Sashe 9
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na shiga ciki na bashi key Win, sai da notarsu ta fita daga gidan sannan na koma ciki, sai dai ba afi minti uku da fitar su ba, motar Bilkisu ta shigo gidan, ko a lokacin goma na dare ta kusa, wayata na Wauka na yi wa Turaki text na ce. Ga Bilkisu ta dawo. Ya yi min reply da okay.
Kasancewar basu yi nisa ba ya sa suka dawo, dan ta zarar ba tafi minti biyar ba suka fara hon, ina tsaye bakin taga na ga sun fito dasu da ma aikatan, abinda yake bureni da Turaki yanda baya Waukan al amarin mutane, yana fitowa daga mota ya nufo part Win mu, maimakojn ya je can ya ga ™wal uwar daka, amma ya zaSi ya dawo nan ba ruwansa, ina ganin zai shigo na koma kan kujera na zauna, yana shigowa na mi™e na ce.
Kun same ta?
Ni bansani ba, na dai dawo kawai.
Na buWe baki zanyi magana, muka jiyo muryar Bilkisu tana faWin.
Me na yi da zaku kamani? Kai Sardauna kaine ka kai ™ara ta ko me? To wallahi ba inda zani.
Šayan cikin ma aikatan ya ce.
Mu jami an DSS ne, dan haka bincike ne ya biyo ta kanki, an sami sunan a cikin gidan da ake dillanci ™waya, kuma akwai tabbaccin cewa kullum kina zuwa gidan.
A a malam kar ka yi min sharri, abinda ke kaini gidan ai daban ne, dan haka ban san ana wani dillanci ™awaya ba, dan haka ka rabu da ni kawai, babu inda zani, ko ita Hajiya Zinariyar wallahi ba ta isa ta yi min sharri ba.
Idan anje can sai ki yi bayani, amma anan kam babu abinda zamu fahimta, dan haka kizo mu wuce, kuma kaima ka biyo mu.
Kallon Turaki na yi na ce.
Amma yakamata kaima ka je fa, babu wanda zai karSi uzirinka tin da kana gidan, ace an tafi da Wan uwanka kuma baka yi komai akai ba, alhalin kuna zaune a gida Waya.
Abinda nake tunani kenan, amma bana son shiga lamarim Sardauna, mussaman a yanzu da nagane babu wata ala™a a tsakanina da shi, daman can ina ha™uri da shi ne, sabida ina kallonsa a matsayin Wan uwana, amSa yanzu duk na ji komai ya fita a kaina dana gane gsky.
Duk da haka Habiby, ba a taSa canjawa tuwo suna, ala™ar ka kai da Sardauna tana nan a matsayinta, babu yanda za ayi, Sardauna naku ne har abada.
Shikenan Habibty zo muje tare.
Twins fa?
Ai basa tashin dare, kawai muje.
Mayafina na shiga na Wauka na fito, muka tafi a mota Waya ni da Turaki da Sardauna, karo na farko a rayuwa kenan, su biyu suna gaba ni kuma ina baya a haka muka ™arasa ofishin, wanda ake ta hada hada kamatr tsakar rana. A lokacin da muka je anfito da sauran, matane manyan hajiyoyi, kina ganinsu kin ga masu faWa a ji, duk kansu fatarsu har wani she™i take yi, duk jikinsu gwala gwalai ne suka yi ado dasu, ofishin ya zama kamar wajen biki, ana fito da su Bilkisu ta ce.
Hajiya zinariya sharri zaku yi min, nasan kuna harkar ™waya a gidan nan?
Kinsani mana, ai ba karen da ba bara ba, dan haka ki shigo nan mu jeru, idan ta kama ma mu buga harka anan, tun da akwai kuWina akanki.
Ke a haka zaki yi harka da ita? Kina ji Turai tana Wauke da ciwo, kuma Turan jiya suka rabu da ita , shine zaki nemawa kanki, ai kwai ta biyaki kuWinki.
Wata cikin matan ta faWa, kana ganinsu ka ga yan duniya, babu tsoro babu mutunci a tare da su.
Legendspen
0812955391
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(8).
Nan ba wajen mai da magana ba ne, abinda yake gaban mu shi zamu yi, nan duk wakilanku ne zasu saka hannu.
Wani jami a wajen ya faWa, nan aka bawa kowa ya sa hannu har da Sardauna, sai bayan sungama sa hannu, wani babban ma aika ci ya ce.
WaWan nan matan sun kasance yan duniya na gaske, suna da gida mai zaman kansa, gidan da suke kwallci suke harkar maWigo.
Ji na yi kaina ya wani buga, yanzu abinda Bilkisu ke yi kenan? Na tambayi kaina. Mutumin ya ci gaba da cewa.
Ba iya abun da suka saba suke yi ba, a cikin gidan suna yin harkar dillancin ™waya, dan haka za a ri™e su duka anan, har sai an kammala bincike akam case Win.
Wallahi ranka ya daWe babu ruwana, yau ne zuwa na gidan na farko, Hajiya zinariya ce ta gayyace ni, ita ta ce nazo amma bansan suna harkar ™waya ba, Hajiya zinariya dan Allah ki faWa musu gaskiyya, wallahi a gida ba a san na fito ba.
Wata matashiyar yarinya ta faWa tana kuka, Hajiya zinariya ta yi wani murmushi sannan ta ce.
Ai kowa ya mutu wallahi, ™arshen bariki kenan.
Amma Zinariya kin cucemu, wallahi ke kaWai kike harkar ™waya a gidan nan, mu nan duk ba ma yi, wallahi mugunta ta shirya mana.
Wata hamsha™iyar mata ta faWa, jami in ya ce.
