← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 71

Sashe 60

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fashewa da kuka ya gyadamaAmmi kai idanunshi sunyi jazur muguntausayin Riyad yakeji, saida yadan natsuAmmi tace "ina ka kai Rashida yanzu?"Ahankali yace "my house na GRA"gyadamai kai Ammi tayi tasauke ijiyanzuciya tace "is good tazauna awajenand calm down for a bit, and again|don't want you to keep anything fromher, tell her everything she needs toknow about death na Mom nata duddaabin zai mata yawa hakkin ta ne tasani,me and you have no right to judgedecision na Rashida or how she willreact idan taji news din, Riyad yarinyarnan have every right to behave the wayshe's behaving anma mahaifiyartakazafi still basu bartaba sun kasheta theonly thing I can support you with rightnow is addu'a gaskiya zalla kenan, idanAllah yayi she's your wife har abada93 babu abinda zai sami aurenku idankuma Allah ya kaddara ba matarkabace" yanda fuskan Riyad yayi saidayabata tausayi hakan yasa ahankali tarungumeshi ajikinta kankameta Riyad yayi Ammi tace ko yaya kaddaramu yaka dole muyita just like yadda Rashida and her Mom live kaddaran su kaimaand kowa ma you must live naku, Allahna sama yana kallo sannan Allah bayadaurama bawa abinda yafi karfinshi kabiyarinyar ahankali, a lallashe ta, kabatahakuri and you need energy in doingthat, police suzo su kwashe this peopleayi proper investigation ahukuntasudaidai laifinsu i want Rashida to seejustice has been served kaji" gyadamaAmmi kai yayi suna ahaka akaiannouncing yan sanda sunzo Munir yakalla yace "kawomin kayana a falo"shikuma yashiga bayin Ammi ya wankefuskanshi da Munir da Ammi sukatayashi shiryawa ya sauko inspector yagaidashi sannan aka fito da Momdaketa kallon Riyad dako kallon indatake baiyiba dakuma Jummai yace"these two women sun hada baki sunsama Marigayiya Zainab wacce adatake matar Al Mustapha Ali cutan HIV,sannan Jummai confess da bakinta itata kashe matar dake asibiti few daysago akwai CCTV camera a falon yayirecording komi brother na Munir willsend everything, the hospital, thedoctor and diyar matan all can givestatement idan kinaso just do properinvestigation a hukuntasu bisa laifinsu"gyadamai kai inspector yayi yace "zamu budo investigation komai muke bakatazamu sanar daku mutafi" akaja su Momaka wuce Mom har lokacin kallon Riyadtake ita yaron nan zai wulakanta haka? |will come back for you Riyad! Zan fitodan ni banyi laifi ba, after all banyiconfessing anything like Jummai ba, I'mcoming for you Riyad!. Masallaci suka wuce sukai sallah sannan Ammi tahadamai abinci a baskettabama Munir, ta hada kayan datadinkowa Rashida a akwati tsaf tasahijabai da gyale masu kyau, yatafinmata dasu karba yayi yakai har motanRiyad yasa a boot, shiga motan Riyad yayi yazauna abaya yana sauke ijiya Riyad yasa a boot, shiga motan Riyadyayi yazauna abaya yana sauke ijiyanZuciya. Driver yajashi har gidan dan bazai iyadriving ba wlh, lokacin was after magribbude gate akayi yashiga parking drivershi yayi driver yafito dasauri yabudemaibayan motan fitowa yayi gabanshi saifaduwa yake, basket din yasa hannuyadauka driver yadauki jakan kayan yayigaba yana bude falon ahankali da hannuyama driver alamun ya ijiye jakan ijiyewayayi yafita yamaida kofan yarufe yasakakey sannan yakalli staircase jin shiru,wucewa yayi yafara hawa benen yanatafiya kaman barawon dayazo sataharya kawo karshen benen yahayo falonsaman yawuce gaban dakin datake cikikanshi yakai jikin kofan yakarakunnenshi jikin kofan jin shiru yasa9 yaciro key ya tura ahankali yabudekofan kwance yaganta akasan dakinbacci ya kwasheta fuskanta dayadanwashe yauma sabida kuka yayi ja samewith her nose, ijiyan zuciya ya sauke yalallaba ya shiga ciki ya ijiyemata basketna abincin sannan yajuyo yafito yakoma na abincin sannan yajuyo yafito yakomakasa da sauri yadauko akwatin yahayosama yashigo da akwatin yana kokarinijiyewa yaji tai motsi garin juyowa yakalleta yabuge basket din cokulan sukaikara, tar Rashida tabude idanunta danyanzun nan barawon bacci ya sacetabatajin tai 2min ba ma, kamshin Riyaddaya cika hancinta yasa da sauri tabidakin da kallo kafin tasauke idanuntaakanshi shima ita yake kallo ya idasaijiye jakan awajen, ayanda tawani tashidaga kwanciyan zakasan ba lafiyatanamai kallon tsana da manya manyanjajayen kwayan idanunta saikuma ta kallikofa dayake a bude sai kawai azuciyetayi kofan tafice da gudu. Biyota Riyad yayi taku daya, biyu, ukuyakama hannunta dan tsabagen yandabatada energy bamata iya gudu dakyau, ahaukace tajuyo tace "wlh ka karatabani kome namaka kai kaja kasakeninace" murya ataushashe batare dayasaketaba Riyad yace "we have to talkRashida please listen to me, just giveme 2min gefe Rashida ke kallo danbamatason tana kallon fuskanshitsabagen tsana tace "I don't haveanything to discuss with you bani bakaiRiyad, wlh ko muryanka banaso inaji,Riyad bana sonka, banason danginku, Ihate seeing you, kasaken mimi hannu" Kasa sakin hannunta yayi sabida yandaheart nashi ke breaking idan tace tatsaneshi, kokawa dashi Rashida tashigayi kaman mahaukaciya tanason karbehannunta, ganin bazata saurareshi bayasa yace "your Mom was poisoned!"Dasauri takalleshi ta tsaya chak tadainakokawan, ahankali yasaketa yana kallonkwayan idanunta