Sashe 27
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A falon yayi sallama yana zama Kan kujera.Momy ce ta fito daga kiching da plates a hannunta.
"Magaji ba dai harka fito ba?"
"Eh Momy na fito,Ina so na shiga da wuri kasancewar yau Monday "
"Tau Bari na hada maka break kafin ka wuce"cewar Momy tana kokarin hada kayan a babban tire.
Bisa kafet din ya dauko Yana cewa "Dady ko ya fito?"
"A a yadan koma bacci ne dazu,Amma idan kanasan ganin shi sai a sanar mai"
"Tau bari muga na kammala break idan bai tashi ba sai a sanar mai"
"Ok Bari Nima na karasa aikinnan kafin lokacin ka kammala"tana aje mai kayan abincin a gaban shi.
Cikin nutsuwa yake cin abincin duk da akwai fargaba a tare da shi na kada Farrah ta tona mai asirin abinda ya dade da yimata,Dan ya fahimci rike abin da tayi a ranta shiyasa ta kasa yafe mai,Amma Insha Allah zaiyi iya kokarin shi Dan ganin ya wanke lefin shi a gurinta ta hanyar faranta ranta.
Dai dai ya kammala Dady ya sauko daga site din shi.gaishe shi yayi cikin girmamawa,sannan ya dora da "Am Daman Dady wucewa zanyi,Kuma inaga zan Dan samu tsawon lokaci ban zoba saboda wasu ayyuka da suka taso man,shi ne na ce Bari na sanar maku".
Tun da ya fara bayani Dady ya fahimci inda maganar ta shi ta dosa Dan haka ba tare da ya ce mai komai ba,yayi Kiran Momy.
Tana zuwa ya ce je ki tahoman da Farrah.juyawa tayi zuwa dakin,A bisa abin sallah ta ganta ta kudindine cikin hijaf.
A hankali ta fara tayar da ita.Farrah!Farrah! Tana daddabarta.
Cikin jin bacci ta fara motsawa,dakyar ta bude idonta jin yadda suka yi mata nauyi alamar baccin bai ishata ba.
"Ki tashi Dadyn ku yana Kiran ki"
Wartsakewa tayi jin ance Dady yake kiranta.mikewa tayi suka fita a tare,Momy na gaba tana biye da ita a baya.
Tsugunnawa tayi tana cewa "Dady Ina kwana?"
"Lafiya Lau,kina jina yanzu nake so kiyi sauri ki shirya duk wasu kayan ki da kikasan zaki bukata ki dauka minti ashirin na Baki".
Zata yi magana ya dakatar da ita ta hanyar cewa "umarni na Baki ba shawarar ki nake nema ba".
Daga bayan su suka ji ance "kibi zabin iyayen ki Dan shi ne abinda zai zame maki alkhairi a rayuwar ki,ki sani wadda kika yarda da ita kike kokarin ganin kin sanar da ita sirrin ki,to ki sani tana gaf da tarwatsa rayuwar ki idan har Baki kiyaye ba"
Dukan su suka juya Dan ganin wacece wannan ta shigo masu gida Kai tsaye ba tare da izinin su ba.
Farrah cikin mamaki take kallan ta ganin tabbas ita ce,yasa ta taso da gudu suka rungume juna.
"Bahijja Ashe kice"tana Kara rushewa da kuka daga Momy,Dady har Yasir tsayawa suka yi suna kallan su.
"Tabbasa Maganar ki gaskiya ne,domin Farrah har yanzu ta kasa gane wane irin so Bro yake yimata"cewar Jabir da yanzu yake shigowa falon.
Dagowa tayi tana duban sho,cikin karkarwar Baki ta ce "Da...man ...ba..ka so...na? meyasa...kaima.. kake....ko..Karin guduna...?"
gyaran murya Dady yayi kafin suka ankare, umarnin ya basu suka da su zauna.
Cikin San sanin wacece ita ya fara tambayar ta wacece ita?Kuma daga Ina take?domin duk cikin kawayen Farrah Basu taba ganinta ba.
Ana ta sanar da su sunan ta Bahijja da course din su daya da Farrah,Asali sun fara kawance ganin su Bilkisu sun janyeta yasa ta kyaleta.to a shekaran jiya ne Bilkisu ta kirata tana neman taimakonta akan tana so ta zo wurin Farrah ta yaudareta domin ta fito da ita su hadu,akwai wani saurayinta da yake san ganinta,to shi ne na samu nayi mata plan harta sanar da ita kullin da take hadawa marar kyau akan ita Farrah.
"To a gaskiya shi ne naji bazan iya daurewa ba,ganin ba abinda Farrah tayi masu sai alkahiri,shi ne na naimi taimakon Ya Jabir yayi min jagora muka taho tare.
Kowa a gurin ya tsorata da jin wannan tashin hankali.anan take Yasir ya tuna da irin mafarkin da yayi marar kyau,tabbas Allah ne ya so su da ba'a San abinda zai faruba.
Dady nisawa yayi ya ce "Alhamdlillah Allah mun gode maka daka takaita faruwar wannan al'amarin,ba don wayin mu ba sai Dan ikonka da hikimar ka,da Farko yarinya Ina yimaki godiya kwarai akan kokarin da kika yi na ganin kin taimaki Diyar mu,kema Ina yimaki addu'ar Allah ya Baki miji na gari.
Gaba dayan su suka amsa da "Amen"
"Bahijja ku je da Farrah ta shirya kayanta yanzu zata bi mijinta insha Allah ba tare da bata lokaci ba.yana mikawa Jabir key din gidan shi da yake a Abuja.
"Magaji wannan key din gida ne,ku fara zama kai da Farrah kafin nayi magana da Abban ku".
