Sashe 4
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da Hajiya Maimuna ta yi wata Waya a asibiti sannan aka sallamota ta koma Abuja, Sardauna ne ma yaje kai ta da kansa, bayan kwana biyi da tafiyarta, ina zaune a asibiti wajen ™arfe huWu da rabi Lamrah ta kira ni a waya, ina Waga na ce da ita.
Lamrah barka da rana.
Barka Anty Nana, yanzu aka sanar a family group Anty Islaha ta haihu, ta haifi mace.
Har cikin raina na ji daWi, mussaman da ta sauka lafiya, na ce da ita.
Aikuwa ina tashi daga nan zan zo, kuna can?
A a, yanzu muma dai zamu tafi.
Toh shikenan Lamrah, sai mun haWu.
Ina kashe wayar na kira Turaki, yana Wagawa ya ce.
Islaha ta haihu.
Na yi murmushi sannan na ce.
Yanzu Lamrah ke faWa min, zaka je ne?
A a Habibty kema ba zaki ba.
Me ya sa Habibi?
Kawai, mu bari sai gobe in sha Allah, na ji Big Daddy ya ce yau za a Waura musu aure, a gidanta ma za ayi suna.
Nan zata dawo kenan?
Eyh, kinga ai ba sai mun je ba.
Hakane kuma Allah Ya sanya alheri, yaushe zamuje wajen ya yanmu.
Wai Habibty har yanzu ba a yaye su ba, nagaji fa.
Na yi dariya, sannan na ce.
Wai basukai ba har yanzu, ni tsorona ma kar su™i zama, kaji yanda suke kuka idan muna waya, ta ce duk sun isheta, wannan tanayin shiru wannan zata fara.
Shima sai da ya yi dariya sannan ya ce.
Cika musu Waki zamuyi da kayan wasa, kuma ke zaki dinga kula da Waya nima Waya.
To Habiby ya zaayi dasu idan zamuje aiki?
Zamu samo mai kula dasu mana.
Eyh hakan ya yi, amma babbar mace ko?
Ko wacce ma, amma kaman babba zatafi kula dasu ko?
Na ce.
Eyh Habiby.
Ni har naji ma ina son ganinsu, ko mu tashi muje.
Aikuwa jikina har Sari yake na mi™e, shima ya mi™i muka fice. Da mukaje ma sun fara bacci, Yaya Ridwan ya ce.
Wannan zuwan na dare ai sai ku tsorata mutane.
Yaranmu mu kazo gani.
To ai sunyi bacci, idan kuma tafiya zakuyi dasu shikenan.
Dariya muka yi ni da Turaki, a haka muka Wauke su suna baccin, sannan muka tafi. Washe gari aka sallami Islaha daga asibiti, kuma kai tsaye gidanmu aka yo da ita, sabida a daren jiya aka Waura musu aure da Sardauna, shigowa ta daga ofis kenan ko fitowo daga mota banyi ba, motarsu ta shigo. Fuskata a washe na tare su da faWin.
Har kunzo?
Alisha ta ce.
Eyh, yanzu muka iso.
Nima shigowata kenan, Islaha ya jikin ina babyn.
Gata hannun Mommy.
Na kalli Hajiya Falmata da ta ri™e babyn na ce.
Ina yini.
Lafiya ™alau.
Ta amsa, ni kuma na kama hanya zan wuce nawa Sangaren, Islaha ta ce.
Nana bazaki shiga ba?
Na ce.
Zan shigo ko da daddare ne.
Alisha ta ce.
Ai da kinzo an raka ki da ita.
Ba musu na bi bayansu muka shigo, na yi mamakin ganin kayan Islaha dake part Wina anan, ko da yaushe aka dawo dasu oho? Muryar Bilkisu ce ta ™araWe Wakin.
Daman jiranku nake, wallahi ku fitar da ita daga gidan nan, dan wallahi babu wajen kowacce shegiya, wace irin amarya ce ma haka marar albarka, babu wanda ya rako ta.
