← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 71

Sashe 17

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mom sannan yasauka daga jikinta tareda maida wandonshi yajuya mata baya yana sauke ijiyan zuciya, dasauri tabiyoshi ta hugging nashi ta side, ko 1min baiyi da gamawa ba sai bacci jikinta yamata dadi, yakai kusan 1hr a kwance sannan yajanye jikinshi yatashi yawuce bayi yasake wanka ya chanza kaya yafito sai kawai yawuce dayan sakin yaje ya kwanta awajen. Wuraren 6 takai gida da kafa takoma tana shiga taga Mama tareda Uwargida Baba Liman, Baba Liman shi kadai ke mutunci dasu a unguwan, yana tursasa matanshi suzo su duba Mama once in a while hakkin makotaka, anytime yayi noma ko wasu yan kudade suka shigomai he always send something to Mama dudda Rashida bataso dan shima bukatan taimakon yake, but tana girmamashi kodan mutunci da suke da Mama da yanda Mama ta daukeshi itama. Uwargidan tana shigowa once in a while tazo gaida Mama dudda ko ruwa batasha aka bata kujera ma saita share da dankwalinta take zama akai kaman irin idan ta zauna ko ta taba wani abu nasu zata kamu da HIV itama, Rashida bata sonta sabida Mama ne ma take gaidata dan da wannan zuwa tana kyama tana kaffa kaffa gwara tayi zamanta agidansu ai babu wanda yace dole saitazo, tana ganinta ta kirne rai ganin ta shimfida dan kwalinta saman kan tabarman da aka bata a tsakar gida ta zauna kai tsaye bayan tai sallama ta wuce wajen Mama dake zaune kan dakalin bakin kofansu ta rungumeta tace Mama nadawo murmushi Mama tayi tace sannu da zuwa ga Indo baki gaidataba kallon Matan tayi dake kallonta tana washe baki, mugun kallon da Rashida tama matan yasa da sauri Indo tamike tsaye tana dauke dankwalinta tace bari naje Maryam Allah Kara sauki Mama tace nagode Indo saida safe a gaida yara takalli Rashida tace waike mesa fitinanniya ce ? Tashi tayi tace Mama tunda ba dole akamata tadinga zuwa gidanmu ba ai sai tadena wannan kyama kyaman bazan dauka ba shiru Mama tayi ta buga tagumi tana kallonta hakanma saiyasa tayi dariya tace Mama mehaka kikai tagumi kina kallona kaman kinga hoto ? Cikeda damuwa Mama tace tunani nake wakika biyo da temper nan naki Rashida? Kap dangina babu mai fada masifa, fushi, taurin kai da kafiya irin naki, to maybe sai dangin mahaifinki dan bangama saninasu ba abinki da yan Sarauta sunada yawa tamau Rashida ta daure fuska sai kawai ta tashi tace Mama inaga harda kallan son da mutumin nan yaga kinmai saisa ya wulakantaki, baki magana baki kawoshi ba after how many years Mama you still remember mutanen da mutumin that hurt and destroyed life dinki kallonta Mama tayi tace babanki yamin kirki abaya dudda ya wulakantanin amman hakan bazaisa na manta kirkinshi ba ayanda fuskan Rashida yayi da ace zata iya dukan Mama datayi akufule tace Allah karya dauramin son wani haka Mama cus inaaa! Mama you have no idea yanda na tsani mutumin nan and duk randa na sami opportunity wlh I will hurt him sama da yanda yayi hurting naki, bari nagama makaranta nazama wani abu saizan ya wulakantamini uwa! Mama zata kara magana Rashida ta tashi da sauri kawai tashige ciki Mama tai murmushi kawai tareda sauke ijiyan zuciya. Around 7 na safe yadawo daga masallaci wanda haka yakeyi daman before yayi bacci yatashi 10 ya shirya yaje fada by 11. Bacci yakoma adakin daya kwana ya kwanta, harya fara bacci yaji hayaniya sama sama da alamun kuka, dan bude idanunshi kadan yayi trying yaji da gaske anan side yaji kuka, knocking kofar dakin dayake ciki akayi saikuma yaji muryan Mom afadace tace open this door Riyad nasan kana jina tashi yayi ahankali ya kunna wutan dakin yana mamakin meya faru, yadauki jallabiya ya zura dan dagashi sai short yayi wajen kofan ahankali yabude kofan Mami yagani ranta abace saikuma ya hango Haleema duke tsakiyan corridor tana kuka sosai kaman an mata mutu har yanzu rigan baccin jiya ne ajikinta, yadai daure yace good morning Mom hannu Mom tadagamai ranta amasifan bace tace hold greeting naka I don t want it Riyad confusingly yake kallon Mom saikuma yakalli Haleema dake kuka sosai trying to ask meya sameta kawai yaga Mom ta mikamai hannunta da karamin dankunne ke kai tace a ina kasamo wannan Riyad ? Kallon dan kunnen yayi harga Allah baigane dan kunnen bama hakan yasa yace Mom wat is this ? Cikin fushi sosai Mom tarufeshi da fada tace nikake tambaya wat is this? Matanka ta tsinci dan kunnen mace a aljihun rigan kayan dakasa jiya kadawo very late kusan to 12 nadare sai alokacin yama gane dan kunnen nan dayatake ne akasa a office nashi dasauri yawani ma Haleema dake kuka kallo kai tsaye yace kayana kika duba kika bincika is that abinda kikeyi anytime kikazo this side? Mami tace look at me here nine nazo nike magana dakai not Haleema authoritatively tace tell me, me dan kunnen mata keyi a aljihun ka wanda bana matarka ba, mata kake bi yanzu Riyad? Me ka nema wajen Haleematu karasa? Dan kunnen