Sashe 70
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dayaji naman rago saikuma tai white rice da stew, daidai sun shigo gidan bayan sunyi as r a mosque itakuma Ammi nakan dadduma a falon tafito da kula dasauri Riyad daya ganta yataho wajenta chak ta tsaya ganin yataho feeling uncomfortable kawai ta sauke kanta kasa hannu yasa ya karbi kulan tajuya da sauri Munir yabita yace mezanyi nima Cousin? Ammi tai murmushi tana kada kai ganin Munir na neman fada, another kula tadauka tana hada fuska tabashi dasauri yataho dan bai dauka zata bashi ba ya karba yawuce Riyad ya shigo daidai inda take ya tsaya dasauri ta dauki another flask tabashi batare daya karba ba yace why are you not wearing bra? Seducing dina kikeso kiyi agaban Mamana da kanina? Dasauri ta kalleshi karban kulan yayi yajuya itakuma tadauki jar na fresh watermelon juice datayi da Munir yazo yamika mata hannu bashi tayi saita kwaso plates daidai tafito sukaci karo da Riyad karba yayi yadan duko saitin fuskanta yace go and put on bra ur nipples are shooting out juyawa tayi dasauri zata shiga kitchen yarike mata a hannu a kunyace ta fizge hannun tana kallo Ammi dataga tana kokarin shafa addu a Munir kuma na danna waya tawuce da sauri tai sama shikuma yawuce dinning bata wani jimaba ta sauko duk suna zaune a dinning suna jiranta kujeran kusada Riyad ne yakeda empty takalla kaman kartazo tazauna Ammi tace zoki zauna My Baby ahankali tazo tazauna Ammi tabude kulan tuwo tadauka tazubama kanta miya shikuma Munir yace rice rice yazubama kanshi rice da stew datayi Ammi tace zuba naki kici gyadama Ammi kai tayi tasa tuwo a plate ta zuba miya dayaji nama saikuma tasake daukan plate ta debi rice tasa stew asama tadauki glass cup ta tsiyayya juice ahankali ta tura duka gaban Riyad kowa na kallonta batare datama luraba tasake daukan wani plate taxuba rice kadan tasa stew da nama sannan tazauna shima Riyad saiyadau glass cup yazuba mata juice ya ijiye agabanta dasauri ta kalleshi hada ido sukayi dasauri ta dauke kai basusan daga Ammi har Munir kallonsu ba Munir sai mamaki yake ubanme Riyad yama fitinanniyan cousin dinnan nasu data sauko haka har take kula da shi haka, Ammi kuma kawai tayi murmushi dan for the first time saitaga yarinya has feelings for Riyad tana bala in sonshi but it seems bata sani ba tukunna tacigaba da cin abincin tana yaba yanda ta iya girki sosai bana wasaba suna gamacin abincin Ammi tace kaga Munir tashi ka kaini gida, Rashida jekisha magungunan tsarin da Buba ya aiko miki dashi na yamma, kaikuma Riyad ka zauna amaka fixing dripn naka finish your treatment tasake kallon Rashida tace kinganshi bayason magani please make him take it kinji my baby gyadamata kai Rashida tayi ahankali, Ammi tace I will call you ko bye Allah miki Albarka ahankali tace Ameen Ammi tawuce Riyad na tashi tabisu itakuma tashiga clearing table din takai komi kitchen ta wanke plates din takifa tazo ta tafara goge dinning din dawani rag ringing taji wayanta nayi a sama daidai Riyad na bude kofa dasauri tabar rag din tawuce sama tabude kofan dakinta tadauki wayan tana dagawa taga Maimoon dasauri tadauki wayan. EPISODE Wayan takara a kunne tana fitowa sabida tazo takarasa goge dinning din tasa wayan a speaker tashiga saukowa daga bene daga dayan bangaren Maimoon tace Hello Rashida itafa har yanzu she s not use to having friends awkwardly tace Maimoon tace bakizo clinic ba, na dubaki ban ganki ba, are you fine? Ahankali tasake cewa uhm fine daidai tana karasa saukowa dinning din taga Riyad na goge dinning din yajuyo suka hada ido dasauri tadauke kai Maimoon tace but mesa bakizo ba ? Da sauri ta kalli Riyad hada ido suka karayi hakan yasa tajuya tace uhnn bacci nayi Maimoon tace kai wani irin bacci ko nabiyo nadubaki dai? Inane gidan naku? Tsayawa tayi saikuma tajuyo takalli Riyad hada ido sukayi saitaga ya gyadamata kai ahankali tace GRA1 House 2B2 dasauri Maimoon tace to gani nan zuwa gobe munada test I want you to teach me wannan course na pediatric surgery guy din nan wlh nakasa ahankali tace dan murmushi Riyad yayi ganin tayi friend dan Mama tacemai batada friends and shima bai ganiba and from the way she s talking to the girl sef kasan basu wani dade da haduwa ba batama iya kwancen ba karasa goge dinning din yayi yawuce kitchen everything is clean properly arranged murmushi yayi yayi dialing number security shi yana hawa sama yana dagawa yace my wife s friend is coming over tazo let her through dudda tana daki but she heard maganan dayayi yawuce dakinshi books nata taciro daga jaka da pen tafara budewa da dan jitter nata tana ahaka taji karan an taba doorbell nasu da sauri ta tashi rikeda books din tafito tasauka kasa ganin baya falo taji dadi tawuce bude kofan tayi Maimoon na ganinta ta rungumeta tace Rashidaaa dan murmushi tayi tace come in shigowa tayi bayan tacire takalmi tashigo falon sai kallon falon take kitchen Rashida tawuce takawo mata abinci da drinks abinci tahau ci ta kwaso