Sashe 17
Zamaninmu Mafarkin Gobe Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ji tayi Farrah ta dafa kafadar ta "kawata me kike tinani"?
"Eh ahm ba komai kawata"tayi saurin wayancewa dan karta fahimci akwai wani abu.
Daga haka suka ci gaba da tattaunawa tana Kara bata shawarwarin banza.ita ko tana Kara dauka.
Lemun ta zuba mata a cup "kawata zaki tafi ko ruwa baki sha ba"
"No karki damu kawata kinsan tun jiya Ina tare da my shuger dan haka bana bukatar komai" ta karasa fada tana Kara kashe idonta daya.
Cikin mamaki Farrah ta ce "Kuma yanzu nan idan kika je gida baza'ayi maki fada ba?
"Hmmmm Farrah kenan ke har yanzu kina abu kamar baki San yadda duniyar take ba,Ai ko su Yan gidanmu ban barsu hakanan ba saida na tabbatar na rufe masu baki kafin na fara wannan harkar "
"Kamar ya"cewar Farrah tana Kara mamaki a zuciyar ta.
"Hmmm kinga mubar wannan maganar sai mun hadu a school duk zan yimaki bayani kin ji"ta fada tana murmushin mugunta.
"To ba damuwa kawata Allah ya kaimu" cewar Farrah.
Mikewa Bilkisu tayi ta dauki Jakarta tare da wayarta suka fito sakamakon Kiran da saurayinta yayi mata cewar Yana jiranta a kofar gidan.
Har bakin gate Farrah ta rakota suna ta labari kafin suka rabu ta koma cikin gida ita Kuma Bilkisu ta shige mota suka fita da Barhim.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
~*DAGA ALKALAMIN*~ *~AUTAH~*
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏 .
[3/1, 6:29 AM] Hayat: *🤦♂️ZAMANINMU🤦♂️*
_(HATTARA YAN MATA)_
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI*
*YA ALLAH KA KARA* *SANYA TSORANKA*
*YA ALLAH K TABBATAR* *DA* *ZUKATANMU A BISA* *TAFARKIN GASKIYA*
*YA ALLAH KA KAARA* *SHIRYAR DA MU*
*YA ALLAH KA KARA* *SANYAMANA JIN KAI DA* *TAUSAYI*
*YA ALLAH KA KARA* *KAREMU DAGA BATA,KO* *A BATAR DA* *MU*
*YA ALLAH KA KARA* *SANYAMU A CIKIN* *SALIHAN BAYINKA*
*YA ALLAH KA JIKAN* *DUKAN AL'UMMAR* *MUSULMI WANDA SUKA* *RIGAMU GIDAN* *GASKIYA*
*YA ALLAH KA KARA* *MANA LAFIYA ALFARMAR ANNABI* *MUHAMMAD (S A W)* 🤲.
_________________
*TO AUNTY SAUDAT KILA* *UBANGIDANA* *JABIR YA BIYO* *SAWUNMU DAN KAR* *AYIMANA MURDIYA* 🤣🤣 *NGD SOSAI DA* *COMMENT DINKI ALLAH* *YABAR ZUMINCI* 💃💃🌹🌷🥀🤣🤣.
*NOT EDITED* 🤗
🅿️26
📝A kujerun da sukayiwa faffadan falon kawanya suka yi masauki,saboda sun sauke faralinsu tun akan hanyar kaduna.
Mai aikin gidan tahau hidimar jera masu abinci kala kala tare da abin sha.
Bayan Alhaji Ubah ya shigo sun gaisa cikin mitinta juna,Domin Yana girmama Yan uwar matar shi saboda yadda suka dauke shi kamar dan uwan su kasancewar shima mahaifan shi sun rasu sai Yan'uwan uba gareshi dan haka da farko yasha gwagwarmayar rayuwa daga karshe har Allah ya taimake shi ya zama wani abu.Dan har a kwanan gobe Yan uwan shi basu kaunar shi musamman da sukaga irin daukakar da Allah yayi mai.hakan yasa yafi shiga cikin dangin mahaifiyar shi wadda yar asalin wani kauye ce anan yankin Garin na Abuja.
