Sashe 5
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A a na daina.
Allah Yasa.
************
Washe gari ko da na tashi ban shiga wajen Islaha ba, sai da Turaki ya fita wajen ™arfe tara ni kuma nagama shiryawa, sannan na shiga. Ban wani jima ba na fito na yi wajen aiki, ina ofis na ga kuWi dubu Wari uku sun shigo account Wina daga Turaki, ina kokarin kiran shi ya kirani, bayan mun gaisa ya ce.
Gashinan na tura miki 300K, ki samu ki shiga ki fara siyan kayan twins Winmu, tun da kinga sun kusa dawowa.
Har cikin raina na ji daWi na yanda Turaki yake ™aunar twins Winan,
Tom shikenan, an gode Allah Ya ™ara buWi.
Amin.
˜arfe uku na tashi na nufi naje wani babban shagon siyar da kayan yara, komai biyu biyu na siya, tun daga kayan sawa da na wasa, har sai da na ™ara da wasu nawa kuWin, daga nan na yo gida. Ina shiga part Wina Su Lamrah suka shigo.
Anty tun Wazu muka zo, ashe kinje aiki.
Eyh wallahi, kuma na biya na yi siyayya shi ya sa ma ban dawo da wuri ba.
Sannu da zuwa, siyayyar baby aka yi kenan, ko an kusa sauka ne?
Na yi murmushin ya™e, sannan na ce.
In sha Allah.
To Allah Ya kawo masu albarka.
Daga nan muka taSa hira, har nagama girki ta ci sannan muka shiga part Win Sardaunan tare, har muka tafi Bilkisu ba ta dawo ba, na yi mamakin yanda Sardauna yake ta kashewa jaririyar kuWi, sonta yake kamar ransa, idan kuma aka haWa da yanda Sardauna yake son yara sai kaga ma wannan ba komai yake ba, a yanzu haka ya cika akwati wajen uku da kaya masu tsada na baby na fitar suna, kuma Islaha tana samun kulawa daga wajensa sabida wannan yarinya da ta haifa masa, lokacin da Su Mama Amina suka tafi nima lokacin na dawo nawa part Win ban sake komawa ba.
Turaki yaga kayan da na siyo, kuma ya yaba da yawansu da zaSen da na yi mai kyau, sannan ya ce na yi magana da Hajiya sai asama mun mai zama da yaran, dan so yake bayan anyi sunan Islaha da kwana Waya muma zamu Wauko namu, nima kam na amince, a lokacin ya ce da ni.
Wai kinsa Matar Ra is ma ta kusa haihuwa.
Dariya na yi, sannan na ce.
Wai Ra is autan Hajiya.
Shima ya yi dariyar ya ce.
Autan Hajiya fa, ai Wazu naje gidan nasu ya matsa ban taSa zuwa ba.
Ni ai bai taSa nemana ba, yaron nan dani yake zancen.
Ai na faWa masa na ce, bai taSa kawowa yayarsa amaryar ba, wai yana nan zai kawo ta yana shiri ne.
Shi dai ya sani, Allah Ya sauke ta lafiya.
Tun zuwan Islaha kullum sabuwar Dirama ake yi a gidan Sardauna, Bilkisu kullum tana kan bakanta na cewa sai Sardauna ya saki Islaha, kuma sai ta kashe Jaririyar, shi kuma ya dage ba ta isa ba, haka zamu yi ta jinsu suna hayagaga, dan ma Turaki ya nuna ba ya so shi ya sa na rage le™a su, amma duk da haka ban taSa yin farin ciki da abinda Sardauna yake fuskanta ba, duk da nasan zallan ha™™i na ne ke Wauwainiya da shi, a duk lokacin da na tuna Sardauna bai da ala™a da wannam familyn da yake ta™ama da tin™awo dashi, sai na ji na fara tausayinsa, har hango halin da zai shiga nake yi, a waje Waya kuma na ™ara tabbatar da Sardauna bai da tunani, bai da lissafi, yana ji su Hajiya Falmata suka Wauko magana Big Daddy ya ce kar a canja musu topic, kuma yana ji hajiya Falmata ta ce barewa ba ta yi gudu Wanta ya yi rarrafe ba, aiko ba a ™arasa maganar ba, wannan kalmar ta isa ta sa shi ya yi tunani akai, amma ya yi shiru ko ajikinsa.
Yau yan matan familynsu Turaki suka zo barka, daga ™annen Turaki da na Sardauna, har da ma manyansu su Sister Seemah, ganin sun cika gidan ya sa nima na shiga cikinsu na saki jiki ana ta hira da raha, girki ma a nawa Sangaren na yi musu duka, aka ci aka sha ana ta hira. Wajen ™arfe uku na rana Bilkisu ta shigo ita da wasu mata wajen su biyar, tunda naga fuskarsu naga kamar nasan su, amma na kasa tuna inda nasan su. Wani banzan kallo suka yi mana gaba Wayanmu, wata cikinsu ta ce.
Munzo barka ne, abamu yar mugani.
Alisha ta ce.
Ba za a bada ba? Su waye ne ku?
Yan uwana ne, ku basu isa su zo bane?
Bikisu ta faWa, sister Seemah ta ce.
Ba za a bada ba, idan zakuyi barkar a haka ku yi idan bazaku yi ba ku tafi.
Sai a lokacin nagane fuskarsu, wasu a cikinsu sune yan matan da Bilkisu tasa suka yi min rashin mutunci a lokacin da naje nemawa Sardauna aurenta.
Ke ma Bilkisu wallahi kina ban mamaki, akan yar shege kika damu kanki? Yar shege ce fa, ita ba gado ba, mutuwarta ma tafi rayuwarta alheri a wajenta, sabida abar kyara da tsangwama zata zama a cikin yan uwa, kuma babu ta inda zata ci gadon Sardauna.