yunwan school tace ke kika dafa abincin nan? Gyadamata kai Rashida tayi Maimoon tace re such a great cook wlh wow cinyewa tayi tadauki juice tanasha tace ina mutanen gidan lemme great them dan kauda kai Rashida tayi ta tashi tana daukan tray tunda tagama ci tace basa nan sannan tawuce kitchen Maimoon tabita da kallon ganin kaman she s hiding something from her, fitowa tayi hakan yasa Maimoon tace but gidan waye nan din? Tunda kin cemin an saida naku? Books tashiga dauka tana budewa tace bazan dade anan ba zanbar nan shima yauwa kinada textbook din ni banda shi tai maganan trying to kore conversation din dasauri Maimoon itama taciro suna fara karatu duk Riyad na jiyosu dan kawar akwai katon murya tasaki jiki sabida ance yan gida basanan sosai Rashida ke koya musu karatu har aka fara kiran magrib.Tashi tayi tana kokarin goya jakanta danzata wuce Riyad yashiga saukowa ahankali gadan ruwa a fuskanshi cus masallaci zashi ko kallon inda suke baiyiba jin sahun tafiya dasauri Maimoon tajuyo ganin wani kyakkyawan guy yasa dasauri dan tanada faram faram tace ina yini dan gyada kai yayi alamun yaji kafin chan ciki ciki yace fine yabude kofa still bai kallesu ba yafice dasauri Maimoon takalli Rashida tace dama da wani agidan muketa surutu haka Rashida? Waye this fine Man? Hakanan Rashida taji wani abu yataba zuciyanta yanda Maimoon tace fine Man sai kawai tai banza da ita tace bari na dauko hijab na rakaki wucewa sama tayi tadauko hijab tasaka tasauko suka fice tare har zuwa gate tai waving nata tace Maimoon tace bye see you tomorrow a auditorium na CMD za ayi test din gyadamata kai Rashida tayi sannan tafice daga gidan itakuma tajuya takoma cikin gida. Salla tayi tasauko wlh sabida kawai baida lafiya ne dakuma masu gadin hakan yasa tashiga kitchen sai kawai ta dafa stair fried couscous tayi salad, tayi chicken pepper soup da juice again takawo komi dinning ta ijiye tadauki kula zatakai waje daidai ana bude kofa hannu kawai yabata tasamai tajuya tawuce sama wanka tayi tai salla tana zaune wayanta yahau ringing around 9 Riyad tagani kin dagawa tayi tunawa da maganinshi sai kawai ta tashi da hijabin har kasa tafito falo ta leka baya ciki hakan yasa tawuce hanyar dakinshi kawai taji batajin yin knocking itama direct tabude kofan wannan karan dagashi sai towel a waist ga karami a hannunshi sannan acire IV line datamai jiya kasa shigowa dakin tayi ta tsaya saikuma ta juya tace idan kasa kaya ka kirani dasauri yace wait bari nasa tashi yayi yaja wandon pajamas nashi yasaka shi kadai yace come to shigowa tayi taki kallonshi magungunan shi tadauka tadauki dripline tahada tace why did you remove line dinka? Ahankali yace zafi yakemin nacire yanzu da ina wanka bata sake magana ba ranta sai baci yake d k ta tuna maganan Maimoon saida taki kallonshi cus ita bata wani ga fine din da ake fadi ba dalla hannunshi ta karba nan da nan tamai fixing wani line tasakemai injection sannan tasaki hannunshi tajuya tafita yabita da kallo baice mata komiba tasauka kasa tahada maganin tsarin duka tasha, masu dad n da marasa dadin tana tabe baki sannan takoma sama dakinta tabude tashiga tasaka key tai bacci Washe gari da wuri ta tashi tai breakfast lafiyayye ta hada a dinning takoma sama tai wanka abaya black tasaka tasaka lab coat nata dataga an goge again yau sannan tawuce kasa tai microwaving kazam Ammi taci tasha magungunan sannan tai rolling gyalenta tafito goye da jaka harzata wuce saikuma ta kalli kofan dakinshi atleast taduba drip data sakamai. Knocking tayi murya chan kasa yace come in bude kofan tayi ganin yariga yacire drip din yasa taki kallonshi tadan juya tace your breakfast na kasa, natafi school tajuya zata tafi ahankali yace Rashidah! Chak ta tsaya saikuma ta juyo ahankali yace your driver is waiting for you a compound all the best, your CA samin kanta da kallon fuskanshi tayi murmushi yasakin mata ahankali dayasa taji gabanta yafadi dasauri tawuce a compound taga wata sabuwan benz fan kujeran da leda gawani dattijo haka yana ganinta yace barka da zuwa hajiya dasauri tace ina kwana shiga motan tayi yaja suka fita har zuwa makaranta dayake this morning suke da test din auditorium yakaita tasauka yace ina nan zanyi parking dasauri tace katafi yana murmushi tace dan aikinki zalla aka daukeni duk inda na kaiki zan kira mukoma tare ranki shi dade kallonshi tayi ganin student nasu na zuwa wajen yasa tajuya tatafi.EPISODE BONUS Hall din tashiga rabon dataga duka student nasu andan dade cus kowa da inda yake yauma sabida test ne saisa suka hadu haka, hada ido da Bilal tayi daketa kallonta kaman zai cinyeta tun ranan daya ganta tareda Riyad yakejin wani bakin kishi da bakin sonta tashi yayi dasauri yabita yace Hi Rashida ya karin hakuri tsayawa tayi chak saikuma tajuyo ta kalleshi tace fine thank you zata juya yace kinsan har gidanku nazo gaisuwa but I know you will not know then but Mrs Bugaje ta ganni taamsani sorry about Mama Rashida shiru Rashida tayi saikuma ta