Sashe 15
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A zuciyar ta tafi son Ya jabir,Amma shi wancan zalimun yanzu Yana bata tausayi musamman wanann rashin lafiyar da yayi,Dukda idan ta tuna abubuwan da ya rinka yimata shekarun baya da suna Abuja sai duk ta ji tana jin haushin shi.
Jin hannun Momy tayi tana girgizata.
firgigit tayi tana na'am Momy.
Tsira mata ido Momy tayi tana Kara nazarin ta.
"Me kike tunanin "?
"Ba komai" ta bata amsa a gajarce tana mayar da hankalin ta Kan gyara tafannuwa da take yi.
Momy ba tare da ta Kara ce mata komai ba itama taci gaba da aikin.
Suna kammalawa farrah ta wuce dakin ta dan ta Kara kimtsa jikin ta.
Momy ma site din Dady ta haura kafin time din yin lunch yayi su fito.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏 .
[3/1, 6:29 AM] Hayat: https://www.facebook.com/104534761033461/posts*
🤦♂️ *ZAMANINMU* 🤦♂️
_(HATTARA YAN MATA)_
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
( *RABBANA ATINA* *FIDDUNIYA* *HASANATAN,WAFIL* *AKHIRATI HASANATAN* *WAKINNA* *AZABANNAR* ).
____________________
*NOT EDITING* 🤗
🅿️24
📝Tana shiga cikin gidan darect bedroom ta shige zuciyar ta cike da tunani iri-iri akan shawarar da Bilkisu ta bata,Dan haryanzu zuciyarta bata gama aminta ba.
Shigewarta keda wuya na hango Yasir ta jikin windown ko site din shi Yana girgiza Kai eyes din shi kyam a Kan Farrah har saida yaga shigewar ta cikin falon kafin ya saki labulen windown Yana sauke ajiyar zuciya kamar Wanda yayi gudun tsere.
Da lalube ya karasa zama bisa kujerar falon Yana juya wayar dake hannunshi.
Wata nomber yake Kira tare da karawa a kunnen shi.Yana jin anyi picking cikin mutuwar jiki yayi sallama tare da cewa "Momy Ina jin yunwa Kuma bansha magani ba"Yana yamutsa fuska kamar Wanda zaiyi kuka.
A dayan bangaran banji me aka ceba naga ya katse wayar Yana shafa sumar kanshi da tayi luf gwanin kyau a hankali yake rufe idanunshi tare da motsa labban shi ya ce "Beby dole na rabaki da wannan gogaggiyar yarinya,Ba tsarar ki ba ce ta fiki wayo daman nasan ba laifinki ne ba".
Ya karasa Yana Kara mike kafarshi akan doguwar kujera.
Momy ce tayi sallama.Bude idanun shi yayi Yana Amsawa cikin sanyi ya tareta zai amshi tiren kayan abinci ta tsayar da shi da cewa "a a Magaji yi zamanka,wallahi Nusaiba duk ta shantakar da ni shiyasa ban kawoma abinci da wuri ba"ta aje tiren Kan dan table din tana zuba mai abincin.Yana ci suna Dan taba hira har ya karasa ta ba shi magani ya sha.Sai a lokacin ta dube shi tana cewa "Badai wata matsalar ko? .
"Eh ba komai Momy,Amma wannan yarinyar da naga ta zo gurin Beby dan Allah ku raba ta da ita,wallahi Momy daga ganinta ba yarinyar bata da tarbiya Sam bata da ce da su zama freind ba" Yana Kara Kara bata fuska kamar wani mai gida 🤣.
"Yaushe Kuma?wallahi ban San wata yarinya ta shigo nan gidan ba,Amma Bari na tambayeta dan kawarta dai Bilkisu ce na sani kila ita ce"tayi waje ba tare data ji abinda zai ce ba.
A hankali ya mayar da kanshi jikin kujerar ya lumshe idanunshi Yana firzar da iska mai zafi daga bakishi.
Momy dakin Farrah ta kwankwasa.tana budewa taga Momy ce dandanan ta dabirce "ehmm Momy ai na ci abincin tun dazu "tana sosa keya ganin yadda Momy ta tsareta da kallo.