Bayan sun gama gaggaisawa Aunty Safiyya tayimasu jagora zuwa dinning ta zuzzuba masu abinci cikin farinciki.Saboda yayyun nata sune jigonta idan tana ganinsu takan ji kewar iyayen nata ta ragu a zuciyar ta.
Tana gama suba masu sama ta haura dakin mai gidan nata ta basu wuri dan su samu damar cin abincin.
Sunci abincin sosai ba tare da sunyi karaba dukda gidan kanwar su ne,Tunda a ganinsu yanzu an zama daya.
Aunty safiya ce suke saukowa falon ita da mai gidan nata,Dukan su a falon suka hadu bayan an Kara gaggaisawa tare da tambayar iyali sai Alhaji Usman yayi gyaran murya tare da fara bayanin dalilin zuwansu kakar haka:To alhmdlillah kamar yadda muka sanar daku zamu zo,Allah cikin ikon shi ga shi mun samu damar zuwa.
Ya ci gaba da cewa "A gaskiyar al'amari dalilin da yasa muka zo akan maganar yarinyar mu ne Aminatu wato Farrah (taci sunan mahaifiyar Alhaji Ubah ne shiyasa ake kiranta da Farrah).Saboda irin matsalolin da suke neman kunno Kai,Shi ne mukaga ya kamata ace mun sanar da ku don gudun abinda zai je ya zo.Dukda Ina ganin akwai hanyar da ya kamata mubi dan samo mafita Amma dole duk hukuncin da zamu yanke saida saninku saboda kunfi mu hakki a kanta nasan duk yadda mukayi da Farrah to Ina da yakinin ba zaku watsa mana kasa a ido ba.Amma kunji duk abinda ke faruwa ya fara basu labari kamar yadda ya ji daga bakin Momy........har zuwa wayar da Dady ya ritseta tana yi a daki na Shirin haduwa da saurayinta ba tare da sun saniba.
Daga nan ya dora da cewa "kunga kenan a Koda wani lokaci komai na iya faruwa,Dukda ba wayonmu yake tsare Mana iyali ha Allah si yake Kare manasu da Kuma addu'ar da muke yi".
Sannan a Ina ganin tunda Allah ya horemana abinda zamu aurar da yaranmu ta a wannan ZAMANIN idan Allah yaba yaranmu mata miji to mu aurar da su ko ya kuka ce". Ya karasa fadi yana duban Alhaji Ubah.
A hankali Alhaji Ubah ya sauke ajiyar zuciya tare da cewar "Ai Yaya dan wannan Ina gani ba matsala ba ne,kasan wannnan *ZAMANIN* namu wani shike bata tarbiyar wani shiyasa banyi mamaki da jin wannan batu ba,Saboda lokacin tana secondary school bata da wannan rashin jin maganar Amma kasan yau da gobe ga Kuma kuruciya ta yarinta,Amma wallahi ni Yaya kamar yadda kuka dauke ni tamkar Dan'uwan ki to na barmaku Farrah duk hukuncin da kuka yanke a kanta yayi,Dan nima bazan so ace diyata ce take kokarin bijirewa irin haka na,Amma dan Allah Ina neman wata alfarma guda daya"
"Haba Ubaidullah ai a tsakanin mu da Kai kafi karfin neman alfarma,Dan haka ka fadi koma meye insha Allah zamuyi maka"Cewar Dady da sai yanzu ya saka baki a al'amarin.
" Yaya ai ba wani babban abune ba kawai dai Ina so duk Wanda zaku auramat Dan Allah ya barta ta karasa karatunta ,Dan shi ne babban burina naga ta samu ingattaccen ilimi Koda kuwa ba zata yi aikin gwamnati ba".
"Karka damu Ubaidullah indan wannan ne insha Allah ba matsala dan kasan muma da bokon nan muka tashi insha Allah ba abinda zai taba karatunta"cewar Alhaji Usman.
Kanwar tasu ya duba cikin so da kauna irin ta yan'uwan taka ya ce "kanwata muna ta tattaunawa ke har yanzu baki ce komai ba"? Da murmushi a saman fuskar shi.
