Sashe 58
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
you! I hate you Riyad! Na tsaneka, I hate your family! I hate this house! I hate everything about you people, bazan taba hada jini da ku ba! . WUTA YAKAMA FA MUHUTA KADAN MU TATTAUNA KAFIN MUCIGABA. IDAN KENE RASHIDA KINA GANIN ABINDA TAYI HER DECISION IS RIGHT??? BUT AGAIN WHY WILL RIYAD PAY FOR ABINDA YANA 13YRS MA YAFARU? WHY?? KUNA GANIN DA MAMA NA RAYE KUMA TASAN WAYE RIYAD ZATA BARI YA AURI RASHIDA???? LETS DISCUSS EPISODE DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA Babu wanda yakai Maman Kabeer enjoying this drama, ganin yanda Riyad ke kallonta ma speechless yasa tai ihu tace kabani hanya nabar gidan nan! Da kakkausan murya Riyad yace you are not going anywhere tashi Gwaggo tayi ahankali tazo kusada Riyad tana kallon Rashidan da tun dazu data kalleta taga jikanta, takalli Rashida taga Muji, daman kafin ta mutu zataga jinin Muji! Allahu Akbar! Baki tabude zatai magana saikuma ta kasa hannunta tadaga dake rawa sosai hawaye na saukowa daga kan idanunta zatakai hannun kan fuskan Rashida dasauri Rashida takoma baya tamata wani kallon uku saura kwata dayasa Riyad yakama hannun Gwaggo ahankali hakan yasa Gwaggo tafashe da kuka sosai tana wani irin kallon Riyad tana kallon fuskan Rashida data hade rai tajuyar da fuskanta ma dan bata kaunar kallon any of them, tace jikana ne wannan? Riyad dama zan taba ganin jinin Mujitappa na? Riya tari Gwaggo tafara dayasa kowa yataso Riyad ya zaunar da ita yana riketa, da sauri Ammi takoma Kitchen dan dauko ruwa ganin haka yasa Rashida tayi kofa da sauri tabude daidai Riyad na dago kanshi yace Sarkin Gida kutareta ahankali Muji ya karbi Gwaggo yakalli Riyad cikin soft voice yace follow her tashi yayi dasauri ya wuce waje inda Rashida ke rigima da fadawa dasauka zagayeta in circle batare dasun riketa ba tana nunasu da hannu tana ihu. Kutashi daga gabana, kubarni natafi gidan nan, ihuuu ana kidnapping dina agidan nan, wallahi ko zaku kasheni bazan zauna agidan nan ba, bazan zauna ba jama a Rashida tashiga tarawa bayi da ma aikatan gidan sai shigowa flat din suke, yana zuwa wajen fadawa suka budamai circle din yashiga ciki yana azuciye kawai yasa hannu yakama hannunta dasauri tajuyo tashiga kokawa dashi tana kokarin fizge hannunta tana bori tace kasake ni let go off my hand, wlh bazan zauna agidan ku ba, I hate this house, I will never ever live here kun kashemin Mamana, stop touching me, I hate all of you ganin yanda takemai tirjiya tagama ficewa hayyacinta yasa yadauketa chak azuciye fadawa suka warware rigunan su suna kare Sarkinsu suna binsu abaya,Riyad yayi gaba har zuwa flat dinshi yawuce wajen motanshi yabude ciki yasata tataso kaman zakanya yarufe da sauri yayi locking motan yakoma gaba yashiga yatada motan yaja motar yabar gidan. Gudu kawai Riyad yake zubawa akan titi yana kallon yanda Rashida ke kuka abayan mota, yarinyar is deeply hurt, duk yanda mutum zai gwada maka yanda abu ke damunsa idanba kaikeda rayuwan mutumin ba bazaka taba gane meyakeji ba. Sunyi tafiya mai nisa kafin su shiga GRA gaban wani mahaukacin gida fari yayi horn wani security ne yabude kofa ya leko ganin motar yasa yakoma ciki da gudu bude gate akayi Riyad ya shiga cikin gidan wow gidan ya mugun hadu sabon gidane daya gina to his taste wanda duk randa yayi aure zaisa matarsa ciki before zamanshi Sarki yabata komi. Wasu manyan security ne guda biyu sukazo wajen motan da gudunsu dan gaidashi jin ihu yasa duk suka kalli motan daidai Riyad na bude kofa yafito yace you can go sannan yabude bayan motan yakalli Rashida dake kuka sosai ba takalmi ba dan kwali harda majina ahancinta tanamai wani irin kallon tsana tace Wlh I will report you for kidnapping me cus ni ba yarinya bace that you can force me to stay with you, I know my right, I m not your prisoner banayin auren,! Bazan aureka ba! Bazan zauna da family dasuka kashemin Mama ba, wlh ban yafe muku gabaki dayan ku, Riyad na rantse da Allah I hate you I can t even stand looking at you wlh kanshi har wani irin sarawa yake sabida ciwon kan fitinan Rashida, kaman kanshi zai rabe yakeji, ahankali yana kallonta yace s go inside, na chanza miki gida tunda bakison chan ihu tayi tace not just gida kaima gabaki dayanka banson ganinka, I said i hate you Riyad bakaji bane? Let me go kasakeni! Ka sakeni! I don t want you dole ne hannunshi yamiko mata yace s go inside kabar da hannunshi tayi harsaida hannun yadaki kofan mota yasake kallonta, ganin bazata taba fitowa daga motan inba ta karfi ba yasa yashigo ya dauke ta by fire by force yafito yawuce cikin gidan da ita, woww falon kaman ba a Nigeria ba sama yayi da ita, yabude wani mad hadadden room yasauketa ciki ta zabura ta tashi tace wlh bazan zauna agidanka ba cikeda lallashi Riyad yace Rashida please listen to me, dan girman Allah, I know