Sashe 21
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A a, bazan iya shari a da Turaki ba, bai cancanci wannan ba, ya yi min abubuwa da yawa a rayuwa bai kamata na tsaya da shi a gaban al™ali ba da Turaki ba gaskiyya.
To yanzu mene abun yi?
Nima bansani ba, amma bazan iya ba.
To ki zauna anan zance baki zo ba, za a wuce shari arku a tafi ta gaba, amma kisan kuWin da kika bani bazasu dawo ba.
Na gyaWa ma sa sama kawai alamar badamuwa, ya tashi ya tafi, ni kuma na ci gaba da kukana, sai da ya kusa minti talatin da shiga, sannan na mi™e na yi waje daga kotun, kai tsaye gida na nufa na shiga ina kuka, Hajiya ta biyo ni tana faWin.
Ke me ya faru kike rusa mana kuka?
Cikin kukan na ce.
Hajiya ni kawai ku yi masa magana ya sake ni, bazan iya shari a da shi ba, kawai ya sake ni.
Au, wai da shari a kika je?
Eyh Hajiya, amma ni dai ku yi masa magana, kawai ya yi min sakina na ci gaba da rayuwata, dan Allah.
Nana aure fa raine dashi, ba wanda ya isa ya yanke shi sai lokacin sai ya yi, ni bazan shiga maganar raba aure ba, idan da rabu tsaf sai kika ga rabo ya kashe ni, ba zan shiga ba, kuma babu wanda zai shiga cikin gidan nan, ki je dai ku yi yanda zaku yi a tsakaninku, amma mu dai babu mu gaskiyyar zance kenan.
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(20)
Na kalli Hajiya, na ce.
Yanzu kenan kun cire hannunku? Duk abinda. Zai faru da ni ya faru ku babu ruwanku kenan?
A a ko Waya Nana, bamu isa mu ce mun cire hannunmu ba, amma a zancen kashe aure ba a zura kai Nana, tsakanin miji da mata ma sai Allah, yanzu da ace azaba kike sha, ko zaluntar ki yake yi to da zamu shiga, amma Nana zancen ™arin aure ne, hukunci ne na zuciya, adalci da rashinsa, babu ruwanmu a ciki, yanda baza mu yi milki dole ba, to shima fa baza mu yi masa dole ba Nana.
To Hajiya na gaji da zaman da shi, Yayan mahaifinsa baya sona Hajiya, duk wani abu shi yake ™ullo shi, yana namiji ya dinga abu kamar na mata Hajiya, zamana da shi wani sabon matsalal ne a gareshi Hajiya, shi ya sa na zaSi na ha™ura da shi, kuma ni bazan iya zama da kishiyar da take haihuwa ba.
Idan kika yi wa kanki baki ai shikenan Nana, likitoci sun tabbatar miki da mahaifarki zata iya Wauka jariri zaki iya haihuwa, kawai dan ta yi jinkiri sai ki ce haka? Allah zaki yi wa Butulci ne ko me? Da kina da hankali wallahi godiya zaki yi wa Allah, idan kika haWa rayuwarki ta baya da ta yanzu, Allah Ya yi miki kyakyawan sauyi, amma duk kin kasa ganewa, kinsan da cewar shima ce masa aka yi an Waura masa aure? Sannan aka bashi zaSin ko ya zauna da ku ku biyun ko ya ha™ura dake, duk wani abu da zai Wauke miki damuwar wannan kishiyar Turaki ya yi shi, kinsan da cewa ya buWe miki babban shagon siyar da abaya? A niyar shi idan kika dawo duk ya faWa miki ya nuna miki, har alfahari ya yi akam cewar matarshi na son shi kuma zata fahimci, amma Nana kin kasa fahimta, tabbas kishi halal ne, kishi da zafin zuciya gaskiyya ne, kuma soyayya ce ke kawo shi, amma idan rai ya Saci hankali ba ya gushewa, da kin zauna kin cire son zuciya kinyi tunani na gaske da zaki sami amsar komai da komai, amma kin kasa.
Jikina na ji ya yi sanyi, amma duk da haka napi bari waWan kalaman bogin da ya shimfiWawa su Hajiya su yi tasiri akaina, tabbas zancen shagon abaya ya buWe dan naga wasu irin ledojin na shago da idan ansiya kaya ake zubawa a ciki da yawa a motarsa lokacin da kafin mu tafi Saudiya, ansa NANA S DAR, amma da na tambayeshi sai ya ce na matar abokinsa ne take yin online bussiness a gida, shine ya sa akayi masa zai basu gudummawa, sannan kuma da muna saudiya naga yasa dp na logo Win NANA S DAR, amma banyi tunanin komai ba, amma dai duk haka ™anzon kurege ne irin na Turaki, ni sharrinsa ma tsoro yake ban, ya ™ware a yaudara.
Tashi na yi jikina babu ™wari na tafi Waki na kwanta, ni dai tabbas sai Turaki ya sake ni, bazan iya ba, ko da na yi niyar yin tunani akan hakan sai ma tuna wani mafarki da na yi Ni da Turaki zaune a falo ga yara guda huWu maza da mata suna zaune suna wasa, ina kallon yaran ina jindaWi a cikin a raina, kwatsam sai wata mata ta fito daga cikim Waki ta far Waukan yaran, n kalli Turaki na ce.
"Habiby, kaga tana Waukan yaran mu?"
Ya kalle ni ya yi murmushi, ya ce.
"Habibty ai na tane, za a hana uwa Waukan 'ya'yanta?"
"Na ta?"
Na tambaya ina mi™ewa, shima ya mi™e ya ce.