Tsaki Hajiya Falmata ta ja, ta shige inda yake mallakin Islaha Sangarena na da, ni dai duk jikina ya mutu, ganin haka ya sa na fice na yi namu Sangaren. Ina jiyo hayaniyar Bilkisu tana ta masifa wai ita ta kasa gane kan wannan al amarin, wannan ai Islaha ce matar Turaki, kuma mai ya kawo ta nan da jariri. Su dai duka suka yi mata banza ta yi ta surutanta, wajen ™arfe shida ina cikin na ji an shigo ana ™wallamin kira.
Nana, Nana, Nana.
Fitowa na yi na zo falon.
Nana faWan gaskiyya, mai kishiyarki ke yi a part Wina, kuma jaririn dake wajenta na waye?
Kallon Bilkisu na yi, kamar ta fara fita daga hayyacinta, na ce.
Bilkisu ki nutsu mana, Shi mijin naki bai faWa miki ba?
Ina ya faWan munafuki, sai kiran shi nake ma yaki Wauka gaba Waya.
To ki jira ya dawo, me ya sa ranar da aka yi zaman nan baki zo ba?
Ni zan shiga cikin yan uwansa? Wani ya yi min kallon banza, wallahi a a. Kawai ki faWan.
Da kinje da yanzu ba kya cikin duhu, Islaha dai a yanzu matar Sardauna ce, sauran bayani kya ji daga wajensa.
Bangane ba, aina ya aureta, yaushe aurensu da Turaki ya mutu?
Nima bansaniba, amma idan kika ga shi Sardaunan zai faWa miki nasan.
A fusace ta fice fuuuuuuu, kamar wadda iska ta Wauka, ni kuma na koma kicin na ci gaba da abinda nake yi. Sardauna da ya saba dawowa kafin magariba shiru har Turaki ya riga shigowa, sai wajen ™arfe takwas sannan Turaki ya ce na shiga na yi wa Islaha barka, shi ba zai shiga ba, ba yanda banyi da shi ba amma ya™i shiga. A lokacin da na shiga Bilkisu na zauna a falon farki tana ta faman wuci kamar wata zakanya, ban ko kalleta ba na shiga ciki na tarar da Islaha ita da wata dattijuwa, tana yiwa yarinyar wanka. Bayan mun gaisa na ce.
Ya babyn?
Gatanan tana ta kuka.
Islaha ta faWa, nan na zauna wajen minti goma sannan na mi™e zan tafi, daidai lokacin kuma naji Sardauna ya shigo falon, muryar Bilkisu ta karaWe ko ina na gidan.
Jira nake ka dawo, Sardauna ni zaka ci amana, ka cuta? Ni zaka ™arawa kishiya, a gidan ubanwa matar Turaki ta zama matarka?
Bilkisu ku nutsu na miki bayani.
Bayanin me? Sardauna wannan jaririn da tazo da shi kuma fa? Na waye ko nakane?
Nawane Bilkisu.
Ta lailaya wata uwar ashar, sannan ta ce.
Shege? Šan shege Sardauna, iskanci kake da matar aure, shine xa a kawo ma Wa ka ri™e, wallahi nafi ™arfin zama da kishiya.
Bikisu ki fahimce ni, nima bayi na ba ne.
˜aramin yaro ne kai? Ko mace ne kai da zaayi ma auren dole? Wallahi Sardauna sai ka sake ta a yau, ba muyi al™warin ™arin aure da kai ba, kwata kwata dan haka wallahi sai ka saketa, bandamu ba ko duka karuwan duniya naka ne Sardauna, bai dame ni ba, bai isheni Waga hankali ba, amma wallahu kishiya Waya bata isheni zama a gidan nan ba, gashi har Wa, ni ina zaune ba haihuwa amma ace ga wata ta haihu da kai kuma babu aure a tsakani, lallai Sardauna.
Jin abun nasu bana hankali ba ne ya sa na fice na bar musu part Winsu, ina shiga na tarar da Turaki zaune kan kujera yana waya, yana ganina ya kashr wayar ya ce.
