Sashe 34
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💃💃💃 *Kai da ka ji* *kasan salon da rubutun na daban ne,masu* *godiya dasa albarka* *naji dadi kwarai yadda* *kuka nishadantu da* *wannan book,a karon* *farko,a rubutun farko ya* *samu karbuwa fiye* *da tunanina,musamman* *da* *nake gaf da karasa* *wnn* *book,nagode sosai* *masoya Allah yabar* *kauna 😂😂da fatan* *zakuci gaba da* *kasancewa tare da ni har* *zuwa time din da* *zan fara fito Dana* *siyarwa,anan fa zan gane* *real fns dina* 🤣🤣. *San so fisabilillahi* 🤝🌹💋♥️🌺
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
*NOT EDITED* 🤗
🅿️47
📝Asubar farko ita ta fara farkawa,kafin shi jin tana motsi a cikin jikinshi yasaka shi bude idonshi Yana kallon Fuskar ta tana ta faman turo Dan karamin bakinta,Dan so take yi ta tashi Amma ba hali saboda yanda yayi mata kyakykyawan riko.A hankali ya mike da ita a jikinshi ya nufi toilet,a tare suka dauro alwala shi ko ya fita zuwa masallacin dake kusa da su,ita ko ta kabbara tata a anan.
Bayan ya dawo again bacci Suka koma kasancewar ranar lahadi ne ba aiki,Dan shi Daman a office dinsu an bashi hutun one week Dan ya samu damar hutawa da iyalinshi.
Sosai Bilkisu ta Kara tsurewa da al'amuran duniyar nan,Dan yanzu samarinta duk sun gujeta saboda har yanzu bata dawo normal ba time to time rashin lafiyar takan motsa mata,wannan shi ne dalilin da yasa ta daina fita ko'ina har school ma ta hakura,daman wani saurayinta ne yake biyamata kudin makaranta to shima ya gudu,sosai Inna take yimata fada da nasiha ganin yadda ta dawo,shi yayanta salisu baisan abinda ake ciki ba saida rashin lafiyar ta kamata kafin Inna take sanar da shi,shima fada tayi tayi akan me yasa ba'a sanar mai ba sai yanzu to shi yayanke shawarar akwai wani abokinshi Daman Yana ta kwawar Yana San ita Bilkisun Amma yaki bashi goyon baya,to tinda hakane zai yimai magana akan ya turo magabatan shi tinda haka ta zaba.
Tuni Bilkisu ta saka kukan takaici,a zuciyar ta tace "yanzu no duk gayuna da fantamawa da nayi Amma na Kare a auren mai tuka adaidaita,ohhh ni Bilkisu ya zanyi da rayuwata?"hakuri inna tayi ta bata da nusantar da ita illar biyewa rudin *ZAMANINMU* ,Wanda dole mutum sai Yana Kai zuciya nesa tare da kokarin rike amanar duk Wanda ya baka amanar shi.da haka dai tayi ta yimata nasiha da wa'azantar da ita da nuna mata mahimmancin yadda da kaddara mai kyau ko marar kyau.sai a sannan hankali Bilkisu yadan konta,jikinta duk yayi sanyi.
Haka rayuwar su Farrah ta kasance a gidan auren su ita da Yasir soyayya suke Sha babu kama hannun yaro,dukda har yanzu shirmenta Yana nan Amma yanzu tadan Kara nutsuwa.Amma fa wani time din sai an dan Kara musamman idan ya nemeta wani lokacin kememe take yi ta hanashi,shiko tausayinta yake ji sai ya kyaleta Dan Yana ma ganin kokarinta da take iya juremai.sabuwar waya ya kawomata hade da sabon layi,duk nomber Yan family dinsu saida ya saka mata Amma Banda ta maza Dan yace ba Wanda zata Kira yajiye mai muryar mata.da haka dai kwanaki Suka Dan shuda har yau satin su biyar da tarewa Wanda yayi daidai da sauran sati daya bikin su Jabir da Bahijja,abu daya ke Kara Bata haushi duk lokacin da tayi mai zancen komawa makarantar ta sai ya hade rai ya kyaleta,sosai abin yake yimata ciwo wato saboda tsabar ya rainata ita tana faranta mai rai Amma shi bazai yimata abinda take so ba,to saita dau mataki kuwa akan hakan.
Bayan takira Aunty Husnah suna waya take cemata "Aunty Dan Allah ki yima ya Yasir magana Ina so na koma school har an kusa fara exam fa ,bana so nayi losing karatuna"tana marairaice murya.
"A a Farrah ni bazan shiga wannan uzirin ba,Dan kunfi kusa ki samu ki lallaba kayanki ya yarda,Dan kinsan yanzu ko su Dady Basu da iko da ke sai idan ya amince ,Dan haka ki bishi a hankali kinji"
Sosai tayi rau-rau da idonta kamar zata yi kuka ta amsa da "to"ta katse kiran.
Bayan sallar isha'i ya dawo gidan,a gajiye ya shigo Dan haka yasa ta hada mai ruwan Wonka ya shiga kafin ya fito ta fitar mai da kayan da zai saka.dan haka Yana fitowa ta kawo mai abinci da drink masu sanyi ta aje akan kafet.tana ta zunburar baki,lura da yayi da hakan yasa ya kyaleta baice mata komai ba har ya shirya ya ci abinci.itama Shirin konciya tayi tana chat a wayarta har zuwa time din ba Wanda ya tankawa dan'uwan shi.sai wuraren karfe 10 harta fara gyangyadi taji ya hayo bisa gadon,Dan haka tayi saurin mirginawa can karshen gadon tana gunguni,Sarai yaji abinda tace Amma sai ya kyaleta so yake yaga karshen gudunta kafin ya kamata.a hankali bacci ya fara fisgarta kamar a mafalki taji Yana lalubar kirjinta da sauri ta rike hannunshi tana bude idonta akan fuskar shi,dukda ba haske sosai Amma tana hango jikinshi saboda hasken duplight.rikeshi da tayi baisa ya fasa abinda yake yiba saima bakinshi da yake kokarin sakawa cikin nata tayi saurin kawar da kanta tana ture shi,cikin fitar da numfashi tace "Ni ka kyaleni bana so"
"Ni inaso,Kuma kinsan idan kika hanani zaki kwana mala'iku na yimaki tsinuwa ko?Yana kokarin fitar da Yar karamar rigar baccin data saka.