you re hurt! But dan Allah please listen to me hannu tasa ta tureshi da duka karfinta ganin yana tahowa gab da ita, yayi baya cus da duka energy ta ta tureshi tace t you dare come close to me, n a tsaneka Riyad, na tsaneku duka sarawan da kanshi yafarayi baisan sanda yadafa bangoba jin kaman jiri na neman kwasheshi, hakan yasa yajuya drawer dake gefe yabude yaciro bundle na key yayi kofa yabude, ganin tabiyoshi yasa ya kulle kofan yasa key yanaji tana ihu tana bugawa yawuce yasauka kasa ya dafe kanshi yazauna a last staircase yana dauke ijiyan zuciya kanshi kaman zai fadi kasa. EPISODE DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA KUNSAN HABISMA ME UNDERWEARS??? GO AND BUY SEXY UNDERWEARS FROM HER TODAY CHAT THEM UP TA HANYAR ADDING THIS NUMBERS 09034049623 08064643886 Yana zaune awajen dafe da kanshi dake neman tsagewa yana jiyo yanda Rashida ke buga kofan kaman zata sauke kofan kasa tana kuka tana ihu wayanshi yahau ringing, hannu yakai aljihunshi yaciro wayan yaga Mom, chan saiga yaga Munir duk yaki dauka, ganin Gwaggo na kiranshi yasa ya dauka batare dayay magana ba cikin muryan kuka tace Riyad kana ina? Ina ka kaita? Da muryanshi datadan dishashe yace Gwaggo na kaita somewhere da zata natsu ta saurareni in that house she will never calm down cikin wani irin emotional kuka Gwaggo tace Allah na tuba, Allah ka yafeni, wani kalan kuskure da shirme muka tafka shekaru 23 dasuka wuce, Innalillahi wa innailaihi raji un Ya Allah Ya Allah natuba Ya Allah mun tuba, Ya Allah mun tuba ganin yanda Gwaggo tarude take sambatu yasa ahankali ya tashi yana dafa kanshi yawuce waje da hannu yakira security yace be on alert, I will be back soon ya shiga mota suka budemai gate yafice gida yakoma yanda yabar kowa afalon Ammi ahaka yazo yasamesu har lokacin Gwaggo kuka take, suna ganinshi duk suka juyo Gwaggo tashare fuskanta tace Riyad gayamin komi da komi dakasani game da Rashida, wlh ina ganin yarinyar nan naga jinin Mujitappa na, tell me everything about her waje yasamu ya zauna yayi shiru anatse yace almost dukanku kun ganta in that CCTV footage one year ago I guess sabida is not clear saisa baku ganeta ba, ranan da akaso akasheni a airport was the first ever time danasan Rashida yashiga bada labarin Rashida daga farko har zuwa karshe all abinda yasani without hiding anything kowa ya shiga kallon Jummai da gabanta ke faduwa babu kakkautawa, babu wasa akan fuskan Muji dan yanada zafi bana wasaba yace ya akayi har kikasan wajen zaman su? Har kinsha zuwa ba sau daya ba biyu ba uku ba? Why did you lock My daughter a police station ? Yanda yafadi my daughter saida Jummai taji kaman wuka aka chakamata aciki amman ta daure cikeda makirci tace na farko dai na yarda nayi laifi tunda har nine na dauki kafafuna naje gidansu da sunan bada zakkan fiddakai, na biyu shine matar nan tarasu balle asan gaskiya asan karya, ita da diyarta dole su hada baki suso ganin nima karabu dani yanda karabu da uwarta Coincidentally nasan gidansu shima was just ranan naje anguwan tunda naga mabukata ne a anguwa naje raba abinci gida gida tana ganina tanunama yatta ni wai nine kishiyarta yarta ta shakeni ta shake bayina harda fasamus saikuma tai shiru ganin Riyad na kallonta yace wat about the ICU part Jummai? Kasa magana Jummai tayi Riyad yace I can call the Inspector right away suyi presenting case din for mijinki yakalli Baffa yace Baffa matarka lied cewa bayin suna ICU aka kulle Rashida in one of the worst cell dasuke dashi, she was planinnig on sending her to jail and she stood there lying comfortably cewa ranan tafara zuwa gidan idan ranan ne maisa daga ganinsu zataso tai locking yarta a cell? Dasauri Jummai tashiga kallon Riyad da bata taba tunanin sun bashi labarin su ba, saikuma ta kalli Muji dake mugun kallonta, yau for the first time ta fuska daban yake ganin ta kaman an yaye wani lullubi, he trust Jummai blindly amman yau yaga he was wrong cus she s lying, da mamaki Muji yace kece kikaje gidansu kika hada tashin hankalin dayayi sanadiyan mutuwan Zainab? Dasauri Jummai tashiga girgizakai tace wlh wlh bahaka bane wani tsawa Muji yamata da saida dakin ya girgiza yace tell me Yayane to Jummai? Matar da tunda na rabu da ita kowa na gidan nan bai karabi takanta ba we simply close her chapter and moved on ya akai kika cigaba da bibiyan rayuwanta tunba yauba har just gab da this salla da akayi few days ago? Baki Jummai tabude zatai magana Muji yanunata da yatsa yace t you dare lie to me! Wlh I can pick you up naje dake koma inane anguwansu nashiga dake gida gida ina tambayansu ko sun sanki, sau nawa kenan suna ganinki a anguwan, idan Riyad yamiki karya ai yan anguwa bazasu miki karyaba, why did you do that why? Tell me Jummai ? Jinzai kaita anguwan kuma tsaf zai iya gashi ko Baba Liman kadai ya isa yace tazo anguwan nan tana damun su tana tara musu