Sashe 15
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Habibty Saudiyya fa tafi daWi.
Idan tare da kai ba.
Habibty.
Ya kira suna na, na amsa da.
Na am.
Ina so kisan wani abu guda Waya a rayuwarki, Habity ina so ako da yaushe ki dinga tunawa da shi dan Allah.
Mene?
Habibty wallahi ina sonki, ke kaWai ce macen da nake so a zuciyata, ke kaWai ce nake gani a matsayin sanyin idanuwa na, Habibty ki yarda da ni, ki yarda da soyayyar da nake miki.
Na yi shiru, duk kalamansa sun sanya min fargaba, sai na ji kamar wani abu ne zai faru.
Habibty, ko da bana nan ki dinga tuna cewar na so ki, tun bansan ki ba, kuma wallahi babu wata mace da naso ko zan so a rayuwata kamar ke.
Wai mene dan Allah, kana samin tsoro da fargaba wallahi Allah Habiby.
Babu komai Habibty, karki tsorota karki firgita, kawai ina faWa miki ne ko zanji sau™in abinda nake ji a raina, sonki ya taru a zuciyata ya hanani yin komai, a ko dayaushe tunaninki nake wallahi.
Nasan kana sona, kuma nima ina sonka, so mai girma, dan Allah ka ri™e min amana dan Allah, wallahi ina sonka, ina kishinka a raina Habiby, ko hasaso ka na yi da wata ina jin zafi a raina, ana cewa ba a nunawa namiji ana son sa, to ni kam na faWa ma Habiby, ko sani zaka yi a gabas kayanka sai dai ka yanka, amma tabbas ina sonka kuma bazan iya Soye maka ba, kaine kaWai mutumin da nake ji a zuciyata, nasan ba kai ne na farko a rayuwata ba, amma tabbas kaine fatana na ™arshe, babban fatana ga ubangiji ya barmin kai a tare da ni.
Nima haka, fatana na kasance tare dake har abada Habibty, Allah Ya amsa mana.
Amin.
Daga haka muka ci gaba da hirar my ta soyayya, kowa yana bayyana yanda yake jin Wayansa a rai, yana bayyana yanda yake fatan kasancewa tare da shi har abada, sai wajen ™arfe takwas anan sannna ya ce zai kwanta can goma ta gota, ya ce dani.
Habibty, ko xa ayi miki gyara ne anan?
Na ce.
A a, share share ne kawai, kuma Yaya Rumaisa ta ce zata turu ayi, kawai ka bar musu key Win.
Tom Habibtyna.
Haka muka yi sallama, kowa cike da so da ™aunar Wan uwansa, washe gari da safe bayan mun dawo daga massallaci na sake shiga kasuwa na siyo abinda xan iya siya, ni dai hankalina gaba Waga ya yi can nigeria kamar wani abun zan Wauka, ina zaune a Wakinmu bayan mun gama chat da Turaki, Sardauna ya faWomin a rai, haka kawai na raya a zuciyata idan kuma ™addara ta sake haWani da Sardauna fa, da sauri na ce. Aina? Bana fatan kowacce ™addara ta sake haWani da Sardauna. Wani Sari na zuciyata ya ce. Akwai mutuwa fa.
Kai innullahi wainna illahr raji un, me yake damuna haka?
Na faWa a fili ina mi™ewa, gaba Waya wasu tunane tunane marasa daWi nake yi, me ya kawo Sardauna tunani na gaba Waya, gaba Waya na ji zaman saudiyyan yasake fice min a rai, ko massallaci ban samu na sake le™awa ba, Allah Allah nake washe gari ta yi ya zama saura kwana uku dawowarmu. Haka kuwa washe gari ta yi, tun safe na tafi massallaci sabida lokaci ya yi sauri, bani na dawo ba sai huWu, haka na fita zagaye ni da su twins, har muka jira dare ya yi kasuwanni suka buWe muka sake yin siyayyya kamar ko yaushe, wannan daren ya kasance dare mafi tsayi a rayuwata, sai naga kamar garin ya™i wayewa, washe gari ina tashi na ce da Hajiya.
Saura kwana biyu.
Ta watsamin harara, sannan ta ce.
To ni bana farin ciki zan bar ™asa mai tsarki, bana farin ciki ko kaWan zan bar ™asa da aka haifi shugabana annabi Muhammad (S.A.W) bana farin ciki zan koma nigeria ™asa mai cike da tarin matsaloli, da Allah zai Wauki raina a wannan ™asar, da kuwa tabbas zan so hakan, ke da kike farin ciki sai ki yi ta yi.
Ni Hajiya ba wani abu nake nufi ba.
Kima nufi mana Nana, ni dai zan ro™i ubangiji ya sake dawo dani, ya ™ara ™ara dawo da ni, ke da kika zaSi sakarci sai ki koma nigeria, zafin gari da hayaniyar jama a ya isheki, bare azo ga rashin wuta, uwa uba matsalal tsaro, ko da kai ba a kamaka ba, zaka ji an kama wanda kasan wani na shi, idan baka ji ba zaka ji a radio, ko a social media, ko wannan fargabar kaWai ta isheka, nan kina zaune cikin rahamar ubangiji, ko massallacin harami kika kalla abun da zai sanyaya miki rai ne, ya kwantar miki da hankali ya sa miki nutsuwa, amma ina ke miji miji ko? Sai ki yi ta yi, dan kin zo yanzu ba ki da tabbacin sake zuwa.
