Sashe 19
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na Waga kai na kalleshi, wai zai je ya yi abinda shima ba zai haihu ba, kaman dagaske amma nasan da cewar maza dai macuta ne, namiji tsamiya ne, idan ya ji™o ya ishe kowa ya sha, dan haka bazan sake gangancin sake yarda da wani daWin bakim namiji ba, bama iya Turaki ba dua maza, dan babu gaskiyya a maganar su sai zallan san zuciya, kuma duka haka suke. Wallahi sunfi mata rashin tausayi, basu da tausayi akan son zuciyarsu, idan abu ya yi musu to ya yi musu ba ruwansu.
Habibty zan tabbatar miki da cewar tunaninki ba haka bane, mu maza ba haka muke ba, ba duka maza ke da son zuciya ba, zan tabbatar miki da idan namiji yana son mace to yana sonta har abada, zan tabbatar miki cewa dukkan namiji Wan goyo ne, wallahu Habibty bazan taSa saka miki da wani abu ba face alheri, ina sonki kuma zan ci gaba da sonki, za kiga hallaci Habibty, dan Allah ki janye kalaman sakin nan.
Turaki ko me zaka yi ka yi, amma ni bazan sake zama da kai ba, ba iya ™arin auren ka ba nagaji da zama idan ba a sona, Big Daddynku mutum ne mai son zuciya, idan yana kana da shi kai ne na shi, idan baka da shi kai bare ne, duk abinda Bilkisu ta yi bai taSa tanka mata ba, bai taSa zama a kanta ba, duk rashin mutuncin su Islaha bai taSa zama akansu ba, sabida su ya yan wasu ne, ni kuma ana ganin ni ba yar kowa ba ce, ubana ba wani ba ne shi ya sa duk zama ni, har da ™ara ma aure sabida ban cancanci zama da kai ba? Sabida darajata ba ta kai taka ba.
Habibty duk wanda ya faWa miki wannan ™arya ne, karki saka wannan tunanin a ranki dan Allah.
Hhmmm, Turaki wane dare ne jemage bai gani ba? Duk abinda yake faruwa banda masaniya ne? Dan bantaSa faWa ma ba? Na duba irin soyayya da kulawar da nake samu daga wajenka, shi ya sa na cirw komai a raina na kuma yi al™warin zan baka farin ciki da zai mantar da kai dukkan damuwar dake kake ciki. Tun lokacin Wauko su twins da kunnena na ji wayar da kuke yi da Big Daddy yana umartaka akan kar ka kuskura ka kawo ya yan nan cikin gidanka, bayan nan na duba wayarka na ga irin maganganun da kuke yi da shi, duk ai bata ni da iyayena da yake yi duk nagani, har lokacin da ya sanar da kai lallai ka ™ara aure, Turaki naga message Win da ya ce Bana son wannan yarinyar da kake aure, naga message Win da idona, duk irin maganganun na ™i da yake faWi a kaina nagan su Turaki, na zaSi na Soye duk wata damuwa ta sabida naga yanda shi kanshi kake tirje masa kake nuna masa son da kake min, da muhimmanci na, shi ya sa na zaSi na baka farin ciki na mantar da kai duk wata damuwa a rayuwa. Dan haka ni a yanzu na gaji na gwammaci na kawo maka ™arshen komai, tunda har ka biyewa son zuciya kaima, ka zaSi ka cutar da ni, ka karya dukkan yarda da amanar da na baka, ka ci amanar yarda, wallahi Turaki ko ganinka bana son yi, ko wata muryarka ko wani abu da ya shafeka, ka rabu da ni dan Allah ka sake ni.
Wallahi Habibty bazan iya sakin ki ba, bazan iya rabuwa dake ba, bazan iya rayuwa da wata ba idan bake ba, ina son ki.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(18).
Sai ka yi ta son nawa, amma dai zama da kai ni Nana na gama shi har abada.
Ina faWin haka na fito daga Wakin, na shiga ban Waki na fashe da wani irin kuka mai taSa zuciya na zallan tausayin kai na, me na yi ne da duk aka tsane ni a rayuwa, ko dan ina son rayuwar aure shi ya sa bana dacewa, ko ya aka yi ne? Haka na yi ta faman tunani kala kala a cikin toilet Win nan, daga ™arshe na watsa ruwa na fito, a lokacin da na fito baya nan, kuma ya fita da twins a raina na ce. Wallahi sai ka dawo da su. Wata doguwar riga na sake Wauka cin kayan Hajiya na sanya, dole sai naje na kwashe kayana duka a gidan Turaki sabida nasami na sawa, kuma idan babu kayana a gidan sai nafi ™o™ari wajen cire Turaki a raina, sabida a yanzu babban burina shine na cire Turaki a raina, na fuskanci sabuwar rayuwa na manta da duk abinda ya faru da ni a baya, tabbas a yanzu lokacin kuka ya wuce min, lokacin shiga ciwon damuwa ya wuce min, lokaci ne da zan mi™i tsaye na tsaya da ™afafuna na fuskanci gaskiyyar cewa ni macece, kuma rauni na shine rashin haihuwa, sai dai banzan taSa bari wannan raunin nawa ya zama ajalina ba, na gama yarda da maza, namiji ya gama yi min SARTSE.
Sai da na yi sallar la asar sannan na fito falo, har lokacin su twins basu dawo ba, na kalli Hajiya na ce.
Ina son zanje na kwaso dukkan kayana dake gidan Turaki.
