← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 71

Sashe 62

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba gobe idanunta a kumbure gwanin ban tausayi karasa saukowa tayi batare data kalleshi ba ta tsaya wajen wani kujera tace gani dan ijiyan zuciya yasauke yadauke envelop na kusa dashi yadauka yabude yajawo papers na ciki guda uku yamika mata daga xaunen dayake yace read this kallon hannunshi tayi batare data kalli fuskanshi ba taki motsi, strictly yace wannan ne ticket naki na amsan saki I will leave you for Good bazan taba tursasaki kiyi zaman aure da ni bakiso ba so gashi jin maganan dayayi yasa tadanyi jim sai kuma chan cikeda taurin kai ta taho cikin falon yana kallonta babuko kyafta idanu ta taho tasa hannu ta karbe takardan tashiga karantawa anatse babu alamun wasa kan fuskanshi yace this was drafted by my lawyer anatse yace as you said ke ba yarinya bane I can t forced you to leave with me nor kidnap you tunda ni ba kidnapper bane but I can do one thing shine na karbi duka kudade na dana kashe akanku! Dasauri Rashida data gama karatun komi na takardan ta kalleshi dan she s very fast in reading, hade fuska yayi tamau kaman ba shi ba cikeda rashin mutunci yace tunda na sanki I spent about 22Million naira akanki da mahaifiyarki kaman yanda kika karanta a papers din Riyad ya gyara zama yana kallonta kyar kaman yanda take kallonshi kallon haka dama kake, yace incident daya faru a hotel I had to pay for medical treatment na yarinyar dakika daka and settle parents nata sabida karsukai kara, then Mahaifiyarki yadanyi shiru yace Allah jikanta! I spent money a hospital dana kaita, then nazo na kawo muku kayan abinci gidanku, kudin salla, saikuma rashin lafiyan nan datayi last that I paid everything which komi na rubuta kudin akasa, I break down the details inhar you pay me all of this money I will let you go forever! Kallon tsantsan tsana Rashida kema Riyad, sabida tace yasaketa shine yake cemata tabiyashi everything daya kashe akanta, tama kasa magana cus kudin slamp head and mouth dinta taji she s speechless, anatse Riyad yace your Mom tabani amanarki agaban kowa dudda is not on papers but kaman tayi assigning dina as next of king dinki ne, inhar baki biyani kudina ba you can t leave my house haka lawyer na yace, idan kin bari kuma I can take legal action against you! Bazan takuraki ba anytime kika shirya biyana you can! But you have to leave with me and under me, while kina living dani bazan taba miki kallon matata ba cus nasan kince kin tsaneni but ni a matsayina na mijinki hakki na kaina ma ciyar dake da tufatar dake that I will do banda haka you are a nobody banmasan kina existing ba, thank god bake kadaine mace aduniyaba! And I have another wife! Yadanyi shiru sannan yakalleta yace as long as baki biyani ba kina karkashina the only aiki dana yarda kiyi kuma kije is your school and clinic, ni Sarki ne those shara and washing of toilet you dare not do such! Yafadi da kakkausan murya yana mikewa tsaye yace you are free Rashidah ke ba prisoner bane idan kinada anywhere dazaki you can go but dole ki kwana agidan nan inhar baki biyani ba or else duk inda kika shiga zansa akamoki aduniya yayi maganan yana jefa mata key na gidan kan kujeran dake kusa da ita yace that s your key and this is your house bazan dinga zama anan ba inada Masarauta to run haryahau bene yace ohh I remembered something saiya dawo da sauri yana ciro iPhone nata daga aljihu yace nasa kudin wayan nan a list din so ita yours not mine tunda zaki biyani kudinshi take abinki, ur sim is inside ga school bag naki chan yawuce sama abinshi Rashida mutuwan tsaye tayi 22Million naira ta ina zata fara biyanshi? Yanzu dama duk abubuwan daya musu ba kyauta bane? Saikuma wani bangare na zuciyanta yace keda kanki kince zaki biyashi ai lokacin saisa, hawaye ta share tasake sharewa tana kallon kudaden she has mugun self respect and she s not a coward she rather die tana aiki danta biyashi than ta cemai ya yafemata kudin koya yakuri, wallahi bazatayi ba! Bayan hannu takai kan fuskanta sannan tace Riyad Rashida tamaka alkawari she will pay you this money ko mujima komu dade! Jakanta ta dauka da wayan tunda yasaka kudin kawai tayi kofa tafice batare data dauke key nashi ba. DID YOU SUPPORT DECISION DIN RIYAD???? EPISODE Kafa tasa ahanya dan tasan batada ko sisi kawai tahau tafiya ita kadai tana share hawaye, Allahu Akbar yanzu batada kowa arayuwan nan, ina zata? Gidan wa zata? Watake dashi? Ina zataje? Her only Mom kuma sun kashe mata ita, sai kawai ta tsaye abakin titi sai goge fuska take da bayan hannu tana kuka rasa inda zata tunda gashi an saida gidansu sannan batama tunanin gidan Baba Liman, dan wayan nan matan nashi tsoronsu suke suma bawai sun yarda batada HIV bane hakan yasa kawai ta tafi asibitin su kusan 11 takai tun safe around 8 