← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 71

Sashe 56

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"angama ranka shi dade" da hannu yamai alamu yatafi sannan yadaura kafa daya kan daya still yana kallon call din Mom bai dagaba he's just feeling lack of attachment towards her after abinda tamai jiya, yana zaaune awajen har lokacin zuwa fada wasu fadawa guda biyu suka shigo aka shiryashi tsaf sai walkiya yake yafito aka maramai baya zuwa fada bayan yama Haleema sako tamai breakfast. "Mom menamai haka zaimin wannan hukuncin? Ba'a taba yin matan sarki da sarki ya hukuntata hakaba sai akaina kaman ina gidan yari kuma wai ya aiko nahadamai breakfast yagama da fada zaizo yaci taya zan fara aikin banda wacce zata taimakamin" ran Mom yariga yagama baci da kyar tai controlling temper nata tace "kije kimai abinda zaki iyayi, na ganshi zan mai magana za'a dawo miki da ma'aikatan ki" Mom ta katse wayan ta ta tashi kitchen tashiga saita tsaya tana kallon kitchen din bawai bata iya girki bane but she just realized cewa tadade tanacin banxa she can count how many times tama mijinta girki bama tacika yi ba, kotayi ma itada yan aikinta ne, ganin yanda zata fara aikin yanzu take kaman wani uwan tashin hankali ruwan shayi tasa a wuta saitai frying egg tasa a kula da bread tai arranging a dinning around 11 taji adawa na sanarda ya iso bude kofan flat nata yayi yashigo dasauri ta tashi daga jikin kujera tana kallonshi yayi wani irin mahaukacin kyau ahankali tace "ina kwana" batare daya kalleta ba yace "kalau" zama yayi akan kujeran falon yace "kawomin abincin nan" danjim tayi gabanta na faduwa kada yace bazaici ba tawuce dinning flask na shayi tafara daukowa ta ijiye kan table takoma tadauko tray na cup da bread da spoon sai honey ta ijiye sannan takoma ta dauko wani kula mai kyau takawo ta ijiye gabansa still kallonsa take, yadan jima yana amsa wayan dayake sannan ya katse yakalli komi na gabanshi kafin yasa hannu yabude kulan yaga egg datamai frying sai yaji abu ya tsayamai awuya Haleema knows the way he eats atleast tana gani adakin Mom. Dan lumshe idanu kadan Riyad yayi kafin yabudesu yadaura akanta ganin yanda idanunshi sukai ja batasan sanda ahankali tace "Baby ni kadaine fa kasa an sallami ma'aikata na, this is the only abinda na iya maka fixing quick" ahankali yatashi dan komawa baya tayi ganin yanda yayi kaman zaki baice mata komiba yabude kofa yafita dag dakin tadan harari kofan tace "what is bad about this continental breakfast please? Da kanason abinci dayawa da baka sallami yan aiki na ba, akanme ina matar sarki zan dinga wahala ina shiga kitchen? Antaba hakane?. Har bangaren Ammi fadawa suka biyoshi ciki ya shiga Ammi bata falo dinning yawce one thing about gidan Ammi is there's always food anytime kaje gidan zama yayi a dinning yasa masa da pepper soup da shayi ya jera a tray dake wajen, kallo sama yayi ganin bai hango Ammi ba yasa yatashi manyan kayan jikinshi yacire na ciki ya ijiye awajen yabar jumper dake jiki na soft milk yard yawuce sama ahankali hannu yasa yabude kofan dakin, zaune yaganta ita kadai tana sanye da wani A-shape gown na atampa sabo kal dasafen nan Ammi takawo mata sababbin atampopi 10 set taga ledan an rubuta SapphirebyAishaSambo, gold atampa ne yamata kyau yabi jikinta tass dan size din Meenat Ammi ta bada, kawai burst dinne