← Book details Sartse Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 32

Sashe 29

Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun safe ina kicin ina ta faman aiki, Turaki da su twins suna falo suna game, breakfast Win da nake yi ya yi nauyi yaki kammala da wuri har wajen ™arfe sha Waya na safe, kncoking na ji anayi a ™ofar mu, ina cikin Win na ce.

Twins someone at the door.

Suka yi banza kamar basu ji ba, na sake kiransu, suka yi kamar basu ji ba, har na kira Turaki.

Habiby ana bugu.

Game muke.

Ya faWa, cike da takaicu na fito daga kicin Win, suk suna zuane sun gaye Tap a gaba suna game, ina mita na nufi ™ofar na buWe, ina buWewa idona suka yi karo da Sardauna.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(29).

Yana sanye cikin wani farin yadi, ya canja kammani gaba Waya kamar ba shi ba.

Habibty waye anan, na jiki shiru.

Na ji muryar Turaki, gani wani irin murmushi da Sardauna yake min na ji ya fara ban tsoro, sai na ji ance.

Mu shiga.

Sai a lokacin na le™a, na ga ashe ba shi kaWai ba ne, na matsa musu tare da faWin.

Ku shigo.

Su waye.

Turaki ya tare ni, na sa hannu na nuna masa Sardauna da wanda yake shigowa.

Ah Doctor, Sardauna yaushe kuka dawo.

jiya.

Wanda Turaki ya kira da Likita ya faWa, waje suka samu suka zauna, na kalli twins na ce.

Oya muje ku yi breakfast.

Suka mi™e gaba Waya suka yi dinning, ni kuma na koma kicin na fara fito da abincin, har na gama jerawa sannan na zuba musu, ina cikin zubawa Turaki ya ce.

Habibty idan kin gama, meet me here.

Okay.

Na faWa tare da nufo inda suke, daga kusa da Turaki na zauna, sannna na ce.

Ina kwanan ku?

Likitan ne ya amsa da cewar.

Lafiya ™alau, Yawwa Turaki i was saying, a haka dai gashi kamar mai cikakkiyar lafiya, zai yi magana zai yi aiki, zai yi tunani da lissafi. Amma da zarar ciwom ya tashi Sardauna yana komawa mahaukaci ne tubaran, ba shi da aiki sai kiran Sunan Nana, yana ganinta ta ko ina, yana surutai kuma wansa yaje inda yake yana dukansa, a ta™aice dai mahaukaci mai duka yake zama idan ciwon ya tashi.

Kallon Sardauna na yi, a haka dai gashinan mutum cikakke, amma na ji ana cewa a baWani ba haka ba ne, wannan shine ake kira mahaukaci da riga kenan.

RaWaWin abinda matarsa Bilkisu ta yi masa ne, ya haWu da zafin rashin Nana da ya yi ya haifar masa da brain damage, sannan a yanzu Sardauna baya iya tafiya ta da kai minti biyar, sakamakon ciwon da matarsa ta goga masa, anyi ™o™ari sasai ganin an kashe ™wayoyin ciwon, duk da a yanzu bai warke ba gaba Waya, amSa ciwon ba shi da sauran illa ga lafiyarshi, sannan kuma wani ha zai goga ba, to a wannan ™o™arin ne kuma allulorin aka samu wata ta taSa lafiyar ™afarsa, ta haifar masa da hakan, saurin shi a tafiya ya ragu da kaso 60 cikin Wari, kwata kwata tafiyar shi babu sauri, sannan babu tabbacin iya fitar da ya ya daga jikinsa, to waWan nan abubuwan ne suka taru suka yi masa yawa suka haifar masa da brain damage, sai kuma ya kasance kamar akwai wani abu a ciki, to da na dawo da shi ne wadda take a matsayin mahaifiya wajen shi ta ce idan akwai ha™™i bana kowa ba ne sai na Nana, a take na tuna sunan da yake kira kenan a duk lokacin da ciwon ya tashi, shine suka bamu address da na zo kuma naga ashe ma matarka ce.

Hhhmmmm.

Turaki ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya, ni dai hankalina yana kan Sardauna, waWan nan abubuwan da aka lissafa duka akanshi shi Waya, kai duniya ta kifa masa, Sardauna matashi Wan wanka, mai ji da kai mai ji da kuWi, mai tun ™aho da fariya, shine ake nufin ya zama mahaukaci da riga? Kai innullahi wa inna illahir raji un, na yi tunanin abinda ya faru da Sardauna shine kaWai hukuncin shi ashe akwai wani a gaba, ni dai a yanzu an zo matakin da zan yafewa Sardauna. Duk da shi ya cuce rayuwata amma Allah Ya kawo min Turaki ya kuna tsame ni daga duhun da Sardauna ya sani, bayan shi an yi min abubuwa da yawa, kuma na yafe me zai sa shi na™i yafe na shi?

Habibty kin ji dai, kin ji komai da kunnenki, kin ji dukkan nin halin da aka ce yana ciki, nasan da kyakywar zuciya, ba wai zan miku daWin baki ba ne, dan Sardauna ya kasance nawa ba, amma tabbas zan ji daWi idan kika yafe masa, tabbas bai kyauta ba, ya cutar dake ya zalunce ki, kuma har yanzu kina kuka da wani daga cikin zaluncin da ya yi miki, amma ki sani Allah Ya yi miku wasu ni imomi da dama daga baya, kuma hakan nan Allah Yana son bayi masu afuwa, ki yi tunani, ku yanke hukunci da zuciyarki.

Hhhhm.

