Sashe 22
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari bayan twins sun tafi makaranta, wajen ™arfe sha Waya na rana Maman Turaki da ™annensu su Hajara suka zo, kasancewar sune suka san gidan, na yi matu™ar mamakin ganinsu. Bayan mun gaisa sun zauna Mama ta ce.
Nana, ba fa aga mijikin ba.
Mijina kuma? Turaki ne ba agane ba?
Shi fa.
Hajiya ta saki wani salati, tare da Waura hamnu akai, ta ce.
To ina ya tafi?
Muma nan babu wanda ya sani, idan aka kirashi sai ya Waga ya ce dan Allah a ™yale shi, yanzu ma wayar bata tafiya.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(21)
Gaba Waya na zama kamar wata sokuwa, na shiga kallon Waya bayan Waya, sai nake ganin kamar duk tsari ne abun na su, Hajiya ta ce.
Muma nan ya kwana biyu bai zo ba.
Ita Nana yaushe ta bar gidan?
Mommy ta tambaya, Hajiya ta ce.
Ai a ranar da muka dawo.
Ni dai duk abinda ya sami Wana wallahi Ismail ya ja min, ya dinga abu kamar shine ya hallice su, haka kawai ya Waurawa yaro aure, yanzu gashi an nemi yaron an rasa shi ko a jikinsa.
Ha™uri zaayi, ke Nana yaushe rabonki da shi?
Hajiya ta faWa, cikin sanyi murya na ce.
Ni an kwana biyu.
To ki gwada lambarsa ko zata shiga.
Na ce masa me?. Na faWa a raina, a fili kuma na ce.
Ai ba zata shiga ba, sabida na rufe shi.
Yaya Nana bai kamata ki Wauki wannan hukuncin ba, da kin tsaya kinyiwa Yaya Turaki uziri.
Hajara ta faWa, Mommy ta ce.
Gwanda da ta Wauka, ni kaina abubuwan Isma il sun fara kaini bango, ni yanzu zan tafi idan Allah Yasa an ganshi tanan sai ku sanar da ni.
Ta faWa tana tashi, duk muka fita rakata ni da Hajiya, gaba Waya jikina ya fara sanyi na rasa gane kan al amarin, haka na yini duk jiki ba daWi. Abu kamar wasa sai da aka yi sati ba a sami Turaki ba, abun tun a ganinsa ™arami har ya girma, ni kaina tun ina ganin abun a matsayi shiri, na dawo na fara ganinshi a zahiri ya fara bani tsoro, sai da aka yi kwana goma cif sannan aka sami labarin shi, shima ta bakin likitan asibitinsu, ina zaune a tsakar gida na yi jigun jigun kamar ko yaushe Ra is ya shigo, yana shigowa ya ce.
Nana.
Na Waga kai na kalleshi, na ce.
Ya aka yi?
An sami labarin Yaya Turaki, amma kuma yana asibiti cikin halin jinya.
A razane na mi™e tsaye, duk na tsorata na kiWime na ce.
Me ya same shi?
A yanda Lamrah ta faWa min wai yaje anyi masa allura kashe ™wayoyin haihuwa ne, shine ta haifar masa da matsala a jikinsa.
Kashe ™wayoyin haihuwa kuma? Kai a ina kasan Lamrah Win? Aina kasami lambarta?
Ita ta yi min magana da kanta tun kwanaki, wai ina burgeta na ce mata ina da aure.
A take na haWe rai na ce.
To wallahi ka fita sabgarta, ba zakaje ka kwaso mana yar wannam ahalin ba, ubanta ya dinga maka kallon cinye musu arzi™i ka zo yi, kuma mu a gidanmu ma ba ™ara aure. Yanzu shi yana wane aisibtin ne?
Ai acan Abuja ne ma.
Jikina ™ara yin wani sanyi, na rasa me ke damuna. To kenan Turaki dagaske yake akan maganar? To me ya kai shi zuwa ayi masa wata allura, ko dan ya tabbatar min da cewar ni kaWai yake so? Amma fa namiji munafuki ne tsaf zai iya shirya abunsa, ni gaba Waya na kasa yarda da abun. Idan kuma na tuna zuwan mahaifiyarsa da kuma kwanakin da aka Wauka ana nemansa sai naga gaskiyya ne, amma na rasa ta yanda zuciyata zata karSi zama da wata a matsayin kishiya a gidan Turaki, duk da idan na duba Turaki ya sadaukar da abubuwa da yawa domin ni, kuma ko sau Waya bana fatan ace ya yi wa kansa wani abu da zai hana shi haihuwa, idan kuma na mutu fa? Shikenan ba zai sake aure ba ko me? Gaba Waya jikina ya yi wani irin sanyi na rasa abinda yake min daWi. Sai na Wauki wayata zan kira lambarsa sai na fasa, haka na yi ta faman danna waya har bacci ya Wauke ni, washe gari ma da abinda na tashi a raina kenan, na kasa yin komai sai faman tunani, twins ma ™arshe Hajiya ra shirya su suka tafi makaranta, babu abinda yake yawo a akaina kamar idan bayan na koma gidan Turaki amaryarsa ta haihu, tabbas akwai mazajen da basa juyawa matansu baya, akwai yan goya da zani, amma kuma akwai yan iskan da ko ciki aka samu shikenan kin zama sauna, kin zama sakarya, kin zama mara daraja. Duk da bana hango Turaki da wannan halin amma tabbas ba kowanne namiji ba ne Wan goyo da zani, amma kuma idan na yi ha™uri na zauna ki da Turaki ya juya min baya zan iya ci gaba sa rayuwata ko babu shi, zan ci gaba da duk abinda nake yi, idan kuma na koma da sa a fa? Ina komawa na sami ciki na haihu shikenan fa. Amma dai duk da haka zan kalli wata a matsayin kishiya ta, ko da yake kishi ance kai kake sa shi a rai, idan har ban Wauke ta a matsayin kishiyata ba tun a yanzu babu abinda zai sa na Wauketa a kishiya a ko da yaushe, idan na yi rayuwata hankalina kwance ba ta isa na kalleta a matsayin kishiya ba, idan kuma na bari Turaki ya suSuce min babu tabbas na zan sake samun wanda zai so ni kamar Turaki, duk da bance ba lallai ba amma babu tabbas, dole na nutsu na yi tunanin da zai Sulle min. Na sa hannu na dafe goshin sabida wani irin sarawa da na ji kaina yanayi min, na fara ™o™arin mi™ewa amma na ji jiri yana son kwasata, da sauri na dafe bango amma kaman bango ma baya yake, na ji kaina yana wani irin abu. Tsit! Tsit! Tsit. Da sauri na shiga ™walawa Hajiya kira, na buWe dukkan muryata ina kiranta, ta shigo Wakin tana cewa.