yace "your Mom waspoisoned to death!" He could see yandaheart nata ke beating ta idanunta,yadaure cus he can't hide anythingfrom her again gwara taji komi as it is,calmly yace "last night nida Dr Bugajemunyi magana she told me she'ssuspecting Mama was poisoned sabidataga Mama around 12 taga Mama around 12 bayan tafito dagaSurgery and tadubata tsaf kafin ta tafigida da tanama Mama wanka taga bakinMama yazama kore yirrrr down tonostril nata, but mun karasa magananakan tanakan investigation kan allabubuwan da akai administrting onMama d day of her death" kallonshisosai Rashida take takasa maganashima Riyad yayi dan shiru kafin ya dakedan baison yaboye gwara yafada matakomi at once ahankali yace "bayan naijiyeki anan nakoma gida I told uncledina yanda nahadu daku, Rashida youwere the girl that saved my life a airportlokacin!" Kallonshi Rashida take duddaba maganan ne akanta ba but howcome bata taba ganeshi ba, ahankaliRiyad yace "I told uncle about yandaJummai tadade tana damunku and itacethe reason kikaje police station, onething lead to another Munir will bringCCTV footage na falon Ammi for youkigan.... " "what are you trying to tell me l'm notintrested in watching video ina kallonyan gidanku, who poisoned Mama na?"Rashida tamai maganan kirjinta nabugawa dum dum Riyad na kallonta yadake ya daure yace "not just poison dake ya daure yace "not Just poiSonJummai da Mom matar dana taso ahannunta suka sama Mama HIV!" Karakan Rashida yadauka kaman an yardacokali kasa tana kallon Riyad daahankali yace "Jummai tace ita tabamaMama poison ta mutu!" Yanda Rashidake kallon Riyad idanunta na tsatsohawaye saida yaji irjinshi zai tsagesabida bakin ciki, yadaure yacigaba dabata labarin duka abinda yafaru duktana kallonshi, ahankali Rashida tai bayaluuuuu jiri yana debanta zata fadidasauri Riyad yatareta yana dawo da itakirjinshi ya rikeda yana tapping facenata yace "Rashidah, Rashida" fuskanRiyad kawai take kallo ko motsi jikintabayayi tana kallon yanda yake kiransunanta yana tapping face nata, hawayemasu mugun zafi suka shiga gangarowadaga idanunta tana kallon face nashibabuma karfi ajikinta ahankali tace"Mama na! Mama na suka sama HIV dagangan sannan sukabi Mamana datajisauki ta warke muna hira, muna wasa,muna dariya, kafanta ya soma warkewa,Mama was planning taron bikina, Mamana had Iots of plans, amman sukakashemin Mamana, me Mama na tamusu? Wat did she ever do to deservethis? Sata ta musu ko mene? Mesa sukarabani da Mamana, banda kowa a rayuwana sai Mamana mususuka kasheta"? Kulle idanunta tayitafashe da kuka sosai ajikin tana waniirin shesheka tana rera kukan mai bantausayi mai taba zuciya sama da wandatayi ma ranan da Mama tarasu cus yautaji kashe mata Mama akayi ba naturaldeath bane da basu kashe Mama ba dayanzu an sallamesu suna gida abinsu,hawaye fadowa sukai daga idanun Riyadwlh ko mara imana zaima Rashida kuka,she's crying ajikinshi dahar yatsunkafanta shaking suke, Rashida is hurtingfrom both within and outside, sun bataHIV still bai ishesu ba sunzo sun kasheta, the way take singing kukan takererashi irin asalin kukan marayu takewacce Allah ne kawai gatanta.Tayi kuka tayi kuka ajikin Riyad harsaidamuryanta yazo baya fitama hancinta yatoshe, ganin kukan is too much yasaRiyad yace "Police sun kama su they'rein custody already, Mama will gatejustice I promise, Mama will get justice " Bude idanunta Rashida tayi dasukakoma kaman jini tawani ture Riyad dintana fizge jikinta kaman mahaukaciyatai ihu da top na shakakkiyar voice natatace "did you just say justice? Wanijustice tell me? Jinin me HIV police zasudauko su saka musu ko poison dindasukaba Mamana ta ta.." saikumatarushe da kuka that is heart breaking,cikin kukan tace "poison din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman...... that woman.."takasa magana sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "l grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! Sheworks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace|will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanvar banza ne. tarushe da Kuka that is heart breaking,Todaycikin kukan tace yoiun din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman....that woman.."takasa magana sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "I grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! SheWorks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace |will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanyar banza ne,Can police avenge my mother's deathand suffering" jin goshinta namatakaman sai tsage yasa tadaura kanta kankafafunta tana kuka Riyad yakasa motsiyakasa cemata tai shiru, Rashida taikuka tai kuka tai kuka ta godema Allah. EPISODE Ahankali ta tashi tsaye takai bayanta ta goge fuskanta sannan tadaga jajayen rinannun idanunshi takalleshi tace Riyad bana sonka! Ganinka na karama zuciyana azaba da ciwo, ganinka reminds me of yan gidanku, my mother s killer, ganinka reminds me of mutuwan Mama na, Riyad kasakeni! Nasakeki ina zaki? Your uncle sold gidanku, where will you go? Cikin ihu tace s none of your business! Zan koma hostel a school namu, ni ba yarinya bace I can take care of myself I m 23yrs tun ina 13yrs nake kula da kaina na kula da
Chapter 60 · 0% Book details