Sashe 28
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waye Aiman, waye bare? Šan dake ciki ya faWa miki, kuma ubansa ne ya ce masa su bare ne? To wallahi Laila yanda nake jin twins a raina ko shi Aiman Win bana jin sa haka, dan haka akan yaran nan kaWai zaki iya rasa auren ki wallahi, tun da na fuskanci ke ba hankali ba ne dake, ke tsaya ki ji fa. Big Daddy ba ubana ba ne, idan na rabu dake babu abinda zai faru fa, na yi masa biyayyane na zaune dake, kuma kina cin albarkacin ita uwar twins Winsa, amma a yau ta ce a rabu dake sai na ™arashe miki saki biyun da suka rage kin bar gidan nan.
Akanta ya yan da ba naka ba shine zaka ce zaka rabu da uwar ya yanka, to bari na yi mata Wan banzan duka sai ka gani.
Ta faWa tana yiwa inda nake, cikin rashi sa a ta zame da kafet Win falon nawa, ta faWi ™asa Tim, jini ya Salle mata da gudunsa, na tasake wani razanannen ihu.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(28).
Da sauri na yo kanta, jinin da nagani ya yi matu™ar bani mamaki a kiWime na ce.
Habibyu Wauke ta mu tafi asibiti, jinin ya yi yawa fa.
Šaukan ta ya yi yasa ta a mota, muka nufi asibiti mafi kusa, muna shiga asibitin likitoci su karSe mu aka shiga da ita Wakin taimakaon gaggawa, tun iya nurses har babban likita yazo ya shiga da kansa, sai aka Wauki wajen awa biyu sannan likitanya fito, a lokacin Turaki baya nan ya kalleni ya ce.
Ku same ni a ofis, idan ya dawo.
Na gyaWa masa kai, yana shiga Turaki ya shigo na ce da shi.
Ya ce mu sameshi a ofis.
To mu shiga.
Ya faWa, ni ce na fara shiga sannan ya bi bayana. Bayan mun zauna likitan ya kalle mu ya ce.
"Alhaji, mun gode wa Allah da Ya sa matarka ta tsira da rayuwarta, kuma aka samu nasarar ceto rayuwar jaririn tun kafin lokacinsa ya cika. Amma akwai wata gaskiya da ya kamata mu fuskanta game da lafiyar wannan yaron, wacce ta faru sakamakon faduwar da mahaifiyarsa yi lokacin yana ciki, har ya zama sanadin fitowar sa ba tare da lokacinsa ya yi ba.
Lokacin da matarka ta fadi, mahaifarta ta sami matsala, wanda hakan ya sa jini da iskar oxygen da ke tafiya zuwa kwakwalwar jaririn suka yanke na wani lokaci kafin mu cire shi. Sannan kuma, jaririn ya sha ruwan mahaifa wanda ya ™ara toshe hanyoyin numfashinsa.
Sakamakon rashin iskar oxygen da ™wa™walwarsa ta yi na wasu mintuna, yaron ya sami matsalar da muke kira Cerebral Palsy Lalurar Shanyewar Kwakwalwa. Wannan ba cuta ce ta kwayoyin cuta infection ba, lahani ne da ya samu Sangaren ™wa™walwa da ke juya jiki.
Innullahi wa inna illahir raji un.
Na faWa, a take na ji kaina ya fara sara mun, Wan da Laila ke ihu da hayagaga akansa ya zo da matsalal shanyewar ™wa™walwa, kai Allah abuj tsoro ne. Na kalli yanda Turaki ya yi matu™ar shiga damuwa, yanayinsa ka Wai zaka kalla kagane hakan, Likitan ya ci gaba da cewa.
