Sashe 16
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana gama wayar wata dubara ta fadomata a zuciyar ta sai ta nufi bedroom dinta da wayar.
Wata jorter ta dauko da nombers a rubuce,wata nomber ta sanya tana danna call tare da karawa a kunnenta.
Anayin picking ta ce "kawata please helf me wallahi Ina cikin wani yanayi na fara fuskantar matsala Dan Allah ki zo muyi magana".
"Ok ganinan zuwa karki damu insha Allah zamu samu mafita".
Cewar kawar tata tana katse kiran.
Saurin goge nomber tayi ta mayar da wayar inda ta daukota ta zuba abinci a plate ta koma bed room dinta.
Kawar tata tana katse kiran ta gagggabe da dariya tana cewa "Kin kusa zauwa hannunan Dan nayima kaina alkawari sai kinbi layin da nabi,Dan bazan Bata ni kadai ba(wa'iyazubillah kun ji irin sharrin kawaye ko,wallahi irin haka ta sha faruwa a maimakon su yi fatan suma Allah ya shirya su a a kullin burin su suka sun hallakar da wasu daga cikin kawayen su.Allah ka bamu Abokan hulda na gsakiya ba Wanda zasu cutar da mu ba).
Saurayin ta dake kusa da ita Yana wasa da gashin kanta ya kalle ta Yana cewa "My shuger keda wacece kuke waya haka"?.
"Hmmm Bari Kai dai My nida wata shegiyar kawata ce,Wai ita ustaziya bata iya aikata komai kamar ita tafi kowa tsoran Allah,Ai nayima kaina alkawari dole sai na dilmiyar da ita dan bazai yiwu na Bata ni kadai ba.hmmm abin dariya Wai kasan me take ceman?
"A a my shuger sai kin fada Yana Kara Dora kanshi bisa kafadar ta Yana wani lunshe ido kamar Wanda ya sha wani abu".
"Hhhhh shegiyar Wai ita sai takai mutincin ta gidan mijinta saboda ya mutunta ta, Ai wallahi yanda bazan Kai nawa mutincin ba itama sai dai ta Kai ma shi saura,indai boka rusau nanan to sai na cika wannan burin"ta karasa fada tana Kara gaggaba dariya kamar wata sakarai.mikewa tayi ta fara hada kayanta dan zuwa gidan su Farrah.
Ya ce "yanzu Bilkisu tafiya zakiyi ki barni" Yana Kara tsareta da idanunshi irin na Yan maye.
(Sai a lokacin na gane Ashe Bilkisu Abbas ce babbar kawar farrah,kunji fa irin sahrrin kawaye ka yarda da mutum shi Kuma burinshi ya cutar da kai Allah ka karemu daga sharrin kawayen banza).
A bangaran Farrah tana cin abinci Tana kara rayawa a zuciyar ta "indai Bilkisu ta zo tasan zata samar mata mafita dan gaskiya ta gaji danta fahimci Ummah ta fara tsanar ta ita bazata iya jurewa ba.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏 .
[3/1, 6:29 AM] Hayat: https://www.facebook.com/104534761033461/posts
*🤦♂️ZAMANINMU🤦♂️*
_(HATTARA YAN MATA)_
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA* *MAI* *JIN* *KAI* .
*LA IMANA LIMAN LA* *AMANATA LAHU*
( *BABU IMANI GA WANDA* *BA SHI DA* *AMANA* )
*WALA DINA LIMAN LA* *AHADA LAHU*
( *BABU ADDINI GA* *WANDA BA SHI DA* *ALKAWARI* )
( *ALLAH KA KARA BAMU* *IKON RIKE* *AMANA DA CIKA* *ALKAWARI AMEN* ).
___________________
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*NOT EDITING* 🤗
🅿️23
✍️Farrah tana kammala cin abincin ta mayar da plate din kiching ta dawo bisa gadonta tana jiran karasowar freind din ta.
Bilkisu a tare suka fito da saurayinta daga cikin dakin hotel din suka nufi motar shi suna firarsu da dariya.
