Sashe 31
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bari na shirya muje asibitin, daga nan sai na duba big Daddy na wuce gidan Hajiya kafin su twins su dawo, amma yanzu bari na shiga na ga Aiman.
Toh shikenan Habibty.
Sai da na shirya har jakata na Wauka sannan na shiga part Win, karo na farko da na shiga part Win Laila tun zuwanta gidan, a wani ya tsine take amsa gaisuwar tawa, na duba Aiman na fito abuna, ina fitowa na tarar da Turaki ya fito muka shiga mota muka je asibiti, tare da shi muka shiga ganin likitan, banji kunyarsa ba na ce.
Daman jiya ne bayan na yi amai haka da tashin zuciya na gwada test strip kuma ya ba ni possitve shine na ce zan zo nan a gwada ni da komai da komai.
Kai Ma sha Allah congratulations Hajiya, amma yanzu kina likita ba zaki iya gwada kanki waWan nan abubuwan ba.
Na yi nurmushi na ce.
To ai mu Sangaren Pharmacy ne ko?
Duk da hakan dai, bari na haWaki da nurse ta yi miki.
Juyawa na yi na kalli Turaki, na ga yanda ya haWa hannaye biyu yana kallona, na yi murmushi na ce.
Habiby nima jiya na gwada.
Hhhhm.
Allah fa.
A daidai lokacin kuma nurse Win da zata gwada ta shigo, muka fita na bata duk wani abu da yakamata, sakamakon asibitin ya nuna cikin wata biyu ne, sai kawai ganin Turaki mu ka yi ya zube a ™asa yana sujjada tare da godiya ga Allah, ni kaina sai na ji wata ™walla a idona, karo na farko da na ga Turaki ya zubar da hawaye, tun bayan lokacin da nake ciwo a gidan Sardauna.
Daga nan muka wuce duba Big Daddy, lokacin da na ga yanda Big Daddy ya canja ya koma kamar wata hallitar ta daban sai da na tsorota, fuskarshi ta mammaule, can ys kumbura can ya sace, ga bakinsa ya murguWe, duk masu jinyar kallo Waya zaka yi musu ka san a gajiye suke, wasu ma ba dan Allah suke ba, dan su Hajiya Falamta da Maman Sardauna duk babu su a wajen. Cikin gurWaWWiyar hausar sa ya ce.
Nana, ki yafe min dan Allah.
Me ka yi min?
Na faWa, dan ni na fara tsorata da kowa wai Nsns yafe masa.
Ina neman alfarma a wajenki, ki yi wa Allah ki bar Wan uwanki ya auri yarinya ta, wallahi na tuba daga abubuwan da na aikata, na ™yama ce ki sabida baki da arzi™i irin namu, wanda gashi a yanzu bai yi min komai ba, tin da bai hanani kwanciya jinya ba, na aikata son zuciya ga yan uwana da ya yansu, sabida kawai ina ™yamar ki na yi wa mijinki aure dan Allah ki yafe min.
Ni ba abinda ka yi min, kuma in sha Allah Ra is zai auri Lamrah, wannan kuma tskaninka da yan uwanka da ya yansu babu abinda zai shafe ni.
Nana, ni na bawa Sardauna shawarar Lalata miki mahaifa, ni na Wora shi a kan tsarin da zai hanaki haihuwa, sabida bana so ki haifi Wa ya fito a zuri ar mu.
A take na ji wani hawaye ya zubo a idona, wani irin abun me zafi ya tsaya a raina, ba tare da na ji kunyar wani ko nauyi ba na ce.
Ko zan yafe maka komai wallahi bazan yafe wannan abun ba, sabida ka cutar da rayuwata.
Ina faWin haka na fice, kwata kwata banji ma zan yafe wa wani Big Daddy ba, Turaki ya biyo ni yana kirana, na yi banza da shi dan wallahi bazsn yafe wa Big daddy ba, ai ba ubana ba ne.
Ki tsaya na kai ki gidan Hajiyar Mana.
Zan hau mashin.
Na faWa, dan kar ma mu shiga mota ya ce zai karanta min sharrinsu na ya ya maza yasa na yafe masa.
Ba cewa zanyi ki yafe masa ba Habibty, ni kaina bazan bari ki yafe masa ba wallahi, kawai ki tsaya na kai ki.
Jin abinda ya faWa ya sa na tsaya, ya Wauko motar muka tafi, a gida ma ban faWawa Hajiya ba sabida naga Lamrah tana shirin zam surikarta hakan zai iya Sata ta, sai kawai na sanar da ita zance samun ciki da kuma aikin gidauniya da ™asar Chaina, ina gidan Yaya Rumaisa ta zo itama na faWa mata komai ciki da aikin, amma na ce ni banajin yin aikin.
Amma baki da hankali, to maza ki karSa Nana, wannan aikin zai baki Waukaka ki zama wata a ™asa, zaki sami lada, xa a girmamaki da iyayenki.
Hakane kuma, kinga idan na shiga sai na shiga da niyar Allah Ya kai ladan ga Alhaji.
Yawwa ko ke fa.
