Sashe 42
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Yadan jima acikin office din Dr Bugaje kafin su fito dukansu atare daidai lokacin kuma Baba Liman da danshi Musa na zuwa asibitin sun shigo cikin A&E din hango Rashida yasa suka taho wajen suma su Dr nazuwa wajen tareda su Riyad Baba Liman yace
ya jikin nata mai siyan gidaje wai baya gari saiya dawo ga abinda nahado dai daga masallaci
yaciro wasu kudi dabasukai 30k ba zai bata Riyad yace
kabarshi an sami kudin Baba
Dasauri Baba ya kalleshi daidai lokacin kuma an fito da Mama za
a wuce da ita operation room Rashida ta tashi dasauri zata kama hannun Mama that is unconscious Dr Bugaje ta hanata tace
wait here nan da 1hr zamu gama, sit and rest okay
komawa tayi tazauna tasake daura hannayenta kan idanunta Baba Liman yace
sai hakuri Allah yabama Zainabu lpy, Allah yabata lafiya, Allah yabata lpy
duk zama sukayi banda Riyad dake tsaye awajen, kusan 20min Baba Liman yayi sannan yatashi yace
bari naje Rashida, lokacin salla na gabatowa
ko dago kanta batayiba anatse Riyad yace
mungode
hannu Baba yabashi suka gaisa yawuce Musa biyedashi suka tafi ahankali Riyad ya zauna kan kujeran gefenta ya kalleta zaiyi magana kuma saiyayi shiru tabashi tausayi, it
s just she and her Mom.
Your Mom is going to be fine stop crying kaman this is the end
dago jajayen idanunta tayi ta kalleshi, ahankali yace
okay
? Gyadamai kai tayi.
After 2hrs aka fito da Mama but ba
a barsu sunje wajenta ma aka sake shigar da ita ICU aka connecting nata da machine again.
Har dare Riyad na hospital din nan, Rashida looks so miserable, mutane ma rahama ne, batada kowa, she
s just alone, kawai yaji he can
t leave her, koda bazai dinga mata wani magana ba but at least presence nashi is something, gashi batada karfi to handle anything, wasa wasa har 4 na asuba suna zaune wajen nan ita Rashidan ma bacci yadan kwasheta shiko idanunshi biyu, yana zaune awajen yana kallon yanda take bacci azaune idanunta sun kumbura suntum, he
s feeling just too many things towards her acikin zuciyansa.
Ahankali Mama ke bude idanunta, glass ne dakin ICU, na waje can see naciki, and naciki can see waje, ahankali idanunta suka sauka kan Riyad dake zaune kan kujeran dake facing room nata na zaman wayanda keda patient a ICU, kallon Rashida dake bacci awahale kawai yake, kallo ne da duka abinda Mama tagani a idanunshi is so much care, love, tausayi, concern da affection daidai lokacin Dr Mumina tashigo, ganin Mama idanunta biyu yasa tace
how are you feeling Ma
? Oxygen din Mama tai yunkurin cirewa tana kokarin magana dasauri Dr Mumina tace
mekikeso tell me?