Habibty kin daWe.
Dawa kake waya haka?
Abokina ne, me ya faru kika daWe, na ji hayaniya acan.
Uhm a tskananinsu ne, waj Bilkisu ta ce sai Sardauna ya saki Islaha, Habiby kasan me?
Ya girgiza kai,
Wai Bilkisu bata ™i duk karuwan duniya su zama na Sardauna ba, amma kishiya Waya a gidan bazata Wauka ba, wannan ai shirme ne, Habiby ni yanzu ai mace ko Waya bazan iya jure ganinka da ita ba, bare wai duk na duniya, Allah Ya tsare mana zuciyoyinmu.
Habibty bazaki iya gani na da wata macen ba?
Na girgiza kai, sannan na ce.
Gaskiyya bazan iya ba.
Amma kika yiwa Sardauna aure da kanki? Ko kinfi son shine?
Ai sai yanzu nake gani ban so Sardauna a baya ba, sabida Habiby a yanda nake jin ka ai ko mutuwa yarinya za ta yi akanka sai dai ta mutu, amma bazan iya bari ba.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Habibty ni naki ne, ke Wayarki in sha Allah.
Allah Ya yarda Habiby na.
Na faWa ina mi™ewa, amma wata razananniyar ™ara ta fito daga part Winsu Sardauna, wacca ta girgiza mu baki Waya, a take kuma muka ji an buWe ™ofar part Winsu anfuto, ihun ya fito sarari, ga Muryar Turaki yana faWin.
Ke Bilkisu nutsu.
Ita kuma tana cewa.
Wallahi sai na kashe jaririn nan, wallahi yanda bazan haihu ba, kaima banu wacca ta isa ta haihu da kai har abada.
Na faWa miki dai Bilkisu kar ki cutar min da mata ko yarinya.
Au Sardauna har mata kake ce da ita, mazinata bayan kun gama zina kun haifi yar shege, to wallahi sai na kashe ta, kaima na kashe ka, sai dau nima a kashe ni daga baya, amma bazan zauna da kishiya a cikin gidan nan ba.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(4).
˜o™arin fita na fara Turaki ya ri™e ni.
Wai mene haka ne? Ka barni mana.
Habibty wannan ne karo na ™arshe da zance miki babu ruwanki da lamarin gidan Sardauna, duk abinda zasuyi idone naki, idan zaki kalla idan bazaki kalla ba ku barshi, na faWa miki.
BuWe baki na yi zan magana, amma sautin marin da Sardauna ya tsinkawa Bilkisu ya tsayar da ni, na sake mayar da kaina taga, a lokacin kuma Sardauna ya ce.
Wallahi Allah Bilkisu akan yarinyar nan, zan iya sakinki ki tafi can, nagaji da wannan mugun halin naki.
Ni ka mara Sardauna? Wallahi sai kasan ni ka yi wa haka.
Me zan sani Bilkisu, na gaji da zama dake wallahi, na yi dana-sanin saninki a rayuwata Bilkisu, na yi dana-sanin aurenki a rayuwata, aurenki bai amfane ni da komai ba sai masifa.
A daidai lokacin Islaha ta koma Wakinsu, shima ya bi bayanta akabar Bilkisu tsaye, nima sai a lokacin na kula ashe Turaki ma baya nan, waigawa na yi gaba baya falon baki Waya, ba shiri na bishi Waki, yana zaune kan gado yana danna wayarsa.
Habiby.
Na faWa ina tura baki, bai Wago baya amsa da.
Na am, Habibty me ya faru?
Zama na yi daga gefenshi, sannan na ce.
Naga ka dawo nan?
To Habibty mene amfanin kallon abinda bai shafe ka ba? Muna da tarin abubuwa a gabanmu, me zai sa mu tsaya kallon na wasu?
Hakane Habiby, amma wani aiko ba kaso ba, sai ka ji.
Wani kuma kana so kake jin ma.
Shikenan Habiby, na daina.
A a idan kina jin daWi ki ci gaba kawai.