Suna karasawa bakin gate din Barhim ta gaisa da masu gadin gidan saboda daman sun santa dan suna yawan shigowa da Farrah.ba tare da bata lokaci ba suka budemasu gate suka kutsa hancin motarsu cikin estate din sun danyi tafiya sosai kafin ta kawo su kofar gidan Basu shiga ba anan bakin gate din gidan daga waje ya tsaya.Saida suka Kara holewar su da tsotsar bakin juna kafin suka rabu ta kwankwasa kofar gate din.Baba Auwal lekowa ya fara yi Yana ganin ita ce ya hade Fuska gaisuwar ta ma a ciki ya amsa saboda shi harga Allah bai yarda da tarbiyar yarinyar ba dan daga ganinta suffar munafikai gareta .
Cikin jin haushi ya ce "yarinya lafiya dai ko ?Yana tsareta da ido.
"Ehmm daman na zo wurin Farrah ne,Ai tasan da zuwana ma"ta karashi fadi tana Kara yin kasa da kanta.dan ta fara jin haushin wannan tsohon da alama Yana iya kawomata cikas a plane dinta.
Maganar shi ta ji Yana cewa "Tau ba matsala shiga .
Cikin sanyi ta nufi hanyar da zata sadata da babban falon gidan.
Duk abinda sukeyi Farrah tana hangensu ta window din falon,Duk da akwai tazara Amma kana iya hangowa.tana ganin ya barta ta shigo tayi saurin fitowa daga falon da gudu ta tari kawar tata tana Kara jin farincikin ganinta.Dan tunda sukayi hutu sau uku kadai ta fita( daya ta je GRA ita da Momyn su sai na biyu da aka kaita salun a fita ta ukku ne tace zata je gidan su kawarta ta shi ne ta nufi hotel dan ta hadu da suarayin ta aka samu akasi Yasir ya kirata ta dawo gida ba tare da sun hadu ba).
Sosai itama ta kadandameta tana murnar ganinta hannunta ta ja suka wuce bedroom dinta ta saka ki a jikin kofar dan karma ayi rashin sa'a wani ya shigo ya ji abinda suke fada.
Fridge ta nufa drinks da swan water masu sanyi ta kawomata bisa dan karamin table din wurin ta aje tana zama kusa da ita .
Kallanta tayi tana cewa "kawata kinga yadda kika Kara kyau kinyi wani fresh da ke kaman amarya? Tana Kara taba fuskarta.
"Hmmm kedai ki zaunan nan kullum kina gida kamar bokanya,Baki da lokacin da zaki fita kidan shakata ke Bari ki ji ai ni yanzu nafi amarya saboda yanda nake shanawa ko amarya bata samun haka,ga kudi suna shigoman tako Ina bani da matsala ko nawa nake da bukata mutanena zasu cikamin jakata da cash kinga ko me zai dame ni"tana Kara girgiza jikin ta.
Hmmm a hankali Farrah ta sauke ajiyar zuciya tana Kara duban kawarta ta ta ce"hmm ke mazaki gane ba wallahi kinsan yanzinma wata matsalar ce tasa nace kizo muji yadda za'ayi danni gaskiya na ga ji. Wannan zalimun Kara matsaman yake yi ga Umman su harta fara tsana ta Ina dalili Kuma ko ni wallahi ba cewa nayi Ina San danta ba".Ta karasa fada fuskar ta cike da damuwa.
Bilkisu Kara matsowa tayi ta dafa kafadarta tana kallan idanunta dan so takeyi shawarar da zata bata tayi tasiri a zuciyar ta da gangar jikinta.
