← Book details Sartse Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 32

Sashe 6

Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ko ana kishiya nikam ba wanda ya isa ya yi min wallahi, yanda nake zaune gidan nan ni kaWai zan rayu ciki, kuma ni kaWai zan mutu cikinsa, Sardauna kuwa a tare da ni zai rayu ni ka Wai wallahi."

"Mitchewww."

Sister Seemah ta ja tsaki, sannan ta ce.

"Ni kam tafiya zanyi ba zan iya wannan zaman ba, takaici zai kashe ni wallahi."

Tana faWin haka ta Wau jakarta, su Lamrah duk suka mi™e aka bar Islaha da 'yan gidansu kawai, nima na bi bayansu Sister Seemah na fito. Suka shiga mota ni kuma na yi nawa part Win, ina shiga na watsa ruwa na kwanta, wani Sarawon barci ya Wauke ni, wanda a cikinsa na yi wani mafarki. Ni da Turaki zaune a falo ga yara guda huWu maza da mata suna zaune suna wasa, ina kallon yaran ina jindaWi a cikin a raina, kwatsam sai wata mata ta fito daga cikim Waki ta far Waukan yaran, n kalli Turaki na ce.

"Habiby, kaga tana Waukan yaran mu?"

Ya kalle ni ya yi murmushi, ya ce.

"Habibty ai na tane, za a hana uwa Waukan 'ya'yanta?"

"Na ta?"

Na tambaya ina mi™ewa, shima ya mi™e ya ce.

"Habibty wannan fa amarya tace, ko baki gane ta ba?"

"Banganeta ba."

Na faWa ina girgiza kai, sannan na sake cewa.

"Habiby yaushe ka yi aure? Rashin haihuwar tawa ne ya sa ka ™ara aure?"

Ya girgiza kai zai yi magana, ™arar kiran waya ya tashe ni daga barcin da nake yi, na tashi a firgice na Wau wayar.

Habibty ina ta knocking ko ba kya nan ne?

Muryar Turaki ta fito daga cikin wayar.

Gani nan.

Na faWa ina tashi, ina buWe ™ofar naganshi a tsaye yana kallona.

Ina kika shiga?

Bacci ne ya Wauke ni, na yi wani mummunan mafarki, Allah Ya tsare.

Amin Habibty.

Ya faWa muka shigo ciki, sai da ya yi wanka sannan ya fito cin abinci, muna cikin ci ya ce.

Habibty mafarkin me kika yi ne?

Uhm, Habiby bar ni dan Allah, bana son ma tunawa.

Mara kyau ne? Ki faWan na iya fassarar mafarki fa.

Na yi dariya sannan na ce.

Bana son ma fassarar abarta.

Toh shikenan, Habibty kin san me?

Na girgiza kai kawai, ya yi gyaran murya sannan ya ce.

Ina so mu canja gida, sannan kuma ina son na biya miki aikin Hajji ke da Hajiya da Twins Winmu.

Wow Ma sha Allah, Allah Ya saka da alheri, amma kai fa?

Zanje Umara nan da sati biyu, ta wadatar tun da ko last year ma naje aikin Hajji ai.

Eyh hakane kam, shi canja gidan fa? Ni ina ga wannan ai ya ishemu rayuwa daga ni sai kai, sai yan ya yanmu.

Ya yi murmushi sannan ya ce.

Ina dai son canjawar Habibty, bamu san me Allah zai yi gaba ba.

Na yi shiru ina kallonsa, haka kawai na kasa gane ma anar abinda ya faWa, ni dai ina tsoron Turaki ya ™ara aure, bazan iya haWa soyyyar da wata ba, bazan iya ba kwata kwata wallahi.

Habibty mene?

Na girgiza kai.

Kin tabbata?

Eyh.

Me zaki kai na barkar Islaha ne? Gobe suna.

Wallahi kam, naso na siya musu wani abun kuma na sha afa.

To ko zamu fita yanzu? Sai mu biya mu tawo musu da shi ko?

Eyh to, bari na shirya.