Koma mene ne bincike zai bayyana, mu anan akan iya harkar ™waya zamuyi binciken mu, sauran maWigo da kuke tsakaninku da ubangiji ne.
Ni yanzu ciwon da na kwasa ma kaWai ya isheni, na shiga uku na lalace.
Wata mata ta faWa, tana kuka tana sa hannunta cikin siket Winta tana sosawa, a take na runtse ido na na kawar da shi, sai a lokacin Bilkisu ta fashe da kuka.
Wallahi Turai ta cuce ni, ta shafa min cuta.
Ko dai kin cuceta kin shafa mata, ai daman Hajiyar Saudiyan nan da ta zo, ku ka yi kwanakin nan kowa bai yarda da ita ba, amma ke kika fi kowa harka kika amice mata, wallahi Bilkisu idan har kin shafin min wannn ciwon ™urajen sai kinyi dana-sani.
Aina zata yi dana sani, wallahi duk wanu hukunci da za ayi min akan ™waya tare za ayi mana daku, mazajen ku ne zasuyi dana-sani sabida kun goga musu masifa.
Sai a lokacin na kalli Sardauna, na tuna Wazu tabbas naga yana sa hannu a jikinsa, har yake juya baya sabida ka da wani yagansa, gaba Waya a yanzu idonsa ma ya cika da hawaye.
Waye mijin Bilkisu a cikinku? To wallahi kasanu Bilkisu yar maWigo ce, bata da aiki sai bin mata, gashinaj yanzu ta kwaso cuta duk ta shafawa matan da suke gidan namu, kuma kaima da kake mijinta tabbas ta shafa ma, ko ban faWa ba nasan kana ganin ™uraje a jikinka masu ruwa, to cuta ce ta kwaso ta shafa maka, daman ™arshen mace mai maWigo kenan, dukkan mu nan mun san ™arshen mu bazai yi kyau ba, tun da muka zaSi saSon ubangiji, muka take sani.
˜o™arin faWuwa Sardauna ya yi, Turaki ya yi saurin ri™oshi. wannan wace irin masifa ce, ace matarka ta sunna ta goga ma cuta? Hasbunallahu wani imal wakil, ba za banza ba Bilksu ba ta zama, ba a bazan ba ta™i ta haihu, ta zaSi saSom ubangiji, aiki mafi muni shine ta zaSa, gashi yanzu ta faWa komar cuta da kuma sharrin siyar da ™waya. Abinda na faWa a raina kenan.
Bilkisu& . Bilkisu Allah Ya isa tsakanina da ke, Allah Ya isa, bazan yafe miki ba, kin cutar da ni, kin cutar da rayuwata.
Nima ai ka cutar dani? Sardauna kaima ai bin mata kake, kana bin mata da aurenka, har da haihuwa, to mene dan na yi abinda na yi, cuta ce kuma zamu warke ba zamu mutu ba akanta, kawai ina zaman ™alau kasa na Wau ha™™in Nana, kasa na shiga rayuwarta na cutar da ita, kafin na aureka ai ban maWigo, amma ha™™in Nana ya sa na fara sha awar mata, kuma na shiga cikin harkar har na zama gogaggiya, gashi na Wauko mana sakamakon mu, wannan farashin ha™™i ne kuma gashi muna biya Sardauna, kaina ka ja mana komai, kai ne wallahi, kuma bazan yafe maka ba.
Kukan ya ci gaba da yi, a lokacin jami an suka ce.
Zaku iya tafiya, gobe ku dawo.
Waye zai dawo? Ku cire ni akan lamarin ta, babu ni babu ita, Allah Ya isa da saninki da na yi Bilkisu, na tsane ki wallahi, kin cutar da rayuwata.
Mun cutar da raywuar juna dai, nima a yawon bin matanka nasan wace cuta kasha fa min?
Bilkisu na sake ki Saki Uku.
Wallahi ban sako ba, ni dai kai mutu ka raba, zina kake yi, maWigo nake yi, cikin shege ka yi wa wata har da ya, cuta na Wauko na shafa maka, ha™™in wata ne akaina, kaima ha™™inta ne akan ka, Wallahi Sardauna baka ga komai ba, kasan me? Ka je ka tambaya mene asalinka? Waye ubanka? Wace uwarka? Mene ala™ar ka da wannan familyn da kake tun ™awo da su, Sardauna kai ba kowa ba ne face mitsiyaci, kai ba kowa ba ne face talaka, Wan masu aiki, nasan komai akan ka, nasan baka da ala™a da wannan gidan, idan kasani kasani, idan baka sani ba yau kasani.
Wani irin zafin nama Sardauna ya yi ya cakumi Bilkisu ya fara duka, tunu aka yo kansa ana ri™e shi amma ina bai ji, wani ihu da ya yi duk masu ri™e shi sai dai suka firgita suka yi baya, ya jawp Bilkisu ya fara taka ta da ™afa, yana ball da ita, tun tana ihu har ta fara kakari, ma aikatan gaba Waya suka yo kanshi suns ri™e shi, amma Sardauna ya cije, ya fusata kamar wani tsohon zaki, da ™yar aka Wauke Bilkisu, wadda ina da kyakywan tabbacin ta karye hannu da ™afa, Turaki ya ri™e shi yana faWin.
Mene kake yi haka Sardauna, idan ka kashe ta fa? Ka nustu mana.
Kana jin abinda take faWa, kana ganin abinda ta yi min.
To ka barta mana, a yanzu halin da take ciki a rayuwa zata koya mata darasi, kana gani fa ko nadamar abinda ta yi ba tai ba, har tin™awo take tana faWa, dan haka ka barta mana, duniya zata tafiyar da ita hanya madaidaiciya.
Karku fita ku tsaya.