.
A ta fito tana taku, kiching ta nufa da waya sakale a kunnenta da alama waya takeyi, Saboda yanda take ta faman doka murmushi.
Cikin nutsuwa ya kuramata ido yanda take tafiya kaman mai jin tsoran karta taka wani abu.
Cup ta dauko a hannunta ta nufi daninng,bata bar wayan da takeyi ba har yanzu.
Duk sai yaji ranshi ya Kara baci.
A ranshi ya ce "wannan yarinyar ta gama rainaman hankali wato bazata gaisheni ba saboda yanzu tana kallan na zama sa'anta?"
Daga murya yayi da dan karfi ya ce " *ke* *zonan* ".
Saura kadan wayan ta kufce da ga hannunta Allah yada tayimata kyakkyawan ruko.
Da sauri ta juyo tana mayar da numfashi da sauri da sauri.Ita dai harga Allah ta tsorata batayi tinanin akwai mutum cikin falon ba.
A hankali ta mike tsaye,cikin sanyin jiki ta nufi wurinshi kanta a kasa.
Dan nesa da shi ta tsugunna akan kafet din.
Ba tare da ta kalleshi ba ta ce "Ina kwana".
Yi yayi kaman bai ji ba,Yana ta faman danna tamfatsetsiyar wayanshi mai kyau kirar iPhone plus.
Tafi 3 minutes a durkushe dan kafanta harta fa ra yin sanyi,yatsine fuska tayi tare da dan zakudawa gefe daya.A ranta ta ce "mugu sai ya bataman rai kamin ya tafi".
Duk abinda takeyi Yana kallanta ta kasan eyes balls dinsa.
Cikin sanyin voice dinshi ba tare da ya dago da ga kallan screen din wayanshi ba ya ce "Kawoman tea kadi nasha" .
Da "to ta amsa" ta nufi daninng dan kawomashi.
Momy ce ta fito da ga dakinta tana ce wa"A a magaji badai harka shirya ba"?
Sai a sannan ya dago,zamowa kasa yayi Yana gaisheta.
Cikin girmamawa ya ce "Momy Ina kwana".
"Lafiya lau magaji kayi breakfast ko?".
Ta fada tana kallan fuskashi.
"A a yanzu Beby zata Kawoman "
"Ok tau ba damuwa dan banso ka fita baka karya ba saboda tafiyar da nisa".
Kiching din ta nufa daidai Farrah ta fito da babban tire a hannunta.
"A Farrah kin tashi kenan"?
Dan murmushinta tayi har dimple dinta ya lotsa,Ta ce "na tashi Momy bari na kaimasa saina zo mu gaisa",tayi gaba.
Ba tare da ta kalleshi ba ta ajiye kusa da kafafunshi, ta juya .
Kaman saukan aradu ta ji muryanshi yana ce wa "give me your phone ".
Sororo tayi ba tare da ta juyo ba, saboda yanda taji kirjinta ta amsa da karfi kaman an doramata karfe mai nauyi.
"You no hearing me"?.
A hankali ta juyo tare da Mika ma shi wayan.
Amsa yayi ba tare da ya Kara magana ba.
Da sauri ta juya dakinta saboda wani kuka da ta ji Yana Shirin kufcemata.
Kasa ya sauka tare da fara kurban tea dinshi cikin nutsu Yana jinshi kaman zai rabu da wani abu mai mahimmanci a rayuwanshi.
Sosai zuciyarshi ta fara tariyomai abubuwan da suka faru a wasu lokutta da suka shude.wanda a duk time din daya Tina ji yake kaman ya kashe kanshi saboda bakinciki .Kuma shi harga Allah tun daga wannan lokacin bai Kara samun nutsuwa ba.
Sosai ya lula duniyar tunanin lokacin Yana Kan ganuwar kuruciyarshi,Wanda ko ni kaina bansan me yake baruwa ba a wannnan lokacin 🤣🤣😜😜.
Maganar Momy ta dawo da shi da ga duniyar da ya lula.
A hankali ya goge hawayan da ya ji suna silalowa bisa kumatunshi ba tare da ya bari Momy ta lura ba.
"Wai ni Magaji me yake San samunka eh"?.
"Wallahi Momy kaina yake saraman"
"Tau ka karasa break din sai ka sha magani,saboda bakayi tafiya Kai na ciwo ba".
Wayar da ta dauki tsuwa ne ta sakashi juyawa da sauri,sai yanzu ya tina da ya anshi wayam Beby.
