Sashe 23
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a lokacin na tsoma musu baki, na ce.
To bazaka aure ta ba na faWa ma, ubanta ba shi da kirki, kuma in sha Allahu zai yazo yanemi alfarma wajena, da yasan ba iya mai kuWin ba ne ke da dama, har da muma.
Ke kuwa ki farka daga halin rayuwa ko mutuwa, amma ki rasa da me zaki tashi a ranki sai zancen wasu? Ki raba kanki Nana.
Hajiya ta faWa, Ra is ya ce.
Da su ta kwanta ai, ki tashi ki yi sallah tun da daman tun Wazu kina laSe kina sauraren hirar mutane.
Tsaki na ja, na maida kaina gefe na kwanta, bama na son hirar kwata kwata, sai can dare ba samu damar yin sallolin da suke kaina, sannan na samu na ci abinci, sai da na ™ara kwana uku a asibiti sannan na dawo gida na ci gaba da jinyata. Gaba Waya jinyar ta cire min duk wani fushi da nake yi da Turaki, na yanke kawai zan koma mu ci gaba da zama da shi, amma da sharaWin sai ya raba mana gida ni da amaryar ta sa, wannan shine abinda na yanke kawai, sai da aka yi sati biyu sannan Turaki ya zo, bansan haka na yi kewar ganinsa ba sai a lokacin, sai na ji kamar na tashi naje na rumgume shi, ya yi wani haske kuma ya yi ™iba, duk da ance ba ya gidansa yana gidan Mommy anan yake jinyar, sai da suka gama wasa da su twins sannan ya kalli ni ya ce.
Habibty.
Na Waga kai na kalleshi ba tare da na ce komai ba, ya sake kiran sunana.
Habibty.
Kawai na fashe da kuka, kukan da bansan dalilinsa ba, wani irin abu nake ji a zuciyata, ta yi min wani irin rauni tausayinsa da na kaina duk ya cikina, ina son Turaki yana sona, amma matsaloli ko ta ina suna so sun hanamu rayuwa a tare.
Kukan mene? Har yanzu baki sauko ba? Ki yi ha™uri dan Allah.
Na goge hawayena, na ci gaba da kallonsa.
Habibty dan Allah ki yi ha™uri, ki zo mu koma gidanmu, mu yi rayuwarmu a tare dan Allah, wallahi ko me kike so zanyi, ko Laila kika na ce na sake ta zan sake ta, wallahi Habibty babu wani abu da ya taSa haWani da ita ko da magana ce, Habibty ko a jiya na yi yin™urin sakinta sabida idan nazo miki ki karSeni, amma Mommy ta ce na dai yi ha™uri nazo miki, bata son sakin nan, an riga anyi auren nan, amma wallahi ko yanzu idan kince a a zan sake ta, dan Allah.
Na girgiza kai na, sannan na fara magana cikin sanyi murya.
Ba son ka ne bana yi ba ya sa na ha™ura da rayuwa da kai, son ka shine dalilin da ya sa na ha™ura, ku maza kuna da son kan ku fiye da komai, a yau dukkan soyayyar da kake min zata iya komawa ga amayarka indai kasami abunda kake so a wajenta, ni kuma zuciyata bazata iya Waukan ganin ka juya min baya ba, bazan iya jure ganin wannna lokacin na, halin ku na maza abin tsoro ne, babu ruwanku da bakwa so indai ta fannin biyan bu™atar ku ne, zaku cire kalma ™i da kuke faWa ku yi abinda kuke so.
Habibty wallahi ba haka nake ba, zuciyata taki ce ke kaWai wallahi, dan Allah ki yi ha™uri mu koma gida.
Duk yadda na so bijirewa na kasa, sabida zuciyata da gangar jikina suna matu™ar son Turaki, kuma sunyi kewarsa sosai da sosai. Duk yanda na so ma ba ya bari gobe na koma Turaki ya™i, haka na shirya muka tafi da kayana, aka bar twins da cewar zai zo ya Wauke su gobe. Tun da muka shiga cikin gidan na ji raina ya fara Saci, bana son tunawa kwata kwata da cewar akwai wata a gidan, sai da na yi al™warin bazan taSa kallonta da idon kishiya ba, sai dai na kalleta da idon wani abun daban.
Tare muka mai da dukkan kayana cikin sif, muna jera kayan a cikin sif Win yana cewa.
Habibty wannan ne na ™arshe dan Allah.
Sai dai kawai na gyaWa masa kai, a raina kuwa ina ta faman tunanin dole fa sai Turaki ya raba mana kwana, dole sai ya tafi wajen wacca yarinyar, to ta ina zan yi mata kallon wani abu daban ba kishiya ba, bayan ana raba mana kwana? Kuma a yanzu babbar soyayyar da zan nunawa Turaki ita ce na bashi damar sauke duk wani ha™™inta mu dake kansa, ya yi adalci a tsakaninmu mu biyu.
Yanzu ya ka tsara girkin?
Na faWa bayan na yi dogon ya™i da zuciya, ya kalleni ya yi nurmushi.
Nima bansani ba, amma har yanzu zuciyata ba ta bani damar zama da ita a matsayin mata ba, ina son na rabu da ita, sai kuma ina duba cewar muma ya ya ne damu, yanda bama son a huka™anta su itama bazamu hula™anta ba.
Na gyaWa kai, sannan na ce.
