Sashe 1
Sartse Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ÿþSARTSE BOOK 3
Sayyid.
(1)
Gidan Big Daddy.
04:40pm.
Wai ina tambayarku lafiya kun bini da ido dukkanku? Ke Seemah kin Wauko yarinya daga gidan mijinta, kai ma Turaki kazo kai dai Nana, kuma duk kun zauna jigun jigun, ke kuma Islaha yaushe kika sami ciki babu sanarwa?
Mama Amina ta faWa, ganin dukkanmu mun zo kuma mun yi shiru, Sister Seemah ta ce.
Mama, ki Wan jira dan Allah, yanzu zasu zo zaki ji komai ma.
Ba dai wani abin kuke son tayar wa ba ko? Kuna gani halin da ake ciki, na jinyar Hajiya.
Ba wani abu ba ne Mama.
Mi™ewa na yi na ce da Turaki.
Habiby ni dai zan tafi dan Allah.
Babu inda zaki na faWa miki.
Yaban amsa, sister Seemah ta ce.
Me ya sa zaki tafi?
Ni bana son su zo su same ni anan.
Me kika aikata mara kyau? Da zaki ji tsoron haWuwa da su?
Na girgiza kai, ta ce.
To ki koma ki zauna.
Ba musu na zauna, Mama Amina ta sake cewa.
Yaran nan dan Allah kar da ku ™ullo mana abinda ba zamu iya ba, kun ga dai jinya ce a gabanmu.
Daidai lokacin Hajiya Falmata ta shigo tana faWin.
Wane irin iskanci ne haka? Ina son ganin yata a ce na yi nan na yi nan.
A lokacin Islaha ta mi™e tsaye, ta ruga wajen Hajiya Falmata ta fashe da kuka, Hajiya Falmata ta ri™e tana faWin.
Me ya faru? Me ya sa meki? Kukan me kike?
Ta girgiza kai, sannan ta ce.
Mommy komai lafiya.
Wancan mara mutuncin ya ce ya sake ki ko? To zaman uban me kike a gidan Seemah?
Ta faWa tana nuna Turaki, Mama Amina ta ce.
Bangane ba? Turaki kaine ka saki Islaha? Akan wane dalili?
A lokacin ne kuma idon Alisha ya kai kan cikin Islaha da ya fito ya yi ™ato, ta ce.
Sai da ka yi mata ciki shine zaka sake ta?
Sai a lokacin na Wago kaina, shima kuma ya Waga ya kallesu sannan ya ce.
Ta yi wa kanta ciki dai, ni aina na yi mata, ku tambayeta, wannan cikin shine abinda ya sa na sake ta.
Kan ub*nk* Turaki.
Hajiya Falmata ta danna masa ashar, sanna ta ce.
Uban me kake nufi? Kana nufin ba cikinka ba ne jikin Islaha, to na ubanka ka ne?
Ke fa matsala ta dake zagi, Haba Hajiya Falmata ki nustu mana.
Kinga Amina ™yale ni, ai kinsan da komai tun da yar a gidanki na sameta, kuma kinsan da ™ullin da suke shirin ™ullamata, amma baku ce komai ba sai yanzu, na zage shi to.
Mu babu wani abu da muka ™ulla mata, sai ma rufin asiri, Turaki ya kama Islaha da ciki, amma ya rufa mata asiri sabida gudun karta tozarta, amma kun zo nan kuna zaginsa.
Sister Seemah ta faWa, Hajiya Falmata da Alisha har haWa baki suke wajen faWin.
To cikin waye? Me kuke nufi?
Alisha ta ™ara cewa.
Seemah bana ciki da ba™in hali, har da ke za a zauna a ™ulla wannan sharrin? Bansan ba™in cikin da kike yi damu ya kai haka ba.
Sister Seemah ta mi™e a fusace ta ce.
Ba™in ciki! Akan me? Me kuke fini? Cima mai kyau? Suttura mai kyau? Aikin yi? Ilimi? Ko aure? Idan baku fini Waya anan ba, to babu abinda zai sa na yi muku ba™in ciki, ita yar taku ku tambayeta mana, me ya sa da duk baku ce da ita komai ba, ku tambayeta cikin waye a jikinta? Mugun ™azafin da kuka je kuna yaWawa akan Turaki da matarsa Nana, shine ya juye muku, ya koma kan taku Wiyar da shi uban da yasa ku yaWa sharrin.
Seemah, Turaki ku nutsu, ku yi min bayanin komai cikim hausar da zangane.
Mama Amina ta faWa, Seemah ta ce.
Mama ya dai yi miki, ko ita Islaha ko Nana, amma nima babu wani abu da nasani wanda har zan iya ba da bayani yanda za a gane, nasan dai Turaki Islaha.
Islaha.
Mama Amina ta kira ta, ta amsa, Mama Amina ta ce.
Me ya faru ya sake ki?
Me kuwa ya faru, kuna so ku Waura mata wani sharri na daban dai, ke Islaha baki da hankali ne?
Hajiya Falmata ta faWa, Islaha fa fashe da kuka, a taki na ji wani iri tausayinta ya mamaye rayuwata, bana son naga mace na kuka, sai kawai na tuno kaina a cikin halin da na shiga shekarun baya, cikin muryar kuka ta ce.
Cikine da ni.
Ciki ai duk mun gani.