Na faWa tare da mi™ewa, na shiga Waki na sanya doguwar riga da mayafi na fito, muka shiga zagaya gari daga nan muka tawo musu da kayan barka, a daren har gidan Hajiya muka je amma Turaki ya ce kar na sanar da ita zancen na bari komai ya kammala, daga nan muka yo gida. Tun kafin mu shiga gidan na ce. Yau ko da me zamu tarar dasu oho?. Turaki ya kalle ni ya ce.

Kina son sa damuwar su a ranki.

Na ce.

A a, kawai na saba kwana biyun nan kullum dare, da tashin hankalinsu muke samar su.

To mene naki?

Ya faWa dai dai lokacin da motar ta shiga gidan, aikuwa dai ihun Islaha ne yau, sai dai na yau ya bambamta domin ihun kamar na ceton rai.

Ta kashe min yarinya!

Abinda ya shiga kunnenmu ni da Turaki a lokaci Waya kenan, na kalleshi na ce.

Kasan ko Wazu sai da ta ce sai ta kashe yarinyar nan?

A tsorace ya ce.

Wannan wane irin rashin imani ne? Yanzu takashenta kenan?

Ina nasani, yanzu fa muka shigo.

Kinga Habibty mu wuce kawai, babu ruwanmu.

Habiby maganar kisa fa ake, amma mu wuce a hakan?

Eyh, ai yafi haWari, da ace ceto take nema zamu iya zuwa, amma tun da aka ce ta kashe ta ai shikenan, mu bar su kawai.

Ba don raina ya so ba, na bi bayan Turaki muka shiga ciki, sai dai ko da muka shiga ma na kasa zaune na kasa tsaye, shi kan shi Turakin duk ya rasa nutsuwarsa, muna tsaye muka ji ana buga mana ™ofa, jikina har rawa yake na tashi na nufi ™ofar, ina buWewa na ga Islaha tsaye tana kuka.

Islaha me ya faru?

Ta kashe baby, ta kashe ta.

Innullahi wa inna illahir raji un, a yaushe?

Yanzu nan, ta danne ta da folo.

˜walla na ji ta fara zuba a idona, na ce da Turaki.

Habiby fito ka ji, wai ta kashe musu yarinya ta danne ta fa fulo.

Wallahi ta kashe ta.

Islaha ta faWa tana ci gaba da kuka, nima na fara kukan har Turaki ya fito.

Kin sanar da babban yarinyar?

Islaha ta girgiza kai, ya ce.

Ki sanar da shi, yanzu.

Part Win su ta shiga ta Wauko wayarta ta fito, muna tsaye ta kira, yana Wagawa ta ce.

Yaya Sardauna, Bilkisu ta danne Baby har ta mutu.

What! Gani nan.

Ya faWa tare da kashe wayar, Turaki ya ce.

Ki yi ha™uri ki jira yazo, bari ni kuma na kira muku likita.

Ya faWa tare da shiga ciki ya Wauko wayarsa, can yan mintina ya fito ya ce.

Gashinan zuwa, idan Allah Yasa da sauran numfashi gaba sai a ceto ta.

Ai ta mutu ma, ta mutu ko numfashi ba ta yi.

Innullahi wa inna illahir raji un, wane irin rashin imani Bilkisu take da shi?

Na faWa ina kuka, sai kuma can na ce.

Ki kira Momynku mana.

Sai a lokacin ta tuna, ta tashi ta shiga ciki ta Wauko wayarta ta fito, tana tsaye ta danna wa lambarsu kira, bugu Waya aka Wauka.

Mommy, Bilkisu ta kashe Baby.

Ta cikin wayar Hajiya Falmata ta ce.

Ta kashe ta? Garin ya dan ubanta ba ta da hankali.

Wallahi Mommy ta kashe ta.

Gani nan zuwa.

Ita ma ta faWa tare da kashe wayar, daidai lokacin kuma Sardauna ya shigo gidan, yana zuwa ya ce da Islaha.

Tana ina?

Ciki.