Da daddare Turaki ya zo ya Wauke ni mu ka koma gida, nasanar da shi na amince da aikin, a daren muka tsara reply muka tura musu aka yi sa a cikin daren suka dawo da amsa, suka sanar da ni zanyi ba™i yan ™asar zamu tattauna da su ds komai da komai. Tun daga wannan ranar ban sake zuwa asibiti ba kuma Turaki ma bai ce na je ba, a haka mu ka yi wannan zaman da yan chaina ni da Turaki da Yaya Ridwan, aka ba da takardar contract nasa hannu a kai na shekara goma, sannan idan na ga da halin ™arawa sai na ™ara, su suna son yi abun ne babu iyaka, ko da wani ya gaji wani ya Wora.
Cikin ™an™anin lokaci muka fara gabatar da aikin gidauniyar, sabida irin rabo da ayyukan da gidauniyar ke yi cikin ™an™anin lokaci aka santa, abu kamar wasa na fara samun mabiya a shafina na facebook da instgaram har da X ma. Big daddy sai da ya yi jinyar wata biyu a asibiti sannan aka dawo da shi gida, bayan an dawo da shi aka sanya bikin Ra is da Lamrah, duka wannan dukiyar da Big Daddy yake ji da ita, yana ji yana gani aka mayar da kasuwanci da juya dukiyar ga yan uwansa. Laila bata fuskanci ina da ciki ba, sai da cikin ya kai wata shida, sabida gaba Waya Laila ta canja ko ganin ta ma ba ayi, ba fita biki ba fita suna, tana ta faman jinyar Aiman, sabida wasu irin cututtuka da yake yi, daga wannan sai wannan, gaba Waya ta fita hayyacinta ta rame ta yi ba™i hulu™, duk da tana da masu aiki har biyu, amma dai ita ce uwa jinya akanta take. Ranar da Allah Yasa ta ga cikin na shiga duba Aiman ne sabida rashin lafiyar da yake yi kwana biyu, tun da na shiga take kallona, har dai ta kasa haWiye abinda ke ranta ta ce.
Nana ciki ne dake?
Eyh, Laila.
Na bata amsa, ta sake kallona sannna ta ce.
Uhmmm sannu, ashe kina haihuwa.
To gashinan dai kinga ni, samu da rashi ai na Allah ne.
Nagani kam, yanzu gashi na samu yanda na gama cika baki, amma yazo da lalurar da ta zaunar da ni waje Waya, sai na ji daman ban haife shi ba.
A a Laila, kar ki ™ara tafka wani kuskuren dan Allah, ki yo ha™uri ki ci gaba da jinyar shi Allah Ya baki lada, ya kuma baki wasu a gaba.
Amin na gode.
Daga haka na fita, a yanzu na rage zuwa wajen aiki dan ma ina tunanim ajiye aikim zanyi sabida yanda babban shagona na kayan sawa yake daWa shahara a jihar jigawa dan ba ma iya dutse ba, tin da na fara aiki da wannan gidauniyar cinikin shagon nawa ya ™ara da kaso 50 cikin Wari, kullum cikin order kaya ake shagon, ni da ba zama nake ba, amma kuma komai yana zuwa cikin waya ta, shiga da fitar kuWi. Kuma ban kasance mai sa ido akai ba, tun da nasan masu kula da shagon suna ™o™ari akai, kuma rashim sa idon da na yi musu shi yake ™ara musu amana, sannan na yarda da wani abu a tsarin rayuwa mussaman ta kasuwance, duk kularka sai ancuceka, dole sai wani ya yi kuWi da kai, dan haka kasance mai adalci da kyautata mu amala, ka kuma mi™awa Allah ragamar kula da komai.
Cikina yana wata takwas aka yi bikin Lamrah da Ra is, bawani biki ne aka yi na shagali ba mussaman mu anamu gidan, amma Sangarensu Mama Amina sunyi shagalinsu ba ruwansu da jinyar Big Daddy, sun yi gagarumim biki cikin gidan, dan ranar da aka kai amaryar ma da daddare sai da Mama Amina ta haWa mana Family night, wai kowa yazo ya ci ya sha ya wuce gajiya, gaba Waya sai a shagalin bikin na ga Sardauna, ya canja gaba Waya, ya rame ya yi wani kala, kuma a yanzu baya tafiya da ™afarsa sai a kaken guragu yake tafiya, yan dai mi™ewa ya yi sallah, kuma zai iya zama a kujera, amma tafiya ce ba zai iya ba. Kasancewar suna da arzi™i suka siya masa wani irin keke mai rai da lafiya, wanda ba ruwanka da mai turaka kai za ka yi komai da kan ka. An cikin Family night Win aja jiyo hayaniya da Surutai a sama Wakin Big Daddy, da sauri sauri muka nufi saman, muna shiga muka tarar da Sardauna zaune kan kekensa kusa da Big Daddy Win, yana kuka yana cewa.
Big Daddy bazan taSa yafe maka ba, duk wani mugun abubuwa da kasa ni na aikata, kai ne kasa na zama mugu a cikin ahalin nan, kasan na dinga haWa faWa a tsakanin matan gidan, duk sabida kar azo yi maka magana akan kuWaWen da kake cinyewa, duk wani abu da ya faru da ni na sakayya kai ne ka ja min, na yi dana sanin kasancewa a tare da kai.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(32)
˜ARSHE.
Gaba Waya Wakin ya yi shiru, kowa yana bin Sardauna da ido, big Daddy kuma sai buga ™afa yake shine abinda yasa muka ™ara, alamun yana som ya yi magana amma bakin rufe, sai zubar da hawaye yake, Sardauna ya ci gaba ea cewa.