Alisha ta faWa, Mama Amina ta ce.
To ai ciki abun farin ciki ne, ban taSa ganin inda aka yi saki akan sami a ciki ba, tun bayan wajen Habibun Fargar Jaji sai kuma kai Turaki.
A a Mama, ciki kowanne abun so ne a wajen mahaifinsa, amma ni dai bazan amshi Wan da ba nawa ba, tun da ita kanta tasan babu wani abu da ya taSa haWani da ita na mu amalar aure, kwatsam sai ganinta na yi da ciki.
Hasbunallahu wani imal wakil.
Mama Amina ta faWa, Hajiya Falmata ta ce.
A gidan ubanwa? Turaki wallahi baka isa ka hula™anta min Wiya ba, kana nufin cikin a ruwa ta sha? Ko a wani wajen ta samu?
Gatanan ku tambayeta.
Turaki ya faWa, Mama Amina ta ce.
Dan Allah duk ku nustu abun nan ba na haka ba ne, kusan a yanzu hankalin mazajen mu baya jikinsu, yana wajen mahaifiyarsu, dan Allah ku nustu mu samar da mafita a tsakaninmu.
Ai wallahi babu wata mafita, Turaki ka hula™anta ni, ka hula™anta Wiyata, ka ci mutuncin yan uwanta dake tsakanin iyayenku maza, a yanzu nasan suna hanyar dawowa ™asa to wallahi suzo sai dai amincin dak tsakaninsu ya tarwatse, amma wallahi Turaki sai na yi shari ah da kai.
A a Hajiya Falmata, dan Allah ki sauke zuciya ™asa, fushi da zafi babu inda zasu kai ki, har yanzu ita yarinyar ba aji ta bakin ta ba.
Ni dai na zama yar kallo, daga na kalli wannan sai na kalli wannna, duk inda baki ke motsi idona na kai, Alisha ta ce.
To me zata ce? Bayan an ™a™abata mata sharri, an shirya mata tarko, ana so ayi mata mummunan Sartse a rayuwa.
Idan har kuka bar nan baku tsaya an fahimci magana ba, wallahi babu abinda zai ™ara shigar dani wannan maganar, haka Turaki haka matarsa.
Sister Seemah ta faWa, a fusace Islaha ta ce.
Sabida gaki uwarmu? To ba zamu tsaya ba, sai dai kuma mu haWu a gaban al™ali.
Kuje to, zaku sha kunya ne da cikin shige, tun da ita kanta yar taku bata musu ba, ta faWi wanda ya yi mata cikin, ko kuma wanda ta bawa kanta suke aikata abunda suka ga dama, har ta kaisu ga samin ciki.
Sister Seemah ta sake faWa, a daidai lokacin Big Daddy ya shigo, bai ma san da mutane a cikin falon ba ya shigo yana cewa.
Hajiya, yan biyu fa sun sauka, yau dai gasu anan ba tare da sun Wibe wata uku uku da suka saba Wiba ba& .
Maganarshi ta katse ganin falon ciki da mutane, kallon Wai Wai ya yi mana, sannan ya ce.
Lafiyanku?
Mama Amina ta ce.
Sannu da zuwa, lafiya Alhamdulillah.
Me ya tara ku haka, gashi kowa rai a Sace?
Sharri suke son ™ullawa Wiyata, kuma wallahi babu wanda ya isa, ni dai wannan aure na Islaha da Turaki ba shi da wata rana.
Sai da ya sake ™are mana kallo, ya sauke idonshi a kaina na ji jikina ya fara Sari, bansan me ya sa mutumin nan baya sona ba, gani yake duk wata fitina ni ce nake taso musu da ita.
Me ya faru?
Ya tambaya, Mama Amina ta ce.
Ni dai ina zaune naga Turaki da Nana sun zo, nazata ma ziyara ce suka kawo min, can sai ga Seemah da Islaha, na fara tambayarsu me ya faru sai ga Hajiya Falmata da Islaha, shine fa cacar baki ya fara, sun™i tsayawa ma a fahimci kan komai, abinda kawai na fahimat shine Turaki ya saki Islaha, sabida ya ganta da ciki wanda ya ce bana shi ba ne.
Ta ya ya gane bana shi ba ne?
Big Daddy ya katse ta.
To shi dai ya ce, babu wani abu na mu amalal aure a tsakaninsu, kuma a kafin yanzu ma wancan zama da suka yi tabbas ya faWi haka, kuma Islaha bata musa ba, a duba da girman cikin da ke jikin Islaha ya kai wata takwas, to kuma ko wancan zaman na so banajin anyi wata huWu, tabbas maganar abar a tsaya a duba ce.
Waje ya samu ya zauna, sannan ya ce.
Falmata, Islaha, Alisha dukkan ku ku zauna.
Zama suka yi, suna ta haWe rai ya ce.
Turaki wannan maganar ta shafi wannan matar taka? Idan ta shafe ta ta zauna, idan ba ta shafe ta ba ta tashi ta tafi.
Ji na yi gaba Waya na muzanta, ba fara ™o™arin mi™ewa na bar wajen, Sistr Seemah ta ce.
Daddy ta shafe ta, tun da abokiyar zamanta ce, kuma sun tattauna da ita akan cikin.
Ya kau da kai daga kallona, ya kalli Turaki ya ce.
Me ya faru daga farko?