sukaso su mata kadan dan tafi Meena boobs but still kayan sun shigeta and she looks so beautiful aciki, kanta ba dankwali tadalyi parking gashinta kawai tana zaune ita kadai tana kallon window dakin da Ammi tabude mata sabida haske ya shigo dakin looking super lonely. Kamshin turarenshi kadai taji yasa tajuyo da kanta tazubamai idanunta dahar yau suke a kumbure lumshe idanu kadan tayi tabudesu still kallonshi take kaman yau tafara ganishi maida kofan yayi yarufe yashigo cikin dakin har zuwa wajen datake tray abincin ya ijiye sannan yajuyo da kanshi ya kalleta hakanan kawai taji gabanta yafadi motsi lips dinta sukayi murya chan kasa tace "ina kwana" dan tsayawa yayi yana kallon kwayan idanunta da sauri ta sauke idanun nata kasa, saukan hannunshi taji kan wuyanta da saida kirjinta yabuga dasauri takalleshi hada ido sukayi still kallonta yake batare daya cire hannun nashi daga wuyanta ba ahankali yace "have you eaten"? Gyadamai kai tayi ashagwabe da shima saida heart dinshi yabuga yadaure murya chan kasa yace "me kikaci"? Wani iri hannunshi yakesa takeji ajikinta amman da kyar tace "tea" ganin yanda takeyi yasa yadauke hannun daga wuyanta waist dinta yakai hannun yakama tareda dagota tashi daya yakawota dab da jikinshi kaman zai hada fuskansu numfashi tafara da sauri da sauri dake sauka a fuskanshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tamai bala'in kyau ya tsare lips nata da idanu yana tuna how they felt ranan a mouth nashi kafin ya janye idanunshi da kyar daga lips din ya daura kan idanunta murya chan kasa yace "I want to feed you banson gardama okay" gyadamai kai tayi da sauri gently yasaketa ya zaunar da ita gefenshi yasa spoon ya yanki sinasir din yasa miya yakai bakinta batai musu ba tabude baki tana kallonshi murmushi yamata yasa mata abincin abaki tafara taunawa ahankali tana kallon yanda yake murmushi dimples dinshi ke motsi yana smiling he's so handsome kaman mace wih, gutsura shima yayi yakai bakinshi yaci sannan yasake kaiwa bakinta tabude ahankali ta amsa shima yakai yaci karan shattering glasses sukaji dayasa afirgice Rashida tarikemai riga da sauri daidai nan yaji muryan Mom tace "fitomin da d'ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya Riyad! Alkyabban waye anan?" Lumshe idanu Riyad yayi yabude ahankali yakalli Rashida data rikeshi tana kalion kofan dakin itama murmushi yamata yakama hannunshi daga jikin rigan yace "cigaba da cin abinci ina zuwa! Don't come out kinji" gyadamai kai tayi gently yatashi yana gyara riganshi yawuce kofa Rashida tabishi da kallo gabanta na faduwa dum dum dum sosai kaman wani abu zai faru da ita cus haka tadingaji ranan da Mama tarasu. EPISODE JOIN MY INTIMACY CLASS WITH 5k ONLY NA SHEKARA DAYA AND LEARN YANDA AKE RAYUWA MAI LASISI DA OGA CHAT ME UP AND JOIN 07012181461 Ammi na tsaye a kitchen tareda 3 ma aikatan ta tana gwada musu yanda zasu zuba kullin alale data gama mixing da kanta a gwangwani dan alalen gwangwani ne a timetable na abincin yau taji an bankado kofan falo hakan yasa tace ku zuzzuba ku inazuwa dauraye hannunta daba wani datti tayi taja paper towel tana goge hannunta tana tafiya tafito daga kitchen din daidai Mom na daga Alkyabban Riyad da rawani datagani akan kujeran dinning hakan yasa ahaukace taja tray na glass cups dake kan dinning din tawani barar akasa suka watse tace fitomin