Nima na sauke wata ajiyar zuciya, tabbas nasan Sardauna ya yi min abubuwa da dama, amma kuma akwai alheri a cikin yafiyar. A take zuciyata ta dawo min da lokacin da ya ce.

Nana, kin sami labarin abin da na yi wa mahaifarki ko? To ba iya wannan ba... ki sa rai da shirin ganin abubuwa da yawa nan gaba Nana, waWanda ma ba lallai kanki da rayuwarki su iya daukansu ba!

Wasu zafafan hawaye suka fara fitowa daga cikin idona, wani Sari na zuciyata ya ™ara ha™aito min maganarsa da ya ce.

Na gode Nana... na gode da kika share mini kukan zuciya ta hanyar aura min mace mafi soyuwa a raina. Na gode da kika cika mini burina na aurar min da matar da nake so a cikin zuciyata."

A takw kuma komai ya shiga dswo min kamar an kunna majigi.

"Nana! Ba ke nake so ba. ˜uciyar jikinki kawai nake so... wadda na riga da na gama mallaka gaba Waya. Nana, ban taSa son na rayu da ke a matsayin macen da zan so ba, sai dai na rayu da ke a matsayin wadda zan killace ta, na hana ta kula kowa a duniya, saboda zazzafan kishin ki na ™addara da nake ji a rana, Nana."

"Nana! A yanzu haka zan sauwa™e miki, zan raba aurenmu. Amma kuma zan miki alfarma guda Waya, wadda ita ce zaki zauna a gidana a ™ar™ashin kula ta da ikona tun daga yau har ranar da zaki mutu, Nana. Tun da dai ke da kanki kika nuna idan babu ni ba zaki iya rayuwa ba. Kuma ko da na sake ki kika tafi, ai ba ki da kowa a duniyar nan, ba ki da inda zaki tafi... yan uwa ne babu, ™awaye babu, Nana! Ba ki da wata mamora ko amfani a rayuwa. Shi ya sa zan barki ki ci gaba da zama a nan tamkar baiwa, ba tare da kin faWawa kowa cewar na sake ki ba. Gimbiya Bilki... Wauko takarda ki rubuta mata takardar sakinta."

Bansam lokacin da na fashe da kuka ba, wanda har sai da twins suka bar kan dinning suka yo kaina suna faWin.

Maamah what happened?

Na goge hawayen, cikin muryar kuka na ce.

Bakomai, ku je ku ci gaba da cin abincin ku.

Na juya na kalli Turaki, na kalli likitan na kalli Sardauna, bakina na rawa na ce.

Na yafe masa, in sha Allah na yafe masa har cikin zuciyata, ina ro™on ubangiji ya sanyaya makwancin mahafina da ya rasu da ba™in cikin abinda Sardauna ya yi min.

Ki yi ha™uri Habibty dan Allah, Likita ta yafe masa Allah Ya bashi lafiya.

Amin amin.

Ya faWa sannan suka tashi suka tafi, tun daga wannan lokacin na manta da Sardauna sa rayuwarsa, na ri™e mijina da ya yana muka ci gaba da rayuwa, ana cikin wannan yanayin ne Ra is ya zo da maganar auren Lamrah, ta cikin whatsapp group na family Win mu muka fara magana, na zage ina ta voice note sai balo™o™o nake, na Wauke ido na kamar Turaki baya wajen na ce.

Wallahi bazaka auri yar wannan mutumin ba, nu kaina nan ba so nake ya ba, ji yake kaman ya cire ni daga gidan, ni da ba Wan sa na cikinsa nake aure ba, bare kuma kai da zaka auri yar cikinsa, wallahi Ra is kabar maganar nan kafin ranka ya Saci, na ce ba za ayi ba.

Ina faWin haka ma tura recording voice note Win, daman su Yaya Radiya duk suna ji sunce bazasu ce komai ba a tsakaninmu, ranar da na bawa yan gidanmu labarin zuwa Sardauna da yafiyar da na yi masa Yaya Rumaisa tsinemin ne kawai ba ta yi ba, zagi da ba™ar magana dai na sha shi, ™arshe ta ce an janye yafiyar, ba ayi ta ba, idan ma na yafe su basu ya fe ba, kuma bazasu yafe ba. To da akazo wannan maganar ma kowa ya ce abinda na yanke shikenan, ni kuma na dage kan Ra is ba zai auri Lamrah ba, badan bata sa tarbiya ba ko wani abu kawai halin mahaifinta.

Ranki ya daWe a dinga yi ana haWiyar yawo, kin rufe ido kamar ba kya ganina sai mahaifina kike kushewa, Lamrah fa yar uwata ce amma kin rufe ido.

Ba wai rufe ido bane, kafi kowa sanin halin Big Daddynku, ni bazan so ya tsani autan mu ba.

A daidai lokcin wayar Turaki ta fara ringing, ya nunu min ya ce.

Kinga Seemah akan layi, yar halak.

Ya Waga yasa a buWaWWiyar sifika.

Turaki kazo asibiti yanzu, hawan jini Big Daddy ya tashi.

Ta faWa kana jin muryarta kasan ta sha kuka ta gode Allah.

Innullahi wa inna illahir raji un.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(30)

Turaki kazo asibiti yanzu, hawan jini Big Daddy ya tashi.

Ta faWa kana jin muryarta kasan ta sha kuka ta gode Allah.

Innullahi wa inna illahir raji un.

Turaki ya faWa tare da kashe wayar.

Habibty mi™o min key Wina.
Chapter 29 · 0% Book details