Sashe 3
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun farko ni bana son Yaya Turaki, ban taSa son shi ba, ban taSa jin sonsa a raina ba, Yaya Sardauna nake so, shi nake ji a raina, kuma shi nake son aura, lokacin da na ji ya yi aure na shiga damuwa kuma na ji babu wadda na tsana kamar matarsa, ina cikin tsanarta ya zo ya same ni ya ce da ni, wai na shiga na fita nasan duk yanda zan yi na na taSata Nana a cikin yan uwa, Satawar da kowa zai tsaneta, har a sa shi ya sake ta ni kuma sai ya aure ni. Tun daga nan na shiga Sata sunan Nana ta ko ina, bana ji bana gani kullum cikin yi mata ™age da sharri nake, duk da ita batasan anayi ba, amma abun ya zama trend a family, ana haka yazo ya ce zai auri Bilkisu, da na yi masa magana ya ce ranar da ya auri Bilkisu ranar zai saki Nana, da yake soyayya ta rufe min ido sai na yarda, aka yi sa a ranar da ya auri Bilkisu ya saki Nana, amma bai aure ni ba. Ya ci gaba da Waurani akan keken Sera na cewar zai aureni, ni kuma ina ta yarda har akazo lokacin da ya ce na auri Yaya Turaki, na dage akan sai na aureshi shi nake so. Ya faWamin dalilin shine Yaya Turaki zai auri Nana, idan har ban bari ya auri Nana ba to shine tabbacin aurena da shi, na ™ara yarda da hakan na zo nasa daru akan ina son Yaya Turaki, ranar Waurin aurenmu Yaya Sardauna ya zo ya dinga cemin yana sona, yana ™aunata, kuma duk tsanani yana tare da ni kuma zai aureni, a ™arshe ya ce na taimaka na bashi abu mafi tsada da zai tabbatar da soyayyarmu, ko a lokacin ma bangane ba amma ya ce dani na bashi kaina kafin akaiwa Turaki, sabida son da nake masa na amince masa muka aikata saSon ubangiji, tun daga wannan lokacin babu ranar bazan da ba zata zo ba, sai mun kasance tare da Yaya Sardauna, ya mayar da ni kamar matar da yake aure, har aka auro Nana ya ce dani idan na dage Yaya Turaki ya saki Nana, to a ranar shima zai sanya a sake ni kuma ya aureni, ko wannan ™arar dana kawo ™arar Nana ma duk sharri na haWa musu. Ana haka nagane inda ciki na shiga damuwa na fara Soyewa har ranar da Nana ta gani, ita tabani shawarar na kula da lafiyata kar na faWa ma Sardauna dan tsaf zaiyi duk abinda zaiyi dan cikin ya zube, wanda zai iya jamin matsala ko na mutu ko mahaifata ta sami matsala kamar yadda ya yi mata.
Šakin ya yi shiru gaba Waya, sai da aka Wauki mintina sannan Hajiya Falmata ta ce.
Amma Islaha kinyi asara, wace irin soyayya ce wannan kike yi, sai ka ce baki da hankali? A tarihin rayuwata ban taSa ganin soyayya ta jahilci ba irin taki, kai kuma Sardauna Allah Ya isa tsakanina da kai, kuma wallahi sai ka karSi Wan nan, kuma ka biyata duk wata wahalal da ta sha.
Sai a lokacin na kalli Sardauna da ya yi tsuru-tsuru kamar shege a rabon gado, zufa ce kawai ke zubo masa ta ko ina, wani irin tausayinsa na ji ya ratsani ta ko ina, yanzu Sardauna ya fara girbar abinda ya shuka. Hajiya Nafisa (Maman Sardauna) ta ce.
Ya Allah ka gani ba akan tarbiyar da na Waura Wan nan ba kenan, Ya Allah karka kamani da ha™™insa, Sardauna ka cuceni, ka kuma cuci yarinyar mutane, ka sanya wa kowa tsanarta ba tare da ta aikata komai ba, Ya Allah.
Ta faWa tare da fashewa da kuka, kowa na Wakin ya yi shiru.
Tabbas Nana mun tsaneki, mun™i ki akan laifin da baki yi ba, Islaha kin bamu kunya, kin watsar da ilimin da kike ta™amar kina da shi, kin biyewa zugar Wa namiji, Wallahi Sardauna Allah Ya isa tsakanin mu da kai.
Alisha ta faWa, Hajiya Falmata ta ce.
Sardauna tun kana ™arami na fuskanci kai sheWani ne, kai ne sillar fara jin haushin Hajiya Amina da muke yi ni da Hajiya Nafisa, a kullum idan kazo sai ka ce sun zagemu sun aibata mu, hakan yasa muka haWe kai mu ka fara jin haushinsu na babu gaira babu dalili, tabbas tsintacciyar mage bata mage, kuma barewa bata taSa gudu ba Wan ta ya yi rarrafe, bazan manta ba mahaifiyarka ma haka take da ba™in hali da ba™ar zuciya, kullum cikin ™ulla sharri take har ta koma ga All& ..
Hajiya Falmata dakata!
Big Daddy ya faWa a tsawace.
Wannan ba maganar nan wajen ba ce, magana ce akan abinda Sardauna da islaha suka yi, bana jin an zauna nan ne dan ayi wani tashin tashina, dan haka kar wanda ya kuskura ya canja mana abinda muke magana akai
Ni kam da an canja, wallahi Sardauna ka kunyata ni, ko da yake da laifin na tun a farko, na kasa fahimtar irin ba™ar zuciyar da kake da ita, na dinga biye ma. Tabbas Hajiya Falmata kin faWi gaskiyya, sabuda abunda Sardauna ke faWa mana yaja muke jim haushinsu, mussaman Hajiya Amina, duk idon mu ya rufe gaba Waya.
