Sashe 10
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasan kafet din ya dauna tare da tonkwashe kafafunshi,cikin girmamawa yake gaishe ta.ta amsa tana cewa "Ya su Ummah taku"
"Tana lafiya lau,ta ce na gaishe ku"
"To Masha Allah muna amsawa".
Ido yake ta wurga wa yaga ta Ina mutuniyar zata bullo,Amma shiru ba alamar ta.Lura da hakan Momy tayi sai ta tashi tana ce wa "Ina mutuniyar ka ko ta kwanta amma bari na yimata magana.sosai ya ji dadi ya kama shi dan harga Allah yana jin kunyar tambayar Momy.
Bisa kujerar ya koma,ita ko Momy ta wuce dakin Farrah.
(Wai Ina Yasir🤔🤣)
Yasir bawan Allah tunda ya shige bedroom dinshi bisa tamfatsetsan gadon shi ya fada,Yana mayar da numfashi sosai ya ji zuciyar shi tayi nauyi,danma shi jarumi ne da ba abinda zai hana shi zubar da hawaye ko ya ji sanyin abina ya tsaye mai a kirjin shi.
Ya dau tsawon lokaci a tsaye kafin ya mike v wuce toilet Yana kokarin kintsawa,few minutes ya fito shirye cikin kananan kaya masu kau da tsada,sun anshi kalar fatar shi sai yayi Shar gwanin kyau 😂
A daninng ya yada zango,kadan ya dan tsakuri abincin duk da yanda abincin yayi dadi Amma haka ya hakura ya tashi, Bedroom din ya koma ya dauko wayan shi yayi waje.a zuciyar shi Yana ce wa "gwamma kawai na fadawa Momy duk ma abinda zai faro sai dai ya faru,ko kuwa ace Beby zata tonamin asiri.
( *_Kai_* *_Kai_* *_Kai_* *_cab_* *_akwai_* *_fa_* *_cakwakiya_* 🤔, *_amma_*
*_dai_* *_bari_* *_nidai_* *_na_* *yi* *shiru* 🤭 *_kar_* *_aji_* *_mutuwar_* *_sarki_* *a* *bakina* 🤣🤣🤣)
Ina yan team Yasir da alama fa akwai abinda Yasir ya aika shiya sa duk ya rude irin haka🤔
Ku dai readers ku ci gaba da bin AUTAHR ku Dan jin yadda za'a Kare🤝
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA~ ~ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE* *COMMENT* *AND* *SHARE* 👏.
[3/1, 6:29 AM] Hayat: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA_ _YANMATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
*NOT EDITING* 🤗
*ZIKIRI LOKACIN FITA* *DAGA GIDA*
*_Bismillahi tawakkaltu_* *__alallahi_akuwwata illabillah_* .
*FASSARA*
*Da sunan Allah (nake* *fita* *)* , *na dogara ga* *Allah* , *Kuma babu* *dabar
karfi* *sai* *da* *Allah* .
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
🅿️13
📝Yasir da dukkanin karfin shi ya rike ta,kokarin kwacewa take yi amma ta kada,saboda karfin mace da namiji ba daya ne ba.daure fuskar shi yayi dan kar ta kawo mai raini,Eyes ball din shi ya zubama ta.sosai take kokarin sadda kanta ga karkarwa da jikin ta ke yi.cikin sarkewar harshe ta fara magana."pl...ea...s..Ya...ya..zan...ba...ka..wa..Yan...ka..sake...ni.."dariya ta kusan kufe mai yanda yaga cikin lokaci kalilan duk ta bi ta rude.hannun ta daya ya saki alamar da shi zata ciro wayar.
Tana kokacin saka hannun ta ta ciro ba tare da ta ankare ba ta ji ya tura hannun shi cikin gaban rigar ta.sosai ta Kara rudewa a ranta ta ce "wato shi dai kullin iskancin shi karuwa yake yi".ji tayi abin nashi ba mai karewa ne ba,cikin zama ta tattaro sauran karfin da ya ragemata ta tura shi yayi baya tagal tagal kaman zai fadi da sauri ya dabe werdrop din wurin da kyar yake mayar da numfashi saboda yanda jijiyoyin jikin shi suka yi sanyi.