Cikin salo irin na gogaggun Yan bariki ta ce "Ai kawata naga kamar har yanzu Baki gama yarda da ni ba,saboda duk shawarar da nake baki bakya amfani da ita shiyasa ko abubuwa suke Kara tabarbare maki ko,idan kinyi dubi dani kinga yanzu bani da wata damuwa harkokin gabana kawai nake yi,Kuma shi aure da kike magana idan lokaci yayi duk zamiyi,Amma yanzu abinda nake so da ke ki kwantar da hankalin ki sannan duk shawarar dana baki idan har kin bita to bake ba sauran damuwa kina jina ko?ta karashe karshen maganar tana kashe murya.
Ita ko Farrah kamar kurma haka ta koma sai Kai ta gyadamata alamar tana jinta.
"Da farko ko aure suka ce zasu yimaki ki nuna kefa ba yanzu ba sai kin kammala karatun ki kin fahimta?
"Eh na fahimta am........
Da sauri ta katseta da cewa "Amma me ?ke matsalata da ke kenan gardama idan Kuma baki shirya amsar shawarata ba shikenan kinga tafiyata"ta dauki Jakarta tana nufar bakin kofar dakin.
Da sauri Farrah ta tarota tana "Haba kawata kar muyi haka dake mana dawo dan Allah a wanan karon nayi maki alkawari zan dauki shawarar ki kin ji"tana Kara rike jakarta.
Sosai ta tsuramata idanun dan ta gaskata abinda ta ji ta fada .Dan haka ta Kara kashe murya irin ta tausayi ta ce "A a Farrah kawai ki bari tunda har yanzu baki daukeni matsayin yar uwa ba ba komai ke kadai matsalar zata dama danni hankali na a kwance yake".
"Sorry my Friend "cewar Farrah tana janta zuwa bakin gadon.
Bayan sun zauna Bilkisu ta kalli Farrah ta ce yanzu kin shirya amsar shawata ko.
Da sauri ta gyada mata Kai alamar ta amimce.
"To idan na fara magana bana San gardama cewar Bilkisu".
"Karki damu kawata ai nasan ba zaki bani shawara banza ba" cewar Farrah da murmushi saman fuskarta.
Hakan yasa Bilkisu yin wani murmushi da ita kadai tasan ma"ma'anar shi.ta ce gaba da cewa "Da farko dai sai kin tsefare ma'ana sai kin daina tsoran kowa kin cire duk wani tsoro ko shakku da kike ji a cikin zuciyar ki,Kuma meye a ciki ke Bari ki ji in fadamaki da kin saba kin zama yar hannu da kanki zaki rinka nema.kuma meye a ciki dan munje gidan miji fanko ba abinda zai faru,Kuma yanzu zamanin nan da mutun yasha maganin mata shikenan miji bazai taba ganewa ba (ka ji wani batan basira da yammatan wannan zamanin ke yi).
Ta ci gaba da cewa "sannan batun yadda zaki rinka fita wanan karki damu ni nasan yadda zan bullowa lamarin,yanzu ai kince ya amshe wayar ki ko?
"Eh wlh tunda ya amshe bai mayar min ba har yanzu" cewar Farrah tana kwal kwal da ido kamar zata yi kuka.
"To karki wani damu komai zakiyi kiyi kokari a barki ki je school ranar Monday Nima insha Allah zan je to duk sauran bayani zamu karasa tattaunawa kin ji" tana kallan Idanun Farrah da itama ita kadai take kallo.
Cikin sanyi ta gyadamata Kai dan ita harga Allah har yanzu zuciyarta nayimata wasi wasi akan wannan shawarar Amma bata so tayi musu Dan kar kawarta ta tayi fushi da ita.
Cikin sanyinta ta ce "To ba matsala kawata insha Allah zanyima Momy magana ta ansoman key din mota na sai na je mu hadu ko?
"Yauwa ko kefa" cewar Bilkisu a zuciyar ta tana murna hakarta ta kusa cimma ruwa,Dan ita a kullun da wannan burin take kwana tasan ta Kara samun hanyar da zata rinka samun makudan kudade dan duk Alhaji da ta hada shi da Farrah to tasan ba makawa sai yayimata kyauta mai tsoka,Daman tana jin haushin yadda ta fita kyan sura da kyakkyawar fuska.