"Wacece ta shigo gidannan ba tare da na saniba".
Kamar saukar arasu haka taji tambayar ta doki dodan kunnenta.
Cikin rawar murya ta ce "Mo..my...ba.fa..wanda..ya shigo nan.".
"Hmmm Farrah kenan wato ba zaki kiyaye duk abinda ake fadamaki ba ko?kullun so kike ki batawa iyayenki da yan'uwan ki rai ko?wallahi Ina jiyemaki wannan halin da kika tsiro,Baki gudin wannan *ZAMANIN* mai cike da kalubale ko ?to nidai nayi iya bakin kokarina ganin na zauna da ke lafiya.Amma Bari Dadyn ku ya dawo Daman gobe zasu je Abuja kawai sai su tafi da ke Nima ko nayi bacci cikin kwanciyar hankali". Tana gama fadin haka ta juya zuwa benen da zai sadata da site din Dady.
Farrah ajiyar zuciya ta sauke a zuciyata tana cewa "na fahimta wato ni kowa ya fara tsanata,na rasa me nayi masu da bazasu barni Nima na ji dadin rayuwata ba?haba Wai meye aibuna?Kullin ni ce mai laifi saika ce ni kadai ce a gidan.
Anan bisa gadon ta kwanta tana cigaba da saka da warwara a cikin zuciyar ta.
Har zuwa dare a cikin gidan ban Kara jin motsin kowa ba.
A bangaran Hajiya Safiyya bayan ta Kira Momy sun tattauna anan take shaida mata ai Magaji baya jin dadi dazu aka maido shi daga asibiti.
"Ayya wallahi ban saniba ,Amma bari na kirashi yanzu sai na duba shi"cewar Hajiya Safiyya tana katse kiran.
Yana bisa abin sallah ya ji Karan wayar shi hannunshi ya zura ya dauko Yana duba screen dim,ganin Sunan Aunty yasa yayi picking da sauri a zuciyar shi Yana cewa "Diyar ki ta kusan hallaka ni dole nabar garin nan a gobe idan Allah ya kaimu".
Sallamar ta ta ankarar da shi da sauri ya amsa Yana gaisheta.
Bayan sun gama gaisawa tayi mashi ya jiki da tambayar shi yaushe zai dawo.
Ya amsa da "Gobe nake sa ran zan dawo insha Allah".
"To Allah ya kaimu"tana katse kiran.
Da haka shima yayi Shirin bacci tare da duba wayar shi ganin irin Kiran da abokan shi sukayi mai yasa ya kashe wayar gaba daya da tunanin gobe da safe ya Kira su kafin ya wuce.
*****************
Washe garin lahadi tun karfe 8:00 am na safe Abbah ya iso Barhim dan tafiya Abuja.
Cikin Shiri suka fito tare da Dady suna nufar wurin parking a nan suka hango Yasir ya fito kafadar shi rataye da kayan shi hannun shi rike da wayoyinshi da sauran tarkace.
Yana hango su cikin sauri ya karasa ga iyayen nashi cikin girmamawa ya fara gaishe su suna amsawa suka Kara yimashi ya jiki ya ce "Ai jiki ya warware dan yanzu nake San wucewa Abuja insha Allah".
"Ok muma can zamu tafi yanzu"cewar Dady Bishir.shiko Abbah har ya shige mota dan ji yayi nan take tausayin dan nashi ya lullubeshi.
"Tau saina taho Dady Allah ya kiyaye hanya".
"Amin ya Allah" inji Dady Yana karasawa jikin Motar.
Shima Yasir cikin gidan ya nufa a zuciyar shi Yana tinanin kome zasu je yi,shi dai Allah yasa Auran Beby zasu Nemo ma shi tabbas da yafi kowa farin ciki.
Suko su Dady tuni sun ba motar su wuta tare da Addu'ar Allah ya sauke su lafiya.
Jin falon yayi shiru ba kowa dan haka ya wuce dinning ya fara cin abinci cikin nutsuwa.