da d ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya? Riyad! Strictly Ammi tace sorry wani d a kike magana exactly? Cus I know you don t have one saidai nawa dan dake hannunki huci Mom tahauyi tajuyo dasauri ta taho ta tsaya dab da Ammi dake kallonta tace remember tun kinada cikinsa namiki alkawari I will make sure mijinmu ya karbeshi yabani i make sure all this years Riyad bai kalleki ba, and ko yanzu in gayamiki baki isa kice zaki karbe Riyad daga wajena ba, you can t seprate me from my Son murmushi Ammi tamata tace with haukan nan you ve lost him already wani kallon uku saura kwata Mom kema Ammi kaman zata shaketa ta mutu, jin sahun tafiya yasa tajuyo takalli Riyad tawani irin bubbuga kirjinta tana kallonshi tace ban hanaka shigowa dakin nan ba ? Riyad kallonta yake with I don t care attitude yace yes but I feel like coming shine nazo zuciya ne ya dauki Mom ta daga hannu zata daurama Riyad mari chak Ammi tarike hannunta gam, Mom takalli Ammi tace saken mini hannu rike hannun Mom Ammi tayi gam with so much anger Mom tashiga kiciniyan kwace hannun ganin takasa yasa takalli Riyad tace kagaya mata tasaki hannuna Ammi na kallonta tace kul Maryam! Ban haifo yarona dan wata ta daka ba, duk randa kikai kuskuren taba Riyad saina ijiye kunya a gefe wlh na baki kashi sosai gaban Mom ke faduwa takalli Riyad ta kalli Ammi data kama hannunta gam tarike taki saki, Ammi tace take your madness da mutanen dakika kawo bangarena kufita, you have no business here Ammi tasaketa Mom na kallon hannunta ranta na bala in kunfa, baki Mom tabude zatai magana Riyad dake kallonta yace Mom don t try halinki anan please mutafi yataho wajen kai tsaye yakama hannunta wani irin fizge hannunta tayi tanuna Ammi tace ni zaka disga sabida matan nan, sabida wannan munafuk karki zagi mahaifiyata Mom! Yanunama Mom yatsa dayasa Mom takalli Riyad kanta na neman juyawa da mamaki, azuciye Riyad yace Sarkin Gida! da sauri Sarkin gida yashigo tareda sauran fadawa dan tuntuni sukejin hayaniya but ba a basu izinin shigowaba, yace gani ranka shi dade, waya batama shalelen mutanen Kano rai ? Ranshi amugun bace yanuna Mom yace escort her back to her quarters dasauri fadawan suka zagaye Mom dakema Riyad wani irin kallo yakalli ma aikatan da Mom tazo dasu yace clean this mess! cikeda girmamawa sukace to Mai Martaba Mom jitayi Ammi taci riba dayawa zatai magana daidai ana bude kofa Mai Babban (Gwaggo) tareda Mujitappa dakuma Hambali sai Jummai da Lami (matar Hambali) da Maman Kabeer, dakuma Binta (3rd Matan sarki)suka shigo falon suna kallon kwalaben dake falon tace meke faruwa ne anan? Ke lafiya Maryama kika mana messege dukan mu kafin muzo gulma sai yawo take cikin gida kinzo kina neman Hajara da dambe Muji ne yabi dakin da kallo sannan yakalli Riyad yace what happened Riyad ? Dasauri Mom tace ina zai iya gayamaka an zugashi yana zagina Yanda gabanta ke faduwa da yanda takejin hayaniya akasa ga kirjinta sai dum dum dum yake yasa ahankali tamike tsaye tana tafiya kadan kadan gabanta mugun faduwa yake kaman akwai something that is calling her, arayuwanta ansha fada agabanta but ko kallo wasu basu isheta ba she has never ever been curious about anything in her life but today she just wanna go out, bones na jikinta na cringing, gently tabude kofan dakin tana tafiya ahankali babu
Chapter 56 · 0% Book details