Hannu yasa Yana amsa zuciyar shi cike da farin ciki ganin yau zai tafi da muradin zuciyar shi ,zasu rayu a karkashin inuwa daya.cike da farin ciki yakewa kanin mahaifin nashi godiya tare da sanya albarka.
Bahijja kuwa kama hannun Farrah tayi suka wuce dakin ta.
Suna shiga ta rushe da kuka tana rungume Bahijja,ita sosai taji tausayin kawar ta ta,a ranta tana cewa "Daman rayuwa haka take wasu idan ka yarda da su Basu da amana,Amma mun gode Allah da al'amarin baiyi nisa ba.
Cikin kontar da hankalin ta fara rarrashin ta tare da fada mata kalamai masu kontar da hankali.da haka tayi nasarar saka ta shiryawa suka fito.Dady kadai suka tadda sau Jabir da yake zaune gefe daya ga dukkan alamu wata maganar suke yi,Dan naga Jabir dai murmushi yake yi Yana faman sosa keya alamar jin kunya.
Da haka dukansu suka fito har Momy data fito daga dakinta da wata leda a hannunta.
Har bakin motar da Yasir ke ciki Suka kaita inda Momy take ta Kara yimata nasiha tare da kontar mata da hankali.Jabir ya saka kayanta a bort.
Dady ya matsa inda suke tasaye ya kamo Hannun Farrah ya nufi inda Yasir yake jingine Yana kallan su,hannun shi ya kamo ya hada da nata ya ruke Yana kallon Fuskar Jabir "ya ce Magaji kasan me nake san sanar da kai,Dan haka basai nayi maka bayani ba illa iyaka na ce kaji tsoron Allah".Yana gama fadi ya juya.
Shiko Yasir jikin shi ne ya ji yayi sanyi,Kara damke hannunta yayi har saida taji wani yar a jikinta saboda sanyin da ta ji.gaban motar ya bude ya sakata Yana mayar da murfin ya rufe.daga Bayan shi ya ji an dauki tafi raf-raf-raf juyawa yayi gani Dan kanin na shi da Bahijja yasa ya sakar masu murmushi tare da daga masu hannu alamar jinjina 👍.ya bude mazaunin drever ya zauna.
A hankali Jabir ya matso ta gefen da Farrah take ya dan duka daidai kanta cikin sanyi ya ce "kanwata abin alfahari na,idan har kika yiwa Babban Yaya biyayyay zan ji dadi, Amma ki sani duk sanda kika Bata mai rai to zuciya ta zata sanar min Kuma zanyi bakin ciki,sannan Ina bukatar Addu'ar ki Dan Nima na samu wadda zata zamu garkuwar rayuwa ta da farin ciki na"Yana kamo Hannun Bahijja.
Da sauri ta dago kanta tana San gaskata abinda kunnenta ya ke jiye mata.
Tabbas da gaske ne ganin yadda suke mata dariya.Haushi ta ji ya kamata,wato sun dauketa sakarai kenan.
Ganin haka yasa Yasir ya ce Kai bro kada fa ku rudamin mata eehe,ku je mun sallame ku sai munzo biki.yana kokarin rufe glass din motar.
"Wayyo big bro harda korar mu ake yi,Tau Allah ya kiyaye hanya sai mun zo suna"Yana daga masu hannu.
Kunya ta ji duk ta kamata ,sadda kanta tayi tana rufe fuskar ta da mayafinta a zuciyar ta tana cewa "wato su maza ba ruwan su, idan suka yi wani abin sai dai kai ka ji kunya.da haka Yasir ya ja Motar suna daga masu hannu har suka fita daga gate din gidan .
Suna fita daga babban gate ya ruko hannunta cikin nashi,a haka ya ci gaba da tukinshi Yana kara sauke ajiyar zuciya Yana Kara gudun motar.
Duk abinda yake yi tana jin shi,tayi biris da shi zuciyar ta na halbawa da sauri,hakan yasa ta jingina da bayan kujera tana rufe idanunta jin yadda sanyin A/C yake ratsa bargon jikinta.ga wani kanshi mai sanyi daya cika motar .
Suna cikin tafiya da haka har bacci ya dauke ta.
Kallanta yayi ganin yadda baccin yayi mata kyau,hannunta ya Kara damkewa Yana jin wani dadi yana ratsa ranshi, murmushi yayi a fili ya furta "Yar rigimata kenan"Yana Kara gudun motar shi tare da yin addu'o'in neman tsari.
💃💃💃💃 ```To fns mu``` ```hadu a Abuja dan``` ```ganin irin soyayyar``` ```da wannan``` ```masoya zata``` ```kaya``` .
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*
👏👏👏👏👏👏.
[3/17, 10:55 AM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN_ _MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
______________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI*
*NOT EDITED* 🤗
🅿️42
📝A bedroom ta tadda Farrah ta konta,dayan hannunta ta saka tana damke cikinta ga wasu siraran hawaye suna silalowa ta gefen idonta."tashi muje kici abinci"cewar Aunty Husnah tana kokarin tayar da ita tsaye,
A falon suka zauna,abinci ta zuba tana Dora mata bisa cinyar "maza ki cinye kafin na hadamaki ruwan wanka"anan ta barta tana juya tsokali a hannun ta,Dan ita kadai tasan yadda zuciyar ta take yimata wata azababbiyar suya.hakanan ta daure tana tura dankalin ,Amma badomin tana jin dadin sa ba.
A haka Aunty Husnah ta kara dawowa ta tadda ita.idan baki ci tashi muje Dan ni Ina da aikin yi.tailet ta nufa da ita,anan ta nuna mata ruwan data hadamata da turarinka wanka a ciki.wasu kaya ta dauko mata Wanda zata saka,kafin ta koma falo tana ci gaba da ayukanta.