*To fns mu hadu a Abuja* *dan jin yadda abin* *zai kasan* *ce* .
*Shin ko Iyayen Farrah* *zasu yarda da tsarin da* *su Dady suka je da shi* ?.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~*DAGA ALKALAMIN*~ *~AUTAH~* .
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.
[3/1, 6:29 AM] Hayat: https://www.facebook.com/104534761033461/posts
://www.facebook.com/104534761033461/posthttpss*
🤦♂️ZAMANINMU🤦♂️*

*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI*
*Wallazi nafsi biyadihi* *la tazahabud* *duniya,hatta yamra'ur* *rajlu alal kabri fayata* *marragu alaihi,wayakulu* *yalaitani* *kunta makana* *sahi alal kabri* *walaisa fihid duniya illal* *balagu* .
*Rawahul Muslim* .
*FASSARA*
*Na rantse da Wanda* *raina yake* *hannunsa,Duniya ba zata* *taba tashi ba* *harsai mutum ya kwanta* *akan kabarin shi* *ya* *kwanta a ciki* *Yana ce "kaico na dama* *Nike a cikin* *wannan kabarin domin* *babu komai a duniya fa* *ce* *bala'i* .
______________________
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*NOT EDITING* 🤗
🅿️22
📝 Tunda suka tafi hanya Ummah bata ce uffan ba,haka shima Jabir bai yi magana ba ya ci gaba da tukin shi har suka karasa gida.
Bayan ya budewa iyayen nashi sun shige site din su,shima ya nufi bangaran su zuciyar shi fal da tunanin abinda ke Shirin kunne masu Kai a family din su.
Farrah ce ta fito falo da cakulet a hannunta tana sha a daya daga cikin kujerun wurin ta zauna,ta mayar da hankalin ta Kan tv.
Waya ta hango an jona ta a chaji tana haske alamar Kira ake yi.A hankali ta mike zuwa wurin riga da siket ne na light blue din atamfa dinkin ya zauna a jikinta das gwanin sha'awa ba daura dankwalin tayi ba tayi follow yin dinshi ne.
Hannu ta saka tana duba wayan Nomber Auntyn ta ta gani akan call din.batasan sanda murmushi ya kufce mata ba dan farinciki Daman tana bukatar jin muryar Auntyn ta ta.
Picking tayi tare da karawa a kunnenta tana yin sallama.
A dayan barin Hajiya Safiyya tana shingide bisa kafet din babban falonta tana jin muryar Diyar tata tayi saurin mikewa zaune tana cewa "Farrah meya same ki naji muryar ki tayi wani iri"?.ta jefomata tambayar tana Kara gyara rikon wayar a kunnenta.
"Aunty me kika gani? Ba komai wallahi bacci nayi shiyasa".
"Ok Ina Maman taku"?
"Tana off-site ta saka wayan chage ne anan".
"Ok ya gidan?Baki da wata matsala dai ko?idan kina da matsala ga yayanki nan ki sanar mai kin ji "
"Ehm Aunty ba komai, bana da matsalar komai.idan akwai zan fadama Momy ai".
"To yaushe hutun ku yake karewa"?
"Sai cikin wannan week din ranar Monday zamu koma insha Allah"
"To Allah ya bada sa'a ki dage da karatu kin ji diyata shi ne burin mu Allah yayi maki Albarka"
"Amin" cewar Farrah a ranta tana jin dadin yadda Mamanta take sanya mata albarka.
"Wai baki Dora layin akan wayar ba" cewar Hajiya Safiyya.
"Am ehhm Haryanzu bai kawo min wayar ba,Amma Dady ya ce ya Bari shi zai kawoman". Cewar Farrah tana goge zufar da ta karyomata a goshinta saboda dakyar ta harhada kalmomin bakin ta Dan Bata so Auntyn ta fahimci laifin da ta aikata aka amshe wayoyin nata.
Muryar Auntyn ta maidota daga tunanin da ta lula.
"Tau ba matsala zan Kira Magajin sai muyi magana".
"Tau Aunty nagode" tana katse kiran tare da sauke ajiyar zuciya.