Auren ya ™are ne?
Eyh Hajiya ya ™are, bazan iya zama da Turaki ba ya cutar da zuciyata.
Tom Nana, amma dai ki ™ara nazari,karki cutar da kanki da saninki, idan kika yi ha™uri komai zai daidaita, idan kuma kin ha™ura ne Allah Ya baki wanda yafi shi alheri.
Amin Hajiya, amma na ha™ura.
To yanzu kece zaki kwaso kayan? Ko Ra is zaki sanya.
Sai dai muje da Ra is Win, iyakacin kayan sawa ne zan kwaso, sauran inaga duk nasane.
To babu damuwa, sai ki kirashi ki sanar masa.
Hatta wayata tana can Hajiya, sai dai ki bani taki.
Ba ta ce komai ba ta mi™omin wayarta, na buga lambar Ra is ya Wauka, yana Wagawa na ce.
Kazo gida ina nemanka.
Wane gidan?
Gidan ubana.
Na faWa tare da kashe wayar, na ajiye ta a gefe na kwanta akan kujerar da nake zaune, sai gab da magariba ya shigo gidan, kallo Waya na masa na Wauke kai, Hajiya ta ce.
Gashinan yazo kuma kin Wauke kai.
Kaina ne ki yi min ciwo.
Na faWa, Hajiya ta ce.
Gidan mijinta zaka kai ta, zata kwaso kayanta.
Tam.
Ya faWa kawai tare da mi™ewa ya fice, nima na mi™e adaddafe na bi bayansa muka yi waje, ina shiga mota na ce.
Allah Sarki rayuwa, kamar jiya mukaje kwaso kaya gidan Sardauna, wai gashi yau zamuje gidan Turaki.
Tafiya muke ba wanda ya ce da wani ™ala, har muka isa ™ofar gidan, zai shiga da motar na ce.
Ka barta anan mana?
A a mu shiga dai.
Ya yi hon me gadi ya buWe masa muka shiga, muna shiga na fito na yi Sangaren da yake nawa, komai yana nan yanda na barshi jiya, jaka ta na fara Wauka na duba wayata da komai nawa a ciki, na Wauka na nunawa Ra is jakunkunan da na dawo dasu na ce.
Kaga waWan nan.
Ya Wauka ni kuma na yi ciki, na sauke akwati na zuba kayana duka, sannna na sauke wata na fara zuba kayansu twins, sai da na cika su duka sannan na fito da su falo, Ra is yaja ya fita. Ina shirin fita na ji an shigo part Win nawa, an buga ™ofa fa ™arfi.
Wai wace ke? Me kike ji da shi? Wace irin macece ke mai sonki?
Kamar bazan waigo ba, na waigo dai na sauke idona akan wata yarinya da bazata wuce sa a ta ba, na kai idona saitin idanunta na ga sunyi ja alamun ta ci kuka ta gode Allah, Wauke idona na yi daga kallonta na nemi hanya zan fita, ta sa hannu ta ri™e ni ta jawo ni baya, cikin wani irin zafin rai na sa hannu na Wauke wata wani zazzafan mari, ina wuci na ce.
Ko da wasa karki kuskura ki sake kai hannu jikina, ni ba sa arki ba ce.
Kamar jira take ta fashe da kuka, cikik kuka ta ce.
Me kike ta™ama da shi? Da kike azabtar da rayuwar aurena, idan bazaki zauna da kishiya ba karki zauna Win, amma ki ™yale min miji dan Allah, tun aurenmu har yau ban taSa samun kalma ko Waya daga bakinsa ba, ranar da kika dawo ina sa ran komai zai ™are, amma kika ™ara hargitsa komai.
Kalmar mijina da ta ce ta haifar min da wani zafi a cikin zuciyata, na kama ™ofa na buWe na fita, ina fita na tarar da Ra is yana zuba kayan a cikin mota. Na buWe motar na shiga shi kuma ya tsaya yana ci gaba da zuba akwatin a motar, daidai lokacin Turaki ya shigo da motarsa, na haWe rai kaman ban ganshi ba Ra is ya ™arasa kusa dashi yana faWin.
Yaya Turaki barka da dawowa.
Hannu ya mi™a masa yana faWin.
Barka Ra is me ya faru?.
Na rako ta ne ta kwaso kayanta.
Na sa hannu na zuge glass Win motar, sabida ma na daina jin me suke cewa, sai dai ina ganinsu suna magana, ina ganin Turaki ya tunkaro motar na haWe rai gaba Waya, ya fara buga glass Win amma na yi banza da shi kamar bangani ba. Sai da Ra is ya buWe mai motar da key Win hannunsa ya shigo, kafin ya ™arasa shigowa na ce.
Dan Allah Turaki karka Sata lokacinka anan, kaje matarka na bu™atarka, ka rabu da ni da rayuwata dan Allah, a yanzu ka wuce a rayuwata kazama tarihi, dan haka ka rabu da ni na fuskanci sabuwar rayuwata dan Allah.
Amma ki sani Nana bazan taSa rabuwa dake ba, bazan taSa sakin ki ba.
Ai idan kafi ™arfina baka fi ™arfin hukuma ba, dan haka zan shigar da kai ™ara.
Ina faWin haka na ce da Ra is.
Zaka shigo ne ko na fitar ma daga mota?
Simsim ya shigo ya tada motar muka tafi, har muka isa gida bance masa komai ba, ina shiga gida na kama kunnen twins na murWe suka fara kuka, suna kuka na ce musu.