Ta faWa, ya wuce ta bi bayan shi.

Habibty mu koma.

Haba Habiby, mutuwa fa. Duk wanda yazo yaga bama nan ai zai ce wani abun.

Ihun kukan Bilkisu mu ka ji yana tashi, Sardauna yana dukanta tana ihu.

Kika kashe ta, wallahi nima sai na kashe ki.

Habiby ka yi masa magana, kar ya kashe ta fa.

Matarsa ce ai.

Ka yi ha™uri, amma idan ya kashe ta muma duka ba zamu tsira ba, kawai ya mi™a ta ga hukuma.

Bana son shiga lamarin Sardauna, da bayanan tsaf zan wakilce shi, amma a gaban idonsa ina tsoro.

Ka yi ha™uri.

Na faWa.

Shikenan.

Ya faWa tare da shiga ciki, na bi bayansa muka shiga, muna zuwa muka ga Sardauna yana dukan Bilkisu da ™afa yana haurinta.

Wallahi yanda kika kashe ta kema sai na kashe ki.

Da sauri Turaki ya ™arasa inda yake, ya sa hannu ya tare shi.

Idan ka kashe ta kaima kashe ka fa za ayi, ka nutsu ka mi™a ta ga hukuma mana.

Haba Turaki, yata fa ta kashe min, ita ta ce bazata haihu ba, na ™yale ta to mene haWin ta da yata zata kashe?

Hakane, amma idan ka kashe ta yanzu ribar me zaka samu? Ai ba kai aka ce ka hukunta ta ba, ka mi™a ta ga hakuma su zasu san yanda zasu yi da ita.

Daidai lokacin Hajiya Falmata da Alisha suka shigo, har da ma sauran ™annen Islaha. Hajiya Falmata na shigowa ta ce.

Ina yarinyar? Ke kina me ta danne ta?

Nuna mata inda yarinyar ke kwnace na yi, sabida Islahan tana zaune a ™asa tana kuka, daga gefe kuma Turaki ri™e da hannun Sardauna, Sardauna zai zubar da hawaye yake, ga Bilkisu a zube a ™asa ta ri™e ciki, Alisha ta ce.

Tana ina ita sheWaniyar, wallahi yau itama sai mun kashe ta.

Turaki ya ce.

Kar ku Wau doka a hannunku, kuzo ku yi danasanj, a mi™a ta ga hukuma kawai.

Aiko za a mi™a ta ga hukuma wallahi sai na ci ubanta.

Hjiya Falmata ta faWa tana ™arasowa inda Bilksu ke kwance, ta sa hannu ta fara Waka ma ta duka, jin zafin a hannunta ya sa ta sa takalmi ta fara dukanta.

Wallahi sai ankashe ki kema, muguwa kawai.

Ki ™ara mata Mommy.

Wata cikin ™annen Islaha ta faWa, Alisha ta matso ita ma tasa ™afa suka fara dukan Bilkisu wacce ta yi ™asa da kanta, ita dai a ranta nasan murna take ta ci riba tun da ta kashe yarinyar, a raina na ce.

Bilksu baki ci riba ba, ha™™in rai ai babbar masifa ce.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(6)

Sai da suka yi wa Bilkisu Lilis, sannan suka Wauki babyn da Islaha suka tafi, Hajiya Falmata ta ce.

Wannan auren ya ™are, daman ni da yarinyar na amince aka yi shi, yanzu tun da babu ita komai ya ™are, zama da Sardauna ai babbar masifa ce, wannan mutuwar ma ha™™i ne ke bibiyarsa.

Suna tafiya muma muka fita, muka bar Sardauna da Bilkisu su kaWai a su ci kansu. Washe gari a gidansu Islaha aka yi duk abinda yakamata, sai da na tashi daga aiki sannan na biya na yi mata gaisuwa, Hajiya Falmata ta tambayeni wai naga an kama Bilkisu, na ce ni dai sanda na fito ban gani ba, amma bansaniba ko bayan fita.
Chapter 6 · 0% Book details