← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 71

Sashe 53

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da tsokansa har yanzu ba, dan haka na yarda kayi auren muga abinda Allah zaiyi, kanaso na samo maka wacce zaka aura ne kona barka kasamo ko kanada wacce kakeso? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace banda kowa amman akwai wata baiwa dakika taba aikowa office takawomin abinci na yaba da natsuwan ta ki aika gidansu ko ki tambayamin ita muji murmushin yake tayi aranta tace wato kaga yar fara yar fulani shikenan ita kakeso mayen fararen mata to da bakar mace zakai rayuwa harka mutu azahiri tayi mutmishi tace anjima kadan zanje dakaina na ganta namata magana, yanzu tashi to kai wanka ka warware kaji ko kanaso ni namaka da kaina? Dan kallonta yayi saikuma yataso da kanshi yadaura akafadanta ahankali yace ina alfahari dake Jummai, dakowani namiji zai sami mata tagari irinki da alokacin zai tabbatar lallai aure nada dimbin ni ima, thank you Jummai for always supporting me, akwai wasu kudi a akwatina konawa kikeso ki dauka harda dollars murmushi tayi tace to godiya nake mai gidana, tashi kagani muje na wankeka subul dagashi tayi tawuce dashi bayi tsaf ta wankoshi suka fito ta shafamai ta shiryashi sai hira takemai suka fito breakfast sukai tare bayi sai kaikomo suke, Jummai takalli wata baiwa tace je sama ki taso Maryam tazo ta gaida Babanta suna zaune awajen wata yar budurwa dazatayi sa an Rashida ta sauko tana sanye da rigan bacci iya guiwa tana goge idanu tazo dinning din, tabaya ta rungume Muji tace morning Dad tasakeshi tawuce wajen Jummai ta rungumeta tace good morning Mommy washe baki Jummai tayi tace sai yanzu aka tashi sabida anzo hutu daga school ko, Allah kaimu next month ki koma Istanbul zamuga karyan iskanci Muji dake binta da kallo idanunshi suka sauka kan Nail polish dake kumbunan ta shi dama yanada fada sosai cikeda fada yace wat is that kikasa a nails naki? Da sauri ta kalli kumbunan saikuma ta boye hannun abayanta cikeda fada yace Maryam kina yar musulma zaki dingasa nail polish? Ashagwabe tace Dady is normal thing fa zabura Muji yayi zai tashi ganin haka yasa Jummai ta tashi da sauri kafin kace me ta kwashe yarinyar da mari tace how dare you Babanki na magana kina bashi amsa are you Mad? Tarbiyan dana baki kenan Maryam? Ke tadaga hannu zata sake kwasa mata mari dasauri Muji yariketa yace common it s okay! She s just a child cikin fushi Jummai tace 23yrs ne a child, noo babu wacce ta isa tai talking back at her Dad dan lumshe idanu Muji yayi yadaga mata hannu ahankali yace s okay koma ki zauna zama Jummai tayi ba musu shikuma yakama hannun Maryam dake kuka yace t mind Maman ki da saurin hannu rungume Baban yarinyar tayi da sauri ashagwbe tace Dady I love you alot I don t love Mom she always hit me hararanta Jummai tayi dayasa Muji yayi dan dariya yace ya isa to Mommy ki is just trying to correct you kinsan Maman ki mace ce datasan values na rayuwa ga ilimi ga hikima, ga dabara, I want you to grow up and be like her okay, dan haka kada ko kara shafa this abu on your nails kinji ? Gyadamai kai tayi tace okay Dady sakinta yayi yace bari naje wajen Mai Babban daki zauna ki break yayi maganan yana wucewa yafita Jummai tabishi da kallo yana karasa ficewa da sauri ta tashi tazo wajen Maryam tana duba fuskan ta tace ohh my child na mareki sosai? Yakuri kinji? Tureta Maryam tayi da karfi saida ta dafa kujera kaman zata fadi, yarinyar ta nunata da hannu cikeda tsiwa tace Momy idan kina act naki stop hiting me banso, haba zaki illatamin face ne kija Kamal yace I m looking ugly wat is wrong with you ? Cikeda lallabawa tazo kusa da ita takai hannunta tana shafa fuskan tace yakuri my baby, bazan karaba i promise, haba Yamyam dina, sorry sorry, Mommy is sorry gayamin mezan miki kihakura Dasauri Maryam tace to kibarni naje party Kamal in kinaso na hakura Dasauri Jummai tace nabari but kidawo dawuri before your father notice baki gida EPISODE HABISMA IS A BUSINESS THAT DEAL WITH INNERWEARS BOTH NA MAZA DA MATA HARMA DANA YARA ME KUJE JIRA?? MAKESURE KUN SAYI NAKU BY SENDING THEM A DM 09034049623 08064643886 Around 5 yafito daga part nashi yana tafiya daidai kaman baiso yataka kasa yana zuba uban kamshi. "Bijimin Sarki, sadaukin Sarki, adalin Sarki, ci gari yaya ka kwana, ci gari yaya ka tashi, ka kwana lafiya ka tashi lafiya, da kai da mutanen gidanka, dogo da gajere, da mai tsawo da, mace da namiji, da babba da yaro? Ci gari yaya ka tashi. Sadaukin sarki adalin sarki, Kano garinka ne, Kanon dabo kasar ka ne, da anki da anso, Allah ka taya maka, Annabi ka taya maka, ci gari zauna daidai." Ahankali yake takawa harya shiga fadan yadan zauna yayi magana da mabiyansa dan an kwana biyu ba a gansa ba inda wasu kemai yajiki wasu namai an dawo lafiya yagaisa da Waziri daketa kallonshi yana