Tana ganin tayi nasarar kwatar kanta cikin sauri ta ciro wayar da ga gaban rigar ta ta wurgata a kasa.ta nufi cikin toilet din da gudu ta saka key.anan jikin kofar ta sulale kasa tana sakin kuka mai cin rai,a ranta tana mamakin wannan wane irin zamani ne Allah ya kawo mu da mafi yawan samari haka suke,Kai ita kam taga ta kanta dole ta bar gidannan kawai ta koma Abuja gidan Aunty Husna,Sam ba zata jure wannan abin ba.ga shi daman Bilkisu Abbas tana so ta dorata a wata hanya da bata gane ta ba.Bata so wata rana zuciyar ta ta rinjaye ta.ya Allah ka kubutar da ni.sosai take kuka kaman ranta zai fita.
Shiko goganka Yasir dakyar ya dauki wayar yana hada hanya yabar dakin cikin sanyin jiki da dinbun damuwa.da kyar ya iso part din shi,Dan har wani duhu yake gani yana kokarin rufe mai idanu.saman bed ya zube Yana mai jujjuya kanshi ya damke lebenshi daya na kasa yana taunawa tun karfin shi Amma shi kadai yasan abinda yake ji.Dan shi harga Allah idan Yana kusa da wannan yarinyar some time sai ya kasa control din kanshi bai san meye yake damunshi ba.Duk da a dayan bangaran na zuciyar shi ya kasa yarda da cewa yarinyar tana bin samarin banza duk da irin San da yake yimata Yana ji a ranshi bazai iya auran sauran wasu ba.
Ya dade a cikin wannan yanayi kamin ya fada toilet ya sakanma kanshi ruwa,ko yaji saukin abinda yake damun gangar jikin shi da zuciya.
Dady Bishir kuwa Yana fitowa derect off-site ya haura zuwa babban falon shi anan ya tarar da Momy tana jiran karasowar shi.Ba tare da ya ce mata komai ba ya wuce bedroom.cikin sauri ta bi bayan shi dan ganin yadda mai gidan nata ya shigo rai a bace.
A bakin bed din ta tadda shi yayi tagumi,Babu kalmar da take fitowa daga bakin shi sai Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un Allahumma ajirni fi musibati wa'akirni kairan minha.ita kadai yake ta maimaitawa.Momy fridge ta nufa,gorar ruwa mai sanyi ta ciro tare da cup ciyayawa tayi ta Mika mai,ba tare da ta ce uffan ba ya amsa bimilla yayi ya kafa bakin shi saida ya shanye tas kafin ta anshi cup din tana duban shi sasai.
Cikin taushin murya ta fara magana "waye ta tabomin mai gidana?waye ya Bata maka rai? Waye yake so yasa hakurin mai gidana ya gaza?nasan mai gidana jarumi ne,Kuma adali ne,mai gidana yana da hakuri da juriyar bacin rai,da irin wannan kalaman tayi nasarar ya sauko.
"Wallahi wannan diyar tamu ce zata bataman rai daga dirowa ta kasar"
"Kana so kaceman Farrah"?
"Kwarai kuwa,domin muna shigowa nida Magaji nake tambayar shi tana ina,sai yake ceman kila tana dakinta hakan yasa muka shiga tare da shi,wallahi maganganun da naji suna fitowa daga bakin ta sun firgita ni.Dukda Dan zamani baka shedar shi amma nasan halayyar Farrah, nasan abinda zata iya aikatawa da Wanda bazata aikata ba.Amma da kunne na na ji tana magana da saurayi har suna agender inda zasu hadu,Kai duniya Ina zaki damu?wannan wane irin zamani ne Allah ya kawo mu?.
Ya dora da cewa"Amma ba komai tunda na dawo dole zamu San abin yi,bana so a samu matsala mahaifin ta zai zarge mu,Yana ganin mutincin mu,Amma ba komai insha Allah komai yazo karshe"ya karasa fada Yana kallan matar shi dan jin me zata ce.