waye tell me now ? Tunda yake baitaba jin Mom ta batamai rai irin na yau ba kanshi ya nuna yanama Mom wani irin kallo yace Mom I m your Son, kin sanni sama da kowa a duniyan nan, Mom yanzu akazo aka cemiki ina neman mata bazaki iya shedana ba? Do I look like ina neman Mata? Ni? Harga Allah tun Riyad na yaro bai taso dason Mata ba, ko kallonsu bayayi hasalima kunya suke bashi amman dai cikeda kafiya dason nunama Haleema she own her Son tace how do you want me to trust me bayan matarka taga dan kunne akayan dakasa jiya and kadawo very late eh? Look at the way the poor thing is crying tanuna Haleematu dake wani irin mummunan kuka tace ko kadan banso kayi hurting yarinyar nan cus she s a good gurl, tadaukeni mahaifiyarta, Babanta yataka rawan gani sosai wajen zamanka sarki, he s the one blocking all kulle kulle da akeyi yanzu daka zama sarki did I ask him to do anything for me? Riyad yayi maganan da karfi da saida Mom tabude idanunta cikeda mamaki ta kalleshi, yau Riyad ya daga mata murya haka? Agaban matarshi, cikeda mamaki tace Nikake dayama Murya Riyad? Cikin fushi sosai yace Mom abinda kikemin is totally wrong, sabida Haleema tace inabin mata saikizo ki yarda da maganan ta kinamin fada agabanta baki san danki ba? You re not allowing me to be the man in my marriage, nagaji I can t continue with this marriage because of Babanta kikasa ya nemamin sarki dagayau da sauri Haleematu ta taso tana kuka sosai afirgice kawai ta zube agabanshi tarike kafanshi tace dan Allah kayakuri wlh nasan bakabin mata bansan menakeyi ba danaga dan kunnen saisa nakira Mom fizge kafanshi yayi yakalli Mom yace dagayau tell her bata babu this side I forbid her from coming to my side, duk sanda nake bukatanta zan nemeta! Rushewa da kuka sosai Haleematou tayi takama kafan Mom tace Mom do something, dan Allah kimai magana ya yakuri, bazan karaba Yakalli yanda Haleema ke rokon Mom ya cije baki ya kalli Mom din dake kallonshi mamaki yagama kasheta yace and for your question Mom sai kawai yadaga mata kafanshi yanuna mata tafin kafan inda dan kunnen ya shiga yace nataka dan kunnen nan akasa ya shigan min kafa, na cire zan yarda ganin ina cikin premises kar wani yaje yataka yasa nasa a pocket with the hope nafito i will trash it but I forgot ya maida kafanshi ya ijiye yace I don t want the sarauta ki nemo wani kibashi, I need a break yana maganan yabi ta gefensu yawuce dagashi sai jallabiyan jikinshi yanda ranshi yabaci ko waya bai daukaba Mom tajuya tabiyoshi dasauri ganin ahaka zai fita tace Riyad, Riyad hannu yasa yabude kofa azuciye yafito key motar compound nashi na wajen Munir hakan yasa yayi gate yafice fadawa zasumai kirari ya buga musu tsawa leave me alone! Kawai yawuce fuuuuuuuu shi kadai yana tafiya a bala in zuciye kawai yawuce side din su Munir bude kofa yayi azuciye key daya hango akan table yawuce kaman zaki yadauka daidai Ammi na lekowa daga kitchen ganin shi yadau key dinta ranshi abace yasa tai shiru daidai yabude kofa yafice parking space nasu yaje yana danna key wani jeep yayi kara motar Ammi ce direct yawuce yabude ya shiga yanda ya danna horn zakasan ba lafiya aka budemai key yawuce yafita. Kusan yaune rana na farko da Mom take ganin serious fushin Riyad haka, and for him to provoke like this that means abinda yafadi gaskiya ne babu matan dayake nema, hankalinta yatashi sosai, wayanta dake hannunta ta daga zata kirashi saitaga wayanshi akan gado kawai cike da takaici takalli Haleema dake kuka tace you are not sure of something akan wani dalili da rashin hankali zaki tafka shirmen nan eh Halimatu? Jibi abinda kika jawo yanzu? Bakisan idan mai hakuri yayi fushi yafi zama worst ba? Jibi yanda yafita ko wanka baiyiba bai dauki wayanshi ba tsabagen bacinrai, sabida kinga dan kunne in this pocket mesa zaki assuming mata yakebi ? Cikin kuka Halimatu tace Mami kishi ne yarufeni I can t share mijina with anybody wlh, kiyakuri Mom kiyafemin dan Allah dan tsukin takaici Mom tayi tace naji is not your fault nima daban biyemiki ba nasan waye Riyad, yana tashen samartaka ma beyi neman mata ba sai yanzu, tashi kitafi side naki zansa azo agyara dakinshi lemme handle the situation Kama hannun Mom Haleema tayi tace Mom kinsan baya tsallake maganan ki, please kice yayi hakuri karyayi fushi dani koya chanzamin fuska naji tafi Alkyabban tadauko tasaka tawuce tafita daga side din, Mom itama tafito ta tafi sauro da idanu takira babban bafaden gate din yataho da sauri ya zube yace an gaida Mai Babban daki matan da darajanta yakai Mom bata bari ya karasa maganan ba cikin whispering yace inada aiki for you Sarki baida lafiya bazai iya fitowa ba shine abinda zaka sanar kaida yaranka bansan kowa yasan Sarki bayanan, zakaga babban sakon tukuici kai haka Gyadamata Kai yayi yace angama me Babban daki juyawa Mom tayi takoma ciki takira Dr su kaman da gaske, kazo gida by 10 duba Riyad 1
Chapter 17 · 0% Book details