Sashe 11
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kasancewar yau lahadi ce muna gidan dukkanmu daga ni har Turaki bamu fita ba, sai can yamma ya ce da ni.
Habibty ku shirya muje muga aikin gidanmu, ina son nan da wata Waya fa mu koma, dan daga can zaki tafi Hajjinki.
Na yi murmushi, sannan na ce.
To bari mu shirya.
Muka shirya ni da twins da shi muka fice, gidan babban gidane kuma aikin yana sauri, dan ko a haka ma tsaf za a iya zama, sai dai na kasa gane kan tsarin gidan. Tun Wazu nake zagaye shi sai na ga kamar part biyu ne.
Habibty ya kika ga gida?
Ya yi sosai Habiby, amma gidan kamar part biyu ne ko?
Eyh Habibty part biyu ne mana.
Shima mu da Sardauna zamu zauna?
Ya girgiza kai, sannan ya ce.
A a ni Waya zamu zauna.
Na yi murmushi, sannan na ce.
Amma dai kayan mu da su zamu dawo, sabida kaga sabbabine, lokacin da Islaha ta yi wannan abun aka canja.
Eyh Habibty, dasu zamu tawo sai dai za a ™ara komai set Waya, wannan falon naki na nan zamu zuba sabbabin kujerun ciki, su kuma na falon mu sai musa su a wancan falon, na falon ciki kuma akwai wani Waki daga nan sai mu sanyi shi ciki, kayan gado kuma Wakin bacci namu uku ne sai na twins biyu, sabida ko ™annensu.
To amma wancan part Win fa?
Ba yanzu zamu zauna ciki ba, zamu barshi ne kawai.
Hhhm, Allah Ya sa.
Na faWa, sanna muka ci gaba da zagaye part Win muna kalla, komai ya yi sosai da sosai. Daga nan muka wuce gidan Hajiya, bayan nan mukaje gidan Yay Ridwan, anan muka ga cikin matarshi ya girma sosai, twins kamar basu san su ba, ba kuka ba wani abu haka muka dawo gida.
Bayan kwana biyu da yanke hukuncinsu su Bilkisu muka tashi da wani sabon abu a cikin family, wanda ba a san daga inda yake ba, ina zaune ofis Lamrah ta kira ni a waya, kamar bazan Wauka ba amma dai na Wauka, ina Wagawa ta ce.
Wai kinji Sardauna ya sha guba.
Guba kuma?
Na faWa a tsorace.
Guba dai, daman jiya yazo gidanmu yana ta kuka, wai Big Daddy ya taimaka ya ce masa dukkan zancen da yake ji ™arya ne, ya ce masa shi Wan family ne, Big Daddy ya ce masa ko me ya ji ko gaskiyya ne ko ™arya hakan ba zai canja shi daga sunan Wan family ba, kuma an faWa masa karya zurfafa bincike amma Sardauna ya™i. Afrah ta ce min yau da safe ya sake zuwa gidansu ya dimga ro™on Momynsu ta faWa masa gaskiyya, aikuwa ta faWa masa wai ashe shi ba Wan Abbah ba ne, wai babbanshi amininsu Abbah ne wanda ya muti sakamakon cetom ran granny, mahaifiyarshi kuma ta mutu yayin haihuwarsa shine aka bawa Momynsu ta ri™e shi, Anty Nana wannan zancen ya jijjiga family gaba Waya, ace the whole Sardauna babban jika ba familyn Ta Ambo ba ne, bare ne shi.
Lamrah amma ko mene ai bai kamata ya sha Guba ba, idan ya mutu kuma fa? Yanzu yana ina?
Big Daddy fa har da kukansa, wai Momy ba ta kyauta ba, Sardauna kamar amana ne a wajen su, Haka Mamanmu ma, yanzu sun tafi asibiti.
Allah Sarki, Allah Ya bashi lafiya, Allah Ya tashk kafaWunsa amin.
Na faWa tare da kashe wayar, sai da na kashe wayar na shiga tunani. Amma Sardauna bau kyauta ba, me ya sa zai yi yin™urin kashe kansa, akan shi ba Wan wannan ahalin ba ne? To mene a ciki da zafi haka? Haka na yini tunani, ina son kiran Turaki ina tsoron kar ya ce me ya dame ni da case Win? Ta dole na ha™ura na bar zancen har muka dawo gida, sai dai bai dawo ba har wajen takwas, ta dole na kira shi a waya amma ta™araci bugunta bai Wauka ba, abinda ya yi matu™ar tada min hankali. Ina ™o™arin sake kira ya kira ni.
Hello Habiby, ina kashiga haka?
Habibty muna asibiti ne, Sardauna ya sha guba, kuma abun sai addu a.
Innullahi wa inna illahir raji un. Yanzu zaka dawo?
Ta ina zan dawo? Tun safe likitoci ke sintiri akansa, amma abu ya ci tura, har babban likita Big Daddu ya kira daga indiya, yanzu haka ya ™araso shima ya shiga kusan minti talatin shiru.
Ya salam, Allah Ya bashi lafiya amin.
Amin Habibty ku ci abinci ku kwanta, idan na dawo to, idan badawo ba gobe da sassafe zan zo.
Tam Habiby, Allah Ya tsare ka.
Amin na gode.
