Sashe 27
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me kuka yi mata?
Suka yi banza kamar ba su ji ni ba, cike da fushi na ce.
Ba daku nake magana ba?
Still suka sake yin shiru, har sai da raina ya Saci nasa hannu na dake su dukkansu, amma suka ™i buWe baki, sai da wani malami a gefe ya ce.
Ai wannan bakin da suka rufe shine ya matse ma ta ciki, da zarar sun buWe bakin shikenan, taSata musu raine shi ya sa, kuma duk tagwaye haka suke.
Tashi na yi na matsu kusa da su na ri™e musu hannu, cikin sanyi murya na ce.
My Babies, ku ™yaleta malamar ku ce.
Hawaye ne ya fara zuba a idonsu.
Sorry kunji.
Sai a lokacin suka buWe bakin, suna buWewa suka fara kuka, ita kuma ta sauke wani dogon numfashi sannan ta buWe idonta, alamun ciwon ya tafi, su kuma suka fara kuka.
Madam, amma sun taSa yin irin wannan?
Na girgiza kai, na ce.
Ko da wasa.
Malamin dake gefe ya ce.
Dole akwai abinda aka yi musu, ba wai iya faWan da suka yi ba.
Daga suna faWa na raba su, shine suka ri™en ciki.
Malamar ta faWa.
Anty ce ta yi ta dukansu, har da gwara musu kai da bango.
Yaron da ake case Win akansa ya faWa, wani irin zafi na ji a cikin zuciyata, jin wai ta dukansu ta dinga yi har da gwara musu kai da bango.
Me suka yi miki?
Malamin ya tambaya, sannan ya ce.
Principle daman na faWa miki ana yawan kawo ™arara malamar nan, akan tana dukan ya yan mutane, irin malaman nan ne masu rawar kai, da gigin gama secondary.
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(27).
A take na rufe idona na ce basan zance ba a kan yarana ban da mutunci, da ™yar aka lallaSani na dawo gida tare dasu twins Win, gaba Waya raina ba daWi na shigo gidan, in a shigowa naga motar da Turaki ya fita da ita, sai a lokacin na tuna ma ni ban sanar da shi fitar ba, ina ™o™arin shiga part Wina na ji ya ce.
Ina kika je?
Naje makarantar su twins ne, wai faWa aka yi da su suka ri™ewa malamar ciki, daman wannan abun da ake cewa tagwaye suna da shi gaskiyya ne? To ni dai gaskiyya akai su a karya musu nasu, kaga yanda suka ganawa yarinyar azaba.
Ya naga fuskarsu a haka to? Dukansu aka yi?
Waye ya dake su? FaWa fa suka yi wai amma malamar ta dake su har da gwara musu kai a bango shine su kuma suka ri™e mata ciki, ko ba komai sun yi punishing Win ta, amma dai a cire musu.
Ah, oh ni uwar magaji.
Laila ta faWa tana fitowa, sai a lokacin ma na ganta na ga yanda cikin nata ya yi girma kamar yanzu zata haife shi.
Darling kabar ni ciki ina ta jira ka dawo ka ci gaba da matsan ™afafu, waWan nan ya yan naka suna takura min fiye da tsammani, Allah dai ya raya maka su, Daddyn Aiman da Aimana.
Ni sai da na kusa yin dariya sabida yanda naga take magana, tana wani bubbuWewa kamar kaza zata saki ™wai, na fara ™o™arin sa key na buWe ™ofa, ta sake cewa.
A a ko yaran nan duk baku iya gaisuwa ba ko? Ko baku sanni ba ne kuke kallona? To ni ce uwar Aiman da Aimana.
Laila, mene kike yi haka?
Au Laila, dan kana gaban matarka shine ba zaka ce cute Angel Win ba, nifa bazan Wauke wannan abun ba gaskiyya Darling, idan muna ciki kace ni kaWai kake gani da zarar mun fito ka mai dani wata banza, yanzu kagama cewa sai na haifa ma ya ya dozen, yanzu kuma ka zo kana kallona j
Kamar yau kasan ina da ciki? Kai fa ka ce zaka dinga nuna min soyayya ako ina, ganin idon Nana bazai sa ka janye ba.
Laila ki kama kanki, bana son wannan shirmen. WaWan nan maganganun yaushe aka yi su ne, sharri kika fara ko me?
Na yi wani murmushi, na ce.
Habiby mene zaka damu kan ka, ni nasan mijina kuma na yarda da shi, dan haka duk wani abu da zata zo ta faWa ba zai shiga kunnena ba, da maganar ta da haushin kare ina ga duk Waya ne.
Maganar uwarki ce ta kare, lallai daman Darling ka yi gaskiyya da ka ce ba cikakkiyar lafiya ba ce da ita, kaima kan ka ha™uri kake da ita, na ga alama kam.
Habibty shige ciki ki ™yale ta.
Na buWe Waki na ™ofa na shiga, muna shiga na cirewa twins kaya na haWa musu ruwanka suka shiga toilet, ina fitowa falo na ji muryarta tana cewa.
Ai wallahi ka nuna min son zuciya, bakayin adalci a rayuwar gidanka, nice fa wacca zan haifa ma ya ya, ita juya ce ba ta haihuwa wace daraja da ita, amma ka nuna kafi sonta.