"Habibty wannan fa amarya tace, ko baki gane ta ba?"
"Banganeta ba."
Na faWa ina girgiza kai, sannan na sake cewa.
"Habiby yaushe ka yi aure? Rashin haihuwar tawa ne ya sa ka ™ara aure?"
Tabbas wannan mafarkin ne yake son zama gaskiyya kenan, na girgiza kai na ce. To baza ayi haka da ni ba. Haka na yini a kwance ina ta famam tunane tunane, duk da haka na takure zuciyata waje Waya, na™i bata damar da za ta yi tunani bayan wanda na Waura ta kai, kawai a sake ni. Wajen ™arfe takwas na dare muna zaune a tsakar gida ni da Hajiya sai Yaya Ridwan, daga gefe twins ne suka gama kukansu wai su wajen Papa zasu, takaici ya kaini na dake su shine suka koma gefe suka yi fushi, wayata ce ta fara ™ara alamar kira na shigowa, ina dubawa naga Lamrah, a take na tuna dukkan abinda Big Daddy ya yi min, wani haushinta ya rufe ni baki Waya.
Ba kiranki ake yi ba ne?
Na taSe baki na ce.
Lamrah ce, yar gidan Yaya Babansu Turaki.
Ke mutanen nan suna nemanki kina gudun su.
Yaya Ridwan ya faWa, Hajiya ta ce.
Ki Wauka mana.
Na Wauka ina tura baki gaba.
Hello Anty Nana.
Na am Lanrah ya gida?
Lafiya ™alau, ashe ba kya gida Wazu amaryarki tazo tana yiwa Daddy kuka.
Kukan me?
Wai Yaya Turaki baya gidan gaba Waya, kema kuma ba kya gidan, wai ashe tun da suka yi aure bai su taSa magana da ita ba.
To ni ina zan sani, ni kawai dawowa na yi naganta a gidan, dan bana haihuwa shine Turaki zai yi min kishiya, to na barta mishi ta cinye duka.
Waya faWa miki? Yar gidan Aminan Daddy ce fa, shima Yaya Turakin bai san da auren ba, nan Mama ta yi ta yiwa Daddy magana wai bai kyauta ba, itama sai da ta ce matarsa zata ga kamar sabida bata haihuwa aka yi mata haka, to amma kinsan ya riga da ya yi abinda yaga dama.
Allah Sarki, ni kinga ina gidanmu ma, jira nake kawai ya aiko min da takardarta bazan iya ba wallahi.
Wallahi Mama ma haka ta ce, wai da yar ta ce bazata zauna ba, ranar sunyi faWa da Big Daddy sosai fa, har take ce masa gashinan yaja mana duk babu masu auren mu, ji Yaya Seemah ta girmi Yaya Turaki fa wajen shekara 40 amma bata taSa aure ba, Yaya Nadrah ce kawai ta taSa aure itama yanzu ya mutu, shi kawai ya dinga takurawa sirinkansa dan yaga kowa yana bashi girma, Mamansu Sarauna ta ce ma Sardauna kar ya zauna da Laila Win ina ga, tun da daman ta zo nan sunyi kaca kaca da Big Daddy, muma nan duk haushi muke ji wallahi.
Allah Sarki Lamrah, ku daina jin haushinsa mahaifinku ne, ni ce ba ya so kuma gashi na tafi.
Wallahi bake kaWai ba duk sirikan gidan maza da mata ba son su yake ba, gani yake kowa dukiyarsu yazo ci.
Allah Sarki.
Dan Allah ki yi ha™uri ki dawo, wallahi duk gidan ya hargitse in faWa miki.
Ki dai barni kawai.
Ba yanda Lamrah ba ta yi ba na™i bata fuska, ™arshe ma na kashe wayar baki Waya, ina kashe wayar hajiya ta ce.
To kin ji dai.
Hajiya bakisan wannan duk tsarin Turaki ba ne? Ni fa Hajiya yanzu tsoronsa nake ji, Allah Waya kawai zai faWan na yarda, amma Turaki babu abinda zai faWan na yarda, duk wasu maza ma.
Har da mu kenan dan ubanki.
Yaya Ridwan ya faWa, na yi dariya na ce.
Banda ku.
Mi™ewa ya yi zai tafi ya ce.
Nana adai yi tunani mai kyau dan Allah.
Ni dai ina kan bakana Yaya.
Bai ce min komai ba ya fice, nima natashi na koma Waki na kwanta, sai dai tun da na shiga Waki maganganun Lamrah suke dawo min a raina, na hana kaina sakat ina ta faman tunani, da gaskiyyarsu ba™in halin babbansu Ya hana su aure, kuma a cikin familin babu wata ko wani suriki da kake jin bakinsu, nima sai da aka fara case sannan aka kira ni, amma kafin lokacin ko a family meeting ma baya baya muke zama, kuma har agama ba me ce mana ™ala, sai a yanzu da na yi jan wuya aka sanni, amma a wancan lokacin ma ba wanda yasan ni ko kallo ban ishe su ba, ashe gani yake kowa zuwa ya yi ya cinye musu dukiya kenan? Wani Sari na zucuyata ya ce min. Idan kuma dagaske take Turaki bai san komai ba fa?. Na yi shiru ina son na yu tunanin akan hakan, sai dai kuma wanu Sari na zuciyata ya ce. Ai zai iya sakinta, amma ya zauna da ita. Wannan ma a kallon da na yi mata babu makawa tana Wauke da juna biyu na Turaki. Haka na yi ta tarawa da kwashewa a cikin kaina kafin wani irin wahalalen bacci ya Wauke ni, wanda na dinga farkawa cikin dare, da ™yar gari ya waye.