Sashe 5
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
gulma, keta, rashin mutunci da sa ido da menene menene kukema matan da yarta kadai ya kore zunubansu anatse Baba Liman yace muji tsoron Allah, mun kyamaci mutanen nan shi kadai ya isa wlh kudena takura musu kar Allah yakamaku, kar Allah yakamaku yawuce shima yatafi, dasauri Bala yace nima kada ka kara zuwan mini shagona kaje wani chemist din tsaki Sani yayi yace ka dinga shiganmata ko zaka mutu iyayyenka dai damuka sani bazasu taba barinka auren tijararriyan yarinyar me kanjamau dinchan ba yayi maganan yana ficewa da a shagon abokinsa na binsa. Gidansu na wajajen karshen layin, wani dan karamin gidane sosai ciki da falo daya ne sai bayi ba kitchen a tsakar gidan suke girki, ko ina kal kal agidan, maida kofan tayi tarufe tasa sakata tasauke ijiyan zuciya sannan tai murmushi dan bataso Mama tagane ranta yabaci daganan zaure tai shouting Mamaaaaa, Mama nadawo tai ciki da gudu labule ta daga Maman na zaune kan dadduma kaganta kamansu daya sak da Rasheeda itama tanada haske but ba kaman Rasheeda ba, batada kiba ko kadan ta rame ta bushe sosai, duka duka bazata wuce 40 ba but she looks kaman wacce ta tsufa, tana zaune kan dadduma tanajan charbi, ijiye kayan hannunta Rasheeda tayi saikuma tai tagumi tana leka fuskan Mama tace Mama kiyi sauri kigama kimin sannu da zuwa niii tafadi a shagwabe, hannu Ammi tasa ta shafe addu an datakeyi sannan tajuyo kawai saita kama kunnenta ta saman hijabin jikinta tace dan kaniyanki ba alwala yakamata kiyo ba kizo kiyi salla ba dariya sosai tayi tana yarfe hannu tace wayyooo kunnina Mama zai cire sakin kunnin Mama tayi tana murmushi looking so happy tace imaza to jekiyo alwala kafin lokacin magrib yafice baki salla ba tashi tayi tafito tsakar gida alwala tayi tadawo tai salla kusada Mama sannan tadauki jakanta tabude taciro kudin tasa a hannun Mama tace Maman Miwa tabiyani, hotel din nan gobe suma zasu biyani kuma manager tace nakawo zanen tagani idan na iya sosai zasu saya karban kudin Mama tayi tana kallo tana murmushi Rashida tashiga fito da abincin tace nabiya nabawa Abdul kudinshi Mama ga abinci Maman Miwa tace nakawo miki bubbude komi tayi ta tashi tafita dasauri tadauko ruwa a bowl tadawo tazauna takama hannun Ammi tasa aruwan tace wanke hannun muci wanke hannunta Ammi tayi ta ijiye kudin agefe ta gutsuro tuwon instead takai bakinta bakin Rasheeda takai dasauri Rasheeda tace Ammi ke kici ahankali tace ni naci abinci namana shinkafa, keko nasan tun safe bakici abinci ba banda karin dakikayi ko kinci wani abu ? Hadiye tuwon bakinta tay tana fikifiki da ido most of the time idan tana aiki mantawa da abinci take, hararanta Ammi tayi tace bude bakin, kidena wasa da abinci kinji Doctor gyadama Ammi kai tayi tana murmushi Ammi nasa mata tuwo abaki tace ko biscuit ne buy and eat kinji sake gyadamata kai tayi, haka Ammi tadinga feeding nata kuma sosai taci ita bama tasan takusan cinye tuwon ba saida takalli takeaway dasauri tace Ammi nacinye miki tuwon murmushi tayi tace haka nakeso dama Doctor tass tacinye tuwon Ammi kuma taci shinkafan ba sosai ba dan batajin yunwa, sannan ta tashi taje tayo wanka da alwala tareda Mama sukai salla ta shiga tattara yan kwanukan zata wanke Mama tace kibarshi jekiyi zanen ki zanyi wanke wanken dasauri tace Mama ni kidaina aiki, bayawa yanzun nan zanyi nagama zanyi zanen kafin Mama tai magana tafice daga dakin biyota Mama tayi dudda haka tana wankewa Mama na dauraye wa suka gama suka dawo daki tayata Mama tayi ta kwaso board na zanen da colors nata da pen ta zuzzuba tafara zanen kome takeso Mama na mikamata suna cikinyi aka dauke wuta torch light Mama tadauka ta kunna Rasheeda tai murmushi tacigaba dayi sai wajajen 12 tagama tabarsu su bushe gobe zata sasu acikin frame, zama tayi anan danta huta kafin suje su kwanta sai bacci itakuma Mama na tattare brushes din tana dauraye mata su aruwa, munsharin ta da Mama taji yasa tajuyo takalleta ganin yanda take baccin azaune kanta na lilo. KINASON MAGANA DANI M SHAKUR??? CLICK ON THIS LINK AND CHAT ME UP wa.me/+2347012181461 SANYI DA ZAFI