Yana faWar haka ya kashe wayar, aikuwa na fashe da wani irin kuka mai ™arfi, a take twins suka tawo sula zagaye ni suna faWin.
Maamah! Maamah!
Amma bana ko jinsu, kuka kawai nake daga ™asan zuciyata nake tausayawa halin da Sardauna yake ciki, abubuwan sun masa yawa, da me zai ji? Dan ya yi ™o™ari kashe kansa ma ai ba wani abu ba ne, ace abubuwa daga wannan sai wannan, Allah sarki. Sai da na yi kuka na ishashe twins suna ta ya ni, sannam na dawo na rarrashe suka yi bacci, na Wau waya na rasa wa zan kira, sai can na kira Ra is, bugun farko ya Wauka bayan mun gaisa na ce.
Ra is kasan me?
A a sai kin faWa, na ji kamar kina kuka.
Uhm, wai Sardauna ya sha guba.
Akan me? Ina ruwanki?
Akan bashi da asali.
Bangane bai da asali ba, agola ne a gidan?
Yafi ™arfin agola, shi ba shi da uwa ba shi da uba, kuma dukkansu babu mai ala™a da gidan.
To shine ya sha guba, sabida bai da hankali? Y- mutu?
Ra is, Sardauna yana fuskantar rayuwa kwana biyu.
To ai ha™™i kenan, kinga ki kwanta ki yi baccinki.
Kana ganin babu laifi na a ciki?
Laifi kin kuma? Me kika yi? Ke kika hanashi asalin?
Na girgiza kai, sannan na ce.
A a.
To karki sawa kanki wata damuwa, ina Yaya Turakin?
Suna can asibitin, ™ila ma can zasu kwana, jikin nashi sai addu a.
To Allah Ya ™ara afuwa, ki yi kwanciyarki kawai, shine ma mai ha™™i, amma dai dan Allah ki yafe masa ko ya sami sau™i ta wani wajen.
Ai na yafe masa, na yafe masa tuntuni.
To Allah Ya yafe mana baki Waya.
Amin amin.
Na faWa tare da addu a na kwanta, sai dai gaba Waya na kasa bacci, da na rufe ido Sardauna nake gani akan keken guragu yana kiran sunana.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(10).
Da na rufe idona Sardauna nake gani akan keken guragu yana turu shi zuwa inda nake, sai na yi sauri na buWe idona, da™yar na samu bacci ya Waukeni na yi shi. Da safe ina ta shi na hau haWa breakfast, ganin har ™arfe takwas Turaki bai dawo ba na shirya idan zan tafi asibiti zan kai mai breakfast sai na wuce. Wajen ™arfe goma na isa asibitin, yanda naga mutane kowa jigun jigun ya yi matu™ar tsorata ne, kana kallonsu kasan ba lafiya ba, duk wanda na gaisar ma baya samun damar amsa min har na ™arasa inda Turaki yake.
Habiby, ina kwana?
Kintashi lafiya?
Na gyaWa kai kawai, sannan na ce.
Ya mai jikin?
Mai jiki sai godiyar Allah, har yanzu babu wani sau™i Habibty.
Ya salam, in sha Allah zai tashi, ka samu kaci abinci gashinan.
Bana jin yunwa Habibty.
Na kama hannunsa, na ce.
Yaushe rabonka da abinci? Tun jiya da rana ko?
Ya gyaWa kai alamar eyh, na ce.
Ka daure Habiby dan Allah, idan baka ci ba kaima kwanciyar zaka yi, ka yi ha™uri mu ji da iya wannan.
Tom zan ci ajiye min, ki tafi ofis idan ki tashi sai ki dawo.
Tom Habiby.
Na faWa tare da ficewa, ko a can ofis da wannan damuwar ta Sardauna na wuni, gaba Waya abun ya dame ni, fatana dai Allah ya tashi ka faWun Sardauna, ko da zai mutu bana so ace ya mutu ta hanyar kisan kai, gwanda ya mutu ta wata hanyar daban. Karfe huWu saura na tashi daga ofis na nufi asibitin Sardauna, da naje ban sami Turaki ba amma nasami yan uwansu acan, har yanzu dai jikin sai addu a, likitan indiyan har ya tafi amma bai farka ba, ana sa ran farkawarsa kowanne lokaci, har na gama zamana na tafi dai Sardauna bai farka ba.
Abu Sardauna kamar wasa, sai da ya kwana biyu bai farka ba abun ya dami kowa cikin familyn duk jikinsu ya yi sanyi, sai a rana ta huWu Allah Ya nufe shi da farkawa, sai dai a yadda Turaki ya ke faWamin farkawar tashi tazo da wani irin abu, a tsorace na ce.
Habiby wane irin abu kuma?
Habibty Surutai kawai yake, harda sunan ki yake kira.
Sunana kuma Habiby?
Na tambaya, ya ce.
Uhmmmm, sunanki fa Habibty.
Me yake cewa?
Abun dai duk ba daWi, idan na dawo zan faWa miki.
Yaushe zaka dawo? Wai dan Allah kana cin abinci kuwa?
Habibty babu wanda yake da kwanciyar hankalin da zai ci wani abu, baki ga a yanayin da ya farka ba.
Innullahi, to dan Allah ka samu ka dinga dawowa gida.
Zan dawo in sha Allah, sai anjima.