Screen din wayan ya duba da sauri,dan ganin mai kiran.
MY SPECIAL ya ga an rubuta a saman screen din.
Sosai ya ji zuciyanshi na beating,kaman zata fasa kirjinshi.
Wurin da Momy take ya kalla,ya ga hankalinta nakan TV.
A hankali ya Danna reject yayi switch off na wayan gaba daya.
Ya ce "Momy na koshi bari na wuce kawai saboda na ga rana tana Kara yi".
"Tau Magaji Allah ya kiyaye hanya ka gaishe da Auntyn taku".
Da sauri ya fice da ga falon dankar ta fahinci abinda ya ke faruwa.
________________
Farrah kuwa tana shiga dakinta da gudu ta fada bisa faffadan gadanta mai kyau.
Kife kanta tayi tare da fashewa da kuka sosai ta ke shashheka.
Ita Bata San meta tsaremashi ba ya tsaneta ,kwata-kwata bayasan ya ganta cikin walwala sai ya yu abinda zai sanyata kuka.
Banda wulakanci duk irin cutarta da yayi a shekarun baya bai isheshi ba sai ya Kara tura mata wani bakin cikin.
Tafi minti 10 tana wannan kukan ,kamin ta gaji dan kanta ta shiga toilet ta wanke fuskarta.
Rigar jikinta ta sauya zuwa doguwar milk din riga mai dogon hannu ta koma kangadon tayi tagumi,tare da lilawa duniyar tunani.
Da karfi ta ce "IMPOSSIBLE!!!"
Tana share zafafan hawayan da suke bin farar fuskarta.
Ta ce "wallah da sake dan bazan yarda ba idan Dady ya dawo dole na sanar masa da wannan Sirrin dake addabar zuciyata".......
*TAU* *ZAMA'A* *WAI* *WANNAN* *WANE* *SIRRI ** *NE** *YAKE* *ADDABAR* *MUTANANNAN* *BIYU* .🤣🤣🤣😜😜😜 ku biyo AUTAHR ku danjin meke Shirin faruwa.✍️
~DA~ ~GA~ ~ALKALAMIN~ ~AUTAH~
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*FOR* *COMMENT*
*OR* *CORRECTION*
08162385196 .
[3/1, 6:29 AM] Hayat: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.
*🤦 ZAMANINMU* 🤦.
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA* *IDRIS* *BALAH*
*(AUTAH)*
*Wannan* *littafin* *kirkirarran* *labari* *ne* , *Banyishi* *dan* *cin* *zarafin* *wani* *ko* *wata* *ba,nayi* *ne* *dan* *fadakarwa* *ilimantarwa* *tare* *da* *nishadantarwa.idan* *yayi* *daidai* *da* *rayuwarka* / *ki* *to* *arashi* *ne*
```GODIYA```
INA MIKA GODIYA TA GA ALLAH (S W A) DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD (S A W). DA ALAYENSA DA SAHABBANSA AMEEN.
~GARGADI~
~BANYARDA~ ~WANI~ ~KO~ ~WATA~ ~YA~ ~JUYAMAN~ ~LITTAFI ~BA~ ~TARE~ ~DA~ ~AMIMCEWA~ ~TA~ ~BA~ , ~A~ ~KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFINA,ALLAH YA YIMAKA RAHAMA.AMEN.
Ina yinku irin sosai da sosai dinnan Yan AREWA WRITERS ASSOCIATIONS kauna fisabilillahi.
*Godiya* *nake* *yi* *mai* *tarin* *yawa,naga* *irin ruwan* *comment din* *da kika zubo wato* *_safiya_* *Muhammad* *na* *baki* *kyautar* *wannan* *page* *Farrah*
*ta* *ce* *da* *alama* *ke* *yar* *team* *dinta* *ce* .🤣🤣🤣
*NOT* *EDITING* 🤗
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
🅿️6
📝 A takaice Farrah duk yinin wannan rana a cikin kunci tayi shi .
Kin fitowa tayi daga dakinta,Har saida Momy taga shiru bata da niyar fitowa,kannan ta leka dankinta.
Har zuwa wannan lokacin Farrah a kwance take.
"Farrah wai yau meyake damunki duk yinin yau na ganki cikin damuwa,?Dan Ina tinanin ko break banga kinyi ba".
Tashi zaune tayi tana kokarin gyara hular kanta.