Nana me ya faru? Ihun me kike?
Hajiya kaina, Wakin juyawa yake, kaina zafi.
***********
Sama sama nake jin maganarsu, nasan dai muryar Yaya Radiya ce da ta Hajiya, a hankali na fara ™o™arin buWe idona da ya yi min wani irin nauyi, ina buWewa na yi saurin mayar da shi na rufe sakamakok wani irin yaji da na ji ya shiga cikin idon, sai da na yi kusan minti biyar sannan na sake ™o™arin buWewa a hankali, ina buWewa na kalli gefe naga Hajiya da Yaya Radiya, na skae kallon wajen tsaf naga ashe asibiti ne, cikin gajiyawa na ce.
Hajiya.
Da sauri suka yi kaina, Hajiya ta ce.
Sannu Nana.
Na gyaWa kai kawai, Yaya Radiya ta ce.
Bari na kira likitan.
Ta faWa tare da ficewa, Hajiya ta Waga hannu sama ta ce.
Allah Na gode maka da ka tashe ta, Allah na gode maka.
Hajiya me ya faru da ni?
Ma faWa, muryata cike da gajiya kamar wacca ta yi wani babban aiki.
Mene ma bai faru ba? Kwanan mu nawa anan duk hankalin kowa ya tashi.
Kwana? Kwana nawa?
Tun ranar alhamis kika faWa, sai yau lahadi kika farka.
Wani irin shock ne ya ziyarce ni, a take na ji kaina ta fara juyawa, na sake dafe shi ina faWin.
Kaina zafi Hajiya.
Sannu, bari likitan ya ™araso.
A lokacin kuma Yaya Ridwan ya shigo, yana shigowa Hajiya ta ce.
Šan bi Radiya wajen likitanan, ya yi jinkiri.
Tuni shima ya fita, sai dai yana fita ya dawo tare da Yaya Radiya da kuma likitan, matashin likitan ya yo kaina ya fara dubani, bayan ya yi abinda zaiyi ya yi min allura wacca ko minti biyu banyi ba bacci ya Wauke ni. Ban sake farkawa ba sai can dare, a lokacin kowa ya tafi sai Hajiya da Ra is suna hira, ina buWe ido na ji Ra is ya ce.
Shima sun dawo da shi gida, nifa na fara ganin abubuwan Nana kamar rashin imanin, dan taga yana sonta shine ta Wauke wannan hukuncin haka? Shima kuma kamar wani sakarai, Allah ne ya taimake shi fa allura ba ta yi aiki ba, da yake yana da ™arfin jini to shine allura ta™i daidai ta da jininsa ta haifar masa da kumburin jiki, wai borin jini, baki ga yanda jikinsa ya kumbura ba, sai allura ta gama fita daga jikinsa zai dawo daidai.
Hhhhm ita ma fa tana son shi, daga jin yana asibiti shine ta shiga wannan halin, kawai kishi ne ya hanata zama, kuma ni haka ina bayanta gwanda ta karSawa kanta mutunci, kawai ina nuna mata bana bayanta ne sabida kar ta ga na yi mata haka ta sami damar hula™anta miji, amma tabbas abin da ciwo miji ya yi miki kishiya, katsahan kin dawo daga tafiya ki tarar da ita a gida, sai mai ™arfin zuciya zata danne wannan, ga matsalal jinkiri da haihuwarta ta yi, abubuwan zasu haWe mata.
Hakane Hajiya, amma kinji komai dai da ya faru, kuma a yanzu abinda ya yi ya tabbatarwa da kowa Nana ce kaWai a cikin zuciyarsa, kuma ita kaWai yake so.
Hakane ai namiji baka canja masa raayi akan abinda yake so, shi dai wancan kawun nasa ba shi da hali kwata kwata.
Kai Hajiya sirikina ne fa? Kinsan yarinyarsa ta mutu a kaina.
˜aniyarka ja irin yaro, nikam bana yi maka sha awar ™ara aure a yanzu da ™ana nan shekaru, kuma ga uwarka can ma ta ce bazaka auri yar wannan ahalin ba.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(22)
Ya yi dariya sannan ya ce.
Wallahi Hajiya ni bana bata fuska ma, sabida ban shirya ™arawa matata kishiya ba, amma yarinyar tana nace, itace kira, ita tura sa™o, baki ga kayan da ta kaiwa Ayaan ba ranar nan.
Ita matar taka tasan da ita kenan?
Ta je gidan ta ce mata wai abokiyar aiki na ce ita.
Kai matan zamanin nan basu da kunya, amma dai ka ci gaba da baya baya da ita.
Nifa Hajiya ta yi min.