A hankali ya nisa cikin nutsuwa ta fara ba shi hakuri tare da nusar da shi illar saurin yanke hukunci cikin fushi.ta ci gaba da cewa"wallahi Alhaji bansan Farrah tana da saurayi ba domin kuwa bata taba yin waya da wani namiji a Kan idona ba,sannan ba Wanda ya taba zauwa nanan gidan da sunan yazo zanje wurin ta,saboda nasan ka hana.
"Kuma a gefe daya akwai wata rigima da take neman kunnowa tsakanin Yasir da Jabir duk akan ita Farra,Dan haka gwamma tun yanzu kuyiwa tufkar hanci kafin lamarin ya tana zuminci".
"Kina so ki ceman dukkansu santa suke yi"?
"Kusan hakane dan yanzu haka Yasir ya hana Jabir zauwa nanan gidan tun randa suka samu sabani,Amma ni a ganina ku aurama ta Jabir saboda sunfi shakuwa da juna,Dan Yasir tsoran shi take yi sosai wallahi da zaran ya zo weekend Bata da sauran sukuni har sai ya tafi zakaga walwalar ta,Amma duk yanda kukayi yayi".
"Tau shi wannan saurayin da suke waya a makaranta kenan suka hadu"?
"Wallahi bansani ba Alahji saboda bai taba zuwa nan gidan ba".
"Tau kyaleta zanyi maganin ta,makarantar ma ta daina zuwa da mga yau,bayan an kaita dakin mijinta idan ya barta ta karasa idan kuma bai yarda ba dole ta hakura".
"To da yafi Alhaji Dan wallahi karkaga yadda nake zama inyi ta yimata nasiha akan hatsarin wannan Zamanin da mike ciki,kawaye ba abin yarda ne ba,suma samarin idan ka basu Amana zasu iya cutar da kai,sai dai addu'a kawai da fatan Allah ya shiryamana zuri'ar MUSULMI".
"Ba damuwa Allah ya shige Mana gaba"cewar Alhaji Bishir Yana mikewa Dan kimtsa jikin shi.
Bayan Momy ta taimaka mai ya shirya,abinci ta gabatar mai ya ci har wurin motar shi ta raka shi ya tafi,Yana cewa "idan yasir ya futo ki cemashi ya jirani na dawo daga GRA".
Da haka ya fita tana yimai fatan Allah ya tsare hanya.ya amsa da Ameeen.
_Tofa _freind ko ya_ za'a_ _Kare_ ?
_Tsakanin Yasir da Jabir_ _ko wa zaiyi nasarar yin_ _ciki da Farrah_ ?
*_Koya Farra zata ji,idan ta_ _samu labarin_ _katsemata karatu da_ _za'ayi harga aure ana_ _Shirin yimata_ ?
*TO FREANDS KUDAI KU* *CI* *GABA DA BIN AUTAHR* *AREWA* *WRITERS DAN SAMUN* *AMSOSHIN WANNAN* *TAMBAYOYIN* .
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~DAGA ALKALAMIN~ ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.

Wannan littafin kirkirarran labari ne Banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba.Nayi ne Dan fadakarwa ,ilimintarwa, tare da nishadantar wa, idan yayi daidai da rayuwar ka/ki to arashi ne.
```GODIYA```
INA GODIYA GA ALLAH UBANGIJI (S W T)DA YA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTAFI ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABAN MU ANNABI MUHAMMAD (S A W)TARE DA ALAYEN SA DA SAHABBAN SA AMEN.
~GARGADI~
~BAN~ ~YARDA BA BAN~ ~KUMA AMINCE~ ~BA,WANI~ ~KO WATA YA JUYAMAN LABARI TA KO~ ~WACE SIGA A~ ~KIYAYE~ .
*SADAUKARWA*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFI NA, ALLAH UBANGIJI YAYIMA RAHAMA YASA MUTUWA HUTU CE A GAREKA DA SAURAN AL'UMMAR MUSULMI AMEN.
*NOT* *EDITING* 🤗
BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM .