Sashe 7
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi ya sa ni cansu™arata, daman duk tsuntsun da ya janyo ruwa shi ruwan kan doka, Sardauna shi ya jajibo ma kansa masifa, kuma shi ka Wai za ta ci, wannan yarinyar ai babu alheri a tare da ita.
Ni dai bance da su komai ba, har dare sannan na koma gida, a harbar gidan namu na tarar da Sardauna, kallo Waya na yi masa na Wauke kai, amma tabbas a wannan kallon Wayan naga abun mamaki, fuskarsa ta yi wani irin ja, idanunsa sun hautsine, duk ya fita hayyacinsa kamar ba Sardauna ba, ya jagwale ya fita a hayyacinsa. Na Wauke kai na shiga part Winmu, ina shiga na yi sallar la asar na shiga kicin, ina tsaka da aiki na ji ana yi mij bugu, sai da na ji tsoro kafin na buWe sabida ™ofar. Sardauna ne idonsa cike da hawaye, ya kalli ni na Wauke kaina gefe na ce.
Lafiya?
Nana.
Ya kira sunana cikin wata murya me karyar da zuciya, jin muryaf kaWai ya isa ya tabbatar ma Sardauna yana cikin wani hali na damuwa.
Na am.
Nana, kinga yanda rayuwa ta yi da ni ko? Nana komai ya juye min, Bilkisu da naso na aura ta zame min ™arfin ™afa, komai ya zame min ba™i cikin ™an™anin lokaci, bana jin daWin komai na rayuwar nan, Nana wallahi naga rayuwa, bana son komai na rayuwa, Nana dan Allah ki yafe min dan Allah.
Sai da na goge wata ™walla da ta ma™ale a idona, sannan na ce.
Daman ita rayuwa haka take Sardauna, ka yi ha™uri babu wani abu da zai dauwama, wannan yanayin da kake ciki shima zai wuce, zai tafi kamar ba ka yi ba, karka karaya ka ci gaba da zama jarumi kamar yanda kake a ko da yaushe, ka ci gaba da saka ran ganin wasu abubuwan ma, domin idan Allah ya tashi jarabtarka, abubuwa ne suke zuwar maka daga wannan sai wannan, sai ka ji kamar ma kai kaWai ne a kake fuskantar damuwa duniyar.
Ina faWin haka na koma ciki, ina shiga na fashe da kuka, yanayin Sardauna ya taSa min zuciya, haka rayuwa take babu wani abu tabbatacce, komai fararre ne kuma ™ararre.
Allah Ka yi mana mai kyau.
Na faWa ina komawa cikin Win, magangunun da Sardauna ya faWa suka dinga dawomin cikin raina akai akai, na rasa abinda ke min daWi, har cikin zuciyata nake tausayawa Sardauna, sai dai kuma idan na tuna cewa akwai sauran rina aka ba, sai na ga Sardauna bai ma fahimci komai ba na rayuwa, idan na tuna nima ina da nawa ™alubalen na rashin haihuwa, sai naga ma bani da lokacin da zan tausayawa Sardauna, gwanda na tausayawa kaina.
Ji na yi an a buWe ™ofar nasan Turaki ne, sabida yanzu ya Wauki spare key sabida ranar da yadawo ina bacci.
Habibty! Habibty.
A raina na ce. Yau ina sallamar. Sai da na fito na ce.
Lafiya? Ko sallama babu.
Na yi sallama mana, me wannan yake yi anan zaune?
Waye kuma?
Na faWa ina duba bayansa.
Sardauna mana, gashinan a tsugunne a bakin ™ofa kamar zai yi bara.
˜ofar mu wai? Ko can tasu?
Idan tasu ne mene damuwata? Tamu.
To Habiby nima bana ce ba, amma da ka yi masa magana.
Hhhm, nifa hankalina bai kwanta da Sardauna ba Habibty gaskiyya.
Can ya ™arata, Habiby da ina so gobe mu yi walima anan ta kawo Twins, amma ya ka gani.
Fara bani abinci sai mu yi magana.
Sai da na haWa masa abincin ya gama ci, sannan muka dawo kan kujera muka zauna ya kalleni ya ce.
Habibty taron zaiyu gobe kuwa? Ko mu bari sai jibi bayan sun kwana Waya anan, gobe zan tura event planner ku tsara komai, da masu decoration ayi mana komai, Habibty har irin wannan banner din asa hoton me jigo da mijinta da ya yan za ayi mana, sannan ayi set na abokai na da ™awayenki, duk shagalin da kika hanamu yi da auren mu sai munyi, dan haka duk wata ™awarki ki faWa mata, bari nasa yanzu ayi mana invitition card mu fara turawa.
To hakan ma ya yi Habiby, an gode sosai.
Wane suna za a sa mana jikin card Win.
Na yi dariya sannan na ce.
Asa komai ma.
A a bari asa, Alhaji Abubakar Ta Ambo (Turaki) angon Rawasiya.
Na girgiza kai na ce.
Kar asamin wata Rawasiya, asamin Hajiya Nana matar Turaki ikon Allah.
Shima ya yi dariya, haka muka yi ta hira muna da dariya, ™arshe da aka fito da kati mai kyau, a tare muka sa a status ni da Turaki, aikuwa cikin ™an™anin lokaci yan uwa suka fara resharing, kati ya fara zagaye ko ina, ™awayena duk na bi na tura musu a dare.
Washe gari Turaki bai fita ba sabida kawo twins, muna gida ya kira event planner ya zo, ya kira mai decoration da masu girki kowa aka cika shi da kuWi, Wakinsu Twins ya sha gyara, ya kuma cika da kayan ado, dake Waki biyu ne na so, dana baccinsu da na kayan wasan su.