data fito take tafiya, samin kanta tayi da tafiya office na Dr Bugaje amman batazo ba hakan yasa ta duka awajen kawai ta kifa kanta kan jakanta ga yunwa, tun jiya masan da Riyad ya bata ke cikinta dudda abinci be dameta ba but yau cikinta is crying for hunger, tana zaune awajen kanta akife taji ance. Rashida! Dago kanta tayi da sauri Dr Bugaje ne ganinta yasa tai wajen da sauri tace stand up yarinyar looks terrible da sauri ta taba goshinta tace lafiyanki kalau ? Fashewa tayi da kuka Mrs Bugaje tace s okay, it s okay, let s go inside Office tabude suka shiga ciki ta zaunar da Rashidan tace wat happen Cikin kuka tagayama Mrs Bugaje komi itama tayi kaman batasan komiba tace muga abinda ya rubuta miki bata papers din Rashida tayi Mrs Bugaje ta karba tana saka glasss tana karantawa saikuma ta ijiye ta zare glass tasauke ijiyan zuciya tace Rashida this is serious harda lawyers a lamarin nan yanzu wats your plan? Ahankali tace zan koma hostel Mrs Bugaje tace babu wani magic dazakiyi da zaisa kisami hostel da angama booking fully tun wani zamanin saikuma tasake sauke ijiyan zuciya cikeda damuwa tace Rashida and I can t take you in agidana, Mijina is a very strict principle man, idan yaji kalan case din nan dakikeda shi bazai taba bari ki zauna gidanmu ba, Sarkin Kano fa kika cima 22M kikace baki aurenshi kuma kin dauka karamin abu ne? Ahankali Rashida tace yaya zanyi I can t leave in his house, banson gidan dasauri Mrs Bugaje tace bakince yabaki key yace gidanki bane shi ba zama zaiyi ba yanada asalin masarautan shi, Rashida so I think you should stay! Dasauri Rashida ta kalli Mrs Bugaje that looks serious anatse tace listen, Rashida one thing Mamanki always tell me is you re a fighter and a strong hardworking young girl, you can accomplish anything kikeso aduniyan nan Rashida! You will become a Doctor next year kin gama kifara residency naki ana biyanki cool money use the money duk wata kina biyanshi harki gama, for now Rashida as wacce Mamanki trust to always guide you ni Mrs Bugaje nace stay in the house resume karatun ki focus on study ki zama wata abu gobe da duk wanda ya miki rashin mutunci zaiyi nadama, harshi Riyad din sosai Rashida ke kallonta tana tunani, ahankali tace inaso ki maidani normal a roaster namu, nadinga shift harna dare like every other student Gyadamata kai Dr Bugaje tayi tace zanyi hakan tadan sauke ijiyan zuciya chan tace Rashida you ve become weak wanda bahaka kike da ba, this is not wat Mamanki wants, drop ego naki wipe your tears, stay in the house tunda yace shi zai sauke hakkin ki a matsayinki na matarsa stay kici kisha and get energy na gama school naki Mrs Bugaje takai hannunta saman fuskanta tana share mata fuska tace those wicked people sun kashe Mama just to weaken you and but ki nuna musu Allah yafisu kinji Gyadamata kai Rashida tayi hawaye na fitowa Mrs Bugaje tace I will give you some money go and eat, put yourself together and resume school kinji, use this house as tool na becoming somebody kinajina gyadamata kai Rashida tayi ahankali, Mrs Bugaje tace jekici abinci, kika gama kitafi gida zan shiga wani surgery ne yanzu . DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA EPISODE Ahankali Rashida tatashi tafito Mrs Bugaje tabita da kallo, Rashida must find a way to reduce anger nata, taurin kanta sannan takoyi rayuwa da mutane and become more forgiven ita karan kanta tadawo haka zatafijin dadin rayuwanta. The best of mutane shine wayanda suka gane sun aikata ba daidaiba and suka nemi yafiya da yanzu zata yafema mahaifinta da zataji burden na zuciyanta ya ragu, and da zata daure ta kalli Riyard she will definitely knows cewa she s lucky and she s not alone tanada mai sonta. She s just praying Allah should guide her Ameen. Samin kanta tayi da wucewa sama taje dakin da Mama tarasu, tsayawa tayi gaban dakin tana kallon kofan tana tuna komi daya faru ranan da how Mama was in pain, hawaye taji yazomata saita tsugunna ahankali tadade ahaka sannan ta tashi tafito daga asibitin sai kawai ta tsaya bakin titi ta kalli gabas ta kalli kudu da gaske fa batada wajen zuwa, idan yanzu ta tare adaidaita sahu batada inda zata cemai ya kaita tunda an saida gidansu. Yanzu shikenan batada kowa? Ta tambayi kanta, instead of tashiga keke sai tawuce chan wani wajen bishiya kawai ta zauna akarkashinta tanashan inuwa tana kallon titi. Wuraren 2 yashigo bangaren Ammi tareda Munir, kallo daya zakamai kasan damuwa yamai yawa kawai he s not happy, Ammi na ganinshi tace mesa kasaki Haleema? Dan shiru yayi saikuma yazo ya zauna gefenta ahankali yace Ammi she was never a wife to me but to Mom dan kallonshi tayi she trust Riyad batason tana questioning nashi he s an adult yasan meyakeyi, banda haka he s going through alot soyayyan Rashida na mugun wahalar dashi dan this is his
Chapter 62 · 0% Book details