Waje Mama tanuna cikin muryan dabata fita sosai tace
I want to talk to My son
juyawa Dr tayi takalli Riyad da Mama ke nunama ta ta gyadamata kai tajuyo tafito hakan yasa Riyad yajuyo jin an bude kofa, da hannu tamai alamu yazo tashi yayi dasauri yana kallon ciki ganin Mama ta farka finally, scrub Dr Munina abashi yasaka da takalmi da hula da handglove sannan yabi Dr ciki Dr taduba komi kafin tadan zarema Mama oxygen mask din tace
kimai magana ahankali, don
t stress too much, I will be back to put it for you nan bada jimawa ba
tajuya tafita zama Riyad yayi kan kujeran gaban gadon cikeda so dakuma tausayi yakalli Mama da ko idanunta bata iya budewa da kyau yace
Mama ya jikinki
? Hannunta Mama ta mikamai alamun yabata nashi, bata hannunshi yayi da sauri Mama takama tarike gam tasake shiru tana numfashi ahankali kaman magana wahala yake mata, cikin muryan tsananin rashin lafiya dake fita da kyar tace
Riyad
ahankali Riyad yace
am Mama please stop talking, Mama it looks painful I
m here bazanje ko
inaba kinji
Ahankali Mama takara cewa Riyad, kankame hannunta Riyad yayi sosai he
s just feeling Mama
s pain yace
Mama dan Allah stop talking
girgixamai kai tayi tace
Riyad lokacina yayi aduniya lokutan da Allah yadeba mini
Dasauri Riyad yace
Mama kidena magana haka zaki sami lafiya bagashi yanzu kin farfado ba eh Mama
? Dan murmushi tayi ta kankame hannunshi tana numfashi wani kala wani kala, chan tace
Riyad duk duniya dakai kadai na yarda! Kanada hankali, kanada amana ga taimako kaiba yaro bane sannan kanada iyali, ka taimakeni so da dama, thanks to you Rashida bata kwana a police cell ba
tayi shiru kuma tana sake kankame hannunshi tace
banso na rasu ban damkawa kowa amanar y
ata ba banda wanda zan bamawa, Riyad Yayana na jini ya koreni! Mijina ya koreni! Baba Liman matanshi basa sona, tsorona da tsoron ciwona kowa yake! Kaine mutum na farko daya shigo rayuwanmu baka kyamace muba baka tsorata damu ba
tasake shiru saikuma tace
kishiyata data kulle yarinyana a police station ka fito da ita nasan saita bata ma Rashida rayuwa, nasan saitayi wani abun, yanzu haka rayuwan Rashida nacikin hadari zata cutarmin da diya
hawaye ne suka gangaro daga gefen idanun Mama saikuma tafashe da kuka sosai tana kankame hannun Riyad tace
Riyad dan Allah dan Allah na rokeka da girman Allah ka auri Rashida! Sabida na samu na mutu in peace nasan na damka maka ita, wlh Rashida batada HIV kaman ni batada wani cuta ajikinta, Riyad ka taimaki yarinyana, kayi jahadi akanta, ka aureta kahadata da matarka su zauna lafiya, inaso na mutu bayan nadan tana under care naka da kukanwanka amatsayin matarka zaka karemin ita
Kai! Yanda Mama ke kuka sai yasa Riyad yaji kaman zaiyi kuka, Mama na son Rashida beyond words, she
s on sick bed but still damuwan Rasheeda ne aranta, ahankali yakai hannunshi dayan that is free ya sharemata fuska muryanshi sounding so weak yace
stop begging me! And kidena damuwa, stop worrying Mama, Mama zan auri Rashida! And namiki alkawari zan kula da ita amana! Bazan taba cutar da ita ba! Zan tsayamata! I will be her shield! I will be her shade! Mama I will stand by her and with her, and zan so yarki and stay her husband till my last breath
wani irin murmushin kuka Mama tayi tace
bayan narasu nasan she will be shattered be there for her Riyad and make sure tayi completing karatunta na zama kwararriyan likita!
Gyadamata kai yayi yakasa magana, Mama tace
Rashida is a good sweet person wata rana you will see her other side, rayuwa ya maidata me taurin kan nan but my daughter is an Angel!
Gyadamata kai Riyad yayi yace
Mama stop talking ya isa
girgixamai kai Mama tayi tace
kaje kazo da yan uwanka zan kira Baba Liman inaso na aurar da Rashida dakaina anan kafin na rasu! Inaso naga yarinyana tai aure
Mama bazaki rasu ba
Riyad yafadi da karfi jijiyan kanshi na fitowa daidai Dr na zuwa ganin Mama na kuka yasa tace
ohh noo, BP ta will shoot again, she needs to stay happy
ahankali Riyad yajuya yafita.
SANYI DA ZAFI