Ga abubuwan da ya kamata ku sani kuma ku shirya musu, abu na farko shine Ba zai warke ba, amma za a iya taimaka masa. Wannan rauni ne na din-din-din a kwakwalwarsa. Ba shi da maganin da zai wanke shi ya Sace gaba Waya. Sai dai za a riga ana ba shi magunguna da motsa jiki don rage zafin jiki da taurin tsoka. Abu na biyu kuma Yanayin Rayuwarsa. Yaron nan ba zai iya yin abubuwan da sauran yara suke yi cikin sauki ba. Akwai yau™i da zai riga ya fito daga bakinsa, kuma yana iya samun matsala wajen hadiye abinci. Tsokokin jikinsa sun riga sun Waure, wanda hakan zai hana shi zama, rarrafe, ko tafiya da kansa. Gaba daya rayuwarsa za ta dogara ne a kan uwa. Sai kuma Zama a Asibiti, Ba za mu bar ku ku zauna a asibiti ba. Da zarar mun tabbatar numfashinsa ya daidaita kuma yana iya shan madara ta roba ko ta fida, za mu sallame ku ku koma gida. Jinyar wannan yaron a gida za a yi ta. Za ku ringa zuwa awo (clinic appointments) lokaci-lokaci kawai.
Yanzu kam a fili na ce.
Hasbunallahu wani imal wakil, Likita yanzu shikenan haka zai dauwama kenan? Ya subahanallah.
Zai yi komai amma a hankali, zai yi matu™ar jinkiri ne, sannan akwai Gargadi na Gaba. Saboda rashin karfin garkuwar jiki da matsalar haWiya, zata iya kasancewa ya dinga yawan yin tari ko zazzaSin sanyi (pneumonia). Ku kasance cikin shiri, domin kula da shi yana bu™atar hakuri, juriya, da sadaukarwa mai yawa daga gare ku."
Sai a lokacin Turaki ya yi magana, muryarshi cike da sarewa ya ce.
Allah Ya bamu iko, Allah Ya bata ha™uri da juriyar iya jinyarsa.
Amin.
Likitan ya faWa, sannan ya ce.
Sai kuma matsala daga mahaifarta, babu tabbacin mahaifarta zata sake Waukan ciki, idan kuma ta dinga yi mata zafi a ™arshe za a cire mahaifar baki Waya.
Ji na yi kaina ya sake sara min, wato kenan shi lalacewar mahaifa ba sai ka sha wani abu ba, idan Allah Yasa haka kawai sai ta sami matsala? Duk wani abu da Laila ke yi min sai na ji ya kau a zuciyata, tausayinta ya shiga ratsa jikina ta ko ina, tabbas Allah Abun tsorone. Allah mun tuba Allah. Na faWa ina goge ™wallar da ta fara zubo min a fuskata.
Daga ofis Win Likitan Turaki ya kira gidansu ya sanar da su, haka ma gidansu Laila suma ya sanar da su, cikin ™an™anin lokaci asibitin ya cika ya batse da mutane, sai dai na hana shi sanar da kowa halin da jaririn yake ciki, har dare na tafi babu wanda ya sani, ina ganin wani kallo da yan uwa Laila suke min, sai dai kawai na kawar da kai na yi kamar bangani ba. Sai da Laila ta kwana biyu a asibiti sannan ta farfaWo, cikin ikon Allah mahaifarta ta bata sami matsala ba, amma da ta fuskancin halin da jaririn ta yake ciki ta yi kuka kamar ba gobe, haka Turaki ya sanar da Mommy abinda ya faru har ya ja faWuwarsa, sai kawai ta ce.
Allah Ya kyauta.
Kwnana Laila biyar a asibiti aka sallamo su, bayanda yan uwanta basu yi ba akan su tafi da ita ce ita a a, sai ta zo gidan uban yaro ta yi gagarumin taron suna, da Turaki ya so hanta sabida lafiyar Jariri, amma na ce yabarta. Ranar suna Baby ya ci sunan Big Daddy, amma ana kiransa da Aiman, kamar yanda Laila ta faWa ta yi gagarumin suna ita da yan uwanta, dan babu Turaki babu abokansa sai yan uwansa tsilli tsilli, a ranar sunan na ga Islaha, ta canja gaba Waya har ta sami mijin aure, wanu alhaji yana da mata Waya ita ce ta biyu, Alisha ma ta sake samun miji na biyu, daman tun bayan mutuwar aurenta bata sami miji ba, a lokacin na ce da Islaha.