murmushi bai wani dadeba ya sallami mutane yatashi yabar fadan zuwa side na Mom wanda yaga miss calls nata yafi a kirga this past few days yaki dagawa, shiga ciki yayi da sallama zaune yaga Mom kan kujera Haleema zaune kusada ita tadaga kafafun Mom din tadaura kan cinyanta tanama Mom tausa suna hira, kallo daya yama Mom bala in daya hango a fuskanta saida gabanshi yafadi sauke kanshi kasa yayi yamaida kofan yarufe yashigo cikin dakin waje yasamu yazauna akan kujera ahankali yace Mom ina yini Haleema da tunda yashigo take kallonshi kaman tsohuwar mayya wani azaban sonshi na tashi azuciyanta tace ina yi hannu Mom tanuna ma Haleema ranta a bala in bace kaman zata yanka mata mari tace karki kuskura ki gaida tambadadden yaron nan, wanda bai girmamani ba bazaki girmamasa ba Haleematu dan lumshe idanu Riyad yayi kafin yadaga kanshi yakalli Haleematu anatse yace dan bamu wuri nai magana da Mom cikeda fada Mom tace taje ina? Wani wuri zata bamu? Haleema is part of familyn mu babu wani sirri na jikinka dabata sani ba so she s not going anywhere dauke kanshi kasa yayi yarasa mesa tunda yazama Sarki shi da Mom ke having issues, baison abubuwan datakemai, and bai isa yayi magana ba tahau fushi da fada, daurewa yayi yadago kanshi yakalleta ahankali yace m sorry Mom for not answering calls naki I was in the middle of something sai Kana tare da karuwan dadiron ka ko! Dasauri ya kalli Mom hakan yasa ta karbe kafafunta da Haleema ke matsawa har lokacin ta sauke kasa tace inace ita takiraka tsakar dare ka mike jiki narawa ka shiga saka kaya katafi ? Ahankali yakalli Haleema data sauke kanta kasa dasauri kaman munafuka ganin bazata taba chanxawa from telling Mom everything about them ba saikuma yasake daurewa yace Mom ba abinda kike tunani bane abin miye to eh stupid boy? Kana ganin kazama sarki an fara huremaka kunne ni zaka watsama kasa a idanu? Bayan I was the one that made you the king? Munir dinma dagayau na rabaka dashi wlh! Dasauri yakalli Mom tace yes and duka mukaman daka bashi na company ka ka karbe yaje ya nemi nasa kudin ya bude nashi company atoh! Dagayau d ana bazai kara feeding nashi ba harma kayi sponsoring lavish lifestyle dinsa nan ko ba asan uban mamarsa malamin zaure bane anzo an mannema nawa yaron dakeda grandfather attorney na federal republic gabaki daya sauke kansa kasa yayi kasa ganin ran Mom abace yake yasa ahankali yace Mom kiyakuri cikin fushi Mom tace tun ranan hawan salla an rasa ina kake ni ni uwarka bankai matsayin ka dauki wayana ba ka zama gantalallen sarki Allah kadai yasan inda kake zuwa ka saki matarka kaman kaza baka iya gamsar da ita lusarin namiji dakai! Dan ijiyan zuciya Riyad ya sauke kadan saikawai ya mike tsaye yajuya yayi hanyar kofa kai yanda Mom taji jikinta kaman an kwara mata wuta ganin ita kemai magana agaban Haleema zai kunyatata haka yatashi zai tafi yasa batai wata wata ba ta tashi kawai Riyad jiyayi an kama bayan riganshi da sauri yajuyo, Mom batai watawata ba ta yankamai mari ganin yajuyo jikake tasssss! Saida Haleema tai ihu taredakai hannunta da gudu tarufe bakinta ganin yanda Mom ta daurama Sarki gabaki daya Riyad mari tana huci, chak Riyad ya tsaya yanama Mom wani irin kallon dabata taba ganin yamata irinshi ba, tunda yataso Mom bata taba daga hannu tadakeshi ba tun yana dan kankani sai yau, cikeda hargowa tace kake kallona haka daga hannu karama mana ko bazaka iya bane eh? Ai na dauka kakai karfin tunda kazama Sarki rama marin Riyad kasa daina kallon Mom yayi, Mom ta nunashi da yatsa tace kai harka isa ni Mamanka ina maka magana ka mike and walk out of me? Who are you? Are you mad? Go back there and sit down! Tanunamai kujeran daya tashi dagakai har lokacin kallonta yake ihu tamai tace Wlh Riyad bazan sake magana ba kuma ka wuce kaje ka zauna kona mummunar bata maka rai, zan maka abinda bantaba maka ba, I said go and sit! Tayi uban ihu, ijiyan zuciya ya sauke ahankali yakoma yaje ya zauna mamaki ya kashe Haleema yanzu biyayyan Riyad yakai haka dama? Wlh wlh Mamanta bata isa tamata irin marin da Mom tama Riyad ba har gefen idanunshi yadan tara jini sabida tasami wajen idanunshi dan yajuyo ne without knowing zai sha mari tasameshi awajen. Komawa Mom tayi ta zauna tana facing nashi tana dukan kirjinta tace the slap is for walking out on me ina maka magana, for not answering calls dina for days, Riyad ba sarki ga ko president kazama zan hukunta ka sabida you re my Son! And you re a boy in my eyes, dagayau inhar bawani uziri bane katashi kafita kabar gidan nan wlh saina wulakanta ka saina cimaka mutunci, Haleema dasauri Haleema tace am Mom dina cikin iko da isa tace duk randa yasake batamiki rai koyatashi kuna kwance yafita ki sanar dani ahankali Haleema tace to Mom dina dan huci Riyad yayi ahankali, Mom takalleshi tace if you like kazama 90yrs you are
Chapter 53 · 0% Book details