Hakane kam.
Amma ke ya kike gani?
Ah duk yanda ka ce haka za ayi.
A a kema yanda kika ce haka za ayi, ranki ya daWe.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Kamar yanda addini ya tanada ana yi wa amarya wasu kwanaki, sannan ajuyo a raba musu kwana.
Na ta ba sun wuce ba? Ni dai Big Daddy ya cuceni wallahi.
Wai me ya sa baya sona? Sabida mu talakawa ne kome?
Ya girgixa kai, sannan ya ce.
Muma ai ba son mu yake ba, a haka ne kike ganinsa kamar yana son kowa, babu wanda yake so sai nasa, sai kuma Sardauna shima sabida mugayen halayensu sun zo Waya, amma kinga matarsa da ya yansa duk ba su biyo halinsa ba, Mama Amina duk kanmu ka Waya take son mu, babu wariya ko wani abu a tare da sonta, haka ya yansa.
Nagani duk ba haka suke ba, kuma yana claming cewar shi Big Daddy ne, amma yakasa playing role Winsa as Big.
Wallahi, ita fa wannan yarinyar yar amininsa ce, kawai sabida nuna isa ya aura min ita, sai kawai sanar da ni ya yi, ita kuma yarinyar kamar ba zuciya a ™irjinta wai ta kamu da sona, ki ji fa har zuwa take ta na yi wa Mommy kuka a gidan fa, ni kwata kwata ba burgeni take ba.
Ta riga da ta zama matarka ko ma dai yayane, to kawai ka karSi ™addarar da ta baka ita, bamu san irin alherin da take tafe dashi ba.
Hakane Habibty, amma ba zan taSa Waukan rashin kunya daga wajenta ba, muddin ta taSa ki to za ta bar gidan, ki shirya bari na yi mata magana ta zo.
Yana faWin hala ya tashi ya fice, sai da na daWe a zaune sannan na mi™i na shiga wanka, bayan na fito na shirya cikin doguwar rigr atamfa, na yi shirya na yi kyau abuna, tun ina shiryawa Turaki ya shigo ya ce da ni tana falo, sai da na gama shirina sannan na fita, sai a lokacin na yi mata kallon tsanaki, wannan dai zata iya girma fa tabbas, ko da kuwa na shekara Waya ne, amma ko ma mene ni tazo ta tarar dan haka biyayya dole agareni, duk da dai na Wauki niyar babu wani abu da zai haWa ni da ita ko da kuwa na magana ne, ko da sharri tazo ko da alheri, to sai dai ta ci kayanta ita kaWai ba dani ba, asalin uwar gida mai capacity za ta gani.
Sallama na yi musu na zauna akan kujerar dake gefe, ita kuma na barta a kujerar dake kusa da shi, ina ganin wani irin kallo da Turaki ya yi min na Wauke kai kamar bangani ba. BuWar bakinta ta ce.
Sai yau na sami damar magana da kai kenan a matsayinka namiji na? Ni abinda bangane ba wa nake aure? Kai ko ita? Tun da ta fita ta bar gidan nan ban sake ganinka ba, sai da ta dawo, adalcin ka kenan?
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(23)
Ina kallon Turaki ya yi wani irin murmushi, ya gyara zama sannan ya ce.
Malama Laila, kafin auren mu kin taSa ganina?
Eyh na taSa.
Ta faWa cikin tsiwa, ya sake wani murmushin sannan ya ce.
Ni ban taSa ganinki ba, ko da kin taSa ganina bana jin wata magana ta taSa haWani da ke, amma kika ce kin ji kin gani zaki aure ni a haka, to ina ga duk abinda kika gani bai kamata ki yi ™orafi ba.
Amma ai tun da aka Waura mana aure na zama matarka, ha™™o™ina da yawa sun hau kanka, kamar yanda naka suka hau kaina. Amma tun da aka kawo ni kana wani abu kamar matarka ta aure ni, kai fa namiji zaka dinga wani abu kamar mijin tace.
Ba Turaki ba ni kaina sai da na yi murmushi, na kalleta na kalle shi, ganin nan dai yar ™arama amma na cika wajen gaba Waya, idan ka ganmu tsaf zaka ce na girmeta sosai.
Ni ai nafi ™arfin mijin tace, tun da shi mijin tace sai an faWa yake yi, ni mijin kan tace ne, motsin ta kaWai ya isa ya sani na nutsu a ko Ina, bani da wani ra ayi ko umarnin kaina sai abinda matata ta ce.
ChaS.
Ta faWa tana tura baki gaba, ni dai bance musu komai ba, Wakin ya yi shiru na wasu yan mintina sannan Turaki ya sake cewa.
Laila, wannan matata ce Nana, uwar gidana kuma uwar ya yana, ki bata duk wani girma da yakamata, itama nasan zata baki duk wani da yakamata, matata bata da hayaniya bata da son rigima bare tashin hankali, a ko ina zan shaide ta, dan haka duk wani tashin hankali bazan Wauke shi ba, gidana ™ofa a buWe take idan kinga dama ki zauna, idan kinga dama ki fita.
Sai a lokacin na buWe baki, cikin wani irin yanayi na ta™ama da ya ziyarce ni, sabida yanda Turaki yake yabona gaban kishiya, kamar bansan sharrin Wa namiji ba, na ce.
Habiby ba haka yakamata ba, amarya ce fa.