"Tau Yaya ni kam ba abinda zance dan kune iyayen Farrah dan haka ni a nawa bangaren wallahi duk hukuncin da kuka yanke mata yayi,Tunda ita bata jin magana tanason biyewa rudin *ZAMANIN* yimata auren shi ne kawai mafita,Dan haka sai dai nace Allah ya Kara karemana iyali"
Dukan su suka amsa da Amin.
"To amma Yaya kana ganin tana da Wanda take so ko kuwa"? Cewar Alhaji Ubah.
Dady ne yayi saurin cewa "gaskiya ni bana barinta tana kula samari dan ko shi yaron da naji tana waya da shi wallahi ban san Inda ta samo shi ba,Kuma mu bazamu iya hadata da shi ba,Dan haka a ganina tunda ga Magaji me zai hana mu hada su tunda daman shima ana ta faman ya fitar da mata abin ya gagara kaga shikenan basai munba juna wahala ba".
"To amma Yaya kana ganin Yana santa dan kasan shi namiji ba'a yima shi auren dole"cewar Baban Farrah Yana duban yan'uwan matar tashi dan jin amsar da zasu ba shi.
Abbah ya ba shi amsa da "Ai dukan su bama bukatar amimcewar su tunda shi kanshi da yake babba Yana yimana wasa da hankali da an tambaye shi sai ya ce a Kara mai lokaci zai kawo,To wannan shi ne kawai abinda ya kamata ayi"(Kaico Jabir dinmu ba Wanda ya tina da kai,shin Wai su Dady ko sun manta kaima kana santa?).
Da haka dai suka ci gaba da tattaunawa inda hankalin Hajiya Safiyya ya kasa kwanciya a gameda 'al'amuran tilon diyarta ta har a karshe ta nemi Alfarmar kafin su tafi Dan Allah a daura wannan auren ko hankalin ta yafi kwanciya (kunsan tsakanin 'da' da mahaifiya sai Allah musamman idan aka ce diya mace ce to hankali yafi ta shi).
Cikin ikon Allah yayyun nata suka amince da bukatar ta inda sukayi zasu kwana Kara kwana zuwa gobe idan an daura aure sai su wuce katsina kafin zu yanke shawarar lokacin daya kamata ayi hidimar biki.
A bangaran Yasir tunda ya shige site din shi kokarin yin wanka yayi tare da yin sallar azahar da aka biyo shi saboda tsabar gajiya da yayi anan bisa abin sallah bacci ya dauke shi,shi ne bai Farka ba sai da yaji Kiran sallar la'asar ta cikin masallacin unguwar.
Hakan yasa ya tashi da Addu'a a bakinshi.
Yana Kara dauro Arwalla ya fito,Daidai su Dady suma sun fito daga cikin gidan dan zuwa masallaci anan ya bisu suka wuce a tare.A zuciyar shi Yana tinanin da ya dawo yaje ya ci abinci saboda irin kugin da cikin shi yake yi.
```Kai fns akwai fa rigima``` ```dan indai aka``` ```hana Jabir din mu``` ```Auren Farrah``` ```to sai anyi``` ```yakin basasa fa``` 🤣🤣🤣
*_Aunty Safiyya karfa_* *_kuyi tinanin kunyi* *wenner_ _eheee dan* *akwai_ _rigima_* 😏😏😏.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.

*HAPPY JUMA'AT* *KAREEM TO ALL MUSLIM* *UMMATI* 🌹🌹🌹.
*Ina miko gaisuwa aunty* *safiya* *Muhammad*
*I* *love you lodi lodi* 🥀🌷🌷🌹🌹🤣🤣
🅿️25
📝Yana gaf da karasa cin abinci Momy ta fito ganin jakarshi akan kujera yasa tayi turus a wurin tana kallanshi.
"Momy Ina kwana "ya mike da teshu a hannun shi.
"Lafiya Lau badai har tafiya zakayi ba"
"Wallahi ko Momy gobe Ina da aiki a office dukda ansanar masu,To sai nake ganin tunda da sauki gwamma kawai na tafi" Daidai ya rataya jakar sa a kafada.
"To ni Magaji sai dai na ce Allah ya kiyaye,sannan ka tafi da magungunan ka"?
"Na dauko su insha Allah zan rinka sha"Yana kokarin daura agogo a tsintsiyar hannunshi.