Ta rasa me zatayi kawai saita saka mai kuka,hakan yasa yayi saurin dakatarwa Yana rungume ta cikin jikinshi.
Cikin salkewar murya da San kasancewa da ita ya fara magana "Haba......my ..zu..m. ..a kinsan...ke..ce. farinciki...na ko...?"dakyar maganar take fitowa,Dan haka ta Kara sautin kukanta tana kokarin tashi.
Kyaleta yayi Yana mirginawa gefe daya,itama blanket taja ta Kara rufe jikinta tana fitar da hawaye.sun Jima a haka kafin a hankali ya ce "saboda me zaki hanani?"
Kai tsaye ta bashi amsa da "saboda bakasan farincikina,ni na Bari kana ta sassaka ta kaman wani tuwo Amma kaki barina na koma school,Kuma wallahi gobe saina tafi gidan Aunty tinda haka ne"tana Kara wani sabon kukan.
Da sauri ya ce "Ai kina tafiya Niko saina auro wacce ko yaushe bazata guje ni ba,Kuma na hana su Dady su barki ki koma school din.
Ai Farrah tana jin haka Bata San lokacin data rarrafo inda yakeba kanshi ta fada tana kuka ta ce "yi hakuri kaji Dan Allah bazan iya shearing dinka da wata ba,wallahi zuciyata zata iya bugawa,bazan iya jurewa ba"tana kontar da fuskarta a kirjinshi.
Dariya ta kusan kufce mai ganin yadda duk ta rude,Daman duk randa ta yimai gardama haka yake yimata to da taji haka zaka ga ta bashi hadin Kai,to yanzuma hakance ta kasance.
Cikin tsare gida fuska shaye da toka yace "ni tashi ki bani wuri,tunda kin zabi tsinuwar mala'iku akan ki faranta min,Kuma Bari kiji makaranta ba zaki taba komawa ba Kuma kinsan Nike da iko akan haka,Dan haka gwamma tun wuri ki cireta a ranki,saboda duk abinda kike bukata Ina da kudin da zan siyamaki inhar baifi karfin arziki na ba,to Banga dalilin yin wata makaranta ba,Dan ko kinyi Daman ba zakiyi aiki ba,tau gwamma ki hakura shi zai fiyemaki sauki.
Sosai kalaman shi suka bata haushi,Amma ba yadda zata yi illa ta hakura,Dan ita zancen Kara auren da yace shi yafi daga mata hanakli.da haka dai a karshe ya lallabata akan cewar ranar laraba zai kaita Katsina sai Bayan bikin su Jabir saita dawo.baiwar Allah Farrah ba yadda ta iya tunda yayi mata wayo Dan haka ta hakura tare da bashi hadin Kai suka Lula.
Ya cika alkawari Dan a ranar laraba Suka yiwa garin katsina tsinke,a Barhim Suka sauka sosai Momy tahau yin nan nan da su ganin yadda Farrah tayi tubarkalla daka ganta kaga mai ciki,dukda ta lura su Basu San da cikin ba a zuciyarta ta ce "hmmmm Yaran *ZAMANINMU* sai a barsu kamar ba itace take borin Bata sanshi ba,Amma ga sai wani shagawaba take yimai".shi suna gama gaisawa da Momy ya wuce GRA gidan iyayen shi itako ya barta anan.
Abinci Momy ta kawo mata Dan lokacin Nusaiba tana makaranta.ganin jolof din taliya yasa ta ce ita dai wallahi kodon zogale da kuli take so,ba zata ci wannan abinba.
Momy cewa tayi "ni dai bani da shi wallahi sai dai ki fadawa mijinki shi ke da wannan alhakin,sai ya siyomaki ko akan hanya ne" ta shigewar ta kitchen ta barta anan tana faman hamma.kiranshi tayi a waya tana sanar mai dan haka yace tayi hakuri yanzu zai kawo mata,kafin ta kashe wayar.anan Kan kujerar wani bacci mai dadi ya dauketa.saida Momy ta fito ta ganta har tayi bacci girgiza Kai tayi tana kara gyara mata konciyar .
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*
👏👏👏👏.
[3/20, 6:32 AM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN_ _MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
_______________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

🅿️45
📝Batasan lokacin data saka hannunta ta kamo kugunshi ba tana Kara mannewa da shi.shiko Yasir hakan ya Kara bashi wata dama ta musamman,Dan haka yayi ta kokarin ganin ya cimma burinshi,sosai take taimaka mai dan tini ta manta da Wanda take tare da shi saida taji Yana karanto addu'a kafin ta ankare,kokarin kwatar kanta ta farayi Amma Ina Farrah ta makara Dan wani zafi na tsahin hankali da taji Yana neman fasa kolwarta .to dai nayi nan 🏃🏃🏃.
Ina falo zaune nayi kuyu dukdan na samo maku karshen labarin,gyangyadi ne ya fara daukata ta can naji farrah ta buga wani Kara da saida ya saka na zabura zan koma dakin Dan ganin Wai me wannan bawan Allah yake yimata,Amma kashhhh sai naji kofar a rufe da key,dole na dawo inata jimami 😔.