˜arfe huWu daidai Yay Ridwan yazo gidan, shi kaWai ba mamansu Twins Win, gaba Waya sai jikina ya yi sanyi ko tana wane hali ne, a take na Wau waya na kira ta. Ban bari mun gaisa ba na ce.
Maman twins yana ga bake aka zo?
Ta yi dariya, sannan ta ce.
Sabida kar su yu kuka shi ya sa, amma babu wani abu.
Dan Allah idan baki ji dadi ba ki yi ha™uri, banga amfani ni na yi farin ciki ba ke kuma kina cikin Sacin ran rabaki da yaran ki.
Babu komai fa, a yanzu haka nasami wani cikin har ya fi wata uku.
Kai Ma sha Allah, Allah Ya raba lafiya, na gode.
Daga haka na kashe wayar na fito, na tarar da Yaya Ridwan da Turaki suna ta hira, nima na shiga muka sha hira, anan ne Turaki yake faWa masa yana so shi ya Wauki Hajiya zai haWa shi da wani yakaita inda za ayi mata passpord, sabida ya biya mata aikin Hajji, da ni da twins. Yaya Ridwan ya ji daWi sosai da sosai, kuma ya yi masa godiya. Twins tun da na kaisu Wakinsu na wasa suka zauna, mussaman da suka ga Wakin cike da hotonansu, sabida yaran suna da matu™ar wayo sai suka sake har Yaya Ridwan ya zo tafiya, ya shiga yaga yanda suke ta wasa hankalinsu a kwance ya tafi ya barsu.
Yana tafiya muka shiga Wakin ni da Turaki, muka fara wasa da su suma suna wasa damu, sai na ji duka duniya ta yi min daidai, farin ciki ya mamayeni fiye da ko yaushe, haka shima Turaki kana ganinsa yana cikin fara a, haka har dare twims ba su ne mi iyayensu ba, dan sun ce.
Mamma.
Zan ce.
Na am.
Sai su yi shiru, ko idan suka ce.
Papa.
Nanma Turaki ya ce.
Na am.
Wani abin daWin ma sun yi cin abinci, da muka zo cin abincin dare suna ta wasa jikin Turaki kowa aka bashi na shi, da kansu suke shan custard din, amma suna Sata jikinsu, sai wajen tara suka yi bacci, kowacce aka kaita gadonta sannan muma muka kwanta, Turaki ya ce.
Habibty, yau kina cikin farin ciki ko? Nima haka.
Eyy Habiby, daman haka yara suke da daWi?
Haka suke mana, gashin yanzu kin samu ko? Allah Yasa ™arshen damuwarki kenan.
Amin Habiby, na gode da ™warin gwiwarka.
Babu komai Habibty, ki sani ni Abubakar Turaki ina matu™ar ™aunarki, wallahi Habibty ba ni da bakin da zan iya bayyana miki adadin son da nake miki, ina jinki cikin kowanne numfashi na, ina wajen aiki ke, ina tare dake ke, ina bacci ke, Habibty ban taSa jin kin isheni ba ko na minti Waya, a kullum muradin zuciyata ke ce, ina sonki, ina ™aunarki wallahi Habibty, rayuwata idan bake mutuwa ce.
Nima haka, ina son ka Habiby, ina ™aunarka, Allah Ya barmin kai har abada.
Amin Habibty.
Ya faWa tare da janyoni jikinsa. Washe gari da safe ™arfe takwas masu decoration suka zo, ta wajen bayan part Win mu zaayi, inda ba za a taSa Sangaren su Sardauna ba, sai da suka share wajen ya yi kyau sannan suka hau decoration suna gyara wajen, ni kuma na shiga na tashu Twins. A tare muka yi musu wanka da Turaki, muka shirya su, suka koma Wakinsu suka hau wasa, muma muka je muka shirya. Wajen ™arfe goma da rabi masu decoration suka gama komai suka tafi, wajen ya yi kyau sosai da sosai.
Wajen ™arfe sha biyu Yaya Radiya ta zo ita da yaranta, sun yu kyau sun canja abinsu, ina yabon yanda suka canja, itama tana yabon yanda na canja.
Nana dole mu sake godewa Allah, burin mu duk sun cika, aure dai gashi kinyi, kina rayuwa cikin jindaWi.
Wallahi Yaya, a yanzu dukkanmu hankalinmu a kwance, Allah Ya amsa addu ar Alhaji.
Hakane Nana, ni dai dan Allah ki ci gaba da yin biyayya ga Turaki, ji yanda yake son komai kike so, yanzu ji Wakin yaran nan, ji abinda yake musu kamar shi ya haifesu, ga Ridwan ya ce min, wai Ya biyawa Hajiya dake da twins, aikin Hajji
Wallahi Yaya.
Allah Ya ™ara masa arzi™i.
Amin Ya Allah, shi Umarar azumi zai je, muku babbar sallah.
Ai abun kamar yau ne Nana, Allah dai ya saka.
Amin amin.
Muna zauna Yaya Rumaisa ta zo, tare da matar Ra is na ce.
Wai Ra is dai bazai zo gida na ba.
Ta yi dariya sannan ta ce.
Zuwa na mussaman zai yi ya ce.
Uhm.
Na faWa, muna nan zaune event planner yazo, suka fara tsara wajen da yanda komai zai tafi a tsari a wajen, can kuma mutane suka fara zuwa, mai kwalliya ma tazo ta tsantsaramin kwalliya, har da su Twins.
04:30pm