Sashe 39
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A randa suka Kai ko Aunty safiyya tana gani ta rufe Farrah da fadan rashin wayonta,tana cewa "wallahi Farrah Baki da wayo yadda kika samu a wannan *ZAMANIN* namu har kika samu mai yimaki so irin haka,amma jin kasa tsayar da hankalin ki guri daya,to ba inda Zaki je da wannan lefen Kuma dole yanzu zaki bishi basai anjima ba"haka dai tayi ta fada su Aunty Husnah suna bata hakuri .shiko Yasir harda key din sabuwar mota ya kawo mata,Amma jin irin fadan da Aunty safiyya take yi yasa ya Bari sai idan sun koma gida .da haka dai Aunty Safiyya ta shiyata da Kara tsimata kafin suka mikata ga Yasir Suka nufi hanyar gidan su,a lokacin cikinta nada wata ukku da sati daya.
To a wannan rana dai Yasir yaga shogoba da salan soyayya,Dan sosai Farrah ta kula da shi Dan ita Daman tayi missing dinshi na tsawon wannan lokacin daurewa kawai take yi Dan kwatoma kanta yanci.a wannan Daren ya damka mata key din tsaleliyar motar daya siya mata saboda yadda yaji dadin ta shayar da shi zuma mai dadi.sosai yake jin shi cikin nishadi.godiya tayi ta yimai,yanzu ta samu abinda take so makaranta ce kadai ya ragemata,Amma tunda baya so dole zata hakura har zuwa time din da zai amince.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*
👏👏👏👏👏
[3/20, 6:32 AM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN_ _MATA_ )
*NA*
*RUKAYY IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
*ALHAMDLILLAH THI IS* *END MY FIRST* *NOVEL,SO FNS DON'T* *WORRY JUST WE ARE* *TOGETHER INSHA* *ALLAH.SO MY NEXST* *BOOK IT HAS NAME* 🗡️🗡️ *ZAFIN KISHI* 🗡️🗡️.
*ALHMDLILLAH ALA* *KULLU HALIN* 🤲.
*Ina godiya ga Allah (s* *w a)daya bani ikon* *kammala wannan book* *lafiya,Abinda na fadakar* *Allah kasa ya* *amfani al'ummar* *musulmi, kurakuran dake* *ciki Allah ka yafe* *Mana* .
*BISILLAHI RAHMANIR RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
*NOT EDITED* 🤗
🔚🔚🔚
🅿️50
📝Haka rayuwar gidajen ma'auratan ta kasance da dadi ba dadi,saboda Daman yau da gobe sai Allah.inda Bilkisu take dauke da karamin ciki na tsawon wata ukku,haka itama Bahijja nata cikin ya haura wata hudu sai uwar gayya Farrah inda ita haihuwa yau ko gobe.
Allah mai kashewa mai rayawa a inda ya dauki ran Khairiyya a cikin lokaci kalilan sakamokon ciwon daya matsa mata ga hawan jini Wanda sanadin yawan tunani da irin wahalar da take fuskanta ya haifar mata.sosai Alhaji lawi da yayanta sukayi kuka Dan koba komai tayi mai biyayya da hakurin zaman gidan shi.a haka dai aka yimata sallah aka kaita gidanta na gaskiya inda ba makawa kowa sai yaje.bayan sadakar kwana ukku yayanta ya koma katsina shida matar shi da kanwar innar su.(sai muce Allah ya jikanta,ya yafe mata kurakuranta,yasa ta huta muko Allah ya kyautata tamu Bayan tasu😭)amen.
*TWO MONTHS LETTERS*
*BAYAN WATA BIYU*
Haka rayuwar tayi ta juyawa,a lokacin da cikin Farrah ya cika wata Tara da kwana Tara,a ranar da dare ta fara nakuda da sauri ya Kira Aunty Husnah Dan lokacin ko karfe goma batayi ba.ba tare da bata lokaci ba mijinta ya kawota Suka wuce wani pravet Hospital.basu sanar da kowa ba.bayan awa biyu data dauka tana doguwar nakuda cikin ikon Allah ta sunkuto diyarta fara sol kyakykyawa mai kama da ita.zo kuga murna a wurin Yasir Dan farinciki baisan time din daya rungume su dukansu ba ita da babyn Aunty Husnah tana yimasu dariya.kafin Suka fara sanar da Aunty safiyya jin diyarta ta sauka lafiya yasa tayi ta hamdala da tasbihi ga Allah mai kowa Mai komai.kasancewar lafiya ta haihu yasa a wannna daren aka sallame su,Suka koma gida.