Daman Alisha bata da aure? Naga ba a gidnaku take ba?
Ta gyaWa kai sannan ta ce.
Seemah ma ai ba a gidansu take ba, kuma ita ma ba ta da aure, Big Daddy ne ya basu gida suke zaune ita da Alisha, kamar yanda na Yaya Turaki da Sardauna yake.
Uhmm haka ne fa sai yanzu na tuna a gidanta ma kika zauna, amma ta ya akai Alisha bata taSa kula da ke ba kuna gida Waya?
To ai kamar yanda Yaya Turaki da Sardauna suke ba ruwan kowa da kowa to suma haka suke.
Na taSe baki na ce.
Iko sai Allah. A raina kuma na ce. Wata wayewar dai ba amfani, ina dalili kuna ya ya mata ku bar gidan iyayenku kuje naku gidan ku zauna. Haka aka yi taron suna akwa watse, washe gari bayan anyi suna jibga jibgan raguna guda uku, Laila ta bi yan uwanta suka tafi gida. Nama a farar leda aka ™ullo aka kawo min, na yi dariya na ajiye shi anan kan kujera, da almajiri na yazo amsar abincin rana na haWa masa da shi akai ya tafi. Tafiyar Laila gida fa ya dawo dai dai, babu wata hayaniya babu damuwa komai ya yi tsit, Turaki da kan sa ya ce.
Habibty dama kar wannan fitinanniyar yarinyar ta dawo, wallahi nagaji da jin muryarta kamar kukan gyare.
Sai da na yi dariya sannan na ce.
Ai yanzu ta ci gida, uwar Aiman.
Allah Sarki, ina tausayin Aiman wallahi babu yanda za ayi ya sami duk kulawar da aka ce a bashi daga wajen matar nan, da babu abinda ta ™ware da shi sai faman faWa da hargowa.
Allah zai kula da shi.
Allah Yasa, gashi fa batasan matsalal da mahaifarta ta shiga ba, bazan iya faWa mata ba gaskiyya.
Eyh, rashin faWar yana da matu™ar muhimmanci sosai da sosai kam.
Allah kenan, tun farko abinda nake guje mata kenan, ina jiye mata ba ta yi wani dogon zama dake ba, kar ta je ta kwasarwa kanta ha™™i amm ta™i, ta dinga isgili da gori, abinda Allah baya so kenan, shi ya sa ya yi mata sakayya tun da wuri, Allah Ya tsare mana imaninmu da zuciyoyinmu.
Amin Habiby, amma wallahu na ji mata babu daWi sosai da sosai, rashin haihuwa babban rashine.
Wallahi hakane Habibty, amma ta wani fannin yanzu sai asami nustuwa da zaman lafiya, bakim kowa ya huta, duk da tana da guda Waya amma zata rage.
Bayan wasu kwanaku da tafiyar Laila, rayuwa me daWi muke gudanarwa ni da Turaki, soyayya mi daWi da tsayawa a rai, ninku kulawa da komai na soyayya Turaki sai da ya ninka min, a cikin kulawar soyayyar da yake ban ya Wauke ni ya kaini Babban shagon NANA DAR, shagon da ya ji kayan siyarwa na mata, kama daga laces, atmafofi, shaddoji, mayafai, Hijabai, jaka da takami, turare, da duk wani kayan ado da ™yale ™yale na mata, ya kuma sanar da ni wajen nawa ne, da sunana da komau nawa ya buWe shi, ranar na yi kukan farin ciki sosai da sosai.