Maman Sardauna ta faWa, Mama Amina ta ce da ita.
Duk da haka bai cancanci ayi wancan batun ba a yanzu, mu tsaya akan wannan tun da al™wari ne a kai, kuma hausawa sunce hannunka baya ruSe ka yanka, duk abinda Sardauna ya yi ko ya zama, har abada sunan sa namu, babu yanda muka iya, namu ne shi, rainon mune, tarbiyar mune.
Sai a lokacin na ji Abba musa ya yi magana, bar yan biyu daman da su kwata kwata basa magana a waje indai Big Daddy yana nan, ni har mamakin irin haWin kansu nake yi, yanda suke zama akan umarnin mutum Waya, idan ka zauna da su sai ka yi tunanin dukkan iyaye mazan sun mutu Big Daddy ne kawai ke raye, in dai ba gidansu kika je ba ba kya ganinsu, mussaman yan biyu da suke ke kula da kasuwancinsu na ™asar waje, sunfi zama can akan nan.
Tabbas Sardauna bai kyauta ba, kuma bai yi hallarci ba, ya cutar da rayuwar yarinyar mutane, amma abin godiyar shine ba ta yi mana nisa ba, bare ace neman afuwarta ya zama abu mai wahala, a yanzu duk mai son gyara laifinsa yana da damar nuna mata soyayyar da ta cancanta, sai kuma zancen Islaha da shi, ni banu da abin cewa amma a hukuncin da zan iya shine, dole ka auri Islaha, ku raini yaronku a tare.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(3).
Wallahu Daddy a a, ni bana son sa yanzu, ya cutar da rayuwata, na tsane shi.
Islaha ta faWa tana kuka, Mama Amina ta ce.
Ha™uri zaki yi Islaha, ni kaina wannan tunanin nake yi, tabbas a yanzu zuciyarki ta kai ki tsani Sardauna fiye da kowa, amma idan kika yi ha™uri komai zai wuce.
Ni dai aduba lamarin nan Alhaji.
Hajiya Falmata ta faWa, Alisha ta ce.
No Mommy, that s is the best solution.
Big Daddy ya ce.
Tabbas shawararka ta yi, kuma Sardauna babu wanda zai Waukar maka nauyin komai akan wannan cikin, kai zaka yi komai da kanka, sannan wannan ya zama na ™arshe a wajenka, kuma hukuncin da zanyi maka shine soke visa Winka, na shekara biyu, ba kai ba sake fita kowacce ™asa har sai bayan shekara biyu, sabida hakan ya zama izina ga yan baya, sannan ka je ka nemi yafiyar mahaifiyarka.
Ya faWa yana nuna masa Hajiya Nafisa, wadda ta ci kuka ta gode Allah, daga haka zaman ya tashi kowa ya mi™e ya nufi gidansu akabar Sardauna zube a ™asa ya kasa ko kyakywan motsi, a mota Turaki ya ce da ni.
Habibty ko yanzu mu godewa Allah, ba™in fentin da Sardauna ya shafa miki a cikin family ya goge, ki nutsu ki kwantar da hankalinki, in sha Allah yanzu zaki fara samun soyayya daga yan uwana kamar yanda nake samu daga naki yan uwan.
Na yi murmushi mai bayyana jindaWi na ce.
Allah Alhamdulillah.
A haka muka ™arasa gida muna hirar mu ta soyayya, ran mu fes haka muka shiga gida muka kwanta, muna fatan kowacce matsala tazo ™arshe, mu gina sabuwar rayuwa mai cike da farin ciki da albarka, babu wata damuwa a yanzu da ta rage sai ta haihu, dan tabbas ina jin War War a cikin zuciyata na rashin haihuwar nan, duk da bana son nuna damuwar sabida kar ran Turaki ya Saci, amma a cikin raina ina nan shimfiWe da wannan damuwar. A haka aka ci sati da zaman da aka yi na su Sardauna, tun daga wannan lokacin ban sake sanya Sardauna a idona ba, ita Bilkisu daman ba akai ba, babu wanda ya isa ya sata tazo, sharrin da Sardauna yake yi min ada yake cewa halina ne, a yanzu gashinan ya samu mata mai ainahin halin.
Bayan Sati biyu.
Tun daga wannan zama da aka yi na fara samun sauyi, dan a yanzu har su Hajiya Falmata sun daina nuna wani abu a gareni, idan mun haWu zamu gaisa faran faran ba, duk da banje gidansu ba amma mun haWu dasu sau biyu a asibiti, Maman Sardauna kam ko ada ta so ni a farko daga bayane ta janye ta daina sona, to a yanzu ta dawo da son, da zarar mun haWu zata dinga faWin Daughter Daughter! Su Sister Seemah kam abu ya ™aru a yanzu ma idan naga Big Daddy faran faran muke gaisawa a asibiti, Bilkisu dai har yau bata zo dubiya ba kuma babu wanda ya nemeta, shi kanshi mijin nata a yanzu ya ja baya da familyn, yana dai zuwa ofis kuma yana zuwa asibiti, gidanmu babu wanda bai zo ba, Hajiya har wajen sau uku, hakama Yaya Ridwan. Ra is yazo shi da amaryarsa itama tana Wauke da juna biyu, Yaya Rumaisa da Yaya Radiya duk sun zo, ranar da naga ciki a jikin matar Ra is na yi kuka kamar na gobe, a lokacin kuma na ™ara tabbatarwa kaina mahaifata ba ta warke ba, rashim haihuwa da Sardauna ya ™a™abamin ya zama babban cikas a rayuwata,