Acan Aunty Husnah ta kwana bayan ta Kara gyara baby da Farrah,kasancewar sun tanadi kayansu (kunsan abinka ga masu abu 🤣).
A washe gari akayi ta sanar da yan'uwa da abokan arziki.itako Farrah Bahijja ta Kira tana sanar mata inda tayi ta murna tana tambayar ta Amma haihuwar ba wahala ko?dariya Farrah tayi tana cewa "hmm haba yarinya idan taki tazo zakiyi bayani Dan sai kin ji bazaki Kara yarda da yaya Jabir ba"da haka dai sukayi sallama tana ta tsokanart.
A ranar Aunty safiyya da Alhaji Ubah suka je ganin Diya tare da kaimasu shatara ta arziki.kai farra taga gata suk Wanda yazo to da abinda zai kawo na kayan barka.
Ranar ya gobe suna Yan katsina suka fara kwararowa birnin tarayya Abuja Momy ita da Nusaiba,Bahijja ita da angonta Jabiru itama tana dama da nata cikin sai Ummah ita da Aunty zenat da Aunta Umar,Aunty Fatima kowa daga Kaduna ta wuce.har yan Dutsinma ba'a barsu a baya ba mota guda sukayi da kayan su na suna Dan suna kaunar iyalan yan'uwan nasu saboda duk kudin su to basa wulakanta su Kuma suna kyautata masu fiye da tunanin mai tinani.
Ranar suna sunyi anko yakai kala biyar-biyar sai shiga suke yi suna canzawa,inda a filin gidan aka gabatar da kayattacciyar walimar cin abinci,sosai Yasir yayi kyau kamar ranar yake sabon ango ga abokanshi duk sunzo inda kowa yayiwa Baby kyauta mai tsoka.yarinya taci sunan Aunty safiyya inda suke kiranta da (Amrah) sosai aka Sha hidima kayan da mai jego ta samu Basu lissafuwa Banda tsabar kudade da kayan yara,Dan Yaya Jabir akwati guda ya kawo na kayan baby.a ranar kowa da farinciki ya kwana.bayan suna da kwana biyu kowa ya koma inda Momy ta kafe saida aka Bata Farrah ta koma katsina da ita danta kula da ita,danta fahimci nan da wata shida ma suna iya dawowa suna saboda rawar Kan da taga masu jegon sunayi.
*BAYAN ARBA'IN*
Amrah tayi tubarkalla kyanta sai Kara fitowa yakeyi,Farrah mai jego kuwa sai Kara wani kiba da haske take yi.duk a satin Bahijja ta haifi danta namiji mai kama da su Jabir yaci sunan Dady Bishir inda suke cemai Dady, ansha shagalin suna sosai da hotuna.
Itama Bilkisu tayi diyarta mace inda Suka saka mata sunan Innar su.cikin konciyar hankali da hakuri take zaune da mijinta cikin ikon Allah ya samu teaching a wata primary nan kusa da unguwar su Daman yayi N C E dinshi Dan haka daya taso daga koyarwa sai ya tafi sana'ar nafef dinshi.hakan yasa suka Kara samun wadata fiye da da,har takan taimaki innar su cikin abinda yake Bata na kashewa.
A wani yammaci ne kafin Farrah ta koma Abuja taje gidan Bahijja suna fira take tambayarta Wai Ina labarin Bilkisu cewa tayi gaskiya bata sani ba Amma gobe su shiya sai suje gidan su.hakan kuwa sukayi a washe gari da yamma sukaje gidan su Bilkisu inda innarta take sanar masu ai tayi aure har tana da diyarta daganan tasa wani yaro a unguwar ya shiga Motar su ya rakasu har kofar gidan Bilkisu bayan sun yima innarta kyautar kudi.