Ban bari nagama jin abinda ta ce ba, na koma Waki na kifa kaina da gwiwa na fashe da wani irin kuka, wanda ni kaWai nasan irin yanda zan misalta shi, wani irin zugi nake ji akan zuciyata sabida zafin kalmar Juya. Da ta faWamin, na rasa me ya sa Laila take jifa ni da wannan kalmar, bata san irin zafin da nake ji ba idan ta kira ni da wannan sunan, ni ba shiga lamarinta nake ba, badamuwa na yi da ita ba? Ba sharri nake mata ko makirci ba, rayuwa ta nake rayuwar ta take, amma bata da aiki sai jifana da wannan kalmar ta Juya, haihuwa ba ita ta bawa kanta ba, bani na hana kaina ba, amma gaba Waya ta mai da abun gori. Na Waga hannu sama ina zubar da hawaye na ce.
Ya Allah, Kaine mai badawa, Kaine mai hanawa. Gidanka ba ya rashi, kuma taskarka ba ta ™arewa. Ya Allah ga baiwarka nan, ya Allah na dur™usa a gabanKa, ina kuka da karyayyar zuciya ka dube ni da idanun rahama, Ya Ubangijina, mutane sun gaji da jirana, Ya Allah mijina ya yi ha™uri, yan uwana sunyi ™o™ari. Kunnuwana sun cika da jin gorin rashin haihuwa, idanuna sun gaji da ganin kallon tausayi da na ™yama. Sun kira ni da juya, sun mayar da ni tamkar bishiyar da ba ta da amfani sai konewa. Ya Allah, Wacin kalaman da nake haWiya a kullum yana neman tarwatsa kirjina. Cikin nan nawa, wanda ya bushe ba tare da ya fito da rai ba, yana mini nauyi fiye da dutse saboda raWaWin da mutane suke jifa na da shi.
Ya Allah ba zalunce ta ba, ban cuceta ba, ba ita ba wani ma ban cuta ba Allah, Allah banyi fushi ba dan ka bata ka hanani, banyi ba™in ciki ba Allah, amma ya Ubangiji, kada Ka bar ni a mace maras gado a bayan ™asa. Kada Ka bar ni a matsayin wacce za a manta da sunanta da zarar ta koma cikin turSaya. Ka san ba ni da kowa sai Kai, ba ni da madogara sai rahamarka.
Idan laifukana ne suka toshe mini hanyar samun wannan baiwar, Ya Allah Ka yafe mini, Ka wanke ni. Kada Ka hukunta ni da laifin da zai sa in rayu cikin wannan ™uncin. Ko da digon jini guda Waya ne Ka halitta a cikina, Ka sanya shi ya zama bishiyar da za ta rayu, Ka ba ni abin da zan rungume a kirjina na ji dumin abin da na Haifa, ko da hakan zai kasance silar cikar numfashina ne.
Kada Ka bar ma™iyana su yi mini dariya, kada Ka bar waWanda ke min gori su tabbata a kan maganarsu. Ka share mini wannan hawayen da ya zama abincina na rana da daddare. Ya Allah, Ka amsa mini, Ka ba ni tsuntsun da zai raya mini gida, domin Kai ne kadai mai jin kukan wanda kowa ya guje masa. Ya Allah ka sakawa mijina da aljanna, ka bashi ikon ci gaba da ha™uri da ni, Ya Allah mahaifiyata da yan uwana ka ™ara musu lafiya da ha™urin zama da ni, Allah masoya na da suka damu da ni, ka ™ara musu lafiya da nisan kwana, Allah ka amsa amin.
Na shafa addu a ta, na kwanta akan gado na ci gaba da raira kuka na a hankali, wanda ina yin shi yana rage min wani kaso na damuwar dake raina. Kamar daga sama na ji muryar Turaki yana kiran sunana.
Habibty, Habibty.
Cikin sauri na goge hawayen dake kwance a fuskata, na tashi zaune.
Habibty ki yi ha™uri dan Allah, abinda Laila take yi ba ta kyautawa, na rasa wacen irin macece ita.
Bakomai, duk abinda take baya damuna, amma tabbas kalmar juya da take kira na da shi yana taSa raina sosai wallahi.
Ki yi ha™uri dan Allah, zan Wau mataki sosai akai, bana son sake tura ta gida da ciki a wannan matakin, amma tabbas ta fara kaini bango.
Ihun su twins muka ji a falo, hakan yasa muka fito ba shiri, ina fita naga Laila ta ri™e hannunsu tana jan su.
Ke ina zaki kai min ya ya haka?
Gidansu zasu bari, Aiman ya ce baya son bare a gidan ubansa?
Waye Aiman?
Na faWa ina mata kallon mamaki.
Šan da zan haifa mana, ko baki san namiji ba ne? To wallahi namiji ne kuma sai ya diro duniya ko mutuwa ne sai dai ki yi.
Kinga Laila ba ni yaran nan.
Turaki ya faWa yana matsowa inda take.
Wallahi bazan bada su ba, yau sai sun bar gidan nan.
Laila ki ka ™ara taku Waya da yaran nan a sai kin bar gidan nan na faWa miki.
Aiman ne ya ce baya son bare.