Wata cikin yan matan ta faWa, Bilkisu ta ce.
Ni duk ba wannan ba, rashin kunya ma irin ta su, wai shege ake yi wa wannan taron har da zuwan mutane, sabida su abun kunya baya suka bashi ba gaba ba.
Duk cikin mu babu wanda ya kula da tashin Alisha, sai kawai ji muka yi ta bawa Bilkisu wani uban mari fas a fuska, marin da ya yi matu™ar shigar Bilkisu ya sa ta dafe kuncinta, Alisha ta ce.
Wallahil azim, idan baki matsa daga nan ba sai na yi miki dukan da bazaki iya numfashi ba.
Wata cikin yan uwan Bilkisu mai zafin nama tabawa Alisha lafiyayyen mari itama a fuska, aikuwa Alisha ta kaima ta ita, nan fa kowa ya tashi tsaye, ni dai na yi tsuru tsuru, Turaki ya hanani shiga lamarinsu, ga kuma abu yana neman zama faWa.
Ai wallahi tun da kika mareni kin jan gwalowa kanki masifa da bala i.
Bilkisu ta faWa, Sister Seemah ta ce.
Masifa da bala i akanki ke Wai wallahi, yanzu nan zan sa akama ki kuma a Waure ki.
Karki fasa sawa, an gaya miki ku kaWai kuke da kuWi? To ko bamu da kuWi muna da bariki, wallahi duk kuWin akwai inda zamu shiga musa a kulleku kar ku fasa.
Inji Wata cikin yan uwan Bilkisu, nikam na saki baki ina kallonsu. Oh yan uwan Bilkisu sheWanu ne. Na faWa a raina, a fili kuma na ce.
Dan Allah ku yi ha™uri, su waWan nan basu sa naraba da sheWanu, basu ™i ku biye musu ayi ta faWa ba.
Ke dallah yar kore rufemin baki, marar zuciya, me son abun duniya, an sake ki kin na ce.
Karki ™ara ce mata dallah.
Lamrah ta faWa, Sister Seemah ta ce.
Wallahi na baku minti biyu ku fice daga gidan nan, idan ba haka ba sai kunyi da kunsanin shigowa cikin gidan nan, tun da bana uwarku ko ubanku ba ne.
Babu wanda ya isa ya kore su, tun da gidan da yar uwarsu ke aurene, dan haka babu wanda ya isa, kuma mari da aka yi min wallahi bazan ha™ura ba sai na rama.
Ashe kuwa zaki rame.
Alisha ta faWa, Bilkisu ta yi yin™urin kawo mari amma Alisha ta matsa.
Na faWa miki wallahi karki kuskura ki ce zaki kai hannu jikina, dan naga kamar baki da hankali.
Alisha ta faWa, amma ba ta rufe baki Bilkisu ta kai mata wani marin wanda ta yi sa a ta same ta, aikuwa a take faWa ya kaure a tsakaninsu, yan uwa Bilkisu duka suke kawowa kowa, Sister Seemah ta fita waje tana faWin.
Me gadi! Me gadi!!
Yan mintina kaWan sai ga me gadi ya shigo, sister Seemah ta ce.
Kaga waWan nan biyar din, walahi ka fita da su ko ta wane hali ne, idan kuwa ba haka ba to wallahi sai ka bar aiki a gidan nan.
Aikuwa me gadi ya nufi su yana faWin.
Ku zo ku fita, na ce ku fita.
Kar ka kuskura ka taSa ko Waya nan, tun da baka da hankali bakasan shari a ba.
Afrah, ™anwar Sardauna ce ta ce.
Bara na kira Yaya Sardauna kawai, naga abun ya zama out of control.
Sister Seemah ta ce.
Lallai Sardauna yana fama. Da, da wannan annobar yake zaune a gidan nasa? Allah Sarki Nana wallahi ha™™in ki ke Wawainiya da Sardauna, kuma ya tsaya girman kai ba zai zo ya nemi afuwarki ba.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(5).
"Hello Yaya."
Afrah ta faWa, hankalin kowa ya yi kanta.
"Yaya, wannan matar ta ka mentel ce, gata nan ita da 'yan uwanta sun zo sai dukan mutane suke, ya kamata kazo akan lokaci fa."
Tana faWin haka ta kashe wayar, cikin ™asa da mintina goma Sardauna ya shigo gidan, yana zuwa bai tsaya ya bi ta wani abu ba ya hau tsinkawa Bilkisu mari, aikuwa ta tare ita ma suka fara 'yar mare mare ya dake ta tarama. 'Yan uwanta kuma na ta zagin Sardaunan, sai da ya jiyo kansu a fusace ya ce.
"Duk shegiyar da bata barmin gida ba, sai na SaSSalata."
Ba musu suka fara ficewa, aka bar shi daga shi sai Bilkisu, tana ta faman danna masa ashar, Sister Seemah ta ce.
"Sardauna itama ka koreta mana, mene amfanin zama da ita a haka bata san darajarka ba, batasan darajar aurenta ba?"
"Ina tara ta ne, rana Waya zan sallameta wallahi."
"Ashe zaka iya sakina Sardauna, ai wallahi bazan sako ba, yanda ka auro ni haka zamu mutu tare, kuma wannan yarinyar ce sai ta bar gidan nan daga ita har abinda ta haifa wallahi."
Bilkisu ta faWa, tana zagaye Wakin, sabida bin ta da Sardauna yake.
"Wallahi gida ne ta shigo sai dai ki mutu, ke ba a auren aka aure ki? Ina ce kema kishiya aka yi wa wata dake, shine zaki ce ke ba a isa ba?"
Alisha ta faWa, Bilkisu ta ™ara cewa.