Jikina gaba Waya ya yi sanyi, tabbas Hajiya kam gaskiyya ta faWa, kuma sheWan ne yake tunzura zuciyata yake haifar min da rashin nutsuwa, ni dai a ko da yaushe ina bawa sheWan dama shi ya sa duk matsala idan ga fuskanto ni nake shan wahala, sai na ji gaba Waya komawar ya fita a kaina, duk da tabbas nasan na yi addu a iyakar addu a, na yi kuka sosai da sosai, amma tabbas sheWan yana raya min munanan abubuwa a zuciyata, tabbas a yanzu lokaci ne da zan ya™i sheWani dake zuciyata. Tun daga wannan lokacin na sa ™arfi na tsarkake zuciyata, na fara sabuwar ibada kamar yau na sauka a birni, massallaci da nake tafiya sabida lokaci ya yi sauri, a yanzu na koma zuwa sabida kar lokaci ya ja, idan na shiga massallaci ba ni da abinda nake sai ibada, addu o i ji nake kamar ban taSa yi ba, gaba Waya zuciya ta ta yi laushi, na sake mai da hankali ga ibada. Sai dai duk abinda zanyi lokaci ya riga da ya tafi, dole mu koma nigeriya a gobe, sai na ji zuciyata ta yi rauni, bana son barin ™asar gaba Waya, na koma na ci gaba da ibada sosai, daren ranar da zamu dawo haka muka kwana a massallaci ni da Hajiya muna addu a muna kuka, muna ro™on Allah da ya sake dawo da mu a wani a lokacin, sai bayan asuba muka koma hotel din mu muka kwanta, tin da jirgin namu sai biyu na rana zai tashi, shigar dare zamuyi wa nigeria. ˜arfe goma na safe muka tashi daga baccin da muka yi, muka fara shiri muna haWa kayanmu, Hajiya na yi na zubar ™walla, tana ta nana ta addu a Waya.
Ya Ubangiji ka kiramu gobe, ka sake kiran mu, Allah mun tuba Ya Allah.
A haka muka gama haWa komai namu, bayan mun ci abinci, muka yi sallama da Wakin mu na hotel, Hajiya ta kusa minti biyu tana kallon Wakin tana zubar da hawaye, haka duk inda muka wuce sai ta ce.
Ya Allah ka kira mu gobr, ja sake kiran mu, Allah mun tuba Ya Allah.
A haka har muka ™arasa filin jirgi, a lokacin da aka gama tantance kayanmu zamu wuce, sai da Hajiya ta saki zubar da wani hawayen, gaba Waga jikina ya yi sanyi, shikenan kuma sai Allah Ya sake kiranmu, idan muna da rabo. Allah ka kira mu ka amsa mana, a haka muka gama jira muka shiga jirgi. ˜arfe takwas na dare jirginmu ya shiga nigeria.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(14.)
Muna fitowa daga filin jirgi na fara baza ido ta ina zan ga Turaki, sai dai babu shi Yaya Ridwan ne a motarshi, sai Ra is ma a tashi motar, ina cikin raba ido na ga shigowar motar Turaki, na sauke wata ajiyar zuciya a lokacin da yake fitowa daga motarsa, yana sanye da wata doguwar rigar jallabia ash kala, kanshi sanye da hula mai ba™i da ash, ya yi kyau sosai, ya yi fari ya yi SulSul abunsa. Haka na ™arasa inda yake ba kunya na rungume shi abuna, ya yi murmushi tare da faWin.
Welcome Babytah, na yi kewarki sosai Habibty.
Nima haka Habibynah.
Daidai lokacin twins suka ce.
Papah.
Ba shiri ya cika ni ta rugunmesu tare da faWin.
My Babies.
Yaya Ridwan ne ya ce.
To mu dai zamu tafi, da alama nan zamu barku.
Hajiya ta ce.
A a, aban tagwaye na tafi dasu, idan sun huta a dawo dasu.
Ra is ya ce.
Gaskiyya dai kam.
Me ya sa bazamu tafi dasu ba?
To Habibty nima bana ce ba, kinji abinda suka ce, ko suna so muje mu huta ne.
Tam, yanzu ko yaushe zaka zo.
Yaya Ridwan ya ce.
Gobe zamu shigo in sha Allah.
Tom.
Na faWa, tare da fara sa kayan mu a motar Turaki, yana taya ni, na Hajiya kuma a motar Yaya Ridwan, sai da kowa ya kammala sannan muka shiga mota muka fita a tare, sai dai muka yi nisa Turaki ya ce.
Habibty.
Na kalleshi, ina jin wani son sa yana huda zuciyata, so nake kawai muje gida mu sami ishashen lokaci tare dashi, sabida na yi matu™ar kewar shi.
Habibty an dawo.
An dawo fa Habiby, wallahi na yi kewar ka kawai so nake mu koma gida, na yi ta kallonka.
Nima haka Habibtyna, ina so a koda yaushe ki yi ta sona, karki daina dan Allah.
Me zai sa na daina ni kuwa? Ai mutu ka raba.
Muna tafe muna shan hirarmu ta ™auna har muka isa gidan, muna zuwa ya yi horn aka buWe mana, daidai lokacin na duba wayata na ga ™arfe tara da rabi daidai na dare, muna yi parking na buWe na fito, shima ya fito ya fara sauko mana da kayanmu, ina fara taka ™afata na ji zuciya tana wani irin bugu da ™arfi, har sai da na runtse idona a daidai lokacin da nasa ™afata a bakin ™ofar shiga falon, idona na kai kan wancan ™ofar da bama zama naga wajen da haske, na juyo na kalleshi na ce.
Naga haske?
Aina?
Ya faWa, yana shiga da jakar ciki.
Wancan part Win mana.
Eyh.