Lokacin da suka shiga tana jajjajaga kayan miya Dan dora girkin dare,taji ana sallama hakan yasa ta amsa tana cewa "ku shigo Mana inanan"suna shigowa ta dako kanta kamar a mafarki taga Farrah da Bahijja dauke da yaransh a hannu.da gudu ta ruga tana rungume Farrah,baiwar Allah nan take sai ta fara kuka mai dauke da nadama.
Sosai ta Basu tausayi nan tayi masu iso zuwa cikin dan madaidaicin falonta mai dauke da kukeru irin namu na talakkawa.
Bayan sun gaisa ta kawo masu rufa mai sanyi na randa a cikin cup.har zuwa wannan lokacin Bata daina sharar kolla ba.
Can Bahijja ta ce "kiyi hakuri Bilkisu ki daina wannan kukan kada kanki yayi ciwo,haka Allah ya tsara Mana rayuwa kowa da irin yadda tashi kaddarar take zowa,Kuma mu tuni mun yafe maki,yanzu duk mun zama daya"itama tana goge kollar da take son zubo mata ganin yadda kawar tasu ta koma,ada Bilkisu Yar gayu ce,dukda yanzuma Bata da kazanta sai halin rashi da ya mayar da ita haka.jin kukan small Inna yasa ta mike ta daukota ta tashi daga baccin da takeyi.
Haka itama Farrah tayi ta Bata hakuri da nuna mata amfanin hakuri.sosai suka kontar mata da hankali inda a karshe ta saki jikinta suna ta fira.har bayan magriba kafin suka fara Shirin tafiya.tana rakosu kofar gida saiga Farisu ya dawo a Adaidaita sahunsa.har wurin su ya karaso cikin girmamawa suka gaisa kafin ya wuce cikin gidan,sai a lokacin take sanar da su labarin mutuwar khairiyya,sosai sukayi jimami tare da Addu'ar Allah ya jikanta.
Farrah rafar kudi ta dauko a gaban motar ta na duhu hamsin ta mikawa Bilkisu inda ta nuna bazata amsa ba,saida taga ta Bata rai kafin ta amsa,itako Bahijja cewa tayi gobe zata ba Jabir kayayyaki ya kawo mata Dana Babyn ta sosai Bilkisu taji dadi tana ta hawaye tayi masu godiya Suka tafi da zummar zasu Kara dawowa kafin Farrah ta tafi.
Bahijja ta cika alkawari inda tayi wata akwati guda na kayan sawa da nata Dana Diyar ta sai sababbin atamfa da leshin da kayan yara taba Jabir tare da address din gidan bai Sha wahala ba ya gano gidan.inda Suka gaisa da farisu Wanda ya fito da zummar zuwa wurin teaching dinshi.ya bashi cewar inji Bahijja a baiwa Bilkisu.sosai yayi godiya.daya kaiwa Bilkisu kayan tana dagawa ta gani ga tsabar kudin da Farrah ta bata,batasan lokacin data fashe da kukan farin ciki ba.Farisu Yana ta lallashin ta.
Ana ya jibi Farrah zata koma Suka Kara dawowa gidan Bilkisu inda tayi masu tarba mai kyau ana Suka wuni tare da Kara kawo mata tsaraba ta kayan kolliya.kafin sukayi sallama inda Bahijja ta Bata address din gidan da take Dan su rinka zuminci.
Anyi haka da kwana biyu Farrah ta daga Abuja saboda damunta da Gogan nata yake yi.sosai yaji dadin ganin yadda diyar shi tayi tubarkalla ga zumar shi ta Kara kiba da kyau.kai fns a wannnan rana an rakashe an soye abinka ga an dade ba'a haduba 🤣🙊🙈.
A haka rayuwa tayi ta tafiya a cikin wannan gidaje cikin farinciki da kaunar juna.farrah ta tura kudi an gyarawa au Bilkisu gidan su yayi gwanin kyau tare da bata jari akan cewar ta kama sana'a.